← Book details Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 161 OF 168

Sashe 161

Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abinda ya sake bata mamaki game da lamarin shi ta gane shi daban ne a cikin maza, kuma ubangiji ya bata shi ne saboda yana son ta kuma ya zama dole ta godewa rahamar sa, idan ba haka ba ta godewa azabar sa, da kan shi ya faÉ—a mata abinda yake sha'awar ci, sai ta ce bari tayi sallah la'asar sai ta zo ta gyara nama ta fara aikin, tana watsa ruwa tayi sallah ta fito ta same shi farfajiyar gidan daga shi sai singlet da dogon wando ya yanka albasa mai tarin yawa sannan yana wanke naman ragon cikin nutsuwa ko wata mace albarka.

Da sauri ta ƙaraso tana marairaicewa tace "Jabir, ba nace zan dafa maka ba? Me ya sa zaka yi wannan aikin? Dubi fa albasar da ka yanka."

Wani narkakken kallo ya mata yace "Kulsum turaren nan naki ki É—an canza shi man, kinga aiki nake so nayi kar ki ja min fitina."

Waina idanu tayi tace "Ba wannan nake magana magana ba Jabir, kaga bani nan?"

Tayi maganar tana durƙusawa zta kama wankin nama, da sauri ya jaye robar yace "Kar ki saka hannun ki, ki bari hannu ɗaya yayi ƙarni mana."

A tausashe ta kalle shi tace "Jabir so kake a ce bana jin maganar ka har yanzu? Aikina ne fa."

A tausashe yace "Na sani, wallahi kama miki kawai nake yi saboda akwai lada, a islamiyya ni nake faÉ—awa maza su dinga taya matan su aiki, kinga ai nima sai na dinga yi ko?"

Turo baki tayi tace "Na ji to, amma gaskiya idan ma kama min zaka dinga yi, to bana son taɓa albasa da tafarnuwa da abinda ya shafi yaji da kuma ƙarni."

Wani shaƙiyin murmushi ya mata yace "Ok, sai yanzu na gane ki, ai Maama bana yarda na kama ruwa bayan na taɓa albasa ba tare da na wanke hannuna da detol ko makamancin haka ba saboda tsaro, ai ke kin gane haka ko?"

Cike da nata salon shaƙiyancin ta kanne masa ido ɗaya tana ɗan cije leɓen ta tace" Na ga zahiri, dan yanzu ma da na shiga ban ɗaki da ƙyar na yi bawali, kuma na tabbatar nayi ƙari."

Da yanayik tashin hankali yace" Au! Kinsan kinyi ƙarin dama kuma kika ƙi yarda muje aibiti?"

Turo baki tayi a tausashe tace" Wallahi ina zuwa É—inki zasu min, kaga kula yanzu wurin baya son tashin hankali."

Cike da tabbaci yace" Ai ko dole muje asibiti, mu kammala girkin."

Girgiza kai tayi tace" A'a Jabir ba zan je ba, ba wani dayawa bane ba fa, da nayi aiki da ruwan É—umi da kanunfari zai koma yadda yake."

A gadarance ba tare da gamsuwa da bayanin ta ba yace" Kulsum."

Sadda kan ta tayi tana turo baki gaba, hakan yas a dake ya sake cexa" Kul...sum."

A sangarce ta amsa da" Na'am."

Cike da bada umarni yace" Muna gama girkin ba sai nayi magana ba ki shirya muje asibiti, kin fahimce ni?"

Saida ta ƙara rusuna kan ta sannan tace" Tom, naji."

Miƙewa tayi tana mamakin duniya kenan, yau ita ce Jabir ke juyawa kamar waina a tanda? Haka ta kama suka fara aikin, daga yadda Jabir ke aikin sai ta fara ɗar din kar dai ma fa yaron nan ya fi ta iya girki, dan gaskiya yadda ta ga yana komai ita kan ya sai ya birge ta duk da ta iya itama kuma tana aikin ta cikin nutsuwa.

Tun kafin magriba suka kammala aikin nan Ummu ta sake yin wanka tare da alwala, tana idar da sallah ta shiga shiryawa a tsanake tunda ya ce ta shirya kafin ya sake magana, duk da bata son zuwa dan tana ganin kamar tonawa kan ta asiri za ta yi, amma bata so É—an nan ya ci gaba da wani bata umarni haka a tsatsayen nan, gwara tayi yadda yace kawai.

*Jabir* kuma tun suna sallah ya ji wayar shi na vibration, yana fitowa ma ana ci gaba da kira ya ɗaga, bayan sun gaisa sosai ne sannan mutumin ke faɗa masa wanda zai haɗa msa album ɗin karatun shi ya zo, kula kwana uku kacal zai yi, shi ya sa ma a kira shi a shaida masa, dan haka Jabir ya ce gobe shima zai shigo dan aikin alkairi ne da ya sa gaba yake so ya yi, karatun shi ne tun daga Baƙara har Nass.

Yana shigowa gida ya same ta a shirye, rumgumota yayi jikin shi yana kallon fuskar ta yace "Maama kin yi kyau."

Kallon shi kawai tayi ita ma ba ta ce komai ba, hakan yasa ba tare da ya raba jikin shi da nata ba yace "Kin san me? Gobe fa zamu tafi?"

A É—an razane ta kalle shi tace "Ina?"

Saida ya jujjuya idanun shi sannan yace "Gidanmu mana."

Zaro idanu tayi ta girgiza kai tace "A'a Jabir, gaskiya ni dai na fi so mu zauna a nan ma, nan ya fi daÉ—i kuma kaga babu wanda ya sanni."

ÆŠan jan ta baya yayi daga jikin shi ya kalle ta sosai yace "Me ya sa? Ai a can dama zaki zauna."

