Sashe 3
Tumfafiya Uwar Kwankwamai Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Dahuwar zabo (mallaka)
Kazar Yar gata
Yan shila
Ciccibi
Dambu
Zuciya
Yan ciki
Kwai ukku
Tsoka Tara
Kifi
Da sauransu
Akwai sirrika sosai da muke hadawa ga wacce kishiya ta addabeta ko wadda take fama da butsarin namiji ko mafadacin namiji ko namiji Mai yawon dare ko Wanda yake bin Mata insha Allah duk zaku samesu Kuma da yardar Allah za'asamu biyan bukata
Muna bada magani ga yarinyar da tsautsayi ya fad'a Mata ta rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar da namiji Kuma insha Allah zaadace da yardar Allah
Abubuwan da yawa gsky Wanda in nace Zan lissafasu sai nakwashi tsawon lokaci maiso tabini PC don ganin kalolin kayan da muke dasu ,
Karku manta mace Mai gyara kanta Bata boranci taku ce maman yusuf Yar mutan sokoto 07069711327
.
Don Allah wadda Bata shirya ba tabari sai ta shirya sannan tayimun magana🙌🏼🙌🏼🙌🏼🙌🏼🙌🏼ngd
07069711327
Asalamu Alaikum ni zainab ina gargadin masu mayar min da novel audio don Allah su daina saboda Allah su daina yi bada sanina ba don girman Allah da Annabin rahama.
Banda anty Safiya huguma data nemi izzinina ba wanda nabawa izzinin mayar min da ko wani novel audiovisual amma sai mutane su dinga kirana waina basu lamban mai karanta min novel, why tsoron Allah yayi karanci a wanan zamani haka kan abin banza mutum yaja wa kanshi nauyin siradi.
Wanan din dana fara na sayarwa S Zaria HAUSA TV idan wata ta karanta audiovisual din novel din nan, hukumace a tsakanin su Allah ya gani na fitar maki da hakkin hakan
Yau tun wayewar gari yake tsaye suna gyaran gidan malam Tanimu ta dabaran daura leda sai katako daga baya saidai dole na dan lokacine kafin su samu matsunguni har damana ya wuce.
Wanan ya jawo mashi makara zuwa makaranta duk da hankalinshi na school din ga kuma madam Rukkaiya da yake danyiwa aiki ya samu na sayan takardu da abinda zaici yasan yau zasu kwashi yan kallo tsakanin su shida ita .
Don taki jinin makara zuwa wurin aiki mace ce da duk kokarinka rana daya zaka danyi laifi sai ta saba maka kamar baka taba kyautata mata ba.
Yasan ranan zasu hadu da ita sosai saidai dole ya taimakawa bayin Allah nan da yanzun suke bukatan taimakon al, umma inda Allah ya taimakeshi jama,a sun dan fito an taru an taimakawa dattijon aikin yayi sauri .
Haka yayi wanka a gagauce duk da wankan bada sabulu bane wankane irin na i dont care na adai watsa ruwa jiki yaji iska yafito yaudauki riganshi dake sagale ya saka.
Sallama yaje yiwa Dije a bakin murhun su na kasa ya sameta duk da bata da issasan lafiya amma haka take zama bakin murhun ta girka masu dan abinda zasuci a cikin su wata rana kuma dan abinda ya samo acan suke dan matsawa suci.
Wanda saidai ya tsankwara yaci kadan yabarwa kakan nasa saura yace da ita ya koshi don kawai kada ta kwana da yunwa shi ya hakkura.
Yanzun ma kokon tsakin masaran data dade ajiye ta binciko a cikin kayan ta shine ta hada wuta take dama masu su karya.
Saidai ganin ya makara ba don bazai iya sha badin yasa ya bata hakkuri don ya makara iya makara don haka zai wuce zuwa makarantan .
Hakkuri ya bata a inda take zaune tana faman hura wuta a wahalce yace Dije kiyi hakkuri na makara yau sosai don aikin nan dana tsaya kamawa malam Tanimu.
Hakan yana dakyau gaskiya taimaki makwancin ka ko wani musulmi dan uwanka Allah ya taimaka maka ta hanyar dabaka taba zato ba.
Haka rayuwa take Amadi yau gashi duk da sherin dasu Tanimu ke bin mu dashi a unguwar nan kaine tsaye akan rayuwan su duk masayon nasa da yake tarawa nan waje suyi gulmanka sunki tsaya mashi yau.
Dije ni zan tafi Allah yabamu alheri don a katse zancen kada ta kara makar dashi tace to Amadi alherin Allah ya bikaka duk inda kake Amadi dakai da sauran diyan musulmai na duniya.
Ya amsa da Amin lokacin daya fara tafiya ya fita yana lumshe ido tare da tunanen yadda zasu kwashe da madam dinshi wace yake hakkuri da jure wahalan irin cin fuska da zama da ita tun kan yakai hakan .
Duk wanda yasan shi yasan shi a yaron madam happiness sunan shagon nasu ke nan da kowa ya sani tun yana secondary yake zuwa kama mata aiki.
Yana gamawa ya dan dakata da karatun na dan lokaci saboda halin rayuwa da taimakon Allah ya koma karatun shi bai bar kuma aiki a karkashin madam din ba.
Da wanan din har yau yana 300 level yana hakkuri da kokari wurin turzawa yaga ya karbi kwalinshi da hannun shi.