← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 158 OF 190

Sashe 158

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 9 min read

Salima najin karar mota itama ta tsaya bakin window Tana kallon compound din, Tana ganin alhaji Mahmoud ta gane shine mahaifin Maryam saboda dukda basu Kama sosai da akwai wannan blood attraction, Tana rike da baby Maryam Tana kallon su har suka shiga Sannan ta juya da gudu ta shiga dakin Maryam tare dacewa
"Maryam..babanki yazo.." Ta fada mata, zumbur Maryam ta fito da gudu,
"Dan Allah ki tsaya ki saka hijab ki Dan gyara fuskar ki..." Inji salima data biyo bayanta da gudu kar Tana néman faduwa, birki Maryam taci ta koma ciki ta sako hijab, ta fito
"Tou ki jira Nima in sako hijab.." Salima ta fada Tana mika mata baby Maryam, babu musu Maryam ta amshi baby Ta fara jera mata kiss a face har yarinyar ta fashe da kuka,
"Na daina..." Maryam ta fada Tana dariya dukda her face looks dull, bayan kaman minti uku Salima ta fita sanye da hijab ta amshi baby dake hannun Maryam Tana kuka ta sagba Sannan suka fita tare, already lokacin hajiya Tana wajen, da sallama Maryam dake gaba ta shiga falon, Tana gani dad dinta ta tafi da gudu, shima da sauri ya mike ya dauketa kaman wata baby dull, idanuwan hajiya kusan fadowa sukayi saboda yanda ta zaro su, ahankali alhaji ya juya ya kalleta wearing undefined smile,
"Daddy..." Maryam ta fada Tana hannun dad dinta dake wani jujjuyata kaman wata new born baby, Salman kam ji yayi heart dinshi na néman fitowa saboda ko speakers din yan dj bai Kai heart dinshi sound ba,
" precious...my baby ...my jewel..." Alhaji Mahmoud kawai ke ta jera mata, zama yayi ta zauna kan kafarshi wearing a smile, face dinta ya kalla yaga duk ta Chanza kamanni
"Ashe dai da gaske né sarauniyar mata Tana kasar nan bamu sani ba?.." Inji daya daga cikin friends dinshi,
"Ai ni nayi fushi da shi..." Inji second person, hajiya kasa daga Kai tayi Don in da kasa na tsagewa she will pay anything to disappear from their mist without being noticed, ji tayi iska na néman yi mata kadan Don wani irin zafi take ji, sai da ta fara kakkaba hannunta Tana bawa kanta iska, shi kam Salman he has never been this shocked he's entire life, ahankali Salima ta taka ta durkusa ta gaisheshi, da sauri , Maryam ta mike daga kan kafarshi ta amshi baby Maryam dake hannun Salima ta mikawa dad dinta Tana cewa
"Daddy look at my namesake..." Ta fada mashi, kissing baby yayi yana cewa
"Gaskiya wannan namesake din deserve something special...jewel me kike ganin ya kamata ayi mata.." Alhaji Mahmoud ya tambayi Maryam, shuru tayi Tana rolling emaciated eyes Dinta kaman Mai tunani, few seconds later tace
"Daddy I will love a gina mata school in her name...all the money generated from the school a saka cikin account dinta har ta girma...I want her to be famous..." Ta fada mashi, alhaji Mahmoud dake kallon yarshi ya saki dariya tare da duk Wanda ke cikin dakin amma Banda Salman da hajiya da duk tashin hankalin duniya ya hau kansu,
"Hakan za'a yi habibty....you have a generous heart..." Inji alhaji Mahmoud,
"Maryama muna godiya....Mai irin halin kyauta irin naki babu yawa...mun gode..." Inji alhaji Ismail,
"Haba dad...ai ni zan gode maka...ka kula Dani...bakason bakin cikina...damuwata damuwarka ce...nagode..." Maryam ta fada mashi kaman zaiyi kuka, Maryam kallon anty Salima tayi Sannan back to her dad tace
"Daddy you see this woman...ta kula Dani sosai...she will do everything to make me happy...daddy in Ina tare da ita bana rashin uwa....I love her so much..." Ta fada mashi Tana kallon anty Salima, kallon salima alhaji Mahmoud yayi yace
