Sashe 115
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lura da yada suke kallon shi kamar wanda ya sha giya yasa yace musu "Kar kuyi mamakina, yanzu haka Ummu bata gidan nan, tun jiya na sake ta saki ɗaya, saboda na fahimci ci gaba da riƙeta a gidan nan zai azabtar da ita, tunda ita tana da buƙata, shiyasa kuka ji na muku wannan tambayar, amma shirun da kuka yi ya nuna kuna son ci gaba da zama dani, dan haka Allah ya muku albarka."
Wani irin masifaffen daÉ—i ne ya kashe Hajia Atika da Hajia Asiya, musamman da suka ji ya ambaci suna san ci gaba da zama da shi, da kuma albarkar da ya saka musu, sai suke tunanin ko dai Ummu ta zo mishi da alfasha ne a gida? Shiyasa har haka ta faru? Hajia Atika a ranta ta ayyana "Allah raka taki gona."
Inda Hajia babba kuma saida ta zabura ta kalli ɓangaren da yake cike da rashin jin daɗi tace "Subhanallah! Alhaji wannan wane irin ɗanyen hukunci ne? A shekaru 74 na rayuwar ka 13 da yarinyar nan ka yi su, me yasa zaka ɗauki wannan matakin?"
Kallon su Hajia Atika yayi ya musu alamar su tafi, hakan ya baƙanta ran su sosai har Hajia Asiya na raya _"Dama da tsohuwar nan ka haɗa ka tura waje."_
Sun ji haushi sosai dan sun san labarin abinda ya faru zai bata, gashi ya kora su ba zasu ji ba, to a ina zasu samu labarin yanzu? Bayan na sakin ma basu sani ba tun jiya sai yanzu da shi yake faɗa. *Jin* suna tahowa ya sa Aliyu ɓuya dan yana nan har lokacin, yana jin irin baƙaƙen maganganun da suke ta faɗa akan mahaifin nashi da Ummu har sukayi nisa, wani sabon takaici ne ya kama shi, dan ko ba komai ya sa mahaifin su yayi rashin mata ta gari, tabbas Hajia Asiya ita ta haife shi, amma ba zai ce tana kan daidai ba gaskiya. A ƙalla dai da Ummu tana nan zata zama abokiyar hirar shi, abokiyar dariyar shi ko kukan shi, zai ci mai kyau da daɗi, zai samu nutsuwa da hutu, ba zai yi kaffara ba idan ya ce zama da Ummu ne yasa mahaifin shi ya rage yawan ciwukan da a baya kafin auren ta yake yi.
Dawowa ya sake yi ƙofar ɗakin, murya ƙasa sosai ya ji Alhaji na faɗin "Hajia, kin san me yasa na auri Ummu Kulsum?"
Girgiza masa kai tayi alamar a'a, ɗorawa yayi da "Akwai ranar da wani likita ya bani shawara kan hqwan jinin da nake fama da shi, ya faɗa min dole na dinga samun hutu, sannan na samu wanda zai dinga kula da abincina, ya faɗa min na dinga fita ƙasashen waje tare da wani ko wata wanda na fi so ko son gani a kusa dani, hakan zai taimaka min sosai, dan hawan jinina yawan damuwa ne da rashin hutu da kuma rashin tsari ga abinci, a wautata sai naga bari na auri ƙaramar yarinya, dan gaskiya ba zan iya yawan tafiye tafiye ba tunda iyali gare ni, bayan na yanke wannan shawarar ne na ga Ummu, duk da rashin amincewa da iyayen ga sukayi a farko, daga ƙarshe dai sun amince sun bani ita."
A nutse ya ci gaba da faɗin" Hajia, bayan aurena da Ummu na samu canji sosai, kiyi haƙuri ko da kin ji ba daɗi, amma gaskiyata nake faɗa miki, kinga tana min wauta, tana min shirme, tana min hauka, tana min yarinta, tana min ƙiriniya, tana...ta dai ɗaukeni tamkar abokin rayuwar ta, sannan ga ƙoƙarin iya girki da kula ƙoƙarin dafa min duk abinda likita ya ban shawarar na dinga ci, a taƙaice ta dai zama maganin ciwona, idan ina tare da ita bana zama shiru, dan ko abu zata yi wandq nake ganin bai kamata ba na hanata sai tayi min kukan shagwaɓa, Ummu fa ko fita za ta yi na ce a'a sai tayi hawaye, wannan birgeni yake, saboda a gurina wani irin nishaɗi ne na musamman da tun a shekarun ƙuruciyata dake na gan shi, sai dai Hajia Luba, Ummu mace ce mai sha'awa, ba wai irin masu tsananin sha'awa da ake kira harijai ba, a'a, kawai dai ni ne da jikina yayi rauni har ta kai ga bata samun yadda take so, tun tana haƙuri har ta gagara ta sanar wa da Alhaji Sagir da tunanin zai iya yin wani abu a kai..."
