Sashe 152
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri Jabir da ya cije leɓen shi saboda kusancin da suka samu ya sa har ƙirjin ta ke neman taɓa jikin shi, to yadda suke ta kallon shi ne ke wani tsuma shi yna zabura daga ƙasa, yatsar shi ya ɗora kan laɓɓan ta yana mata wani irin narkakken kallo, saida ya tabbatar tayi shiru daga abinda take son faɗa, da gangan, da gayya, da rashin sanin me ya aike shi aikata wannan aiki kawai ya dinga yin ƙasa kaɗan da yatsar tashi har ya shafo wuyan ta har kuma ya sauko da ita daf da ƙirjin ta da ya tsura ma idanu... Numfashi Ummu ta so ɗaukewa da sauri ta riƙe yatsan nashi tana faɗin "A'a Jabir, idan ka min haka ba zan yafe maka ba, dan Allah ka barni ka ji, bana so a ce na mari wanda yake aurena wallahi."
Tsakiyar idanun ta ya kalla, sai kawai ya sake kanne mata ido É—aya yace "Jaraba."
Tunda ya ce ta jaraba ai ba za ta kasa ba, tunda nema yake ya mata lalata yaron nan, dan haka ta sa iya ƙarfin da take da shi ta tura ƙirjin shi zuwa baya, Jabir da dama ya an ba zai wuce hakan za ta yi ba tuni ya sake tabbatar da ƙafafun shi cikin ƙasa, hakan yasa da ta tura shi kafaɗar shi kaɗai ta ɗan motsa amma shi ko getsau, hakan yasa ta buɗe baki irin mamakin nan ya kashe ta sannan ta kalli ƙafafun nashi da suke mata kama da na jarirai, ai sam bai kamata a ce kamar ita ta tura yaron nan ya ƙi gusawa ba.
A karo na biyu ta sake ɗaga hannun ta zat ture shi, caraf ya riƙe hannun ta ya ɗora a ƙirjin shi yana kallon fuskar ta yace "Wahalar da kan ki zakiyi Maama, ba ki san cewa ɗan ki ya girma bane?"
Numfashi ta dinga saukewa a hankali tace "Na ji, matsa ka bani guri?"
Wani malalacin murmushi yayi jin wani wai matsa kabai guri, kamar wani É—an da ta haifa? Sakin hannun ta yayi amma bai matsa É—in ba yace "Zan samu girkin, ko sai n..."
Ya faɗa yana ƙoƙarin zura yatsar shi ta saman rigar ta, da sauri ta kalle shi a zafafe tace "Jabir hannun ka, ya kake neman taɓa min nonooooooo...."
Giraren shi biyu da ya ɗaga yana mata wani kallo ya sa ta yin shiru tana jin kunyar abinda ta faɗa a bakin nata, ƙara muskutawa tayi a dole so take ta gusa daga nan, amma Jabir ya kakkareta ta ko ina ba hanya, tsuke baki tayi tana sauke numfashi, Jabir kuma dake ta ƙoƙarin riƙe dariyar shi da irin mamakin nan da son ƙular da ita ya ɗan saka yatsar shi saman nonon ta na hagu ya latsa yana faɗin "Shi wannan ɗin dama shine nono?"
Tsaki tayi ta kwaÉ—a masa harara tace "Ban sani ba, sake ni Jabir ina da aikin yi."
Cike da shaƙiyanci Jabir yace "Maama, duk ni ke da wannan farin idanu?"
Sai kuma ya taɓe baki ya sake kai hannu zai taɓa nonon ta, da sauri ta ɗaga ƙafafun ta sama hakan yasa ta ɗan fishi tsayi, da mamaki ya kalle ta lokacin da tayi hakan, amma da ta fashe da kukan taɓara tana faɗin "Na shiga uku na lalace, Jabir kar ka taɓa min nan wurin dan ya Rasulillah, Jabir wai baka jin kunya ne? Dama lafiyaro ka ta ganin mutane ce?"
A dai nan kusa zai iya cewa tunda ya zo garin nan bai yi dariya wacce ake ƙyalƙyalawa ba, amma sai gashi yau lamarin na maalan shi ya saka shi fashewa da dariya har da ƙyaƙyatawa, ba tare da y tsagaita da dariyar ba ya dube ta yace" Maama, da gaske kuma talatin kike?"
Irin zazzafan kallon nan kawai ta dinga aika mishi, hakan yasa ya sake matse ta a bango har saida ta ɗauke numfashin ya dan jikin shi take ji kamar yana shafar ta, ko da yake wannan ɗin ya fi kama da hannu ke ga Jabir na uku, dan abinda take ji a riƙe yake fa sosai, irin a murɗen nan n manyan mazn da suka amsa sunan su, Jabir kuma ina? Dubi fuskar shi ma ta yara fa?
Tana tsaka da tunanin nan ta ji yatsar Jabir na zagaya nonon ta na dama yana bin ta da wani narkakken kallon da shi ma bai san yana mata ba cikin wata irin yakusashiyar murya yace "Maama, ki ban nasha mana ko kaÉ—an ne?"
A razane Ummu da ta ga lamarin Jabir ya fara neman fin ƙarfin ta tace "Me?"
Ba alamar kunya ko rusunawa yace "Mammmammman mana, dama ai baki taɓa bani ba ko?"
Sai kuma ya raunana murya sosai har da karkace kai yayi kalar tausayi yace "Ki ban nasha dan Allah, ban sha nonon uwa na ƙoshi ba, ina yunwar sa."
Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Jabir dai? Jabir da ta sani? Lumshe idanun da tayi ya ba hawayen da suka taru a idanun ta damar zubowa, cikin raunin murya da tsorata da lamarin Jabir da ta yarda yanzu kam yana fala da shafar aljanu tace" Jabir kaine? Kai ne ke min haka? Kunya ba ka jin kunya?"
Kallon idanun ta yayi yana girgiza kai yace" Um um." Da tuhuma ta kalle shi tace" Da gaske?"
ÆŠaga mata kai yayi yana gyara tsayuwar shi yace" E, to akan le zan ji kunyar wacce *ke aurena*."
Cikin zubo da wasu hawayen tace" In dai ka yarfa ni ke auren ka, kuma kana min biyayya matsayina na wacce ta auri Abban ka, sannan shima kana girmama shi, to ka matsa daga kusa na, sannan kada ka sake gigin taɓa ni."
Zubawa fuskar ta idanu yayi yana kallo ba alamar wasa yace" Ina girmama duka wannan abubuwan da kika lissafa Maama, sai dai hakan da nake miki na É—aya daga cikin sakayyar da zan iya yi wa Abbana, tun dai kin ga..."
Sai kuma ya sake rusunowa kamar zai haÉ—a bakin shi da nata sannan yace" Na...fa san... Abin...da...ya rabaki d..aaaaa Abban nawa."
Da sauri ta kalle shi wasu hawaye masu zafi suka sake zubo mata, shi Alhajin ne ya faɗa ma wannan yaron? Kenan shiyasa yake mata kallon jarababbiya? Har ma Jabir ke mata wannan abubuwan irin na ƴan iska? Sai takaici da kunyar kan ta suka sake rufe ta, ɗan karɓan saƙon ma da ta ji tana yi na taɓa ta da yake yi sai ta ji ya tsaya cak, sunkuyar sa kan ta tayi ƙasa har ma da idanun ta. Jabir da ya kula kamar ya ɗan ɓata mata rai sai ya tallabo haɓarta yace "Girkin, zan samu?"
A ƙufule, a kausashe, a tsawace tace "Ba zan yi ba."
A nutse ya shiga sakin ta tare da yin baya yana yin nesa da ita, hakan yasa da sauri ta juya masa baya tana share hawayen ta da towel É—in dake wuyan ta, cikin kausashiyar murya ta ji yace " *Idan baki yi ba Maama, za ki gane kalata, dan dole ki yarda ni mijin ki ne*."
Juyawa yayi zai fita duk da ya ga bata juyo ta kula shi ya sake cewa "Allah ya sa *haukan ki* ya raya miki fara *saɓa umarnina*."
Ko da taji ya rufo mata ƙofa da sauri ta juyo tana neman inda wayar ta take, tana ganin kan gado ta ɗauka da sauri ta tura wa lambar kawu Bilal kira, wayar na fara kururuwa kafin a ɗaga wani irin kuka ya suɓuce mata tuna kalman shi na ƙarshe, haukan ta, saɓa umarnin shi, fisabilillah yanzu haka ya dace? Shikenan kawai sai Jabir ya rainata da ga an musu auren dole? Ko da yake dama ya fara rainata tun kafin auren, amma wallahi ba ta ɗauka abun shi ya kai haka ba ai, haba jama'a? Wannan ɗan firit ɗin yaron ya zauna yana mata yadda ya ga dama? Kukan nan ya sa ba ta kira kawu Bilal ba, ta ci mai isar ta ta gode Allah, sai take ganin anya kuwa ba ta auri kuka ba kenan har sanda zasu rabu da Jabir? Dan daga ranar da ta san shine mijin ta zuwa yanzu ta yi ya fi a irga? Kula mafi aksari shi ne musababbin kukan nata? Kawai dan aljanu sun shafe shi sai ya dinga yi mata abubuwa kala kala?
Girkin da ba ta yi ba kenan, dan ta yi niyya ba zata yi ba, idan ta fara karɓan umarnin sa tun yanzu kenan wace aka yi? Kai ita fa bata son auren nan wallahi, kawai a raba ta da shi ta huta ma ran ta.
Ta jima zaune da kwance tana kuka kafin ta shiga ban ɗaki, nan ta samu tabbacin tsarkaka daga hutun sallah, dan haka tayo wanka gaba ɗaya ta fito, ƴar doguwar riga kawai ta shafa ta fesa turare sannan ta wuce madafa dan ɗora abinda za ta ci iya ita kawai, ba ta manta abinda ya faɗa ba, amma ai tayi niyya ba za ta yi, sai dai yau su nunawa junan su iyakar su, dan haka tana gamawa ta ci ta ƙoshi ta koma ɗaki ta kile kan ta tayi kwancin ta.
*Tun* tana sallah azahar kiran Aisha ya shigo wayar ta, saida ta idar da sallata a nutse sannan ta maida kira dan tasan sun gama shirin tafiya ne, dan yau za su É—aga a motar gida zasu tafi, Aisha na É—agawa tace "Aunty, kina ina wai? Mu fa zamu wuce, Mamie ta hana ni zuwa da yaran yi miki ban kwana, wai dattijo na nan bai fita ba kar a takura muku?"
Huro iska tayi cikin rashin jin daÉ—i tace "Bana son iskanci Aisha, kun shirya ne?"
Daga ɓangaren Aisha ta furta "Mun shirya aunty."
A taƙaice tace "Gani nan zuwa, bari na shirya."
Aisha ta amsa da "To, mu ma dreban ne muke jifa da ya je zai sha mai."