← Book details Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 160 OF 168

Sashe 160

Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba tare da ya saki fuskar ta ba ya haɗa goshin shi da nata suna kallon juna cikin wata irin nutssatsiyar murya sosai yace" Kiyi haƙuri abisa dukan ki da nayi ɗazu, ba'a son raina haka ta faru ba, Maama ina so muyi zama da zai tsaya mana a zuƙatanmu dukan mu, amma kuma sai naga a dole so kike tuƙin ki ya fi ƙarfina, da fari na bi ta hanyar nasiha ne kamar yadda ubangiji ya umarce mu da muyi muku lokacin da kuka zo da abinda ya saɓa mana a cikin suratul *Nisa'i aya ta 34*, amma duk da na miki sai kikayi biris kamar baki gane yarena ba, na saka ki aiki kika baki min daidai ba, na ƙaurace miki na wuni ɗaya amma sai naga ba abinda ya canza, dole na bi matakin ƙarshe na ɗan taɓa lafiyar jikin ki, zan iya cewa na ga canji daga gare ki, amma nayi niyyar idan baki tafi yadda nake so ba, to zan bi dake ta wata hanya ne da zaki yarda ni ba yaro bane kamar yadda kike faɗa."

Sai kuma ya rumgume ta ƙam ƙam yana sake raɗa mata a kunne" Ki yi haƙuri Maama, ba zan sake ba har abada, da izinin Allah."

Jin ba ta ce komai ba ya sake ƙamƙame ta yana faɗin" Ki yarda dani Kulsum, ban aure ki saboda haka Abba ya so ba, na yi ne saboda ya bani dalili da hujja a ilmance, bayan duk alfanun da suka nuna min na aurena da ke, ni akwai wani da na hango wanda na yi tunanin zan samu daga gare ki...."

Sai kuma ya ɗago daga jikin ta yana riƙo hannayen ta suna kallon juna yana jinjina hannayen ta yace" Na ji a jikina zan samu wacce za ta dinga bani abinci akan lokaci, Kulsum kin san irin rayuwar da nayi a gidan mahaifina kafin yanzu, horon da aka min na yunwa yayi tasiri a kaina ta yadda har na kamu da ulcer, amma da aka ce na auri Kulsum, sai naji a raina ai Maama ta iya girki sosai, dan haka ba zata sake barina da yunwa ba sai idan ba ta nan kawai, na ji tsangwama da kyara da hantara da zagi daga wajen matar mahaifina da mahaifin nawa, dubi nan ki ga..."

Ya faɗa yana cire rigar shi t-shirt tare da juya mata bayan shi, da sauri Ummu ta rufe baki tana ƙurawa bayan nashi idanu, ita fa ba tabo tabon da ta ci karo da su a lafiyayar jar fatar shi bane ya bata mamaki, kamar ganin wata irin lafiyayyar ƙira da ta fito masa da tsarin zubin halitta na cikakken namiji, tare da mamakin yadda sutura ke ɓoye wannan ƙwanjin nashi da bai wuce misali ba kuma ba irin na ƴan damben nan da wasu ma ko kyan kallo baya da. Juyowa yayi tare da saka yatsar shi daidai gefen cibiyar shi yace "Kin ga nan ma? Satin dorina ne saboda kawai yunwa ta hanani dawowa gida da wuri, dan nasan idan na zo ba zan samu abinci ba, shine ya dake ni haka."

Jefar da rigar shi yayi ƙasa tare da sake nuna mata ƙasan damtsen shi, nan ma wani shati ne na ban mamaki ya nuna mata yace" Wannan tabon kuma ya fi shekara ashirin, saboda kawai na zubar da wasu canji a cikin kuɗin cefanai da aka aike ni."

Sai kuma ya ɗan shiga hautsina tarin sumar shi da ta zama irin ta Larabawa, hakan ya sa da ƙyar ya buɗa gashin ya nuna mata wani shati yace" Wannan, ɗaya ne a cikin cuwukan da naji a ranar da na bar gida nayi niyyar shiga duniya... Kulsum, shiyasa na yarda na aure ki saboda ke kika fi kowace mace sanina a duniyar nan, hatta da kakanin da suka haifi iyayena sun kasa riƙe ni, ke kuma na san zaki iya tausaya min ko dan rayuwar da na gani a baya, sannan *shekaru uku* da kika bani zasu iya saka ki rarrashina matsayin ki na babba a gare ni har ma ki warkar min da waɗannan tabon da suka ƙi barin jikina har yanzu."

Sai kuma ya numfasa yace" Sannan na aure ki ne saboda *bana so kiyi nesa dani*, dan akwai ranar da na same ki kina kuka gidan Abbana, ranar kasa bacci nayi ina so nasan dalilin kukan ki, Kulsum, in faÉ—a miki gaskiya?"

