Sashe 49
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jinjina kai yayi tare da kaucewa daga gabanta, sai kuma ta É—an juy kamar za ta tafi tana mai jin kunyar abinda ta aikata, saida ya zo daf da ita ya tsaya cikin sigar zolaya da tsantsar farin cikin ganin ta yace "Abbun ake juya ma baya? Anya ana neman tabarruki a wurin nan."
Da É—an sauri ta juyo tare da kallon shi fuskar ta a haÉ—e sosai tace "Na kira ka Abbu ne lokacin da nake ganin alfarma ka min, daga lokacin da na gane tarkon ka ne ya kama kurciya na janye wannan suna mai daraja da na baka."
Ba alamar y damu da maganganun ta ya É—aga kafaÉ—a yace "OK, to yanzu wane sunan aka bani? Ina so na fara sani kafin doguwar magana."
Saida ta sake ƙura mishi idanun ta da har yanzu suna nan yadda suke kafin tace " *Sa'adu* mana, ko ba shine sunan da baka so ba?"
Kallon ta yayi yana gyara tsayuwa da murmushi a fuskar shi, wato wata irin katafariyar rigima ce yake hangowa à idanun Aisha, wai ƴar nan da yake ma tsawa yana cewa ta daina kiran shi Abbu, ita ce yanzu ke kiran shi da mafi munin sunan da baya so, da fara'a ya zuba hannaye aljihu yace mata "Na ji, na kuma ɗauka tunda daga bakin ki ya fito, yanzu kin san me ya kawoni?"
Fuskar ta a gimtse ta bashi amsa da "Idan ma baka faÉ—a min ba ai zan tambaye ka, dan bana son magana da kai."
Saida yayi kalar serious sosai yana kallon tsakiyar idanun ta kamar yadda ita ma take kallon shi sannan yace " *Ina sonki*, na zo ne dan na faÉ—a miki haka, sannan na *nemi auren ki* idan kin amince."
Wani galala ta kalle shi, bata san Dalilin da ya sa a ƙasan zuciyar ta take jin wani abu mai kama da murna da farin ciki ba? Bata san me yasa ta ji dariya da murmushi na son kutsowa su bayyana a fuskar ta ba? Amma ɓacin ranta a kanshi sai ta sake basarwa ta haɗe fuska tamau tana kallon shi ta rumgume hannayenta a ƙirji tace "Allah sarki, to idan fa ban yarda ba? Ta ya ka bari har sheɗan ya maka wannan bahaguwar saƙar da mugun zare? Sa'adu ko a mafarki ka ga haka bai kamata ka jefi sheɗan ba sannan ka gyara kwanciyar ka?"
Murmushi ya sakar mata tare da zaro hannun shi É—aya yace"...
*Alhamdulillah.*
29/07/2023, 09:55 - MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes.
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata.
Sayen na gari mai da kuɗi gida, sai an gwada akan san na ƙwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a ƙasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI- SIRRIN MANYAN MATA)._
_Bismillahir-rahamanir-rahim._
*23*
Murmushi ya sakar mata tare da zaro hannun shi É—aya yace "Zaki yarda ne Eesha, ban zo dan na koma ba har sai na samu amincewar ki."
Girgiza mishi kai tayi a tausashe tace "Kayi haƙuri, gaskiya ni yarinya ce ma ban isa fara soyayya ba, ni yanzu karatu ne a gabana dan shine burin iyayena a kaina, kuma ko zan fara soyayya, to ba da kai ba."
Tana gama faÉ—in haka ta juya zata tafi, da kallo ya bita fuskar shi a haÉ—e yace "Zan zo gidan ku anjima."
Da sauri ta juyo ta kalle shi da mamakin jin wani sabon ƙarfin hali daga gare shi, sai tayi murmushin da ya saka Sa'ad karkata kai yana kallon laɓɓan nata cike da begen su har yana lumshe ido, cikin raha tace "Gidanmu dai? Za ka zo? To ka zo, ni dai nasan kowa na hushi da kai a gidan nan, cikin biyu ko za'a yi ɗaya..."
Tana cikin maganar ya tako ɗaya biyu zuwa na uku ya iso daf da ita, za ta yi saurin ja baya lokacin da ta yi shiru kuma ya riƙo hannun jakar dake goye a bayan ta, hakan yasa dole ta tsaya a inda take ta kuma sadda kanta ƙasa, tsare fuskar ta yayi da idanu cikin wata irin siga mai kayar da gaban mumini tamkar mai son sakata bacci yake faɗin "Ni da nasan idan muna daf da mutum baya iya ɗaga kai ya kalle ni, to a haka zan nemi auren mutum kuma a bani da amincewar sa, idan an musa maganata kuma a ɗago sannan a sake faɗa min *wai an tsane ni*."
Lumshe idanu Aisha tayi tana son dakatar da rawar da jikin ta yake son yi, da ƙyar ta ɗaga idanun ta ta kalli fuskar shi amma ba cikin ido ba tace" Sake min hannuna dan Allah?"
