Sashe 93
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daddaɓata kawai Mama ke yi tana kuka ita ma, Yaya Luƙman da ya fara ƙwalla miƙewa yayi ya fice ba tare da ya ce musu komai ba, haka suka ci gaba da yafe wa junan su da kuma kuka na farin ciki. An gama da wannan matsalar, Ummu na so tayi wa Mama magana kan matsalar ta, amma bakin ta sai yayi nauyi kunya kuma ta rufe ta, sai ta yi shiru ta share zancen, a ƙarshe har saida ta kira sunan Mama bayan gama sallah la'asar ɗin su tace "Mama."
Kallonta tayi da kulawa tace "Na'am Ummu."
Bakin ta buÉ—e yake irin kana so ka faÉ—a É—in nan, sai kuma tayi cak ta kasa furta komai, sai kawai ta wayance da "Nabila na ce me zai hana a maida ita makaranta, dan Kinga fa duk abinda tayi a baya har da rashin maida hankali ga karatun ta."
Jinjina kai Mama tayi ta kalli Ummu da farin ciki, irin kallo da Mama ke mata yasa tayi murmushi tace "Ya dai Mama?"
Girgiza mata kai tayi tace "Ba komai, ina dai tunanin ko a ina iyayen ki suke? Me shin suna neman ki? Sun damu dake? Me suke ji game da rashin ki a kusa da su? Ko ma dai yaya ne ni kin zame mana alkairi Ummu, Allah ya bayyana miki iyayen ki komai daren daÉ—ewa."
Wani malalacin murmushi Ummu tayi tace" Mama kenan, ni ban damu da na san su ba, kuma ma da suna so na me zai sa su jefar dani a bakin titi har ki tsince ni, ko ma dai menene ni alkairi suka min da suka jefr dani kuma ya zama ke kika tsince ni."
Girgiza kai Mama tayi tace" Kar ki ce haka Ummu, ba ki san irin neman da iyayen ki suke miki ba, ba zamu sani ba saboda bamu haÉ—u da su ba."
Dariya Ummu tayi tace" Mama, kinga yanzu da jimawa akwai wata sanarwa da gidan su Fahad tsohon saurayin Nabila suka dinga yi suna neman yaran su da suka ɓata tun suna ƙanana ƙwarai, Mama ai kinga wannan sun damu da yaran su kenan, basu da wat makama da zasu iya shaida yaran, amma fa hka suke bayar da kwatancen su ga jama' ko Allah zai sa su dace, har da suffanta kayan dake jikin yaran a lokacin da jigida mai tsada dake ƙugun ɗaya daga ciki, sannan kuma suka saka kuɗi miliyan biyar ga wanda kawai ya zo da labarin inda suke ba wai ya kawo su ba, dan haka Mama ni ban damu da na san su ba."
Kallon Ummu kawai mama ke yi tana tunanin kenan ta san da abin nan da ya faru, murmushi Mama tayi tace" To ba kya tunanin ki iya kasancewa É—aya daga cikin wanda suke nema?"
Wata irin dariya Ummu tayi tace" Ba zai yiwu ba Mama, hakan ba zai iya kasancewa ba."
Daga haka Mama shiru tayi ba ta sake cewa komai ba, haka ana yin magariba Ummu ta kama hanyar gida cike da baƙin cikin kasa faɗawa Mama abinda take son faɗa.
Tana zuwa gida a farfajiya ta samu Alhaji da Jabir da kuma Baban shi suna ta hira, saida ta fara yin tsaye tana tunanin abun yi, Baban Jabir haushi yake bata tun shekarun baya, ba dan komai ba sai dan riƙon sakainar kashi da ya ma ɗan shi, gaskiya ta tsane shi kuma har yanzu ba ta jin za ta kalle shi da darajar da take kallon wasu da ita. Alhaji kuma ai yau gaba suke, sai ya bata haƙuri ta za ta huce su shirya, dan kawai kwanan nan wani abu yake mata mai kama da rainin hammata. Jabir kuma... Hmmmm ! Wai *ɗan nan* shine jiya da ce mata wai _"Gashi nan, muje."_ Wallahi babu ladabi a maganar yaron nan ta jiya, sannan ya sake hassala ta ta hanyar hana ta zuwa gida kamar wani shi ne uban ta, wai tunda Abba bai sani ba bai kamata ki je ba.
Da ƙyar dai ta ɗaga bakin ta dukan su tace da su" Ina wunin ku?"
Abban Jabir kaÉ—ai ya amsa da" Lafiya lau, anwuni lafiya?"
Ba dan ya san ta ko ya gane ta ba ya faÉ—a mata haka, sai da Alhaji yace da shi" Amaryata kenan, Ummu Kulsum."
Ba ta tsaya ta ji me suke faɗi ba ta wuce abun ta tana taɓe baki da ayyana _" Ohon muku."_
Sun jima suna ta hirar su kafin Alhaji ya dubi Abban Jabir yace" Kuma in sha Allah zan je gidan da kaina muyi wata magana mai mahimmanci game da É—an naka."
Murmushi Abban Jabir yayi yace" A'a Alhaji É—anka dai, in dai maganar ta shafe shi to ka bani lokaci ni sai na zo na same ka."
Shi ma da fara'a yace "Ayi haka? To shikenan, ina ga ko zuwa ranar asabar ya yi?"
Jim Abban Jabir yayi yana kallon shi yace "Umm ! Nan da kwana huÉ—u kenan?"
