← Book details Tumfafiya Uwar Kwankwamai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 286

Sashe 4

Tumfafiya Uwar Kwankwamai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun a hanya nake kallon irin barnan da ruwa yayiwa gidajen da titituna yadda ruwa yai barna a garin ga mutane sai faman gyare gyaren sukewa gidajen su da wurin sana,an su duk inda kabi.
Bana tuki da garaje a dan kwanan da zan dauka ya sadani da titin makarantan namu akwai dan daji a wurin don wurin bai faye mutane dayawa ba sosai .
Wani irin burki naja da sauri don ganin ina kokarin kade wani tsoho ko tsuhuwace ban sani ba ko mace ko namiji don fuskan shi a rufe yake.
Na daija burki da sauri na fito daga motan gabana yana faduwa nanufi maishi hankalina a tashe ina isa na karasa wurin ina sannu baba baka daiji ciwo ba ko baba ?
Don Allah kayi hakkuri baba bansan da mutum bane a wurin na karyo kwanan a lokacin muje na tsallaka dakai kafin wata motar tazo.
Har lokacin bai dago ba saidai duk kokarin son inga fuskan maishi bai bada daman hakan gareni ba lokacin gashi kuma hankalina a tashe yake har lokacin.
Amma saj naci gaba da fadin Ko kuma muje na saukeka inda zaka yanzun din na fada a dan rude don dai na bashi hakkuri amma har lokacin maishi bai dago kai ya kalleni ba yana dai duke da kanshi.
Kamar yadda na sameshi gashi ya rufu da wani irin gwado ko bargo irin na mutanen da mai ruwan duhu irin damuke gani a cikin film mai nauyi a jikin shi.
Sai wani sanda mai gwafa mai kauri sosai daya rike a hannushi yana dogarawa gashi dauke da wani irin buhu dake wani kara kamar ya dauko karafuna a cikin buhun.
Hannu nakai da zuman kamashi dasauri ya dago kai ya kalleni wani irin yarrrr naji lokaci guda a dukan jikina ya dauki rawa kaina ya wani irin sara a lokacin.
Don ganin fuskan maishi da nayi ban iya tantace mace ce a gabana ko namiji ba a lokacin ga fari kamar balarabe ga suma mai laushi duk da amurde suke.
Kai ya fara kada min yana fadin barshi ai na kawo inda zani nan kusa na gode a cikin wani irin murya mai kamar balarabe yana hausa.
Nagode baba na kara fada cikin karfin hali don Allah ka dinga kula da titi kada masu gudu suzo watarana su kadeka cikin rashin sani gashi wanan wurin mugun wurine sosai ka dinga kula kaji kakana.
Don muna da bukatan irin ku a duniya don ku duniya ke zaune kalau muna son ku nima inada kaka a gida ta tsufa kamar ka .
Na fada a cikin dan zolaya ina tura hannu a cikin jakkata na zaro dubu uku daga cikin kudin da Abba ya ban wanda ban taba ba na mika mai kallon kudin yayi saiya girgiza kai akaro na biyu ya dan dago kanshi ya dubeni sai yayi saurin sada kanshi kasa.
Yana fadin bar kudin ki yarinya nagode kema ki dinga kula da duk lamarinki adduan ki dana mahaifiyarki suna amfani a gareki ko yaushe.
Baba don Allah ka karba ko zan samu tubarrakin ka gun jerabawa zani yanzu ina bukatan adduan ka baba na fada cikin dan marairaicewa.
Kai ya jijiga min yana fadin hakane to Allah yabada sa,a ya tsaya maki ga duk lamuran ki ya fada ya miko min hannu ya karbi kudin na dan rusuna ina mika mai tare da fadin nagode baba.
Hannun mu yadan hadu da nasa a wurin karban kudin wani irin shock naji lokaci guda har saida jikina ya kadu na juya zan wuce muryan nan dai da ban iya banbantawa a lokacin namijine ko mace nake magana dashi a lokacin naji yana fadin .
Ubangiji ya tsareki ya kare rayuwan ki dake cikin sarkarkiya bayan wuya dadi na tafe maki idan kin daure na dan lokacine komai zai tafi.
Ina jin shi saidai Allah bai ban ikon in juyo ba nake fadin amin a raina na shiga mota lokacin na dago kai na kara kallon inda na bar tsohon tsaye sai babu kowa a wurin naduba ko zan ga inda yabi sai banga kowa a gabana ba .
Waige waige nafara ko zan hango inda yashiga ko yabi saidai babu kowa a wurin kamar ma ban taba tsayawa da wani hallita ba wurin haka naja mota zuwa school na faka saidai nayi rashin sa,a don babu kowa a department din namu gashi ina son yin karatu.
Don haka nasa kai na shiga saidai ina fara tafiya naji kamar mutum a bayana yana bina haka baisa na juya ba don na dauka girman wurin yasa nake jin sautin kafana da nake takawa.
Bissimillah nayi wanda hakan kusan dabi,an yan gidan mune haka mun karatu a fanin addini don dole yaron gidan mu yai karatu addini yasa littafai yadda ya dace kowa yasan zamfarawa yadda suke ga addini ga kuma kaucewa Allah wurin marasa imani don ba duka aka zama daya ba wana haka yake ko wani gari dama.
Da daya daya ajin ya fara cika da mutane kafin wani lokaci ko ina na ajin yacika da jama, a karfe tara mun zauna jerabawa ayadda nake ganin saukin test din yasa nayi na farkon fitowa daga Hall din.
Direct dakin sayar da abinci na nufa don zuwa lokacin na fara jin yunwa a cikina sai na tuna banci komai ba da zan fito gashi har sha biyu da rabi na rana.
Tunda na tunkari wajen na danga taron jama,a haka na daure na karasa daga nisa nake jin muryan matar mai sayar da abincin tana fada tare da nuna wani saurayi dake gefenta tsaye cikin mutane.
Gaskiya ba zan iya ba ace sai yanzu zakazo da sunan yi mun shara da wanke wanke kuma in ka gama na baka abinci taimakon kafa nakeyi ka sani don ka samu kayi karatun nan kaima.
Ina karasowa dan kallonsu nayi ina jin matar na fadin kaci arzikin wayan da wallahi yau din nan zan sallameka don na gaji da wanan uzurin naka kuma ka sani yau bazan baka abinci ba a wurin nan .
Nikan nasakai na shige cikin wurin na samu wani table daba kowa na zauna saiga wata tazo tana tambayana hjy me za, a kawo makine ?
Five alibe drink's with donut nafada ina dago kai a daidai lokacin da wanan matashin suke shigowa da matar mai shago sai fada take ta zabga mashi .
Bring two plate of rice with ganishing na fada sai ta juyo nace yes ta juya ta tafi dan dakin da suke zuba abincin bata jima ba ta dawo dauke da abincin cikin tire ta nufoni tun kan ta karaso inda nake na mike tsaye ina fadin nawane kudin ki ?
Sai ta kalleni kafin tace dubu biyu da dari biyar har drinks din nace OK ina tura hannu a jakkata naciro kudi zaikai dubu biyar na mika mata tare da fadin ki kaiwa wancan sauran canjin ya rike ta juya inda nake nuna mata din tace wai Ahmed zan bawa nace eh ta karba na dauki jakkana ina tura wayana a daidai lokacin data mika mai tana nuna mai inda nake lokacin na ina kokarin fita daga shagon.
Department din mu na koma na zauna ban dade da zama ba ajin ya fara cika sai hiran test din da mukayi akeyi a class din na saka airpiece dina a kunne.
Jin an dafani yasa na dago kai naga ko waye saidai banga kowa a bayana ba a lokacin yasa na duka naci gaba da bin face book din da nakeyi wanda ya dauke min hankali a wurin.
Kaina ne ya fara ciwo a lokacin yasa na dakatar da abinda nakeyi ko zanji ya dan fada min sai dai kamar ana karamin hakan ban tsaya har lokacin tashi ba na fito na nufi inda motane yake ajiye.

