← Book details Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 168

Sashe 5

Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wajen Jabir kuma rayuwarsa ta baya ce ta dawo masa sabuwa, iya aikin matar Babansa kawai yake, idan ya taso kuma ya dinga yawon bin inuwa har sanda za ta dawo, idan tana da abinda zai mata ya yi mata yamma nayi ya sake tafiya islamiyya dan an shiga hutun makarantar boko, idan ta taso kuma yana gida daga magariba har safe, abun takaici abinci ma sai dai ta gyara iya bakin ta kawai, wasu lokuta ma siyowa take ta ce ita kanta bai isheta ba bare ta ba wani. Wannan sabo da ya fara na ci ya ƙoshi Shiyasa yanzu daya fara jin yunwa sai ya ji kamar zai mutu, ana cikin haka wani abun yayi sanadin faruwar wani abun.

Yunwar da yake ji yasa ya ga idan ma yayi zaune za ta addabe shi ne, dan haka ya shiga zagayen unguwar cikin nutsuwa, yana kawowa daidai wani gida wata mata da alama ma'aikaciya ce saukowarta kenan daga aiki tana kan babur É—inta tace "ÆŠan saurayi zo mana."

Da sauri ya zo yana faÉ—in "Ina wuni?" Da fara'a ta amsa da "Lafiya lau, nace ba dan Allah a unguwar nan kake?"

A nutse ya amsa mata da "E, gidan mu na can baya."

Da rarashi tace "Dan Allah ko zaka iya É—auko min ruwa? Almajirina ne baya nan ya tafi garinsu, gashi na sa mai É—auko min ruwan."

Bai yi tunanin abinda zata biya shi ba, hasalima hakan bai zo masa ba a lokacin, abu É—aya da ya tuna shi ne ai idan ya fara aikin ma zai bar jin Yunwar, dan haka yace mata" To aunty, kawo inda za'a É—ebo."

Da jin daɗi yadda ya amsa mata ba gardama dan jiya wuni tayi ba ruwa sai ita ke ɗaukowa a wahalce ta ƙarasa shiga ciki da babur ɗin ya bi bayan ta, bokiti ta bashi tace" Yawwa gashi, amma dai za ka iya ko? Dan sau uku ake min da shi."

Dariya yayi yace" Zan iya aunty, ni da nake É—auko jarka biyu a tare."

"Da gaske?" Ta faɗa har da zaro idanu, jinjina kai yayi ya sunkuya ya aje kayan makaranta shi sannan ya fita daga gidan, dake abu ne daya saba kuma ya taso babu kasala da son jiki, sai gashi dan danan ya gama zub mata ruwan ya ce ya ida zai tafi, fitowa tayi da plate a hannu tace "Karɓi wannan to ka ci, ga kuma wannan..."

Ta ske miƙa mishi kuɗin da ya saka shi ɗaga ido ya kalle ta da rashin fahimtar me take nufi, saida ta sake cewa "Karɓi mana."

A raunane yace "Aunty kuɗin fa?" Murmushi tayi tace "Na aikin ka ne mana, Karɓi nagode ka ji."

Saje kallon hannun ta yayi dake riƙe da dala hamsin ba ko canji, ga kuma plate da miyar nama da guntun bredi, karɓa yayi da hannu biyu yana ta godiya ya koma gefe ya zauna ya fara ci, yana ci hawaye na zubo masa har cikin kwanon abincin, ganin bashi da maraba da almajiri, duk da kalmar almajiri na nufin mai neman ilimi ne, amma na zamanin yanzu yana nufin *marasa gata* ne, shi kuma ya rasa wannan gatan, kenan shi da almajiri ko maraya duk uwa ɗaya ce ta haife su.

Yana idawa yayi sallama ya bata plate É—in, har zai fita sai kuma ya dakata yace "Aunty, nace gobe ma zan iya zuwa na kawo miki ruwan?"

Da farin cikin jin haka tace "Me zai hana, ai nima ban maka magana bace dan na ga har da kayan makaranta jikinka da alama kaima É—an gata ne, amma in zaka iya ai ba damuwa."

