Sashe 19
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fatarki tayi laushi?
Tayi santsi?
Ta kwanta luf?
Kina walkiya da annuri tamkar amarya?
Sabulu kike so ko haÉ—in shafawa ki wanke ko mai na shafawa?
Ki wadatu da sahihin ƙamshin haukata mai gida?
Humra da zaki saka mijinki bacci bai shirya ba?
Humra da zata tayar da sha'awarsa?
Kulaccha da zata saka mijinki ya kasa yi miki tsara a fannin ƙamshi?
Kulaccha da zata gagari manyan mata suffanta kalar sunan turarenki?
Turaren wuta irin na asali barebari?
Turaren da zaki fesa à zanin gadonki har ya rike mai gida ya kasa tashi?
Turaren da zaki zuba ga ruwan wankan mai gidan ki?
Turare don yaranki?
_Idan duka kina buƙatar ɗaya daga cikin kayan nan, to ki tuntuɓi wannan lambar ta WhatsApp *+227-82-21-91-74* wanda suk gwada sun san ingncin kayanmu, ba buƙatar ɓata lokacin cika muku baki._
Wani abun farin ciki kuma, duba da yanzu ba kowace mace ke son shan garin magani ko matsi ba, akwai haÉ—i irin su *tsumi*, *ruwan tsumi*, *tukunya*: dayawa sun san tukunya, don da itace muke tutiya, kuma tukunyar nan akwai na ruwa dana dafawa a nama, sannan akwai kankat wato haÉ—in *kayan marmari*.
*Garaɓasa*
Ga waÉ—anda sukayi nisa kuma haÉ—in kayan marmari ba zai kamacesu ba, duba da kafin sakon yaje garesu zai fara lalacewa, don haka ga sauki ya samu, madadin kuÉ—in mota da zaki yi, zaki biya 1000k kacal don a sanar dake yadda zaki had, ba iya guda kawai ba, dama sauran haÉ—i irin na kayan daya shafi na marmari da É—anye, musamman ma *sirrin kankana* da kuma *cucumber*.
*JANNAT HOUSE.*🧕
*Alhamdulillah.*
29/07/2023, 09:55 - MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HARUN*
*MURA'ATU ULTIMATE COLLECTIONS* shin kin zuba tagumi ne uwar gida da amarya da tunanin ta inda zaki haÉ—a kayan kitchen É—inki? Ko kuma fabrics kike da buÆ™atar canzawa na kece raini a cikin sa'o'inki? Shin kina so ki san a inda gawurtattun mata ke haÉ—a nasu perfumes É—in? Ko lausasan zanen gado da kyawawan electronics gama hawa kike da bukata? To Matso kusa, zan faÉ—a miki inda ba ke kawai ba, hatta mai gidanki zaki iya rakawa dan siyo nashi electronics É—in da sauransu, wato *MUC* mun shahara a saida Kayan *kitchen*, *fabrics* na kere sa'a masu quality, *bedsheets*, *electronics*, *beauty products*, *perfumes* da *kayan kwalliya* . Bugu da Æ™ri Hajia ta akwai data tare da *katin waya* ta kowane network and *catering services*, da wannan nake cewa daku, sai an gwada akan san na kwarai. *MUC* ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ§•BAMU DA SA'A.
Ga mai buƙatar tuntuɓarsu, ga lambar WhatsApp: 07038274166
Call: 07038274166 & 07031057802
Location: Kano with nationwide delivery.
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
_Bismillahir- rahamanir-rahim._
*9*
Tsaye tayi ita ma tana waiwayawa bayan ta tana faɗin "Ka yi haƙuri dan Allah, wallahi wasu ƴan iska ne suka biyo ni, ka yi haƙuri na bige ka ko?"
