← Book details Tumfafiya Uwar Kwankwamai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 286

Sashe 2

Tumfafiya Uwar Kwankwamai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Duk ruwan saman da ake shekewa su sam gidan basu sanma anayi ba saboda yanayin ginan nasu na zamani da bai nuna hakan idan baka fito wajen gidanba ba zaka sanda ana wanan irin uban ruwan mai karfi haka ba garin.
Sai sha,anin su sukeyi a cikin gidan basu san wani wahala ko tashin hankalin da marasa karfi suke ciki a garin ba.
Hjy saude ne tashigo dakin yar nata tana saye da hijjab a jikinta mai ruwan toka farace mai dan matsaksicin tsawo mara jiki kallo daya zakai mata zaka gane bata da wani shekaru mai yawa.
Idanun ta akan yar nata dake kwance tana karatu duk rabin jikinta a waje ya kware don yar rigar zama gidace doguwa a jikinta.
Haba mamangida ace tun safe mutum yana kwance haka ko dan lekowa waje ina jin yau bakiyi ba tunda safe watau ke dai bakya jin magana dai maamah.
Wace aka kira da Maamah din ta dago kai tana murmushi tana dan dagowa daga kwancen tare da fadin wallahi yanzun nake fadin in fita in ganki sai karatun test din nan ya dauke min hankali.
Kiyi hakkuri ummah ta fada tana sauke kafafuwanta daga saman gado uwar tabi fararen kafafuwan yar nata da kallo tana fadin yau part din maman ku bakije kin gaida ita ba.
Irin wanan halin naki take na ko in kula bana son shi kisa ana dauka nice ke rabaki da mutane ko nake hanaki shiga yan uwa sam bana son irin wanan halim mutum ya dinga baya baya da kowa.
Ummah yi hakkuri yanzun nan zan fita na gaidasu ai karfe nawa kike tsamani yanzu din duban lokaci tayi ta hanyar daga kai ta kalli agogon dakin daya nuna biyar da rabi na yamma lokacin.
Au ashe da sauran lokaci amma naga wurin yayi duhu haka mana ruwan sama ake yau sosai a wajen kina nan ciki baki ko san abinda gari ke ciki ba wanan irin rayuwan baida kyai maamah ki dinga shiga yan uwa ki daina nisanta kanki da kikeyi da yan uwan ki bana son haka ummah ta karasa cikin nuna bacin ranta.
Ummah kiyi hakkuri ta juya ta fice daga dakin ban dakin ta shiga ta gyaro fuskanta kafin ta fito zuwa part din maman nasu sai a lokacin take jin yanayin sanyin ruwan saman da akeyi yana ratsa jikinta a hankali.
Tafiya takiyi kamar bata son taka katsa ta nufi wani dogon corridor daga barin gabas wanda ke kallon nasu part din kofan falon a bude yake haka ya bata daman sa kai ta shiga da dan sirierin sallama a bakin.
Duk suka juyo suna kallonta bayan sun karba mata direct wurin matar dake zaune saman carpet ta nufa har kasa takai kafin tace mama ina wuni.
Da mamaki a fuskan matar take fadin Maamah kina gidan nan dama ko a can wanan ruwan ya sameki haka ?
Dan murmushi ta sake kafin ta kai zaune kusa da matar tana fadin ai yau ban fita ko ina ba ina ciki ina karatun test da zamuyi gobe idan Allah ya kai mu.
karatu tun safe mutum yana kwance a daki wata kila ma ko abinci bakici ba tundazun son shiririra dazun nan nake maganan ki da ake fadin ruwa yau akeyi sosai garin.
Wallahi ina gida mama ban fita ba ta fada tana gyara zama kallon ganyen dake gaban maman tayi cike a plate daya ya sha kayan hadin gargajiya zogalene da kuli kuli sai su tumatur da albasa attarudu da aka zuba a sama.
Zakici ke nan uwar ta fada ta dan daga kai alaman eh a hankali zubo mata Yasmin matar ta fada wace aka kira da Yasmin din ta tabe baki tana fadin mama ba yawafa kuma ai kin aika masu part din su dashi.
Ina ruwan ki wanan din dai take son ci don haka ki dauko plate ki zuba mata ko kuma barshi nasan halin cin nata, ta dai saka hannu a nan muci tare kawai.