"Hajiya na gode...nagode...Allah ya rika naku yaran kaman yanda kuka rikamin nawa...hakika bani da farin ciki kaman ganin my Maryama cikin farin ciki...haka nan na yi hakuri na rabu daita...har zuwa wannan lokacin..." Ya fada masu, hajiya da kanta ke kasa sai taji hawaye na zubowa daga idanuwanta, kawai gani take alhaji ya fadawa Salima ko Maryam wacece ita kuma yaki fada mata, da sauri ta goge hawayen amma wasu basu bar fitowa ba, duk babu Wanda yasan she's crying sai alhaji da duk hankalinshi na kanta,
"Wai friend haka nan ka kawota Nigeria?.. Ni Wallahi wannan abun ya dauremin Kai..." Inji daya daga cikin friends dinshi, alhaji Mahmoud murmushi ya saki yana kallon Maryam yace
"Nidai a bar kaza cikin gashinta...banason tonawa Kaina asiri..." Yafada yana dariya, dariya Maryam tayi tace
"Daddy I know you set me up...kawai I have that feeling babu Mai son kasheni..." Ta fada Tana dariya, duk dariya sukayi Sannan alhaji Mahmoud yace
"Tou kunji...tasan komai...kawai naga my precious Tana komawa baturiya...babu Hausa babu addini..despite all my efforts...kawai sai nayi tunanin in har na bar ta nan I might loose the only heir to everything I have earn,...Sannan the most annoying part shine Ina tsoron kar ta tashi aure tace bature zata aura...hakan yasan nayi plans kan zaayi abducting dinta tunda nasan halin yata da tsoro...so sai na fada mata zan kaita Nigeria hiding Sannan zata sake suna kuma kar ta Bari a gane she's my daughter...as of then Ina tunanin Wanda zan bawa yata and feel comfortable...so i decided to send to alhaji Ismail...Sannan na bashi amanar ta kuma kar ya fadawa kowa she's my daughter saboda security purpose...and alhamdulillah my baby have changed...and above all she's getting married..." Ya fada sounding so happy, hajiya ji tayi kaman zata mutu, wato ita da kanta tayiwa Dan bakincikin samun mace kamar Maryam,
"Nashiga uku..." Tafada cikin ranta Tana hawaye, sai kokarin tsaida hawayen take amma it's an involuntary action, it's unstoppable,
Hmmm so mu bamu kamata ka bamu amanarta ba kenan?.." Daya daga cikin friends dinshi ya fada cikin bacin rai, Kai alhaji Mahmoud ya girgiza Sannan yace
"Ai nafison inda zata zauna ba'a San ta ba...shiyasa...it's not because I don't trust you or anything..." Alhaji Mahmoud ya fada masu cikin lallami,
"Gaskiya mun gode alhaji Ismail...ka rike mana yarmu bisa amana...Allah ya biya..." Daya daga cikin friends din alhaji Mahmoud ya fadawa alhaji Ismail,
"Nima na gode..." Alhaji Ismail ya amsa, shidai Salman ji yake kaman ya Dora hannu bisa Kai ya dinga rusa kuka musamman dayaji anyi maganar aure, yasan inda yayi hakuri yabita ta lallami da Yanzu shi zai aureta, alhaji Ismail kallon Salman yayi Sannan yace
"Itace sanadiyar kudin da sir ya baka...kayi mata godiya..." Ya fada mashi, Maryam kallon Salman daya kasa daga Kai tayi tace
"Sir ai ba sai ya godemin ba.,,he should thank Allah he has a token from my kindness..." Ta fada mashi, ahankali Salman yayi kneeling ya daga Kai,cike da hawaye yace
"Nagode...nagode Maryam...am sor..." Bata Bari ya karasa ba ta daga mashi hannu tare dacewa
"You're welcome..." Ta amsa mashi atakaice kaman batason magana,
"Wai kuna ji daga suhail kuwa...I have try contacting him amma bai zuwa,.." Alhaji Mahmoud ya fadawa alhaji Ismail,
"Nima Wallahi this days he's number is not going..am just praying Allah yasa he's alright..." Alhaji Ismail ya amsa mashi cikin sanyinmurya, Maryam Dora Kai tayi kan shoulder din dad dinta da Jin an ambaci sunan suhail,
"Baby park your things...zaki wuce maiduguri yau..." Alhaji Mahmoud ya radawa Maryam cikin kunnenta,
"Dad banson tafiya...I want to stay here..." Ta fada kaman zatayi kuka, itama Salima daga Kai tayi ta kalli alhaji without saying a word,
"Aa...kiyi hakuri...Yanzu your aunties are waiting for your arrival...na fada masu zakizo ..tun jiya suka so suzo daukanki na hanasu...Don haka you go and prepare..." Ya fada mata, kawai sai ta fashe da kuka Tana cewa
"Daddy...pls..."