Ko ƙyabtawa bai yi ba yana kallon ta mamaki na sake baibaye shi, faɗuwa fa ya yi ƙasa da ƙarfi, yanzu haka ji yake ƙasusuwanshi na ta motsawa, dole ma sai kakar shi ta masa ruwan zafi, dan in ba haka ba jikin shi zai yi ta ciwo ne, shi ne za ta wani tambaye shi wai ta bige shi? Kuma ta ƙara da ko? Han! Ƙafarshi yayi niyyar ɗagawa dan ya tafiyar shi, sai kawai ya ji tana faɗin "Ni Aisha na shiga uku, Allah ka taimake ni."
Dakatawa yayi ya kalleta, dake ba haske a wurin sosai bai ga sararin tsaya yi mata kallon ƙwaƙwaf ba, sai dai abu ɗaya da baya ɓuyuwa à fuskar ta shin idanunta, har da ɗan leƙa fuskar ta yayi saboda tana ta ƙakkaɓar jiki ne har da daf guiwar ta da take jin kamar ta bugu sosai, da halin ko in kula da kuma basarwa yana mata wani kallo mai kama da harara yace "Kina da ido manya, amma da alama madubin su baya aiki ko?"
Da sauri ta kalle shi, sai kuma ta sa rage girman idanun nata tana masa wani kallo ƙasa ƙasa tace "Tubarkallah, ma sha Allah."
Ɗaga gira yayi ya bita da kallon "Oho! Na gane fa." Sai kawai ya ja siririn tsaki ya gifta ta gaban ta zai wuce yana ji kamar ma ya mata Allah ya isa kada shin da ta yi, da kallo ta bi bayanshi, yadda bai ma mata magana akan yadda ta kawo masa karo ba, duk da kuwa ta kayar da shi matsayin shi na babban mutum, sai ta ji kamar zai yi kirki ai, dan haka wata zuciyar ta raya mata ta nemi mafi ƙanƙantar abinda ta fi so yanzu a taimake ta da shi.
Da sauri ta bi bayan shi tana faÉ—in " *Abbu*, Abbu."
Juyowa yayi a saiɓance ya zuba mata matsakaitan idanun shi da mamakin furucin ta, rashin tabbaci yasa har saida ya jujjuya dama da hagu don san ya ga ina Abbu ɗin? Amma bai ga kowa ba a wurin, Aisha da ta ƙaraso kusa da shi da murmushi a fuskar ta tana ta ƴan kame-kame tace "Abbu, dan Allah wa..."
Da yatsa ya nunota cike da gargaÉ—i yace "Ke! Ni ba Abbun ki bane, Kinga nayi miki kama da wanda ya fara tara iyali ma bare wanda ya isa haihuwar ki?"
Kamar da gayya sai kuwa Aisha ta kalle shi daga ƙasa har ta sake dire duban ta a kan fuskar shi, manyan idanun ta da ta zuba mishi yasa ya ji kamar ya tsargu har saida ya ɗan kawar da kan shi sannan ya sake yunƙurin tafiyar sa, da azama ta sake bin bayan shi tace "Dan Allah fa nace, wallahi yunwa nake ji sosai, gashi ban san ina zai je ba."
Dakatawa yayi tare da sake juyowa ya kalleta, da sigar tuhuma yace "Daga ina kike?"
Daidaita nutsuwar ta tayi sannan tace "Daga wani gari, kuma ban san kowa ba anan."
Gyara tsayuwar shi yayi yace "To me kika zo yi nan?"
Marairaicewa tayi tace "Ba ni na zo da kaina ba, wasu ne suka kawo ni nan, masu satar mutane ne."
Zaro idanu ya É—an yi a tsanake sai kuma ya nuna alamar basarwa yace "Me kuma ya haÉ—aki da su?"
Cike da ƙuruciya tace "Nima ban sani ba, nan suka kawoni, ina ga siyar da ni zasu yi sai su kai ni in da za'a yanke min kaina."