Duban hannun nata tayi kafin muryan maman yace kin san dai ba a cin abinci da cibi sarkin tsabta tashi ki wanko hannun kizo muci matar ta fada.
Mikewa tayi zuwa kitchen din part din bayan tafiyan ta matar ke fadin Yasmin bana son wanan halin da kuke son nunawa yarinyar nan wanan yasa yanzu take yawan jan baya damu na sani don ba halinta bane haka.
To mama ita din sa,arkice da zata dinga manne maki ko yaushe taje gun uwarta mana amma sai ta dinga wani shishigewa mutane a daidai lokacin yarinyar ta fito daga kitchen din.
zama tayi zuka zauna da mama din tare sukaci ganyen suna da hira jefi jefi wanda baifi sau hudu da takai ganyen a bakinta tana fadin ta gode ta koshi ta mike ta koma kitchen din ta wanke hannu sai gata da wani ruwa a roba ta kawowa matar tana fadin mama ga ruwa idan kin gama ki wanke hannun ki.
kai maamah badai tsabta ba shiyasa nake son ki ai bata zauna ba don ganin magariba ya kawo jiki tayi masu sai anjima ta koma part din ida nan ma bata zauna ba yan gyare gyare tayi kafin ta shige daki yin sallah zuwa lokacin sanyin damana ya hade dana iskan dake kadawa ya kade ko ina yana shiga jikin bawa.
Bata kara leko wajen ba sai washegari don tasan tana da exam a ranan don haka ta tashi da wuri ta shirya a falon su ta samu mahaifiyat ta da mai aikin suna magana yanayin fuskan mahaifiyan nata ys sauya.
Ummah ina kwana ta fada daga bayan ta hakan yasa uwar dan juyowa tana kallonta tare da amsawa take fadin kin fito ke nan ko me eh ummah ina son na isa da wuri don na dan taba karatu a can.
To ki karya don ba,a fita gida hakana ba, a karya Tani don Allah miko mata ruwan zafi ummah ta fada cikin rashin walwala a fuskanta har lokaci.
Ummah wani abune ya faru lokacin uwar ta juyo tana fadin bari maamah ruwan nan najiyane yayi barna a cikjn gari harda rasa rayuka mai aikin ce ta fito tana fadin hjy inaga ashanan mu ya karefa.
Haba Tani na hanaki yin hakkan idan abu zai kare ki fada min don Allah na sayo ummah barin wuce kawai kada in makara idan naje can zan ci a capterial.
Akwai kudi a hannun kine eh wanda Abba ya ban banyi komai dasu ba suna nan ta fada fatan alheri uwar tabi yar dashi ta fita duban part din mama tayi yana rufe ba a bude ba har lokacin yasa ta fice daga gidan kai tsaye.
Komawa ummah tayi ta zauna bayan fitar yar nata da take bi da adduan fatan alheri akoda yaushe al rayuwan ta.
Kasancewan su su hudu tillo suke a wurin ta auren ta shekara goma sha takwas kafin Allah ya azurta ta yarta Zarah wace taci suna uwar mijinsu Fatima wace ke raye har har yanzu da rayuwanta .
Rashin haihuwan ummah yasa bayan shekara daya da aurensu aka matsawa mijinta ya kara aure ida ya auro mama bata take wata ba ta samu ciki a gidan wanan ya jawowa mama dauka sosai ga kowa.
Nan soyayyan duniya ya hau kanta daga mijin har yan uwan miji ta zama abin lele a garesu sai ya koma kamar itace uwargida a gidan ba ummah ba.
Sai gashi wasa wasa har ta haifi yara maza biyu sai mata uku sai kuma maza da suke sa,an zarah a yanzu wanan yasa ummah ta sakewa mama duk wani girma dama kuma ita mama ta girmi ummah din don ita saida ta tsaya ta kare secondary din ta lokacin ana form five afita secondary.
Lokacin da Ummah ta gane tana da ciki a jikinta tayi ta boyon cikin jikinta na zarah lokacin don tana gudun azo daga baya ace marudiyace ya kasance ba cikin bane jikinta har saida cikin ya fito fili ya nuna kan shi ga jama,a .
Nan tsegumi ya fara tasowa wurin mutane har zuwa lokacin haihuwan zarah da wasu ke kiranta da Tuni don dadewan da akayi ba a sameta ba lokacin.

