Sashe 52
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon su Sa'ad yayi sosai sannan yace" Hambali ne, mahaifin Abida matar Bilal."
Alhaji da Hajia ne suka fara kallon juna, sai kuma Hajia da Abbu Mukhtar suka kalli juna da mamaki, suna cikin zazzare idanun nan Sa'ad yace" Nasan dole abun ya rikita ku, abinda nake so daku shine, ku kwantar da hankulan ku sannan kuyi haƙuri, akwai shirin da nake da shi a ƙasa kuma nake so ku bani goyon baya a kai, Hambali shine wanda ya taimakawa Kawuna aka sace Kuwailat, sannan shine Aisha ta taso a gidan marayun shi, kuma shine wanda nake siyan kaya a gurin shi lokacin da nake gurɓatacciyar harƙalla, ma'ana shi ya jagoranci farka cikin Aisha sannan aka sako ƙwayoyin nan, sannan ma shine na samu labarin ya tashi hankalin shi yana neman ta ido rufe saboda ya ji labarin ana neman ta, Abba..."
Ya faɗa yana kallon Abbu Mukhtar ya ɗora da" A bayyane yake akwai wata manufa da ake so a cimma, sannan a bayyane yake ba ƙaunarku yake ba, bamu da hujjar da zamu tuhumi ƴar shi ma, sai dai akwai abubuwa dana gano masu ɗaure kai game da ita, haɗin kanku kawai nake nema wajen yin shiru da bakunanku da kuma nuna ma kowa kamar komai bai faru ba, ta hakane zan samu abinda nake son samu, sannan mu gano sauran masu hannu a cikin ɓatan yaran har ma da masu zama da ku da mummunar manufa."
A nutse Alhaji ya cire hular kan shi tare da share zufa yana duban Sa'ad yace" Yaro, to ya kake so muyi? Hambali? Ƙasan waye Hambali kuwa? *Yarona ne fa*, a ƙarƙashina yake aiki, ladabinsa da shekarun da muka ɗauka ya sa har na amince da ƙudirin da ya zo min da shi na haɗa auren ƴar shi da ɗana, shine zai min haka?"
Sai kuma ya riƙe haɓa yace" Hasbunallah wani'imal wakil !"
Jinjina kai Sa'ad yayi yace" Kamar yadda nace Alhaji kuyi shiru, ba wai wa iyalin shi ba kawai, hatta da Abba Bilal kar yasan abinda ke faruwa, dan sanin zai sa ya kasa ɗauke kan shi daga gare su ƙarshe mu rasa abinda muke nema."
Sabeer ne yace" Kamar ya? Kana ganin zamu san da wannan abun ne kuma mu kasa sanar dashi? Ai ba zai yiwu ba."
A take Sa'ad yace" Zai yiwu, idan dukanmu nan muka ja bakin mu muka yi shiru bamu sanar da shi ba."
Abbu Mukhtar da abun ya gama ɗaure shi sosai ne ya dube shi yace" Hambali? Ƙasƙantaccen bawan da muka rena da hannun mu?"
Kallon shi Sa'ad yayi yana jin kamar Abbu É—in yana da É—an ra'ayin nan na ba kowane mutum yake so ko yake ja a jiki ba, da ladabi yace" Dama ai wanda ka yarda da shi shi yake ci maka amana, idan baka bashi yardar ba ta ina ma zai ga damar ka?"
Jinjina kai yayi da gamsuwa yace" Gaskiya ne wannan, yanzu me ye abun yi?"
Ya tambaya yana kallon Sa'ad, a nutse ya sake nanata musu su yi shiru kawai kar kowa ya ji, duk jinjina kwunan su sukayi sai Hajia da tace" Ni wallahi gaba É—aya ma naji matan gidan nan tsoro suke bani."
Murmushi Sa'ad yayi yace" Kar su baki tsoro Hajiarmu, in sha Allah ba abinda zai faru, kawai ina so ne san wasu sirrika daga hannun ko da ita ƴar tashi ce, sannan mu bibiye su wataƙila sun san wani abu akan Kuwailat, tunda har Aisha ta girma a hannun shi."
Dafe kai Abbu yayi na tsawon lokaci kafin ya ɗago idanun shi jajir yace" Zanyi hakane kawai dan ina so nasan inda babbar ƴata take, ina sonta, ina so na ganta fuska da fuska, da kewarta kullum nake kwana, kullum hango jaririyar yarinya ta nake da aka ɗauke a gadon bacci ta, kullum tunanin yadda ta rayu nake, ina hango irin kukan da ta dinga tsalawa à wannan lokacin bayan neman Mamanta bata same ta ba, amma ba dan haka ba... Wallahi da na nemi inda Hambali yake sannan na masa yankan rago, dan ya cutar da ni dayawa, ban damu dan nayi kasonshi ba."
Sai kuma ya kalli Sa'ad yace" Zanyi shiru kamar yadda ka buƙata, Allah ya bamu sa'ar gano asirin su."