Shiru tayi tana tutturo baki, a nutse ya juyar da ita ya zamana bayan ta ke fuskantar shi, sai ya ɗora haɓar shi a kafaɗar ta ya fara takawa da ita zuwa ɗakin ta yana faɗin "Maama, na kasa manta daren jiyan nan fa, maama ko ba'ayi ɗinkin ba mutum na iya ƙarawa?"

Ɗan kubcewa ta so yi daga jikin shi tana faɗin "A ƙara me? A'a Jabir ba haka mukayi ba, kaga wannan ma fa munyi alƙawarin babu wanda zai ji."

Sakin ta yayi har ta juyo ta fuskance shi suna kallon juna, cike da dubara da wayo ya taɓe baki yace "Ai dama tambayar ki ne nayi ko za'a iya? Saboda yanzu na biyo wajen Hajia na sanar da ita abinda kike ji, shine sai ta faɗa min maganin."

Da É—an zumuÉ—i da kuma kamar dai bata yarda ba ta kalle shi tace "Da gaske?"

Ɗan yatsina fuska yayi yace "Ni zan miki ƙarya ne?"

Girgiza kai tayi alamar a'a sannan tace "A'a."

Dan haka ya ja hannun ta zuwa ɗakin ba tare da ya ce mata komai ba, suna shiga ya maida ƙofar ya rufe sannan ya jawota jikin shi, ƙoƙarin zamewa ta fara yi hakan yasa shi faɗin "Ki dakata Maama, Hajia ta ce in faɗa miki wani abu ne da bai kamata a taɓo ba na taɓa, shine ta ce sai an sake maimaitawa kaɗai komai zai koma muhallin shi, ko ba kya so ki samu lafiya ne?"

Ƙura masa idanu tayi kamar mai tuhumar sa, hakan yasa shi ɗan kawar da kai yana jin tsarguwa tare da zura hannayen shi cikin rigar ta yana shashafa jikin ta, riƙe hannayen nashi tayi tace" Ba asibiti zamu je ba?"

Kallon ta yayi yace" E zamu je, amma ai zamu je asibiti saboda ƙari ne, amma idan kin fi son duka likitoci su gane matsalar shikenan, bari na je nayi wanka."

Juyawa yayi zai tafi a hankali yake takawa yana jira irin ya ji ta riƙe shi ko ta dakatar da shi, amma sai ya ga har ya kai ƙofar ba ta da niyyar yin haka. Ita kua kallon shi take tana ayyna _" Da gaske Hajia ce ta faɗi haka? To kuma kawai sai ta sake yarda da shi kenan? Ko da yake ai dan ta samu lafiya ne, amma kuma wane irin wanka zai yi bayan wanda yayi ɗazu?"_

Tana cikin tunanin ta ga Jabir ya dawo da sauri kusan ta ya tsaya, zif É—in rigar ta ya fara cire mata yana faÉ—in" Zamu je asibiti maama, amma ki fara ban wannan nasha, yunwa nake ji."

Yadda yayi maganar kamar yaro da wata shagwaɓa yasa saida ta ji gaban ta ya faɗi a sanyaye, sai kawai ta marairaice ita ma tace" Jabir."

Wani kakkausan kallo ya mata yace" Wai ni ba za'a iya daina kiran sunana bane gatsau haka?"

Da sauri yana dire maganar Ummu tace" Man.. Man., ai na saka maka sunan tun jiya."

Wani shaƙiyin murmushi yayi yana ci gaba da sauke zif ɗin ta ƙasa yace" Ni na cancanci haka?"

Yadda yayi maganar tare da latsa ɗaya na shanun ta da ya ciro daga cikin rig yasa Ummu jin tayi wata irin zabura da sauri ta faɗa jikin shi, sai kuma ta rintse idanu tana tambayar kan ta _" Me ya sa take neman zaƙewa ne wai a wannan harkar?"_

A zahiri kuma saboda mugun ta irin ta Jabir da ya ga ya samo kan zaren sai ya ci gaba da ɗan lallatsa su dukan su, hakan yasa Ummu kai bakin ta daidai kunnen shi tana shafo kan shi har zuwa ƙeyar shi tace" Yessss! U deserve it."

Kamar wani matashin zaki Jabir ya fuskanci fuskar ta ya manne bakin shi da nata, yadda ta mishi magana a kunne cikin wata sanyayyar murya mai rawa rawa na É—aukar cajin abinda yake mata, ga kuma yessss É—in nan da ta ja haÉ—e da É—umin bakin ta da ya daki fatar kunnen nashi, sai ya sake tunzura shi kawai ya shiga tsutsar bakin ta a nutse yana kuma rabata da kayan ta.

Ba ta hana shi ba, sai dai kuma tana ƙamƙame jikin ta ne dan bata so ya ce zai je can, a wahalce take har yanzu da zuwan jiya da ya mata, idan ya ƙara wani yanzu ba lallai ta kallu ba fa, magana ta gaskiya Jabir da kan shi ya zo mata ba ta hanyar ƴan aike ba, dan haka ya rubuta mata tarihi a bangon zuciya da ba zai taɓa gogewa ba.

Yana cikin shafa jigidar ta da duk ta cikasu da sauti sai ta ji ya kama pant ɗin zai cire, da sauri ta daddafe hannayen shi tana girgiza kai amma ta kasa magana dan bakin ta da yake tsutsa tana jin kamar ma haƙoran ta yake ƙidayawa tsabar masifa, ba tare da ya raba bakinshi da nata ba cikin bakin nata yace "Ki tsaya mana Kulsum, gani fa kawai zan yi."
Chapter 161 · 0% Book details