Ɗan karkata kan shi yayi garin kallon ta da nazarin abinda ta faɗa, e kam ba abinda ba za'a iya aikatawa ba, sai dai mamakin shi shine, ashe dai gaba da gabanta, duk iskancin shi kuma akwai na gaba da shi, yana ganin baya kyautawa kan shi a kan sana'ar nan ta miyagun ƙwayoyi, ashe akwai wanda suka dame shi suka shanye? Shi kam ai duk neman kuɗin shi gaskiya ba zai iya salwantar da rayuwar mutum kamar shi ba. A ƙalla dai ya ji a ran shi tana buƙatar taimako, dan haka ya juya a wani gadarance cike da halin ko in kula sannan yace "Muje..."
Da saurin ta ta bi bayan shi fuskar ta ɗauke da murmushi, amma kuma tuna mutumin nan na farko, sai ta dakata cak ta kalli ƙeyar shi tace "Ina za ka kaini?"
Juyowa yayi ya kalle ta da yanayin fara hassala yace "Ba taimako kike nema ba?"
Murya a sanyaye tace "E, amma ba ta kowace hanya ba."
Tsurawa bakin nata idanu yayi da ta yi maganar da shi, sai kawai ya sake juyawa yace "Gidan mu."
Ba tare da ta ƙara tako ɗaya ba tace "Kuma kai kaɗai ne a ciki?"
A zafafe ya dakata tare da juyo ya kalleta yace "Ke, idan ba kya son taimakon shikenan, ya za ki tsareni da tambayoyi bayan kuma ni ya dace a ce na miki wannan tambayoyin? Muje gidan, idan bai miki ba sai ki tafiyar ki, wani ne zai riƙe ki?"
Da gaske kai ya sa yana tafiya, dan haka ta bi shi da sauri dan tafiyar tasu ba ɗaya ba, ba wata tazara mai tsayi ta ga ya tunkari wani makeken gidan ya tura ƙaramar ƙofa ya shiga, rage saurin ta tayi sosai ta shiga da sallama, farfajiyar na da girma, sai ai dake akwai ɓangarori da shukoki da kuma motoci sai ta zama ƙarama, bin shi kawai take har suka tunkari babban ƙofar wani falo, a hankali ya tura ƙofar da gaba ɗaya madubi ne ya lulluɓeta, suna shiga ta fara jin hayaniyar mutane alamar sun zo in da ke da mutane.
Abun mamaki yana shiga falon da sallama ƙasa-ƙasa ta ga duk yaran dake falon har ma da matan biyu duk sun yi shiru sai magana ƙasa-ƙasa.
Sabira da Zarah da kansu ke haɗe ƙusƙus ɗin wannan kuma wacece suke? Wato sun faɗa ma Alhaji har yanzu yana shigo da mata, shine yanzu ma ya shigo da wata? Dan ya nuna musu ba su isa ba kenan? Ɗaya daga cikin matasan dake falon ya kalla yace " *Leila*, ina Mama?"
Da ladabi Leila wacce take Æ´a ga Sabira tace "Tana ciki Yaya."
Jinjina kai yayi, Leila na da ladabi a duk cikin ƙannenshi ya fi son ta, dan haka ya mata murmushi yace "Nagode." Hanyar da zai sada shi da ɗakin Maman ta shi ya nufa bayan ya kalli Aisha da ke sunkuyar da kai cike da kunyar yadda matan ke ta kallon ta da ainahin tuhuma alamar ta taho, a nutse ta ɗaga ƙafa ta bi shi sai ga Mama ta fito daga ɗakin ta tana faɗin" Ruƙayya, bai gaya miki kar ki kusa zuba min kayan ki a kan ku..."
Ganin suna shirin karo da Sa'ad yasa ta ja birki tana kallon shi tace" Babana, har ka dawo?"
Sai kuma ta kalli Aisha dake bayan shi tana ta sunkuyar da kai ta sake kallon shi sannan tace" Wannan kuma fa Babana? Wacece ?"
Fuskar shi a haɗe sosai cikin dakakkiyar murya yace" Baƙuwata ce, ta zauna a wajen ki, zamuyi magana."