← Book details Tumfafiya Uwar Kwankwamai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 142 OF 286

Sashe 142

Tumfafiya Uwar Kwankwamai Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

a hakan bakaci abinci ba fa. Idona biyu ina dai tunanen duniya ina jiran ki tashi ki bani abincin ya fada cikin basarwa dan jin nayi kafin can na mike ina fadin muje din na zubama sai naga ya miko min hannayen shi. Alaman na kamashi ya mike ai sai na kalle ina zan iya daga karfafa irin ka haka Master nine ma mai karfin zahra zaki iya ai ki gwada ki gani mana na dan make kafadana alaman naki. Ban kuma wuce ba na tsaya a kanshi tsaye yace to ki zauna kada ki gaji yana nuna min wuri a gefen shi kusa da inda yake kwance din. Kallon wurin nayi sai na dan juya da niyar komawa inda na bar wayana in zauna naji ya koma hannuna yajani zuwa jikin shi na fada mai lokaci guda ba shiri a jikin nasa ya mayar da hannayen shi ya rufmu a tare. Idanuwana na runtse lokaci guda don jin jikin mu daya hade a wuri daya lokaci guda Zahra banda abinda zance dake sai in kara gode maki. Ban taba yin tunane ko tsamanin saka rai da samun ki a matsayin mata a gareni ba sai gashi Allah ya mallaka min ke yau a matsayin matar sunna ta aure a gareni. Kokarin nake na kwanci kaina daga yadda muken don a sabon abu naga abin yana faruwa dani lokacin wai nice a jikin wani namiji hakan nan ? Yana kokarin wasa da sassan jikina kuma kwance wuri daya dashi a lokacin duk da ina kokarin janye jikin nawa baisa inji alaman yana da niyar sakeni ba shi a lokacin. Ganin hakan yasa nayi karfin halin fadin don girman Allah Master ka bari ka barni in samu natsuwa a jikina please na fada a cikin karfin hali. Lokaci daya da fadin hakan tsam naji ya sakeni ya koma gefe daya yana numfashi a hankali kafin naga ya mirgina ya tashi zuwa falo ba tare da yin magana ba. Abinci ya zauna yaci kafin ya gama yajewa iyayyen shi saida safe a nan ne dije ke nuna mashi kayan da aka deba muna cikin na garan da aka kawo muna din a gidan. Inda take mashi bayanin komai bai tsaya saurarenta ba ya mike yana fadin da safe zai shigo ya kwashe don dare yayi a lokacin. Y nufi kofan gidan ya rufo masu gida ya juyo ya shige part din namu shima ya rufe saboda tsaro ya tsaya ya duba ko ina kafin ya juya ya shige dakin ya rufo. Koda ya shigo dakin ya hangoni na sunkule a wuri daya saidai kafafuwana suna kasa hakan yasashi tsayawa ya dauki kafan ya dora min su saman gado tare da daukan wayana dake hannuna ya aje a gefen gado kafin ya fada bandaki ya dan jima yayi broshe ya fito. Ya dan dade a tsaye yana kare min kallo yadda na kwanta da a laman a firgice na kwanta ko kuma damuwa yasa na kwanta a hakan da nake kwance din. A hankali ya tako zuwa bakin gadon ya hau gefen gadon shima a hankaki don kada motsin shi ya tayar dani barcin dana samu din ina yi a lokacin. Haka ya kwanta yana dan juyi a hankali yana faman yan sake saken maganganu a zuciyar shi kafin ya mirgino zuwa inda nake yana jin nimshina na sauka a kunnuwan shi. A daidai lokacinne ya sake ajiyan zuciya yakai hannunshi saman jikina ya rungume ni yana mai jin wani iri a zuciyar shi lokaci guda. A haka barci ya dan fara satan shi a hankali ya fara runtse idanuwan shi a hankali ya kara manna jikin shi danawa ya fara barci. Can wajen asuba ya falka a lokacin na kara dunkulewa sosai cikin jikin shi barcin ya gagareshi komawa baisan sanda ya dauki hannayen shi ya fara dan wasa da sassan jikina ba a hankali. Jin hakan kamar a mafalki yasa na bude idanuwa a cikkn magagin barci ga idanuwana da nauyin barci lokaci guda nake fadin wai hannatu meye hakane ? Murmushi yayi ya ci gaba da abinda yakeyi a lokacin matsawan da yayi da yin hakan yasa na bude idona da kyau ina dahintar abinda ke gudana a tsakanin mu a wanan daren. Saidai ban yarda nayi motsin da zaigane cewa na falkaba sai faman runtse idanuwana da nakeyi ina maijin yadda bakon yanayin ke ratsa min jikina har ina son kasa control din kaina a lokacin. Sosai yayi duk wani wasan da zai motsa sha,awan da namiji da mace dani don a karshe na kasa hanashi ko boye nasan abinda ke faruwa a lokacin a hankali kunnuwa ke jiyo min kukan akuyan na a cikin wanan daren. Wasa wasa ta fara wanan kukan nata cikin wani irin sauti hakan yasa naga ya mike zaune da sauri yana laluban fitilan hannun shi . Sai can ya lalubota ya haska kan agogon bangon dakin da muke kwance din a cikinsa karfe hudu saura kwata lokacin sai kuma ya kashe ya san jima a zaune bai kwanta ba. Ita kuma akuyan bata sake kukan ba don tayi shiru haka yasa ya koma ya kwanta a rigingine ko zataci gaba da irin kukua haka kukan da yasan bata faye yinshi ba sai idan wani abu ya faru da ita take haka. Barci ya dan daukeshi kuma aka fara kiraye kirayem sallah yasa ya mike ya shiga bandaki wanka yayi ya fito ta samu na samu barci sosai ina kanyi a lokacin. Ina jin bugo kofanshi na bude idanuna da kyar na iya mikewa na fada ban daki wanka nayi na dauro alwala na tayar da sallah ina idarwa nadan zauna nayi kirari ga ubangijin mu Allah tare da fado madhi irin bukatuna dake raina. Na shafa na fito falon mu har lokacin kofan yana rufe yadda yake naji ana buga kofan ta baya sai mamakin hakan ya kamani a zatona wanine yake son shigowa part din Yasa na nufi kofan da mamaki ina kai aka kara bugawa wanan karon da dan karfi yasa na fara kokarin bude kofan inga waye a wanan lokacin haka ?
Chapter 142 · 0% Book details