← Book details Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 168

Sashe 66

Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Duk mazan dake wurin babu wanda bai auna wannan lamari da kan shi ba, sun tausaya mshi matuƙa hakan yasa ba wanda ya ce da shi yayi haƙuri, sun jima haka shiru ban da shi dake fito da abinda ke ran shi, abun ka ga wanda kake so, sai tausayin shi ya lulluɓe Fa'iza ta sunkuya gaban shi ta dafa kafaɗar shi tana faɗin "Bab, kayi haƙuri dan Allah, Allah zai saka maka cutar da suka maka, wallahi ba zai barta haka ba, kuma gashi ta fara gani tun yanzu, dan Allah karka rikita min kan ka, ka ji?"

Kallon ta yayi, sai kawai ya sunkuyar da kan shi yana neman fashewa da kuka da faɗin" Kaicona, Fa'iza ashe ke ce mai sona, soyayar ɗa ta rufe min ido na wulaƙanta ki."

Rufe mishi baki tayi tace" Ya isa haka, ni fa dan Allah nake son ka, ko kana haihuwa ko baka yi zan zauna da kai har abada, in dai zamu kasance cikin farin ciki da kwanciyar hankali, to haihuwar ma nasan Allah zai bamu yaran aljanna idan mun je can."

Hajia dake share hawaye kallon su tayi ta dubi Fa'iza sosai tace" Allah ya miki albarka Fa'iza, Allah ya saka miki da alkairi."

Da murmushi ta amsa da" Ameen Mamie, ni ma kuma ina ƙara baku haƙuri akan ruɗu da tashin hankalin dana jefa ku a ciki na ɓatan Fahad."

Abbu Mukhtar ma gaskiya ya faɗa mata cewa shi kan shi fa da haushin ta yake ji saboda yana ganin bata da kirki, daga nan aka yafi juna cike da kyakyawan darasin da aka koya na rayuwa, Alhaji da ya jima da kula Yaya Bilal baya cikin ƙoshin lafiya ne ya kalli Sa'ad da Sabeer yace "Ku kama shi zuwa ɗakin shi ya samu ya kwanta, naga jikin shi rawa yake."

Da azama sukayi kan shi dan cika umarnin na Alhaji, amma sai Fa'iza tace "Ku bar shi ma kawai, ni zan raka shi."

Sabeer ne yace "Amma aunty ba wurin aiki zaki tafi ba? Kin makara fa."

Murmushi tayi ba tare da ta kalle shi ba tace "Wane aiki kuma Sabeer? Idan ya amince na ci gaba da zuwa zan je, idan bai amince ba ai bani da aikin da ya fi hidimar gidan shi."

Da jin daÉ—in abinda ta faÉ—a Yaya Bilal ya kalle ta lokacin da take tallabo shi jikin ta, saida suka fara takawa ya sake duban ta yace" Nagode Izza."

Kallon shi tayi tace" Godiya kuma? Saboda na dawo É—akina? Ko dan na taimakawa mijina?"

Da mamaki ya kalle ta yace" Kina nufin kin dawo kenan?"

Ita ma kallon shi tayi tace" Kana nufin har yanzu baka so na dawo kenan?"

Murmushi yayi yace" Wane ni? A yanzu ai babu abinda Bilal ya fi buƙata a rayuwar sa kamar Fa'iza."

Murmushi ita ma tayi da sigar zolaya tace" Amma fa ba yana nufin ba zaka siye bakina bane a daren yau, dan har kaza zaka kawo min ta amarci."

Dariya yayi yana jin wani sanyi na ratsashi yace" To ya zaki yi da Mama da ta É—aure miki gindi kina taya ta kwana?"

Ɗan dukan shi tayi a hannu tace" Mamana ce fa, kuma ba ita ta hanani dawowa ba." Cikin nishaɗi da farin ciki suka isa ɓangaren nasu suna jin kan su tamkar ranar ne suka fara zama matsayin ma'aurata.

********************

Ranta ne ya fara ɓaci har ta fara bubbuga ƙofar ɗakin kamar za ta ɓalata biyu tana sababin "Ka ji kunya Fahad, ka kwanta bacci kamar wani jaki ko jin abinda ke duniya ba kya yi, za ka buɗe min ko sai na rurruga maka ashar ne?"

Shiru ba alamar za'a buɗe, a haukace ta sake faɗin "Idan ma da wata ƴar iska ne kake kwance yau dubun ka ta cika wallahi, ɓalla ɗakin zan yi na shigo daga kai har ita na sos ..."

Buɗe ƙofar da yayi da irin zafin naman nan yasa ba ta ƙarasa faɗa ba, yadda ya zuba mata idanu a kausashe da sigar ɓacin ran da tasan idan yayi shaye-shqye jiya to fa zai ci uwar ta ne a banza yasa ta sadda kanta tace" Ina kwana ubana Fahad?"

Wata arniyar harara ya watso mata yace" Ina kwana uwata Nabila, kin gama min faÉ—an?"

Sai kuma ta ɗaga kai ta kalle shi, raɓa shi tayi ta wuce falon tana faɗin" Kai dallah ni kauce min ɗan rainin hankali kawai, ina shegiyar da kuka kwana tare t..."