Yadda ya tambaya É—in kuma ya tsare ta da idanu ya sa ta jinjina kai alamar e, dan haka ya É—an mata magana cikin raÉ—a yace" Asubr wannan ranar kasa sakin jikina nayi mu gaisa da Abba, saboda kawai zuciyata ke ta raya min kamar shine musababbin kukan ki, bana ce haushin shi nake ji ba a lokacin, amma dai ina jin kamar nace mishi *me ya sa ka saka ta kuka Abba*?"

Hawaye wani na korar wani a idanun Ummu, mamaki na sake kamata na gaba É—aya komai ma da Jabir ke faÉ—a mata, hakan yasa cikin rikitacciyar murya tace" Jabir, a kaina? Duk kake jin haka? Me ya sa to?"

Nauyayyar ajiyar zuciya ya saue tare da ƙara jawita jikin shi sosai yace" Na jima da faɗawa kaina *RUBUTACCIYATA*, *ke ce Kulsum*."

Wani irin kuka Ummu ta fashe da shi tare da saka hannayen ta ta rumgume Jabir, shin tausayi ne ya bata? Ko kuma dai abinda kashe mata jikin da yake yi ne yayi tasiri akan ta? Sosai take kuka kuma take ƙamƙame shi a jikin ta, har saida Jabir ya ɗn karkata cikin kunnen ta yace mata "To za ki bani na sake tsotsa?"

Irin tsakn nan tayi irin na baka son haka fa tare da gantsara masa cizo a kafaɗar shi, dake abun bazata y zo mishi wata ƙara yayi sannan ya furta "Aouchhhhh! Maama, ɗan naki?"

Sai kuma ya sake rumgume ta sosai ya raÉ—a mata a kunne "Kulsum, za ki yarda mu ci gaba da abun nan na É—azu?"

ÆŠagowa yayi dan ya gani kum ya ji amsar da zata bashi, sunkuyar da kai tayi cike da kunya, hakan yasa shi sake faÉ—in "Ina jin ki Maama?"

Turo baki tayi tace "Ka kirani da Kulsum kawai, tunda yanzu baka jin kunyata."

Ɗaga mata gira yayi yace "Me ya sa kika ce haka? Duk ƙoƙarin rusuna kallona da nake a kan ki Maama."

Cikin shagwaɓa tace "To ɗazu ba rigata ka cire min ba, kuma ka taɓa min.... Nan." Ta ƙarashe da ɗan zame towel ɗin daga ƙirjin ta ta nuna nonuwan ta, take ya lashe leɓe yace "Wai maama ababen nan ba zasu iya kallon ƙasa bane? Ban san me na musu ba, amma hararata kawai suke."

Cikin jin kunya tayi saurin jan towel É—in ta tana juya mishi baya, ta baya ya rumgumota yana takawa da ita suka nufi gado yace "Mu koma kan gado Maamana."

Yana shirin kwantar da ita ta tsaya car tace "Jabir, ka min alƙawari ɗaya mana?"

Amsa yata yayi da "Ina ji?" Saboda tuni ya fra wasa da ƙirjin ta har ma yana son kwance mat towel ɗin, dan ta riƙe ne, ɗorawa tayi da "Ka min alƙawari daga wannan idan muka yi Jabir ba zamu ƙara ba, sannan ba zaka faɗa ma kowa ba."

Da murmushi ya kalle ta yace "Maama ai alƙawari biyu ne?"

A É—an gadarance tace "Duka nake nufi."

Jabir da ya riga ya zame mata yar rufar nan ta jikin ta ya kalleta a ita ɗin ta, ya ga Ummu a yanayin da Ummu ce kawai ke ganin kan ta tun bayar rabuwar ta da Alhaji, ya ga ainahin ƙirar ta da jikin ta dukan shi, tun daga ƙasan ta ya fara shinshina wani ƙamshi mai kama da na turaren wuta mai daɗin ƙamshin nan har dai ta kai su ga... 😉Sirri.

*Alhamdulillah.*
[09/09 à 21:10] MOM LATEEF: 👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨
*RUBUTACCIYA*
👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨

_NA_

*SAMIRA HAROUNA*

_SADAUKARWA GA_

*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_

*Tallah, tallah, tallah*

*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*

_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_

Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes

*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata

Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_

_Bismillahir- rahamanir-rahim._

*74*

Abun da ya birge ta da ranar juma'ar yau shine yadda Jabir ke manne da ita sallah la'asar kaɗai ya fita masallacin nan yayi, amma suna tare komai za ta yi sai ya taimaka mata ko ma ya mata da kan shi, har idan ya mata wani abun sai ta ji kamar ta ce _"Ni ba tsaran ka bace."_ Sai kuma zuciya ta raya mata _" To wane dare ne jemage bai gani ba?"_ Sai kawai tayi murmushi duk da dai bata biye mishi, amma kuma bata hana shi ko da ya taɓa ta a inda take jin kunya ne.
Chapter 160 · 0% Book details