Sashe 90
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jabir kuma na aje ta gida wajen mahaifin shi ya je suka sake tattaunawa kan abinda Jabir ɗin ya saka a gaba, Alhamdulillah filin da Alhaji ya bashi a rubuce aka yi kan ya mallaka masa shi halak malak, sai kuma nashi mahaifin da ya masa abinda ya ji daɗi duk da bai so haka ba, wato wani fili da ya mallaka gadon shi ya siyar ya damƙa masa kuɗin ya ce ya fara ginin wurin tunda ya ce ba zai ci kuɗi masu yawa ba, hakan yasa Jabir shi ma dake wani tunanin ya samu wani matsakaicin tsohon gida da ake shirin siyar da shi nan kusa da gidan mahaifin shi kawai ya siye ya sa aka fara ruguje shi sannan a fara ginin, kuma so yake sai an fara aikin ya sanar da Alhaji, dan ba ya so ya ce zai sake mi shi wani abu, iya haka ma ya isa Alhamdulillah.
*Alhamdulillah.*
15/08/2023, 20:13 - MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Bismillahir- rahamanir-rahim._
*42*
Tana dai zaune ne tare da su, bayan duba wayar ta ne ta ji labarin rasuwar sirikin auntyn nata à grp, sosai ta ji ba daɗin da a kurkusa za ta iya rantsewa bayan mutuwar Baban ta mutuwar tsohon nan ta ji ta taɓa ta sosai duk da ba ta san shi ba, yanzun haka kiran Mama Nuriyya tayi kai tsaye take mata gaisuwa da cewa ba ta sani ba sai yanzu, har Alhaji ma ya ce ta miƙa masa ta shi gaisuwar dan shi ya san dattijon sosai a harkokin shi, sai dai harka bata taɓa haɗasu ba sani ne dai irin na gari kawai.
Sosai ta ji daɗi da yi musu godiya sannan sukayi sallama, Ummu na kallon Alhaji da Kuwailat dai suna hirar su bayan sun yi karatu tare, amma ƙala ba ta ce musu ba dan shima share ta ne ya yi da ya tambaye ta me ya faru a asibiti? Tana so ne idan suka keɓanta sai ta faɗa mishi, amma da ta ce ba komai sai ya jinjina kai da cewa wai shikenan.
Ƙarfe *01:00* saura kaɗan Nabila ta diro gidan, da farin ciki Ummu ta fito dan tarban ta, amma ganin idanun Nabila jajir ga damuwa sosai a fuskar ta sai duk ta nemi farin cikin ta rasa, Kuwailat dama tana bacci, dan haka suna gaisawa da Alhaji da Shima ya ga damuwa tare da ita Ummu ta ja ta zuwa ɗakin ta, suna shiga ta saki hannun taa tace "Aje kayan naki ki shiga kiyi wanka, idan kin fito ki canza kayan ki kwanta."
Juyawa tayi za ta fita, sai kuma ta dakata ta juyo tace "A kawo miki abinci ne?"
Girgiza kai Nabila tayi alamar a'a, dan haka Ummu ta ci gaba da takawa za ta fita, da sauri Nabila ta kamo hannun ta ta juyo, kallon ta Ummu tayi tace "Lafiya?"
Sadda kai Nabila tayi tana zubo da hawaye tace "Ki min faÉ—a aunty Ummu, ki min faÉ—an tun yanzu ko na ji daÉ—i."
Hannu ɗaya Ummu ta sa ta tallabo haɓar ta tana kallon hawayen dake sauko mata, a tausashe Ummu kamar za ta yi kuka tace "Ya juya miki baya ne?"
Dama mai jiran taɓi sai kuwa Nabila ta sake fashewa da kuka ta faɗa jikin Ummu tana faɗin "Aunty Ummu iyayen sa basa sona, sun wulaƙanta ni saboda na watsar da kaina, na shiga uku aunty Ummu, nayi nadamar rayuwata, na ji ina ma ban biyewa son zuciyata ba, yanzu gashi wanda nake so ya min nisan da ba zan iya cimma shi... Aunty Ummu na rasa Fahad kenan har abada."
A hankali Ummu ta dinga shafa bayan ta ba ta ce uffan ba tana dai nazari kan lamarin da ganin ko zasu samu mafita, sun jima haka tana shafa bayan ta kafin Nabila ta sake É—agowa a raunane tana kallon ta tace" Aunty Ummu ki ce wani abu, ki min faÉ—a sosai kamar yadda kike min, wallahi na shirya sauraren ki kuma zan ji abinda kika ce, sannan ba zan sake yin wani abu da ba daidai ba daga yau, na tuba aunty ku yafe min..."
Kamo hannayen ta tayi cikin nutsuwa tace" Aunty gobe zamu je dake na roƙi Mama ta yafe min, wallahi na tuba daga duk abinda nake yi marar kyau."
