Sashe 162
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru tayi tana sauraren shi ya yi ƙasa da pant din nata, take shi yayi da ƙafa da nufin ta cira ƙafafun ta ko? Amma sai Maama ta ƙi yin hakan saboda bata so su wuce nan, kamar girgizar ƙasa haka ta ji Jabir ya cirata gaba ɗayan ta bai dire ko ina ba sai kan gado... Kallon fuskar ta yayi sai kuma ya dinga bin jikin ta da kallo yana shafa jigidar ta da kuma nonuwan ta, kakkarewa take ta kalle shi tace "Jabir hasken nan yayi yawa, sai fa kallona ka ke."
Rusunowa yayi ya sumbaci marar ta da ke cike da jigida sannan yace "Na sani, ai matata ce ko?"
Cikin wani bazawarin salo ya dinga goga mata gemun shi da ba wani yalwar gashi gare shi ma akan mara, rintse idanu tayi tana sauraren shi tana jin kamar za ta É—auke numfashi, sannu sannu ta ji yana yin sama har saida ta ji harshen shi cikin ramin cibiyar ta yana mata wata irin lasa...
Jiya kam ta sha azaba da wahala, amma yau ne take kan jin daɗin lamari saboda hatta da hanyar nan Jabir bin ta yake yana saka harshen shi, tunda ya zo shiga kuma ta ji daga bakin ƙofar bai sha wahala ba, sannan ita ma ta ji wani raɗadi ba, sai daga ciki ne kaɗai har saida ta sauke ƙaƙƙarfan numfashi lokacin da ya shiga, inda shi kuma da ya ji kamar yanzu ne ya fara shiga wurin ya sauje wani marayan numfashi mai kama da kuka, sai kuma ya rumgume ta tsam a jikin shi yana ci gaba da sauke numfashi.
Dama dai sallah isha'i ta wuce su da nisa, dan haka kafin Jabir ya fito wani sanyayan bacci mai daɗin da ya zarce misali ya ɗauke Ummu saboda yau ne ta ji daɗin harkar nan fiye da tunanin mai hasashe, Jabir kan shi da ya fito ya same ta tana baccin nan yayi mamaki, amma kuma sai ya tuna shi kan shi baccin yake ji, amma sallah dake kan shi ya sa bai ma fara wannan tunanin ba har sai ya sauke nauyin dake kan shi, tsaye yayi yana ƙare mata kallo yana murmushi a fuskar shi, daga al'aurar ta zuwa ƙirjin ta ne ke rufe da yalalon zanin rufar, saida ya gama kallon ta wanda hakan ke saka shi jin sake wani mararin ya da shauƙin ta, dan shi kan shi sai yanzu ne ya fahimci idan aka bi abun a hankali ashe ya fi armashi da kuma tabbatar da nutsuwa ga ruhin ma'aikacin wannan aikin.
Sunkuyawa yayi ya sumbaci bakin ta da kumatun ta sannan ya daddaɓa ta, tana buɗa idanu ta zabura ta tashi zaune tana sauke numfashi, cikin nutsuwa ya ce mata "Ki tashi kiyi wanka kiyi sallah, sannan ki fara shirin tafiya, na faɗa miki da safe in sha Allah zamu tafi."
Saida ta murza idon ta É—aya tace "Wai dama da gaske kake? Amma man ta ya tafiya haka kwatsam? Kuma Gobe da safe?"
Zagayawa yayi yana ɗaukar rigar shi yace "Akwai wani muhimmin aiki da na saka gaba tsawon watanni, mai ƙarashe aikin ne ya zo kuma zai koma nan da kwana uku, kinga bamu da lokaci kenan."
Nauyayar ajiyar zuciya ta sauke tace "Kuma dole sai ka halarci wurin da kan ka?"
Cike da tabbaci ya jinjina mata kai yace "Dole ne."
Jinjina kai tayi tana k ara kamo zanen tana rufe jikin ta tace "Shikenan, Allah ya sa alkairi."
Karon farko da tayi biyayya ga umarnin sa da ya saka shi jin kamar tsarguwa sabda yadda ta amsa cike da ladabi sai ya ji wallahi ta bashi wani irin tausayi duk da kuwa ya ji daɗin yadda ta amsa mishi kuma ya ji shima fa irin mai gidan nan mai bada umarni, wannan tausayin nata da ya ji daga ƙasan zuciyar shi yasa ya bita da kallo har ta kusa ficewa yace "Ki shirya zamu leƙa su Hajia mu sanar da su, zuwa safe kuma sai muje wajen su Mammie da Anna mu musu sallama, zuwa bayan azahar in sha Allah sai mu tafi."
ÆŠan murmushi tayi cikin siririyar murya tace "Amma ina so naje asibiti gaskiya."
Wani murmushi yayi yace "Kin yarda zaki je dan kan ki kenan?"
Shiru tayi ba ta ce komai ba, amma a zuciyar ta tayi niyyaro tafiya gaskiya dan a ɗinke mata bakin ƙofar shiga duniyar ta da *man ɗin ta* ya keta, dan idan bata yi gaggawar zuwa aka ɗinke ba a gba zata yi ta buɗewa ne a banza, ita kuma yanzu a shirye take da ta ci gaba da gyaran wurin nan idan ya so a bar ta da *yaron ta* su ci gaba da cin uwar sabadar juna wallah, to me ye a cikin ido ban da ruwa? Ai da wahaa ta kashe ka gwara daɗi ya kashe ka, dan haka a ci gaba daga inda aka tsaya kawai tund ta lura shine maganin matsalar da ta rabota da gidan tsohon mijin ta, *ciki* dai ne za ta yi ƙoƙari ta ga bai shiga ba, ba wai ba zata haihu da shi ba, a'a za dai ta sa tazara kamar ta wata takwas zuwa tara haka, to kenan bayan lokacin tana iya ɗaukar ciki ba mai zargin ta da tana zuwa gidan ta sakar masa ƙaniya ya wawura.