Dariyar yaƙe kawai yayi yace "To shi kenan, na zo goben."

"Allah ya kai mu." Ta faɗa tana bin shi da kallo har ya fice, wannan ne sanadin da ya sa Jabir ya zama *ɗan ga-ruwa*, dan kuwa wata amarya m'a da aka kawo unguwar ba jimawa mijin da kanshi da ya ga Jabir na kawo ruwa nan ya msa magana ya ce ya dinga kawo mishi, sannu sannu sai gashi yana ɗauko hayar kura da jarkoki yana kawo musu ruwa har ma da wasu gidajen kuma ba tare da Sanin kowa na shi ba. Sai dai ita kanta matar Babanshi ta lura da rashin zamanshi yanzu daga magariba har zuwa safe, sannan ta daina ganin shi da alamar yunwa, hasalima har ƙarar canjin kuɗi take ji wasu lokuta a aljihun shi kafin daga bisani ya dinga bawa malamar makarantar nan tana saka masa a asusu.

*ME CE CE DAMUWAKI*?

Rashin ni'ima?
Rashin gamsar da mai gida?
Warin gaba?
Bushewar gaba?
Ƙaiƙayin gaba?
Kurajen gaba?
Zubewar nono?
Cikowar nono ?

*Kina buƙatar...*

Fatarki tayi laushi?
Tayi santsi?
Ta kwanta luf?
Kina walkiya da annuri tamkar amarya?
Sabulu kike so ko haÉ—in shafawa ki wanke ko mai na shafawa?
Ki wadatu da sahihin ƙamshin haukata mai gida?
Humra da zaki saka mijinki bacci bai shirya ba?
Humra da zata tayar da sha'awarsa?
Kulaccha da zata saka mijinki ya kasa yi miki tsara a fannin ƙamshi?
Kulaccha da zata gagari manyan mata suffanta kalar sunan turarenki?
Turaren wuta irin na asali barebari?
Turaren da zaki fesa à zanin gadonki har ya rike mai gida ya kasa tashi?
Turaren da zaki zuba ga ruwan wankan mai gidan ki?
Turare don yaranki?

_Idan duka kina buƙatar ɗaya daga cikin kayan nan, to ki tuntuɓi wannan lambar ta WhatsApp *82-21-91-74* wanda suk gwada sun san ingncin kayanmu, ba buƙatar ɓata lokacin cika muku baki._

Wani abun farin ciki kuma, duba da yanzu ba kowace mace ke son shan garin magani ko matsi ba, akwai haÉ—i irin su *tsumi*, *ruwan tsumi*, *tukunya*: dayawa sun san tukunya, don da itace muke tutiya, kuma tukunyar nan akwai na ruwa dana dafawa a nama, sannan akwai kankat wato haÉ—in *kayan marmari*.

*Garabasa*

Ga waÉ—anda sukayi nisa kuma haÉ—in kayan marmari ba zai kamacesu ba, duba da kafin sakon yaje garesu zai fara lalacewa, don haka ga sauki ya samu, madadin kuÉ—in mota da zaki yi, zaki biya 1000k kacal don a sanar dake yadda zaki had, ba iya guda kawai ba, dama sauran haÉ—i irin na kayan daya shafi na marmari da É—anye, musamman ma *sirrin kankana* da kuma *cucumber*.

*JANNAT HOUSE.*🧕

*Alhamdulillah.*
29/07/2023, 09:55 - MOM LATEEF: 👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨
*RUBUTACCIYA*
👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨

_NA_

*SAMIRA HARUN*

_SADAUKARWA GA_

*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_

_Bismillahir- rahamanir-rahim._

*3*

*Wata huɗu* Jabir yana ga-ruwa a cikin unguwarsu yana tara kuɗin shi, dan burinshi shi ne idan aka yi ƙaramar sallah zai fasa asusun ya siyo wasu abubuwa da ya ga za'a iya siya à unguwar nan ta su, duba da duk inda ake siyar da abubuwan buƙata sai anyi tafiya mai ɗan nisa sannan an tsallaka titi, hakane yasa yake da burin kafa nashi teburin shi ma ya tsaya da ƙafafuwansa. *Wata biyu* da ya wuce ya fara kai ruwa gidan wasu samari su uku da suke hayar wani gida suna karatu, rashin tarbiyarsu da abinda suke aikatawa marar kyau a gidan ya dameshi sosai, sai dai tunda bai da ikon hanawa sai kawai yake ƙyamatar abun da gabaɗaya zuciyar sa.