Jinjina masa kai yayi yace "E." Shima da gamsuwa yace "To ai shikenan, ina ga ba wata damuwa, Allah ya kai mu."
Da haka sukayi sallama shi suka tafi tare da Jabir Alhaji kuma saida ya fara zagaye matan suna gaisawa da ɗan taɓa hira kafin ya nufo ɓangaren Ummu. Ummu tunda ta shiga tayi wanka tayi shirin bacci, wani film na India ta ɗauko a YouTube tayi kwancin ta tana kallo, dan duk tashoshin dake gidan wanda suka shafi wa'azi ne da addini, Alhaji ba ya yarda da kallon wani abu na daban.
Dan ya san da kawai ita yanzu ba ruwan ta da shi kafin ta kwanta ma saida ta kulle ɗaki ta kashe wuta sannan ta kwanta, kamar dai yadda aka sani film ɗin India da waƙa da kuma iya tsarin soyayya, iya waƙa kawai idan aka saka Ummu sai jikin ta yana amsawa, tun tana jurewa tana kallo har ta kai tana fara jin shauƙi sosai tare da ayyanawa ita ce a wannan halin, tana hakane Alhaji ya turo ƙofa sai ya ji ta rufe gam, murɗawa yayi ya dai tabbatar rufe take, sai kawai ya juya dan ya san da gangan ta yi ai, to ba matsala, zai nunawa Ummu shine mijin ta ba ita ke auren sa ba, ya sha ɗaukar ƙuruciya da hauka daga gareta, amma ban da yanzu da yasan ta mallaki hankalin kan ta.
Raba dare tayi tana wannan kalle kallen, abun ka ga YouTube har suka fara bata film irin na kauce ƙa'idar nan, daga haka sai gata warwas a jerin jadawalin kallon batsa (sex) abinda take ji a jikin ta ita kaɗai ta sani, haka yasan ko tunani ba ta yi ba kawai ta faɗa kallon abinda bai dace ba, tun Ummu na jin kamar ita ce tana jin shauƙi a jikin ta bata ankara ba ta ji ruwa na fita a jikin ta, ko da ta duba ta samu tabbacin daga jikin ta suke.
Abinda zai iya jefa rayuwar wani a haɗari ƙarami ne, wani kuma babban abu ne, wasu kuma ba sa ankara suka abkawa haɗarin, kamar dai Ummu da kafin ta ankara sai gashi ta ɗauki kwana *uku* kowane dare abinda take kallo kenan kafin ta kwanta.
Suna zaune tare da Kuwailat ta ɗauki wayar ta ta ta buɗe tsaron kasancewar ta san shi, dama idan ta ɗauki wayar ba abinda take dubawa daya wuce wa'azizzika da wani lokacin ma ita ke sa wa a turo so a wayar, yanzun ma kai tsaye wajen videon ta nufa, Ummu na ganin haka kuma duk videon da ta kalla ya birge ta ɗauko shi take ta sauke a wayar. A razane Ummu da bata taɓa tunanin abinda take yi munin shi ya kai ta ji bata son ƴar ta ta kalla ba ta fige wayar da ƙarfi, da sauri Kuwailat ta kalle ta tace "Mamie, wa'a..."
A É—an hassale cikin tsawa Ummu "Kar ki sake É—aukar min waya, kin ji na faÉ—a miki."
Kafin Kuwailat ta ankara da tunanin me ta aikata to kawai ta tashi ta bar ta nan ta shige É—aki. Gyara zama Kuwailat tayi tasa tv gaba tana kallo, Alhaji ne ya shigo da sallama ta amsa, dafa kan ta yayi yace" Autata, ke kaÉ—ai zaune ? Ina maman taki take?"
Nuna masa ɗaki tayi tace" Tana ciki. " Jinjina kai yayi yayi nufi ɗakin, duk da ba shiri suke ba har yanzu amma dai baya so yar su ta gane haka, dan haka ya shiga ɗakin da sallama a bakin shi, zaune ya same ta tana goge abubuwan da tunanin kawai za ta dinga kallo ne ta wuce, ƙasan maƙoshi ta amsa mishi sallamar, tsaye yayi gaban ta ganin ko kallon shi ba ta yi ba shima ya ɗauke kai yace "Ku shirya ke da Kuwailat, anjima zamu je sauraron wa'azi Sheikh Rayaddun Ja'afar, Jabir kuma zai yi masa ja baƙi, shine karon shi na farko a garin nan, dan haka nake so mu kasance tare da shi."
Ko da ya faɗa mata haka ya juya ya fice a ɗakin shima ba tare da ya sake kula ta ba, da kallo mai kama da harara ta bi shi, sai kuma ta taɓe baki tana ayyana _Ina abinda ya dame ni to? Aikin banza da wofi, ka tsaya ka fuskanci matsalar mutum ka gagara yin haka. "_
Ƙwafa tayi ta gaske, (ku fahimta, halin da Ummu ke ciki na jawo raini tsakanin mata da miji da rashin girmamawa da jin haushin juna), kwance ma tayi kan gado dan ba wani abu da za ta yi ko take yi yanzu bayan ta sa Kuwailat ta share mata ɗaki ta saka mata Turare, har girki ma yanzu iya cikin su kawai take dafawa dan ma dai yana can zagayen kwanan ɗakin matan shi da ba wata tsiya suke tsinanawa juna ba a ganin Ummu.
*Alhamdulillah.*
15/08/2023, 20:14 - MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*