Sashe 145
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai kuma ya kalli Aliyu ya dafe ƙugu ɗaya yace" Da kake cewa Maala za ta haifa min Siddiƙ, Aliyu dama ni ɗan iska ne ban sani ba? Ka taɓa ganin na nemi mace ne da zan rasa wa zan nema sai Maamana? To ka daina Aliyu, bana so mu raba hali cikin mutane a zo na shiga uku dan abun faɗan yawa zaiyi a kaina, uwar Siddiƙ kuma tana nan tafe in sha Allah."
Gaba yayi zai koma ciki yana faÉ—in" Ku zo muje."
Fahad ne ya tsaya baya yana ƙumshe dariya yace" Kaje kawai, ni dama ɗaukar kazinmu da muka bayar a gasa mana za ni."
Jin haka sai Aliyu ma ya dakata yace" E hakane, nima É—aukar waccen saniyar za ni da aka bayar a yi mechouix."
Kallon su yayi, ya kalle su sosai, wato dai ba zasu shiryu ba ko? Abinda ke haÉ—a shi da al'umma kenan fa, ba sa ji sau É—aya, jinjina kai yayi yana ayyana _" Na barkuda halinku."_
A zahiri kuma sai ya dubi Aliyu yace" Kuma bana son sunan tonton É—in nan."
Suna kallo har kusa shigewa sai Fahad da ya É—an biyo bayan shi yana dariya yace" To Alaramma kana nufin jingine min Æ´ar tawa zakayi a gidan naka? Wallahi ya zama dole ka..."
Kallon da ya juya ya musu ya sa suka yi saurin barin wurin, Aliyu kula faÉ—i yake" Kai dallah rabu da shi, yaron da mafarki kawai zaiyi kaga yayi wanka."
Jinjina kai kawai ya yi, Allah shi da ma anyi karatu yau da ya shiga wurin É—alibai duk wanda yayi ba daidai ba ya zane shi, ina dalili jama'a mutane su suka ka gaba haka? Kawai dan anga shi maraya ne? Hmmmmm.
Walima ta gudana yadda suka tsarata, an ci an sha alhamdulillah kuma an yi wa ango da amarya addu'a, har magriba matasa anan ana ta hira kafin a watse tunda babu kak amarya, saidai an tabu ne sa tunanin sai da safe dan akwai waÉ—anda za'a tafi da su yin godiyar Æ´a da aka basu wajen iyaye.
*Haka* ma a wajen amare biki da walima ne aka gabataro, bayan sallah la'asar kuma malamai mata ne suka gabatar da wa'azi, komai yayi armashi kafin sanda a ka watse aka bar Ummu da tunanin me ya sa aka É—aga tariyar ta kuma? Amma ba ta tambayi ba'asi ba tunda dai an É—aura auren, saidai har yau rashin yin wayada Jibril na damun ta sosai, kawai dai bata so ta fito da damuwar ta ne har a gane.
*Alhamdulillah.*
[02/09 à 22:16] MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Bismillahir- rahamanir-rahim._
*67*
Aisha ce ke janye da alkyabbar da ta rufe jikin ta da ita ruf, hatta kayan dake cikin jikin ta ba'a gani sosai, tunda suka shigo ɗakin ya sake sunkuyar da kan shi ya lumshe idanu, ya salam! Ya salam! Shine abinda yake ta maimaitawa, wuri Aisha ta samu tsakanin Mama da Hajia Mammie wacce Mama Nuriyya ta buƙaci ta kasance wurin dan ita zata musu maganin Ummu idan ta so yi musu hauka ta zaunar da Ummu ƙasa snnan ita ma ta samu wuri ta zauna kusa da Abbun ta.
Yaya Bilal ne yayi gyaran murya yace "To Alhamdulillah, ranar da muke jira yau gata ta zo, komai dama idan aka saka mishi lokaci to ƙararre ne a wurin ubangiji, yau gashi Allah ya nuna mana an ɗaura wannan aure da muke fatan Allah ya saka albarka a ciki ya kuma albarkaci wannan ma'aurata."
Sai kuma ya kalli Ummu duk da lulluɓi ne a fuskar ta baya ganin komai yace" Ummu, ke ce anan ke da buƙatar sanin wnda kika aura, shiyasa ma na ce a haɗu yanzu ba sai da dare ba kin tare saboda gudun matsala."
Sunan ta ya sake kira da ya saka gaban ta sake tsinkewa ya faɗi, dan jin ya ce tana da buƙatar ta san wanda ta aura sai ta fara tunanin wani hali ne ga Jibril ɗin da ba su sani ba sai yanzu? A ƙasan maƙoshi sosai ta amsa da" Na'am."