Jin yayi shiru na sakanni da sauri Aliyu ya bar bakin ƙofar yana istigfarin laɓen da yayi akan hirar da bata shafe shi ba kuma ba'a kasa da shi ba, sai dai da kyakyawar niyya yayi da tunanin idan ya ji bakin zaren sai yayi ƙoƙarin sake haɗa wannan dangantakar, sai dai zywa yanzu ya fahimci komai, ya gane abinda mahaifin nashi yayi shine daidai, kuma wata irin ƙaunar mahaifin shi da tausayin shi suka kama shi, ƙwarai bai da aure bare ya san ya abun yake, kuma Jabir ya fi shi sani sosai akan abinda ya shafi zamantakewar aure, dan ya karanci fanni sosai kuma yanzu haka yana da burin zama a gaban babban malami Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa dan sake sanin wasu bubuwan da suka shafi zamantakewa, amma a nashi sanin abinda Abba yayi ya kyauta, dan ci gaba da zaman cutuwa ce da zalinci, dan haka ya koma ɗakin shi yana ta yi mishi addu'ar samun rahamar ubangiji akan wannan namijin ƙoƙarin da ya yi, dan rabuwa da wanda kake so ba tare da kuma wani ya saka ka ba babban jarumta ce, sannan wani abu da zai iya sake cewa akan haka shine mahaifin shi *so na gaskiya* yake wa Ummu, tunda ya sadaukar da farin cikin da yake samu a zaman shi da ita saboda nata kwanciyar hankalin, wannan ko ai ita ce *sadaukarwa* ta gaskiya.
*Alhamdulillah.*
[21/08 à 09:24] MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Bismillahir- rahamanir-rahim._
*54*
*Lokacin* da abubuwa ke ta faruwa anan, Jabir da mahaifin shi sun sauka lafiya gurin su Anna, sun samu tarba yadda basu yi tsammani ba, sai dai kuma Jabir ya lura da yadda mahaifin shi kunyar abubuwan da suka faru a baya tasa bai haɗa idanu da Alka da kuma Anna ba, haka suma sun kasa haɗa idanu da shi kuma har da Jabir musamman ma Anna, suna cikin matsananciyar yunwa duba da yaron da suka ƙi tausaya ma ne yau gaban su cikin kamala da haiba irin na babban mutum. Haka dai aka nemi juna gafara da fatan a manta duk abinda ya faru a baya, dan ƙara rikitasu da nuna musu ya manta komai Jabir ya zub musu tilin tsarabar da a hanya ma ya yi siyayyar.
Bai manta da matar Kakan nashi ba wato Mardiyya, dan haka baiyi ƙasa a guiwa ba wajen son ya ganta, sai Anna ta faɗa mishi ai tana gidan ƙanwar ta Nuriyya da sirikin ta ya rasu, dake ita Nuriyya bata nan kuma danginsu na zuwa yi musu ta'aziyya, sai ita Mardiyya ta je zata yi kwana biyu kafin su dawo ita ma sai ta dawo, duk da ya ji abinda ya kai su ɗin bai yi wani tsananta ba bare har ya gano wani abu, sai dai alkairin da matar ta mishi wani zuwa da yayi wanda ko kakar shi da ya zo wurin ta bata mishi ba, ta sakar masa fuska, bata yarda ya zauna da yunwa ba, sannan da zai wuce Niamey ta mishi tsaraba sosai wanda shi a lokacin yarintar shi tasa ya ɗauke ta a abu mafi daraja, dan haka ba zai manta da ita ba.
Take ya faɗawa Anna a haɗa shi da wanda ya san gidan ya same ta can, baya so sai ta zo ta same shi, gashi kuma kwana biyu zasu yi su wuce Niamey, ba wanda ya mishi musu haka suka mishi kwatance kuma ya ce ya gane sosai, dan da ƴan mata suka so haɗa shi shi kuma baya so dan haka ya zaɓi tafiya shi kaɗai.