← Book details Tumfafiya Uwar Kwankwamai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 286

Sashe 54

Tumfafiya Uwar Kwankwamai Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

cewa yau zamu zo ba nika ina jin haka na mike tsam na bar falon bansan ya suka karasa ba a wajen don ban sake fitowa ba sai da dare da zanci abincin dare din na fito. Amadi azzumin nan duk da ya samemu a cikin walwala in sha Allahu amma sai naga kamar bamu fara mai tanadi da wuri ba don gaskiya irin gab da azumin nan komai kara kudi yakeyi farashi na hau hawa sosai na kayan masarufi. Kukan uwargarke ya dakatar da Dije ga fadin abin da tayi niya fada lokacin me kuma uwar garke kewa kuka yanzu kuma , ? Allah ya gani kukan uwar garke a yanzu tsoro yake ban don yanzun haka wani alaman take nufi da hakan....
Chapter 54 · 0% Book details