Yau ma da rana ya kawo musu ruwa kamar kullum, yana zuwa ya ƙwanƙwasa kamar yadda yake yi, daga ciki aka tambaya da "Wa ye?"

A nutse ya amsa da "Ni ne, ruwa na kawo."

Ya kusa minti ɗaya kafin ya ji an zare sakatar daga ciki, wangale ƙofar aka yi amma bai ga wanda yaai buɗe ba, hakan yasa shi dai ɗaukar jarkokin biyu ya shigo yana yin sallama da kallon takalmin mutanen dake bakin ƙofar shiga falon dake nuni da mata ne da maza a ciki, ga hayaƙin dake ta fitowa daga ciki da warin shisha ko yace ƙamshin flavour kamar yadda suke faɗa. Har ya fara buɗe bakin jarkar ya ɗaga zai bulbula a cikin babban bokitin da yake zuba musu ya ji an dafashi daga baya, hakan ba ƙaramin tsoratashi yayi ba dan ya ɗauka wanda ya buɗe masa ƙofar ma ai har ya koma ɗakin saboda zafin da ake kwararawa.

Gaban shi ne ya fara faɗuwa sosai kafin ya shiga firgicin ganin abinda bai taɓa gani ba, yana ganin tsiraicin matar Baban shi, amma bai taɓa ganin irin wannan ba haka, wata kakkaurar budurwa daga ita sai bras da pant, ba abinda ke jikin ta bayan waɗannan sai takalmi, to dafashi da tayi da wata manufa tayi ko? Abinda ya tambayi kanshi kenan. Sai dai kafin ya samu amsa cikin tatausa murya ba tare da ta ɗauke hannunta ba tace da shi "Jabir, idan ka gama zuba ruwa ka shigo ciki, zamuyi magana da kai."

Jabir da tunda ya ga shigar dake jikin ta bai sake kallon inda take ba jinjina kai yayi alamar to sannan ya ci gaba da zuba ruwan, bai yarda ya kalli bayan da ta juya ba don komawa falon, sai dai har lokacin yana jin gabanshi na faÉ—uwa dan sosai yake ji a jikinshi wata manufa ce yarinyar take da a kanshi.

Jarka uku ya zuba musu sannan ya ƙwanƙwasa musu ƙofar falon tare da faɗin "An zuba ruwan."

Daga ciki muryar namiji ya bashi umarni da "Shigo."

A sanyaye ya ɗaga labulen ya shiga, irin yadda maza biyun ke jikin wasu ƴan matan biyu duk da shigar da bata rufe tsiraicinsu ba yasa Jabir sunkuyar da kanshi ya tsaya daga ƙofar, ɗaya daga cikin samarin ne ya ciro kuɗi kamar kullum ya miƙa mishi yana faɗin "Gobe kar ka kawo ruwa, dan a makaranta zamu wuni saboda jarabawar da zamuyi."

Da sauri Jabir da ya matso ya bar ɗakin ko dan hayaƙin da ya gauraye ɗakin wanda ya ga budurwar da ta ce zasu yi magana tana ta busawa ya zura hannu ya karɓa yana faɗin "To."

Da azama a juya ko godiyar da ya saba yi wa duk wanda ya biya shi haƙƙinshi a take bai yi ba saboda son ya bar wurin, har ya yaye labulen zai fita budurwar nan ta miƙe tsaye tace "Jabir."
Chapter 5 · 0% Book details