Sashe 70
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike da dagiya Alhaji yace "Ya yi ɗin, zan ga ni da shi wa ya haifi wani? Na jima ina zuba masa idanu, yaran ki kuma suna ƙyale shi ne saboda Fahad ya zamar miki kamar ido ɗaya, ana taɓa shi zaki fara hawaye, su kuma basa son tashin hankalin ki, amma daga yanzu an zo ƙarshe."
Shiru ta yi ba ta ce ƙala ba, ita dai tasan ba hanya mai ɓillewa ba ce yake son bi, saboda Allah su kan su ya suka iya da lamarin Fahad? Sai kuma a ɗauko wata yarinya da ba ya so a aura mishi? Salon ya dinga muzguna mata, ita kuma tana da yara mata dan haka ba za ta so a ci zarafin mace ba ko dan gujewa ƴaƴan ta.
Kiran Sa'ad da ya shigo wayar Alhaji yasa shi É—ago kan shi ya dubi wayar, da sauri ya É—auka dan Sa'ad ya wuce mijin da ke auren jikar shi sai dai jika, yana É—auka suka gaisa kamar kullum sannan Sa'ad yace "Alhajin mu, ba ka san an kama sirikin ka ba?"
Da mamakin jin sirikin da ya ambata yace "Sirikina kuma? Wane daga ciki? Wa kuma suka kama shi?"
Daga wajen Sa'ad cewa ya yi "Sirikin ka Hambali mana, ya shigo jiya da dare saboda matsalar ƴar sa, sai dai hujojjin da na tura sama sun fi ƙarfin ayi fatali da su, hakan yasa dole aka kama shi, dan akwai wani ɗan jarida da ya taimake mu sosai, kuma kusan shi ya mana aikin ma, daga ƙarshe dai maƙiyan ku sun shiga hannu."
Wani sahihin murmushi Alhaji ya saki tare da lumshe idanu yace" Sa'ad, ina alfahari da kai, yau ka sa na daina kishi da kai akan matata da ka rabani da ita, Sa'ad, haƙiƙa shigowar ka rayuwar mu alkairi ne, ka taimake mu ka taimake mu sau da dama, ama har yanzu mun kasa saka maka da alkairi ɗaya, Allah ya saka maka da alkairi, Allah ya baka abinda kake nema duniya da lahira, mun gode sosai."
Da farin ciki Sa'ad yace" Ba komai Alhaji, tunda kuka bani Eesha nima na zama É—aya daga cikin ahalin nan, dan haka ba ku nayi wa ba, kanmu na wa."
Murmushi Alhaji yayi yace" Hakane, zamu yi waya anjima, tsohuwar nan ce sai kallon bakina take saboda son jin gulma duk ta rikitani da idanun ta."
Dariya Sa'ad yayi yace" Da gaskiyar matata, a faÉ—a mata ko hankalinta ya kwanta."
Aje wayar sukayi inda Alhaji ya sanar da ita abinda ya faru, ƙwarai ta ji daɗi kuma ta yi murna, sannan ta yabawa Sa'ad da namijin ƙoƙarin da ya yi a kan su.
*Har* magrib Fahad bai iso ba, lokacin Mamie suna waya da aunty *Marfu'a* wacce ita ke bin bayan Yaya Bilal tana faɗa mata abinda Alhaji ya zo musu da shi, cike da goyon baya aunty Marfu'a tace "Gaskiya Mamie na goyi da bayan Abbu, a ma Fahad aure wataƙila sai Allah ya shirya shi sanadiyar haka, amma idan ba haka ba Fahad zai jawo mana magana."
A tausashe Mamie tace "Ba wannan ba Marfu'a, wacece zamu haÉ—a da Fahad? Sannan bamu tauye ta ba? Idan ya zo ya zalince ta mu ma fa muna da kamasho."
Cike da son kwantar mata da hankali tace "A'a Mamie, ni ina ganin mu duba cikin ƴaƴan kawu *Abbas*, kinga duk abinda ke faruwa shi ya sani, idan har ya amince koai zai zo da sauƙi in sha Allah."
Ajiyar zuciya Mamie ta sauke ta jinjina kai tace "To, in dai hakane ina ga zamu iya nema mishi auren *Fati*, dan yarinyar tana da nutsuwa ga kuma ƙoƙarin koyi da addini."
Cike da farin ciki aunty Marfu'a tace "Da kyau Mamie, wallahi kamar kun shiga zuciyata, nima wacce nayi tunani kenan, idan har abun nan ya tabbata, to za ta iya zama silar shiryuwar shi ma."
Murmushi Mamie tayi tace "To shikenan, Allah ya tabbatar mana da alkairi, zan faÉ—a ma Alhaji shaw..." Da mamaki Mamie ta sake duban Fahad É—in da ya shigo take kuma tace "Fahad, sai yanzu ka iso?"
Aunty Marfu'a dake saurarenta ne tace "Fahad fa? Zuwan magriba?"
Da tabbaci Mamie dake kallon Fahad da ya shigo É—akin nata ya zauna bakin gado tace "Ga dai shi."