ZAINAB IDRIS MAKAWA
[16/12/2022 10:33 PM] Zee Makawa Writer: 🌱TUMFAFIYA UWAR KWANKWANMAI ,,,,,,,,,,
🌱TUMFAFIYA BAKI FITA A WURIN BANZA ,,,,,,,
🌱TUMFAFIYA SIRIN KI SAI ALLAH ,,,,,,,,,,,
2️⃣ZAINAB IDRIS MAKAWA
AR RAHAMAN ,,,,,,,,,,

ONLINE PAID NOVEL YAR UWA KI BIYA KI KARANTA A CIKIN SALAMA DON KIRA 08036959257 KO BIYA KI AIKA 2254380105 KO KATIN WAYA MUN GODE UBANGIJI YA BAKI IKON BIYA AMIN ,,,,,,

💫💥💫💥💫💥💫💥💫💥💫

*_ALBISHIRINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE , SHAHARARRAR KUMA KASAITACCIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WADDA KUKAFI SANI MAMAN YUSUF YAR SOKOTO TANA YI MAKU ALBISHIR DA CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE CIKIN FADIN NIGERIA DA NIGER KARKU MANTA MACE MAI KYARA KANTA BATA BORANCI_* 💃💃💃💃💃💃💃 07069711327

_Akwai zafafan kayan Mata masu kyau da arha cikin sauki da rahusa Kuma duk inda kike zamu aika maki kayanki cikin aminci da yardar Allah ba cuta ba cutarwa don a Dade anayi sai gaskiya uwargida da amarya ku garzayo Kar abaku labari_

Munada kalolin Kaya kamar haka💥💫💥💫💥💫👇🏻👇🏻

Maganin sanyi sahihi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata

Maganin gyaran nono domin dawo da martaban nononki hadin gargajiya da bashida illah ajiki

Maganin hips Mai tado da hips cikin kankanin lokaci

Maganin kiba Wanda zaisa ki ciko dai dai misali kiyi kyau kema ki shigo cikin jerin Mata masu aji

Maganin rage kiba da tumbi Wanda zaisa ki sace ki koma Yar dai dai abin alfaharin kowane namiji,

Akwai kalolin gumbuna masu kyau da saukar da ni'ima

Maganin matsi masu ciko da gaba da matseki Kamar Yar budurwa uwa uba zasu Baki dandano Mai gamasar da maigida

Kalolin garrika masu bawa mace niima da jimawa ajiki

Kalolin tsumi Sha yanzu magani yanzu dasa Mai gida ihun Dadi

Zumar mallaka
Zumar goron Tula
Zumar ridi
Zumar Mai rubutu

Hadin mallaka
Turaren mallaka
Shu'umar humra
Turaren AL'AJABI
Matan gaske
Ak 49
Sirrin tafin k'afa
Turaren fuska
Hatsabibin turare
Kwallin mallaka
Zoben mallaka
Jigidar maida tsohuwa yarinya
Maltinar Mata
Karya gado
Yajin Mata (yajin Mai ciko da mace)
Yajin maza (domin Karin k'arfi)

Muna dahuwar Kaya kamar haka💫💥💫💥👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Chapter 2 · 0% Book details