Damtsen ta ya figo da ƙarfin da ya saka ta dawowa haro saida ta gwara kanta da nashi kan, cikin kakkawar da kan shi dan tashin shi kenan daga kwana yace" Me kike faɗa kafin na buɗe ƙofa?"

Kallon shi tayi da yanayin rashin mutumci tace" Cewa nayi da wace Æ´ar iska kake tare?"

Turata yayi tayi baya kamar za ta faÉ—i yace" Ke da wane É—an iskan kika kwana waje?"

Da mamakin abinda ya faɗa ta dube shi tace" Ɗan iska kuma? Amma ai dama na gaya maka zan kwana wajen kamun ƙawata."

Wawan tsaki ya ja yace" Dak kuma mahaukaci ne ni kin É—auka na yarda ko?"

Tsaki tayi ita ma ta jefa jakar ta kan kujera tare da kallabi ta zare zif É—in rigar ta za ta cire tana faÉ—in" Allah sa da abinci gidan, nasan ka da shegen cin jaraba ba lallai ka rage komai ba."

Tunda ya sauke idanun shi kan gaba ɗaya jikin ta data saɓule doguwar rigar ta daga ita sai bras da fant, da sauri ya rumgumota ta baya yana faɗin" Akwai abinci sauran na jiya, amma kafin nan ki buɗe min ƙafafu mu ɗan fara ko zagaye huɗu ko?"

Ture shi tayi daga jikin ta tana faÉ—in" Nabila jaka ko? Dan bani da aikin yi sai in zauna yanzu da safiyar nan ka min ci huÉ—u?"

Sake riƙo ta yayi yana haɗawa da jikin shi a tausashe yace" N ji to, to muyi biyu, kin san da kewar ki na kwana jiya, na so na same ki wurin kamun, amma sanin halin ki yasa na fasa."

Cike da masifa tace" Da ka je wallahi ka sa aka kira ka da bita zai zai da gaba ni da kai har duniya ta tashi."

Murmushi yayi yana shafa mazaunanta yace" Na sani, shiyasa ai ban je ba, dan ban shirya yin gaba da ke ba na kwana uku ma, shikenan mu kullum muna ibada ba'a karɓa saboda baƙin halin mu."

BanÉ—aki ta nufa tana faÉ—in" Wanka zanyi na ci abinci wajen lalle zan tafi."

Bayanta ya bi yana faÉ—in" Muje tare muyi wankan to."

Juyowa tayi ta kalle shi, sai kawai ta matso daf da shi ta tallabo fuskar shi tana son haÉ—a bakin su, kaucewa yayi yace" Ban yi brush ba fa."

Sake juyo da fuskar shi tayi suna kallon juna tace" Na sani, Nabilan ka ce fa, ai kasan babu abin da ba zan iya yi maka ba ko? Kuma bana tsantsenin ka."

Murmushi yayi tare da tallabo mazaunan ta ya É—auke ta suka nufi ban É—akin tarie da sakar mata ragamar fuskar shi gaba É—aya, tun a ban É—aki suka sha hidimar su kafin su fito su É—ora, iya iyawar su kuma son ran su kafin su tsagaitawa juna kowa ya fara shirin fita dan yin wani muhimmin uzurin.

Saida ta gama shiryawa tsaf ta dawo falo ta buɗa jakar ta ta ɗauko wayar ta dan yin kira, sarƙar da ta gani yasa ta tuna maganar su da auntyn ta, da sauri ta koma ɗakin ta samu Fahad dake ɗaura ɗamara tace "Yawwa jariri, dan Allah ina maganin nan naka mai ƙarfin doki? Aunty Ummu nake so na kai wa."

Wani sheƙeƙe ya kalle ta yace "Ban gane Ummu ba? Na maza ne fa."

Zaune tayi kan gado tace "E na sani, ka gane ko? Jiya ne da naje na same ta tana kuka...." Duk abinda ya faru ta gaya mishi, hakan yasa Fahad faɗin "Nima dama ai nasan an yi haka tunda na ga mijin ta, wai ku me yasa kuka aura mata shine kamar dai maza sun ƙare? Ni wallahi ba dan bana ra'ayin kul wata mace ba bayan ke a rayuwata da na ce ki ara min ita na wuni ɗaya wallahi zan zazzage mata abinda ya cunkushe mata a mara."

Kallon shi Nabila tayi, sai ta ji zuciyar ta tafasa kuma ranta ya ɓace, cike da masifa ta miƙe tsaye kamar sauran aradu kawai ta ɗauke fuskar Fahad da marin da saida ya dafe kunci ya kalle ta idanun shi waje tsabar mamaki dan haka bai taɓa faruwa ba, tana dai jawo masa rigima kuma yasan tana da faɗa da masifa, amma shi ba su taɓa na duka ba irin haka sai na fatar baki, cikin zafin rai har idanun ta sun yi jajir tace "...

*Alhamdulillah.*
29/07/2023, 09:55 - MOM LATEEF: 👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨
*RUBUTACCIYA*
👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨

_NA_

*SAMIRA HAROUNA*

_SADAUKARWA GA_

*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_

*Tallah, tallah, tallah*

*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*

_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_

Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes

*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Chapter 66 · 0% Book details