← Book details Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 158 OF 168

Sashe 158

Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fahad ne ya fashe da dariya yace" Anji kunya wallahi, ina ce dai mutum da bakin shi ya faÉ—a ba zai wa maama lalata ba, kuma mala'iku ma sun rubuta a littafi."

Duk da Jabir na son yin dariya amma dake yayi niyyar biye musu sai yace" Aliyu, ka faÉ—a masa du maganar da mutum ya faÉ—a ba'a hayyacin shi ba Allah baya kama shi da laifin ta."

Cikin dariya Aliyu yace" Jabir a yarda ka iskance É—in kenan?"

A ɗan ƙufule yace" E ɗin, ai idan ina da zunubi kuma kuna da, saboda sai da na ce muku a'a, amma kuka haɗani zama wuri ɗaya da Maama, to idan tabbacin iskancewata kake nema ka bari muje Maraɗi na baka kyautar daren farkon auntyn ka a hannun ka sai ka kai mata."

Dariya suke sheƙawa kamar zasu mutum kafin Aliyu yace" Jiya Fahad yake faɗa min baka ji daɗi ba."

Wallahi murya a dake kamar da gaske ɗin Jabir da ya gane ƙure shi suke son yi yace" E, ulcerta ce ta tashi jiya, da ƙyar ma mukayi bacci ni da ƴar ku."

Cike da dariyar mugunta Aliyu yace" Ina fata dai bata ji a jikin ta ba, dan nasan halin ulcerka idan ta motsa na kusa da kai ya kan sha matsa."

A gadarance Jabir yace" Tunda ka san haka me ye na tambaya? Ai babu abnda ya ragu daga cikin ciwona."

Kafin wani cikin su ya ce wani abu Jabir yace" Ku dakata wai! Dama kun kirani ne dan kusa ni zinar baki? To Allah ya isar min tsakanina da ku, kuma Fahad na san kai ka mishi gulmata ko? Sai da na faɗa maka ni yanzu ba ƙaunar Aliyu nake ba saboda hausa ba kama bakin shi tayi ba, hakan yasa yake kamar makaho duk abinda ya zo bakin shi faɗa yake, yanzu hankalin ku ya kwanta ai kun ji komai, kuma da kunyi haƙuri ma ai nan da wata tara kune zaku siyo ragunan da za'a yanka sunan Abubakar, amma tsabar gaggawa ta ƴan adam sai da aka kira ni."

Cikin dariya Fahad yace" Ba haka bane alaramma, kawai dai dan mu san ga wacce muke ciki ne, yanzu kaga da muka samu tabbaci ai sai mu fara tariyar na ragon ko."

Cike da shegantaka Aliyu yace" Ai ni har asusu zanyi saboda wa'azi zamu haÉ—a babba mu wayarwa da jama'a kawunan su akan cika maganar su idan sun faÉ—a."

Taɓe baki Jabir yayi yana faɗin" Hmmmm! Ka ma yi adashin gata idan kana so, kuma duk wanda ya kama sunana a wurin wa'azin zamu kwashi ƴan kallo da mutum, tunda ai ba haramun na aikata ba, kuma dan Allah daga yanzu idan ba ni na kiraku ba kar ku kirani, saboda Kulsum ta ce bata son ƙarar wayata."

Fahad ne yace" La'ilaha ilallahu! Jabir mu É—in? Yanzu zumuci za ka yanke damu? Kuma ita maaman ce yanzu Kulsum? Kuma ai naga wayar ka babba ce ko?"

Cikin ƙufula Jabir yace" E na faɗa Kulsum, zo ka gaya mata mana, kunga sai anjiman ku, girki ta saka ni amma kun hana ni saboda surutu."

Aliyu ne yayi saurin faÉ—in" Kuma kake mata ita tana zaune?"

Duk da ya san Aliyu ya dai faÉ—a ne, amma shima sai ya ce" Kai ba zaka gane ba saboda *single* kake, amma ka tambayi Fahad ya maka bayani, idan ma mutum ya ce ba zai yi ba to tsayuwar dare fa ba zata yiwu ba, shiyasa muke ta koyi da Annabinmu manzon Rahama."

Yana gama faɗa ƙit ya yanke kiran tare da soka wayar aljihu ya fara dubawa dan ya ga me zai fara da shi, su Aliyu kuma dariya suka dinga yi suna hirar Jabir ɗin da tattaunawar su yunda aka ce za'a yi auren nan, suna farin cikin da jin an ɗan samu sauyi, duk da sun san wani abun ya faɗa musu ne saboda gatse da kuma kare kan shi daga sharrin su, amma dai suna farin ciki.

