Sashe 46
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan an kawo abinci sun ci har da suhail Sannan suhail yace
"Yaushe zamu je wurin ta pls?.." Ya tambayesu,
"Haba guy a haka zaka je wurin babe?.. Kana kallon kanka a mirror kuwa?.. Wallahi kaman hiv patients ka koma..." Yusuf bai idaba suhail yace
"Ubanka né hiv patient..." Ya fAda yana néman jifanshi da da wayan hannunshi, dariya Yusuf yayi yana cewa
"Daman Mai Hali baya barin halinshi..."
"But mr lazy kar kaje Yanzu...ka Bari ka maida jikinka...wallahi you look very pale Yanzu...." Inji sadeeq, Dan ajiyan zuciya suhail ya saki Sannan yace
"Gaskiya I can't do without seeing her..." Bai idaba aliyu ya ja tsoki tare dacewa
"Ai you have her number Yanzu..just keep calling her...nasan Jin muryar ta will help..." Aliyu ya fada kaman baison magana, shuru suhail yayi for a moment Sannan yace
"Dad yace nan da 10 days zata dawo gidan ko Inyi hakuri before then?.." Ya tambayesu.
"Yauwa ko Kai fa?... Kawai ka danne zuciyar ka zuwa lokacin..at least tunda kana da number dinta you can call her Sannan by then Kaima kaimaida jikinka..." Yusuf ya fada mashi. Haka suka sha hirar su har bayan sallar ishai Sannan sukayi mashi sallama suka tafi. Hajiya data shigo daga baya was so surprised, Don tamkar ba suhail data Bari rai hannun Allah bane, nan Ta fada mata komai, itama hajiya was surprised abinda yasa alhaji ya boye whereabout dinta sai kuma tayi tunanin kilan because dukan datayi mata né. Good night kiss tayi mashi ta bar dakin. Da sauri ya shiga wanka ya fito ya saka Kayan bacci Sannan ya hau gado ya dauki wayarshi tare da dailing number dinta, babu abinda zuciyar shi take sai bugawa da karfi, kawai tunani yake in da sanda tazo gidan bai nuna mata Wulakanci ba da Yanzu he can freely call her Sannan ya fada mata suhail né, amma not after duk abubuwan da shi da mahaifiyar shi sukayi mata
"Hello.." Yaji voice dinta cikin earphones dake kunneshi, da sauri ya saki ajiyan zuciya kaman yana ganinta, baki ya bude zaiyi magana sai ya rasa Mai zaice,
"Hello... Who is this?..." Ta sake fada cikin sanyinmurya, cikin karfin Hali ya sauke murya yace
"Hi...", Maryam dake zaune kan gado tayi saurin sauke wayar Jin wani irin masculine voice Don ko kadan bata San suhail né ba because she have never for once hear his cool voice, kullum na fada takeji, maida wayar kunnenta tayi Sannan tace
"Who's this?.." Ta tambayeshi Kai tsaye, suhail dake ji kaman zuciyar shi zai fito saboda yanda take bugawa da karfi yace
"Wurin friend Dina na samu digits dinki...dazun you called me a jerk...and..." Bai idaba Maryam tayi saurin cewa
"Am sorry...I didn't mean that..." Zata fada sounding so apologetic, Dan ajiya zuciya ya saki Sannan yace
"No problem...can you tell me how to toast her?.. I don't have any girl...she's the first love of my life...kuma ba San ta yanda zan fada mata inason ta ba..." Ya tambayeta ki tsaye sannan yana Jin dadin wayar kaman it's the best thing that ever happened to him
"Why are you asking me?.." Shine tambayan data yi mashi, Dan murmushi yayi sannan yace
"Ai ke kika kirani da jerk.,and I don't want to be a jerk...pls ki taimaka ki fadamin yanda zanyi..." Ya fada mata begging,
"Ask your friend..." Ta fada mashi atakaice,
"No..I want to ask you..." Ya amsa mata,
"Am not a man...am a lady" shine Amsar data bashi, suhail shuru yayi ya rasa me zai sake cewa,
"Good night..." Shine abinda yaji ta ce mashi, da sauri yace
"Pls wait...ke asalin yar Ina ce?..." Ya tambayeta looking for a way to prolong the discussion,
"Jos..." Ta amsa mashi atakaice,
"Ban yarda ba...nidai tell me ke yar ina ce?.." Ya sake tambayan ta,
"Jos .." Ta sake amsa mashi.
"But turancinki is something else...pls can we be friends?..." Ya tambayeta cikin sanyinmurya, ahankali tace
"Ok..."
"Tou baki fadamin sunanki ba..."
"Maryam..." Ta amsa mashi atakaice, idanuwa suhail ya zaro zaiyi magana sai yaji tace
"Fatima..."
"Bangane ba....who are you...Maryam or Fatima..." Ya sake tambayan ta sai tunanin wani Abu kawai yake,
"Fatima.." Ta amsa mashi,
"I don't believe you...sunanki Maryam..." Ya fada mata gabanshi na faduwa,
Nope...Maryam is my mothers name...Ina tunata always shiyasa I called Maryam instead of Fatima.." Ta fada, amma already suhail yasan she's lying, ahankali yace
"Pls maryama stop lying..." Ya fada yana gyara zamanshi, itama daga inda take tayi saurin sauka daga kan gado Tana tsaya daga ita sai bump shorts da shimi jikinta gabanta mugun faduwa yayi saboda tasan babu Mai kiran ta haka sai dad dinta, shima suhail mikewa yayi yana tsaye yana sauraron next word dinta amma sai yaji shuru, Jin shurun yayi yawa yasa yace
"Maryam are you there?.." Ya tambayeta,
"Meyasa kake kirana da sunan mahaifiyata?.. " Ta fada cikin karfin Hali amma already she's breaking down Don babu abinda muryar ta take sai cracking,
"Sorry..amma kawai Ina tunanin sunanki Maryam..."