"Ameen Ya Allah." Suka faɗa a tare, da yanayin raha Abbu ya numfasa ya kalli Sa'ad yace "Tom, yanzu sai ka dawo nan da zama ko? Kaga daga nan ka ci gaba da neman yaƙin zaɓenka a zuciyar sarauniya Eesha, ko ba haka ba?"
Ya faɗa yana tambayar Sabeer, dariya duk sukayi sai Sa'ad da ya kalle shi da mamakin wai ya yarda kenan? Kai amma yayi farin ciki, bai yi tsammanin zuwan abun da sauƙi ba, cike da kunya yayi murmushi tare da shafa ƙeyar shi yace" Abba a yanzu dai naji kun yafe wa Kawuna shi na fi son ji, dan n'a baro shi cikin damuwa kuma na mishi alƙawarin zan kira shi da komai ya daidaita."
Ɗan dafe gaban goshin shi yayi kaɗan sai kuma ya ɗago kanshi yace" Ba damuwa, a waccen ranar..." Sai kuma ya kalli Sa'ad yace" Kasan me yasa à waccen ranar ban zauna asibitin ba na tafi da gaggawa?"
Girgiza kai Sa'ad yayi yana tsare shi da idanu da son jin dalili, a tausashe yace" A kiɗime nake, lokacin an kirani daga gida cewa *Ummu Kuwailat* na naƙuda, haihuwar fari ce ban san ya abun yake ba, abinda ya ja min kiɗimar kenan har na bugeta ba da gangan ba, Shiyasa na kasa zama na ƙagu na je na ga ya nawa iyalin take? Ban san cewa kaɗewar da na mata ta kai har ta rasa abinda ke cikin ta ba, dan sai bayan sabgar Kuwailat na tuna da wata na kwance a dalilina, da na je asibitin sai suka bani tabbacin ta ji sauƙi tuni ma sun sallame ta, ban dai yi dubarar bibiyar su ba bare na sake waiwayan lamarinsu, wallahi indai abinda ka faɗa min à kanshi gaskiya ne, to ina ga ko nine a halin da yake ciki wataƙila nayi hakan, dan haka ba komai ni na yafe mishi, kuma zan ma Ummu Kuwailat bayanin komai ita za ta yafe mishi duk kukan da ya sakata."
Durƙusawa yayi duk da zaune yace ya shiga yi mishi godiya, da farin ciki da zumuɗi ya miƙe yace zai tafi sannan za kira kawu gobe ma zai zo garin nan dan neman su afuwa da kan shi, ko da Sabeer ya sake mishi maganar kwana nan murmushi yayi yace" Idan ma aka janye umarnin da aka ba wa jami'an na hanani shigowa ma ya wadatar."
Dariya sukayi haka ya bar gidan da fara'a da farin ciki marar misaltuwa, bai nemi Aisha ba duk da ya so ganinta ko da daga nesa ne dan ya ji daÉ—i, amma sai bai matsa ma kanshi ba ya fita da tunanin gobe zai dawo ai tunda an janye mishi takunkumin.
*Alhamdulillah.*
29/07/2023, 09:55 - MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes.
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata.
Sayen na gari mai da kuɗi gida, sai an gwada akan san na ƙwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a ƙasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI- SIRRIN MANYAN MATA)._
_Bismillahir-rahamanir-rahim._
*25*
*Bayan kwana biyu* da faruwar hakan Kawu Hisham ya zo, sun karɓi juna da mutumtawa da girmamawa kamar wa da dama suka jima da sanin juna, an nemi yafiyar juna tare da jadadda yafiyar da kuma alƙawarin manta baya, bayan kammala tataunawar su kuma Abbu ya zo da wata magana da saida ya kalli Sa'ad yace "Ɗan bamu wuri ko? Zamu yi wata magana ne."
Miƙewa Sa'ad yayi yana mamaki da ji a ranshi yaushe ma aka sulhuntar da har zai zama saniyar ware kuma yanzu? Shi dai ya fita ko ba komai yana farin ciki.
Saida yayi jim kaÉ—an na wasu sakanni bayan fitar Sa'ad sannan ya kalli kawu Hisham yace "Ina so ne muyi magana a kan shi Sa'ad da Eesha."
Da irin kallon tunanin wani abu ne ya faru ya kalle shi yace "To, wani abu ne ya faru tsakanin su?"
Murmushi ya kalli Alhaji dake gefen su shi ma yana murmushi sannan ya kalle shi yace "Ba abinda ya faru, dama shi Sa'ad ɗin da ya zo yake faɗa mana aurenta yake so yayi, gaba da gaba fa yake faɗa min haka..." Yayi maganar da sigar raha har saida kawu Hisham yayi dariya yana girgiza kai, sannan ne ya ɗora da "To shine nace kafin ka tafi gwara muyi magana, a yadda naga yaron nan nasan zai iya sace Eesha su gudu, to zai fi min na miƙa mishi hankalina ya kwanta."
Dariya Alhaji da kawu Hisham suka sake yi har Alhaji na faɗin "Gaskiya kam, dan ni hirar da muka yi da shi jiya ma roƙona yake nasa baki ka bashi ita."