Cike da shaƙiyanci ya ƙara jawo hannun jakar yace" Hannun ki fa? Wannan hannun ki ne? Ni jaka na riƙe."
Sai kuma ya sake gyara tsayuwa ya sake matse mata wuri har numfashin shi na sauka a fuskar ta cikin taushin murya yace" Dan ba kya jin kunya wai har ki kalle ni ki faÉ—a min wai kin tsane ni, ni ko? Ni *Æ´ata* zaki ce kin tsane ni?"
Da sauri ta É—aga kai ta kalli fuskar shi sosa cike da masifa da bala'in dake ciciyar ta tace" Ba wai bane, da gaske ne na tsaneka yanzu Abb... Sa'ad, na tsaneka Allah."
Kamar mai son fusata ta sai kuwa ya saki murmushi yana tsare ta da matsakaitan idanun shi yace" Oya, kalli idona sai ki faÉ—a min, zan fi yarda da ke a haka."
Ɗaga dara daran idanun ta kam tayi ta zuba su cikin nata, amma wallahi kwarjinin shi da wata kunya sai suka baibayeta ta rasa ƙwarin guiwar maimaita mishi haka, a ƙarshe idanun ta suka cika taf da hawayen da har ta fara sako su cikin rawar murya kamar mai jin sanyi tace "Ni...dai...Abbu gi...da nake..so na tafi."
Dariya ta bashi har saida ya ɗan dara sannan ya saki hannun jakar ya ja baya kaɗan yace "Ƴa mai ƙaryar ta tsani Abbun ta."
Satar kallon shi tayi sai kawai ta murguɗa mishi baki tare da juyawa a sukwane zata bar wurin, da kallo ya bi ƙeyar ta yana faɗin "Ni ko?"
Bata juyo ba bare ta kula shi har ta shige motar aka ja suka bar harabar makarantar, shi ma tashi motar ya shiga ya bar makarantar dan zuwa masaukin shi kafin magariba ya isa gidan su Aisha. Tunda suka bar nan Aisha ta saki murmushi tare da hango Sa'ad a tsaye yana kallon tasu motar, saida ta daina ganin shi sai kuma ta taɓe baki tace "Hmmm! Wai yana sona? Kaji ƙarfin hali ga Abbu, ko kunya baya ji?"
Sai kuma ta riƙe haɓa tana tuna tabbacin da ya bata akan zai zo gidan su, to idan fa da gaske ne? Babu wanda zai saurare shi, musamman ma Abbun ta, yana hushi sosai akan larurar da taso samunta Dalilin kayan da aka loda mata a ciki, idan ya zo gidan su zai ji ba daɗi ai, saï kuma wata zuciyar ta raya mata _"Da wuya ma ya zo, wasa kawai yake."_
Dan haka sai ta share zancen zai zo kawai, amma fuskar ta ta kasa daina murmushi na haɗuwar su, maganar gaskiya ta ji daɗin ganin shi kuma ta yarda tayi kewar shi, sai dai bata san a wane sikeli zata auna hakan ba, shaƙuwa ce ko ƙauna?
*Sosai* Mama Nuriyya ta ga canji game da ita tunda ta dawo, dawowar Abbun ta yasa ta fito da hijabin da tayi sallah tana mishi sannu da zuwa, dafa kanta yayi yana murmushi cikin kulawa yace "Eeshar Abbu, ya dai naga kamar kina ta annashuwa."
Ƙara sunkuyar da kai tayi tana karɓan jakar hannun shi tace "Ba komai Abbu, muje Mamie tana ciki."
Hannunta ya kama ɗaya gefen kuma hannun Kabil ne ya riƙe yana faɗin "Kin tabbata?"
ÆŠaga kai tayi tace "E Abbu."
ÆŠorawa yayi da "Kin yi sallah?" Da ladabi tace "E Abbu nayi."
Murmushi yayi yace "Kin yi mana addu'a?" Da tabbaci tace "Sosai ma Abbu, kuma nayi addu'a Allah ya bayyana mana aunty Kuwailat."
Da fara'a sosai da jin daÉ—i yace "Allah ya aminta yar Abbu, kai fa Kabil ?" Ya tambaya yana kallon Kabil, shi ma da fara'a yace "Nayi Abbu, kuma ma tare da aunty Eesha muka yi."
Shafa kanshi yayi har suka ƙarasa ɗakin Mama Nuriyya, tana ta sauri ta gama ɗaura ɗan kwalin ta suka shigo, da sauri ta juyo tana turo baki kamar ƙaramar yarinya cikin shagwaɓa tace "Haba dai, ya zaku shigo ban gama kwalliyata ba? Ni gaskiya ku koma."
Dukansu dariya sukayi sai shi da ya dakata yana kallon ta yace "Ni ko har da yaran?"
Cikin shagwaɓa ta ɗan juya tana maƙale kafaɗa tace "Har da kai mana."
Ba tare da ya motsa ba yace "To ai naga an gama kwalliyar?"
Girgiza kai tayi tace "A'a, ban É—aura É—an kwali ba ai."