*Alhamdulillah.*
[08/09 à 15:40] MOM LATEEF: 👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨
*RUBUTACCIYA*
👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨

_NA_

*SAMIRA HAROUNA*

_SADAUKARWA GA_

*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_

*Tallah, tallah, tallah*

*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*

_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_

Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes

*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata

Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_

_Bismillahir- rahamanir-rahim._

*72*

Dakatawa yayi ya ɗago ya dubi fuskar ta yana shafa duka nonuwan nata da hannayen shi cikin wata kasalalliyar murya yace "Maama, na yi ƙishin wannn ɗin, ban sha na *Mamana* na ƙoshi ba, dan Allah za ki iya ƙara m..."

A hankali ta kawar da nata duban daga fuskar shi domin bakinta ya mutu, idanu ta rintse da ƙarfin gaske tare da ɗora hannunta a saman kanshi ba tare da sanin ita kanta ta aikata hakan ba, hakan da tayi kuma sai ya saka Jabir sake danna kan shi a ƙirjin ta ya shiga yi masa wata mahaukaciyar tsutsa yana gurnani kamar wani marayan zaki, hakan ya sa Ummu ta nemi mimmiƙewa tana sakin ɗayan hannun ta data rirriƙe zanin rufa haɗe da sakin wata irin ajiyar zuciya tana wata irin ɓoyayyar miƙa tana ƙara banƙaro mishi ƙirjin nata, wasu siraren hawaye masu zafi da suka gangaro kan kumatun ta ya sa ta sake ankara Jabir ne fa, Jabir dai, ɗan ture shi ta fara yi saboda bata so hakan ya fi gaba da faruwa, gashi Jabir sai wani irin abu yake yi tare da ƙoƙarin cire mata rigar ta a hauka.

Tun tana nuna bata so tana ture shi, har abin ya zo ya girmi tunaninta ta mance da wa take? Ina take? Ya zamana idan ya kai hannunsa ya shafa mararta ko uwawun ta sai ta yi kamar ta kwantar da shi kan gado, domin ita kaɗai ta san abinda take ji, kunyar kanta ɗaukewa ta yi ta shiga kwaranyo ni'imar gyare gyaren da ta kwasa a jikinta wanda yake ta ƙoƙarin yaƙi da son kwantar da ita da zuciyar shi ke ta raya masa, dan a gani yake yana kwantar da ita ɗin nan to fa ba zai iya riƙe kan shi ba kuma.

Wannan daddaɗan ƙamshin kuoaccha da ta saba anfani da ita, da kuma wani irin laushi da santsi da fatar jikinta ke yi shi ya fi komai bashi mamaki da saƙawa a ran shi _"Me maama taje sha? Jikin ta tamkar na jaririyar baby."_

Sake shafar fatar yake tare da latsa duk inda hannun shi ya samu, kuma har lokacin bakin shi na kan Æ´an biyun yana tsutsa kuma bai ji alamar zai gaji ba saboda laushin su gasu car car suke har lokacin.

Shi fa kan nan nashi da Maama ke ta faman murzawa yake sake rikita mishi lissafi, cirata yayi daga zaunen da suke ya juyar da ita ya kwantar da ita ya mata runfa, bakin shi ya kai kan nata laɓɓan a ɗan sumbata, sai kuma ya sake tsutsar bakin nata, cikin ƙwarewa ya kamo harshen Ummu da tayi saƙe tana sauraren shi har lokacin idanun ta a rufe suke, wata irin wasa ce yake ma harhen nata idan ya tsutsi harshen sai kuma ya dinga zagaya shi da nashi harshen, dole dole Ummu ta masa shiru tare da ƙudurtar ai koma menene kawai ayi, ita kam ta zubar dz makaman nan nata wallahi, Jabir dai ai *mijin ta* ne, kuma da iyyen su ai da sanin me mata da miji suke yi suka haɗata zama da shi, dan haka wallahi babu komai ayi ai na daren yau ne kawai, idn aka gama zata cnza takon ta kawai.

*Gam gam gam*! Wannan sautin da suka jiyi na bugun gida ya sa Jabir saurin ɗagowa yana tunanin ko mafarki ne yake yi, Ummu m idanun ta ta buɗe saboda tunanin wa ye a yanzu? Duk da dai ta san dare bai wani yi sosai ba, Jabir ma da idanun shi sukayi jajir suka ƙar ƙanƙancewa ya kalle ta, cikin wata irin murya kamar mai koyon magana yace "Wa...ye? Maa... M.a."

Cikin kunya Ummu ta kawar da kan ta bata kula shi ba kawai, ƙara bubbuga ƙofar da aka yi yasa shi ƙoƙarin sauka daga kan ta yana fadin "Bari na duba..., ina tunanin ba lafiya ba, kuma wayata na caji."
Chapter 158 · 0% Book details