Taɓe baki tayi kamar suna kallon juna tace "An waiwayo gida, hakan na nufin kuɗin yake so, ku gaishe shi Mamie."
Murmushi kawai Mamie É—in tayi ba tace komai ba ta aje wayar, kallon da ta mishi yasa ya shafa kai yace "Mamiena."
Girgiza kai tayi kawai tace mishi tace "Ya hanya?"
Saida ya marairaice yace "Da dama, da abinci a gidan Mamie?"
Da alamar tuhuma tace "Wane a ciki? Dafaffe ko É—anye?"
Da mamaki ya kalle ta yace "Mamie ban gane ba? Ya É—anye kuma?"
Gyara zamanta tayi sosai tana dubanshi tace "To ai naga É—anyen ma É—iba kake ka tafi da shi, dole na tambaye ka wane kake so."
Murmushi yayi yace "Mamie ko zan É—iba ai sai na tashi tafiya ko? Kuma fa kinga Beela ce nake É—iban ma abincin saboda ba sai ta dinga siya ba."
Da wani bahagon kallo ta dube shi da ya saka shi jin ya tsargu tace "Fahad, kai ko kunya baka ji ka dinga maganar wata mace da ba matar ka ba kuma ba muharramarka ba a gaban mu?"
Shafa ƙeyar shi yayi da irin kunyar nan yace "Mamie, ba wai bana jin kunyar ku bane, kawai dai ina faɗa ne dan ku gane son da nake ma Beela."
Girgiza kai tayi cike da takaici tana kallon shi tace "Fahad, so fa kace? Wace irin soyayya ce a rayuwar da aka ginata akan turban sheÉ—an? Fahad baku dace da juna ba, ita ma kuma na tabbata ba kai take so ba, wani abu naka take so, dan haka ka rabu da ita mana, ka zauna gida Fahad ni nan zan haÉ—aka da wacce za ta dace da kai."
Zunbur ya miƙe tsaye yana wani girgiza kai irin fa an takura shi ɗin nan yana faɗin" Ni fa Mamie shiyasa bana son zuwa gidan nan, Mamie Nabila tana sona sosai, bata kula kowa bayan ni kaɗai, kuma bata fara kula kowa ba sai da muka hadu ta fara a kaina, Mamie na faɗa muku idan zanyi aure to ita zan aura, yanzu haka mun fara shirin auren mu, kawai bikukuwan ƙawayenta ne muke so a gama sai mu ma ku sa mana rana."
Alhaji da ya ɗan jima bakin ƙofar yana jin su ne ya ƙarasa shigowa yana faɗin" Ba ranar da ni dai a matsayina na ubanka zan saka maka da wannan tantiriya kuma sheɗaniyar yarinyar da kuka gama fitsarewa a waje, ka ji da kyau Fahad, in dai nine uban ka wallahi ba kai ba wannan yarinyar."
Kallon Alhajin yayi idanun shi cir a cikin nashi yace" Abbu, wai da gaske kake dama? Na ɗauka abinda ka faɗa à waya wasa kake min, to gaskiya Abbu ba zaka min auren dole fa, namiji ne ni, tunda ina son ta a aura min mana."
Da sauri Hajia ta tashi tsaye ta shiga tsakiyar su saboda ganin fuskar Alhaji da maɗaukakin ɓacin rai yana shirin mayar ma da Fahad ɗin martani, cikin sigar rarrashi tace mishi "Dan Allah Alhaji, karka biye mishi, ka bari ni zanyi magana da shi."
Sai kuma ta juya ga Fahad fuskar ta haÉ—e sosai tace "Maza wuce É—akin ka, kar na sake jin ka ce wani abu a nan."
A fusace Fahad ɗin ya wuce yana jin ba fa zai yarda ba, wallahi sai dai ayi duk wacce za'a yi amma ba za'a aura masa wata mata ba Nabila ba, to ya zama sakarai ma kenan? Sannan duk alƙawarin da ya ma Nabila ya tashi a banza, bayan ita ta riƙe mishi alƙawari? Lallai ma.
*Alhamdulillah.*
29/07/2023, 09:55 - MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Bismillahir- rahamanir-rahim._
*34*
Kiran ta yayi har ya gaji ta ƙi ɗagawa saboda tana hushi da shi, Ja'afar ya kira yana ɗagawa yace mishi "Kana gida ne?"
Daga wajen Ja'afar ya amsa da "E, ina gida, ya aka yi?"
Da sauri yace "Nabila fa?"
Da rashin tabbaci yace "Ban sani ba, kasan ba shiga wajen ku nake kowane lokaci ba, musamman baka nan."
Da gaggawa yace "Dan Allah duba min, idan tana nan bani ita a waya."
A kasalance Ja'afar yace "Ok." Tare da tashi ya nufi ɓangaren, yana zuwa falon ya shiga kai tsaye, kwance ya same ta da doguwar riga iya guiwanta, take ya faɗawa Fahad "Gata fa kwance."
"Bani ita nace?" Cewar Fahad a ɗan kausashe, miƙa mata wayar yayi yace "Ke yana son magana da ke."