Jinjina kai Ummu tayi a tsanake tace" Shikenan, Allah kaimu goben, ki kwanta kiyi bacci, ki daina kukan hakanan."
Girgiza kai Nabila tayi tace" Aunty ba zan daia kuka ba, ta ya zan iya tintsawa bayan ubangiji ya taimake ni na tuna abinda na jima da mantawa? Na saka Mama kuka na hawaye kamar za ta mutu, Yaya Luƙman na saka shi ɓacin rai da damuwa, kema na saka ki cikin damuwa da halayena, aunty na saɓawa ubangijina ba dare ba rana, to ya zan yi na sake kwana ba tare da ina kai goshina ƙasa ina neman gafarar ubangiji ba?"
Kallon tuhuma Ummu ta mata tace "Shi ya gayyace ki zuwa gidan su? Ko ke kika je?"
A raunane Nabila tace "Aunty abubuwa dayawa sun faru, da kaina dai naje garin saboda ya ce min yana cikin matsala, zuwana na farko gidan su na je ne a mummunan yanayi, kuma..."
Da sauri Ummu ta katse ta da "Dakata, mummunan yanayi kamar ya? A buge kike nufi?"
Da sauri ita ma tace "A'a, na...kayana dai da kuma yadda ban gane Yayan shi Bilal ba na dinga masa magana a tsatsaye, to a ranar ne muka shirya yin aure, sai ya ce na je mu gaisa da su na kuma basu haƙuri akan haɗuwar mu ta farko, shine suka wulaƙantani, na san dama karambani nake yi da nake soyayya da Fahad, ɗan babban gida ne aunty wanda duka Nijar ma aka san da zaman su, Kinga zai yi wuya Ahalin Saheeb Ahlan su yarda ɗan su ya auro wacce a da suka yi rayuwa ma a share ka zauna."
Girgiza kai Ummu tayi tace" Yanzu kinga abinda muke faɗa miki? Na gaya miki ba lallai abokin rayuwa irin naki daga ƙarshe ya maka hallaci ba, ko da shi ya so yin haka ahalin shi ba zasu amince ba, a haka ma fa Nabila wanda kuka yi rayuwar tare ne, ina ga wani ne daban yake ƙoƙarin shigar da ke cikin zuri'ar sa? Sannan babban tashin hankalin ma idan ka haihu, ba ma miki fata, amma a tarihi yaran ki ma su ji wacece ke à baya, ina daɗi a nan? Wannan shine illar rayuwar duniyaci ga ƴa mace, haɗari ne ga mace da namiji, amma ya fi illa ga mace dan ita ake aura sannan ita ce mai tarbiyar yara, in dai da gaske ne kin tuba daga aikata komai marar kyau, to ki yi tuba na gaskiya tare da duƙufa wajen yin istigfari, sannan kiyi da cikakken yaƙinin ubangiji zai gafarta miki, kuma ki raja'ar da yaƙinin tare da tsoron azabar ubangiji, ina miki fatan tuban ya zama na har abada."
Shafa gefen kumatun ta tayi tace" Allah ƙara shirya mana ke, Mama zata yi farin ciki da jin haka."
Kuka sosai Nabila ke yi har saida Ummu ta kama ta suka matsa baya ta zaunar da ita bakin gado, ganin kukan nata ba mai ƙarewa bane ya sa ta juyawa za ta fita, sai kuma ta tuna wani abu, da sauri ta dakata tace" A'a, dakata ? Ɗazu na ji kin ambaci wani alhali ko?"
Cikin kuka Nabila ta jinjina kai tace" E aunty, Saheeb Ahlan."
Jim Ummu ta ƙara yi tana nanata sunan, ƙwarai sunan ne a lambar aunty Nuriyya, inda ta rubuta _mdm Mukhtar Saheeb Ahlan_, haka ma kuma Aisha ma d suka fara gaisawa yanzu bayan Maman ta t bata lambar Ummu ita ma dai hakane a sunan nata, amma dan tabattar sai ta kalle ta tace "Ahlan, shi kaɗai ne a Nijar ko akwai wani?"
Kallon ta Nabila tayi cikin dakusashiyar murya tace "Aunty, kina nufin baki san ahalin ba? Shi kaÉ—ai ne dai a sanina, me ya faru?"
Da rashin tabbas Ummu tace "Ahlan? In dai shine to fa ina kyautata zaton Baban Fahad ya rasu."
A ɗan firgice Nabila ta dafe ƙirji tace "Me? Ya rasu? Yaushe? Ya aka yi kika sani aunty?"
Girgiza kai Ummu tayi tace "Ban da tabbaci, amma akwai aunty Nuriyya da muka san juna ta WhatsApp, to yau sirikin su ya rasu, kuma naga tana anfani da sunan matar Mukhtar Saheeb Ahlan, sannan su ma Agadez suke."