"Ina wasa dake?.." Ya daka mata tsawa, da sauri ta girgiza mashi Kai Tana mikewa, itama Salima ta amshi baby Maryam daga hannun alhaji Mahmoud tabi bayan Maryam, Kai kasa itama hajiya ta mike tabi bayansu, Tana fita waje ta fashe da kuka sosai Tana cewa
"Na shiga uku..nayiwa Kaina...na cuci kaina...nasan Ta fadawa ubanta duk abubuwan danayi mata...kaicona".." Ta fada Tana tafiya, hanyar part dinta tayi sai kuma ta juya ta Kama hanyar part din salima Tana kuka, sai tafiya taje kaman wata sabuwar shiga mahaukaciya Tana shiga falon Salima taga babu kowa, sallama tayi amma babu Mai jinta saboda kuka, kawai bakin ciki take yau alhaji Mahmoud ya godewa kishiyarta ita kuma ko oho. Maryam na shiga dakinta ta kalli salima dake tsaye Tana kukan rabuwa da Maryam tace
" Yanzu antsy shikenan bazan Kara ganin suhail ba?.." Ta tambayeta cikin kuka Tana kallon face dinta kaman the answer lays in her face, rungume ta salima tayi Tana cewa
"Dan Allah ki bar maganar suhail..Yanzu ki maida hankali kan aurenki...in an tsayar da rana zanzo...in bikin sauran sati daya...," kafa Maryam ta buga kasa tace
"Anty banason maganar aure...I want to talk about suhail...inason magana dashi..." Ta fada cikin matsanacin kuka,
"yi sauri ki shirya kar ya jiraki..." Salima ta fada cikin karfin Hali Tana goge face dinta, cikin kuka Maryam ta juya ta dauki laptop dinta da waya ta saka cikin bag din laptop ta juya ta rungume salima Tana cewa
"In suhail yazo...ki fada mashi inason shi...ki fada mashi ko da na auri wani babu Mai wurinshi a zuciya ta...anty nagode...I will miss you and namesake..." Ta fada sannan suka fito falo, surprisingly suka ga hajiya zaune Tana sharbar kuka, Tana ganin Maryam tayi saurin kneeling, Maryam da face dinta ke cike da hawaye ta daga Kai ta kalleta, tazo wucewa da sauri hajiya ta rike mata Kafa, da karfi ya fixge ta bar dakin da gudu Tana kuka, she can forgive her for everything but not for separating her from suhail, ko uban daya haifeta né ya rabata da suhail bazata yafe mashi ba balle uwar wata. Itama hajiya mikewa tayi ta bar dakin Tana kuka, Tana fitowa suma alhaji Mahmoud da sauran mutanen suka fito, hannunta ya kama suka shiga mota
"Pls zamuyi wata magana...amma sai da dawo daga sokoto Sannan a samu waje Mai yau da kuma estimates na komai da zai Kama a Gina befitting school ".".. Inji alhaji Mahmoud ya fadawa alhaji Ismail,
"Ok sir...muna dai godiya..." Alhaji Ismail ya amsa mashi, Sannan suka bar gidan, Maryam sai juyowa take Tana kallon gidan Tana kuka, jawota alhaji Mahmoud yayi jikinshi yana kallon yanda ta rame
"My baby wai me ya sameki?... Duk kin rame..." Ya tambayeta, turo baki tayi tace
"Ba komai..." Ta fada
"Aa baby..tell me...you know I will do anything you want.." Ya fada mata, cikin shagwaba tace
"Daddy ni banson aure...Dan Allah a bar..." Bata idaba yace
"Dear banda wannan...auren dai dole né babu fashi..." Kuka Maryam ta farayi Tana cewa
"Daddy ni banson aure...pls am a good girl now...pls..."
"Ke ki yimin shuru..," ya fada yana janyewa daga gareta, kamewa tayi gefe daya ta dinga kuka, gida shi na Kano suka Kwana Sannan suka wuce maiduguri first thing in the morning.
Chapter 158 · 0% Book details