ÆŠorawa yayi da" An É—aura auren ki jiya da safe, na san kina cikin tashin hankalin son sanin me ya sa baki tare tun jiya ba, sannan me yasa ko kiran ki Jibril ba ya yi, to haka ya faru ne saboda ba da shi aka É—aura miki aure ba, kuma ni da kaina na masa kashedin kiran ki, na kuma faÉ—a la iyayen sa idan ya kira ki zan É—auki matakin da ba zai musu daÉ—i ba."
Rintse idanu tayi sosai ta furta" Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Hasbunallah wani'imal wakil!"
A hankali ta buɗa idanun ta, sai dai jinin jikin ta ya ƙi tafiya daidai, haka ma kanta ya ƙi dakatawa daga sarawaro da ya fara yi mata, ba ta sake maida hankalin ta kan abinda yake faɗa mata ba a lokacin, saida ta tsinkayo muryar shi irin daga saman nan yana faɗin "Ki ɗauki *auren ki da Jabir* a matsayin abinda Allah ya hukunto, kafin muyi wannan tunanin Abban Kuwailat ne ya fara kawo mana wannan shawara, duk da Mamie ma abin ya jima a ran ta, da wannan muke fatan zaku yi masa sakayya da alkairi, ku zauna da junan ku lafiya da mutumtawa, hakan shine zai sa yayi farin ciki mu ma haka, sannan ku toshe kunnuwan ku daga maganganun da mutane zasu faɗa a kan ku, kusa kyakyawar niyya a ran ku kuji cewa ku ba haramun kuka aikata ba, Allah ya muku albarka, Allah ya albarkaci rayuwar ku, Allah ya baku zuri'a ta gari."
Da" Ameen." Ɗakin suka amsa, sai dai ban da Jabir da ya tanƙwashe ƙafafun shi kan shi ƙasa cikin babban riga har da hula, duk da ba kayan da aka ɗaura aure jiya bane a jikn shi, amma dai suma sabi ne ƙalll, rashin sabo yasa yake jin takura da kayan, sannan sun ƙara mayar da shi wani dattijo, amma fa sun ƙara fito da kyawun shi da sake bayyanar da ƙaramar fuskar shi dake ɗauke da ƙananun shekaru.
A É—an rikice haka ta É—ago a hankali saboda bata tabbatar da abinda take so ta ji É—in ba, saida ta sa hannu ta É—an ja hular alkyabbar baya kaÉ—an sannan ta samu damar ganin Kawu Bilal É—in, a nutse cikn tattausan murya duk da ta ga Jabir zaune kusa da Abban ta da kuma Alhaji Kabir, amma sai ta shafawa idanun ta toka tace "Abbu, *wane Jabir É—in*?"
Jabir dai bai ɗaga kan shi ya kalli wurin ba, sai kaxu Bilal ɗin da ya kalle ta da kyau yana murmushi yace "Ƴata, Jabir mana, gashi."
Da fari galala ta kalke shi haka, sai kuma ta yi wata irin dariya mai nuna haba ɗin nan! Ɗan satar kallon Jabir ɗin ta yi wanda yau sai ta ga ya ƙara zama mata ma ƙarami a idanu, duk da dai yayi kyau kuma hancin nan uwa biro har ko bakin buta, amma ina ruwan ya da hancin shi. Ɗauke duban ta tayi ta sake maidawa kan Kawu dai Bilal da shine ta ga kawai za ta iya yi wa magana, dan bayan shi kowane anan zai iya raina mata hankali ai, murmushi ta saki irin mai ratsa zuciyar nan da ya saka kawu Bilal sauke ajiyar zuciyar an dace kenan? Ba tare da an sha wahla ba, amma sai yaji tace "Abbu, ni nake nufi wai da wa aka ɗaura min aure? Ko dai Jibril ɗin ya fasa ne?"
Hajia Mammie ce ta daka mata tsawa da cewa "Ke, kalle ni, aure aka ce an É—aura miki da Jabir, Jabir dai da kika sani gashi nan kuma gaban ki, da magana ne?"
Wani irin gyara zama tayi inda tayi irin zaman sallah tana wani juya kai tana kallon Jabir, Jabir? Ka ji wani batu dan Allah? Juyawa kanta tayi ga Mama da ta tsura mata idanu tana ta addu'ar komai ya zo da sauƙi tace" Mama, wai da gaske Jabir ne mijin nawa?"
Mama dake kallon ta dama É—aga kai tayi tace" E Ummu, shine."
Da wani irin yanayin hassala tace" To me ya samu Jibril É—in? Ba shi zai aure ni ba? Idan ma mutuwa yayi ya za'a mayar dani kamar wata sakarya, a rasa wa za'a aura ma ni É—in sai wannan *É—an*, to gaskiya Mama ki faÉ—..."