ZAINAB IDRIS MAKAWA🌱TUMFAFIYA UWAR KWANKWANMAI ,,,,,,,,,,
🌱TUMFAFIYA BAKI FITA A WURIN BANZA ,,,,,,,
🌱TUMFAFIYA SIRIN KI SAI ALLAH ,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
3️⃣
AR RAHIM,,,,,,,,,,

ONLINE PAID NOVEL YARUWA KI BIYA KI KARANTA A CIKIN SALAMA DARI BIYAR NE DON KIRA 08036959257 KO BIYA KI AIKA 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO KATIN WAYA MUN GODE UBANGIJI YA BAKI IKON BIYA AMIN,,,,,,,💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫
*SHAHARARRA KUMA K'ASAITACCIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WADDA KUKAFI SANI DA _MAMAN YUSUF YAR SOKOTO TA SAKE ZO MAKU DA KAYATATTUN KAYAN MATA ZAFAFA MASU KYAU DA INGANCI SAYEN DAYA KO SARI INA SOKOTO INA AIKAWA KOWANE GARI A NIGERIA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH KUDAI KU MATSO KAR AYI BABU KU KAYANMU NA MUSAMMAN NE*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
09035027743. 07069711327 WhatsApp number
*KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA MUKE DASU*

maganin sanyi
Maganin KIBA
Maganin rage tunbi da kiba

Maganin sanyi na maza

Maganin gashi - Yana Sanya tsawon gashi Hana karyewar gashi bakin gashi yana maganin sali kurajen Kai da sauran matsalolin Kai

*Akwai zafafan kayan Mata Kamar jaka*

Gumar Madara
Gumbar gero
Gumbar Jan icce
Gumbar Sha ki matse
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar ridi
Gumbar shinkafa
Gumbar Aya
Gumbar ukku bala'i
Sarauniyar gumba
Da dai sauran kalolin gumbunan da muke dasu

*Kalolin gari*
Dakan jaraba
Kinfi budurwa
Jita salaf
Garin mallaka
Dakan Ni'ima
Bita zai-zai
Sabon budurci
Mai kwamson gyada
Dakan tabaje
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Dakan Amare
Emergency
Dakan sa buzu kuwa
Dakan sha yanzu magani yanzu
Da sauran kalolin da ban fada ba

07069711327 yusuf skt

*Munada kalolin matsi da basuda illah Kuma masu matukar aiki da Kara lafiya ga HQ*

Matsin mallaka
Matsin a Daren farko
Matsin sabon budurci
Danba gigita
Matsin kishiya in bakiyi bani waje
Matsin Dan la'asar
Gam-gam
Matsin kinfi budurwa
Matsin rantse bakida kishiya
Matsin Dan mannau
Matsin k'yallen al'ajabu babban sirri kenan
Da sauransu

*AKWAI*
original Dan goshi ba bugi ba tare da Mahadi shi

Original man ayu
Original man damo da kitsensa
dan goshi sabon salo wanda ake amfani dashi ga mara

*Muna dahuwa Kamar haka*
Dahuwar kaza
Kazar yar gata
Kazar Amarya
Kazar maijego
Ciccibi
Yan shila
Nama
dambun nama Wanda yake jimawa ajiki
Kifi
Da dai sauransu

*Daga gefe Kuma akwai*
1,Maganin kiba maisa cikowa da laushin fata,
2,maganin gyaran nono 3in1
3 na hips mai ingaci dake aiki a cikin sati daya
Chapter 4 · 0% Book details