Jabir ne ya katse mata murmushin da take yi ta hanyar faÉ—in "Za mu je yanzu ne ko sai da safe?"
A tausashe tace "Da safe dai in sha Allah." Jinjina kai yayi ita kuma ta fita zuwa ban É—aki.
*********************
Duka Hajiya ta kai mata a baya tana dariya da cewa "Wai ni Hajia tunda kika zo naga kina jin kunyata sai sinne kai kike, na É—auka ni da ke ai ba wannan? Ko dai dattijo ya fara saita mana ke?"
Wallahi da gaske Ummu kunyar haɗa idanu da su take ji, musamman Maman ta da duk sanda quka haɗa idanu sai taga kamar tana mata irin murmushin e yane ɗin nan, ga kuma zance fal bakin ta da take hangowa shima, sai Abbu kuma da tunda suka shigo ya tamke fuska ya ƙi kallon ta, wai shi a dole hushi yake da ita, bayan kuma kullum aunty na gaya mata sai ya ce ta kira ta su gaisa, sai Jabir da yake ta kallo suna gaisawa har da tambayar shi "Ya iyalin? Ba wata matsala dai ko?"
Jabir kuma da iya hege saida ya kalle ta sannan yayi murmushi ya girgiza kai yace "Babu, yanzu ai Maama ta nutsu, sai abinda ba'a rasa ba kawai."
Kallonshi tayi galala wai shi irin ga fa boss É—in nan a gida, sai kuma ta É—an kawar da kai kawai tana kallon Hajia dake faÉ—in "To abinda ya ragen ma ka ci gaba da yi mata nasiha da jan kunne, idan ta gagara fahimta ka zane mata jikin ta da tsumagiya, ku malamai ai ba'a rabaku da bulala."
Wata ƴar gajeruwar dariya Jabir yayi cike da son hassala Ummu ya ɗan shafo ƙugun ta ba tare da kowa ya gani ba yace" Ai hakan nake ta faman yi dattijuwa."
Dariya ita ma Hajia tayi dan ta kula da kallon da Ummu ke mishi kamar za ta kife shi da mari tace" To Allah ya maka albarka, ai mai kama dani yadda kasan a jinsin yahudawa aka haifota, ƙin gaskiya."
Jabir dai dariya kawai yake yi, har saida Abbu ya miƙe zai bar falon dan bakin shi so yake yace *baby ya kike*? Yana ganin idan yayi haka kuma ya kwafsa, Ummu da ta ga haka da sauri cikin shagwaɓa tace" Abbu, Abbu ka yafe min dan Allah, ka daina hushin dani haka mana, tafiya ma zamuyi gobe, shine muka zo sanar da ku."
Cak! Ya tsaya tare da haÉ—e wasu irin yawu, sai kula ya jiyo ya kalle ta ita ma tana kallon shi amma bai ce komai ba, a ladabce ta sake cewa" Abbu muna zaune lafiya, ka tambaye shi ka ji, yanzu na daina masa komai wallahi, tun jiya da ya min bulala biyu da wayar caza."
Murmushi Abbu yayi yana dawowa ya zauna inda yake lokacin da Jabir ya zaro idanu ya kalle ta yace" Lahhh! Ni zaki wa sharri?"
Da mamaki ta kalle shi tace" Au! Baka dake ni É—in bane?"
Hajia da Mama Nuriyya da ya ga suna ta dariya ne yasa shi kallon Hajia yace" Hajia, ba fa wani duka bane, da fa zariyar wando ne, kuma ma ban zo da kaya masu zariyar wando ba saida na aro wajen Fahad."
Dariya Hajia ta ƙyalƙyale da ita yana ƙarewa shigar dake jikin Jabir ɗin, shadda ce sabuwa fil rigada wando irin ɗinkin zamani tsaf, kuma ta san dole zariyar gare su ai, amma sai ta yi shiru kawai tana ta dariya, Ummu kuma ɗan saddo kanta tayi daf da shi cikin raɗa tace "Tun da nake a rayuwata, ban taɓa ganin irin wannan faɗa ba daidan ba."
Murmushi yayi yace "Astagfirullah, ai dai nufin ki ba ƙarya ba ko?"
Girgiza kai tayi kawai ba ta ce komai ba, sai Abbu da ya tambaye shi da gaske gobe ne tafiyar? Nan ya sanar da su abin da zai mayar da shi É—in da gaggawa, addu'a suka mishi sannan Abbu ya tashi ya ce yana zuwa.
Abbu ya jima bai dawo ba hakan ya basu damar sake tattaunawa sosai, har Mama Nuriyya tace mata "To aunty kin gama shirya kayan da zaki tafi da su ne?"
Girgiza kai Ummu tayi tace "A'a aunty, wataƙila sai yanzu idan mun koma."
Jinjina kai tayi tace "To idan aikin zai miki yawa ki kirani ko Adama sai ta je ta kama miki."
Ita ma Ummu jinjina kan tayi tace "To, amma bana tunanin zaiyi yawa ma, tunda kunga iya kayan jikinmu ne kawai sai kuma wasu daga kayan kitchen, dui komai naku ne ai."
Cike da gamsuwa Mama Nuriyya tace "Duk da haka dai."