"Am not Maryam!!!" Ta daka mashi tsawa, da sauri ya zaro idanuwa Jin yanda Ta daka mashi tsawa kaman ba itaba,
"Ok naji sorry Fatima...sorry I doubted you...Yanzu relax cos I can hear anxiety in your voice...relax kinji kou?." Ya fada sounding calm,
"Ok...good night.." Ta sake fada mashi,
"Haba sister ni fa na kiraki?.. Ki tsaya mana...har Yanzu baki fadamin yanda zanyi game da zancen first love Dina ba...Allah I love her sosai...gani nake without her am doomed...pls advice me..ke macece me namiji zaiyi maki yayi winning heart dinki?.." Shine tambayan dayayi mata, Dan ajiyan zuciya ta saki Jin bai Kara kiranta da Maryam ba
"Ka tambayi sisters Dinka mana...Nima I don't have a boyfriend..." Ta amsa mashi Tana komawa kan gado,
"I don't have a sister...kince baki da boyfriend...aliyu ba boyfriend dinki bane..." Ya tanbayeta,
"Nope..he's just a friend..." Ta amsa mashi Tana hamma, dadi yaji cikin ranshi amma yasan aliyu yana sonta,
"Nidai Yanzu tell me me zan fada mata if I see her.." Ya tambayeta in a sexy voice, ahankali tace
"Just tell her you love her..shikenan..if she accepts good in kuma bata amince ba shikenan.." Ta fada mashi atakaice, shuru suhail yayi yana tunani for like 10 seconds Sannan yace
"Amma bamu magana daita...kawai dai she's like a house maid a gidan mu..." Gira daya Maryam ta daga Sannan tace
"If you are not mean to her zata amince..." Ta amsa mashi with confidence, ajiyan zuciya suhail ya saki tare dacewa
"I am mean to her....a little..." Ya amsa mata cikin sanyinmurya, da sauri Maryam tace
"Then ka mance daita.." Ta amsa mashi Kai tsaye, da sauri yace
"Why?."
"Because she won't listen to you because you're mean to her...kawai forget about it because if she's like me she won't forget easily..." Ta amsa mashi, suhail ji yayi babu dadi Sam,
"But it was out of love..." Bai idaba yaji ta saki dariya
"So kana nufin zaluncin it's out of love...well ka fada mata kaji nata Amsar but as for someone like me it a big no no..." Ta amsa mashi saying her mind,
"Hmmm is okay..but ke kina da Wanda kike gani bai chanchanta a yafe mawa ba?.." Ya tambayeta,
"Yes....to me violence people shouldn't be forgiven...they should be shown their limitations...be dealt with...", yanda take magana yasa suhail yin shuru, rasa inda zai saka kanshi yayi, he's so cold, yaci saa bai fara zuwa ya fada mata I love you ba, he's so happy he he's hearing her heart,
"Haka né...but every body deserve a second chance...and you know it's never to late to say sorry..." Ya fada cikin whisper,
"Haka aka ce,...amma ni nan...hmmm I don't easily let go...anyway it's nice talking to you..." Ta fada Tana dauke wayar daga kunnenta, suhail zaiyi magana tayi saurin katse wayar tare da kasheta completely. Cikin bLanket ta shige kawai sai suhail ya fado mata arai, sai tayi tunanin Yanzu duk bayan abubuwan da yayi mata a baya sai ya zo yace yana sonta
"Chab..." Ta furta very loud ta Kara dacewa
"Impossible..." Tayi ending maganar Tana lullubewa
Shima suhail Kara dailing number ta yayi yaji switch off, talking to her makes him happy Sannan yayi murna sosai da yagane cewa she's not the easy forgiving type, zama yAyi yana tunanin what to do, Yanzu dai yasan he's not going to say I love you directly sai dai ya nuna mata he's sorry Sannan ya fada mata word din so. Kara dailing number ta yayi yana murmushi sai yaji still off, ajiyan zuciya ya saki yana tunanin sunan data kira mashi,
"Maryam..." He can't pick something from it amma yana ganin something is wrong which he can't point finger at, ko kadan hankalinshi bai Kai kan Maryam din alhaji Mahmoud ba Don gani yake It's impossible ta zo Nigeria balle ta taki gidansu, abubuwa kala2 suka dinga yawo cikin kanshi especially English dinta, sai Yanzu ya tuna daya fara rage tunanin Maryam saboda Fatima,
"Nor matter what..ke tawace.." Ya fadawa kanshi, kashe wayar yayi ya koma ya kwanta tare da rufe blanket.
The following day kafin ya tafi masjid ya sake trying layinta yaji still switch off,
"Allah yasa you pray on time..." Ya fada yana ajiye wayan sannan ya fito. Alhaji was so surprised daya ganshi ya fito sallar asuba yau Don ya kwana biyu bai fita masjid sai dai yayi a gida. Gaidashi yayi ya amsa tare dacewa
"Ya jikin?" Ya tambayeshi
"Fine..." Suhail ya amsa mashi sannan ya Kara dacewa
"Wicked old man..." Ya fada cikin ranshi.