Sashe 14
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fatarki tayi laushi?
Tayi santsi?
Ta kwanta luf?
Kina walkiya da annuri tamkar amarya?
Sabulu kike so ko haÉ—in shafawa ki wanke ko mai na shafawa?
Ki wadatu da sahihin ƙamshin haukata mai gida?
Humra da zaki saka mijinki bacci bai shirya ba?
Humra da zata tayar da sha'awarsa?
Kulaccha da zata saka mijinki ya kasa yi miki tsara a fannin ƙamshi?
Kulaccha da zata gagari manyan mata suffanta kalar sunan turarenki?
Turaren wuta irin na asali barebari?
Turaren da zaki fesa à zanin gadonki har ya rike mai gida ya kasa tashi?
Turaren da zaki zuba ga ruwan wankan mai gidan ki?
Turare don yaranki?
_Idan duka kina buƙatar ɗaya daga cikin kayan nan, to ki tuntuɓi wannan lambar ta WhatsApp *+227-82-21-91-74* wanda suk gwada sun san ingncin kayanmu, ba buƙatar ɓata lokacin cika muku baki._
Wani abun farin ciki kuma, duba da yanzu ba kowace mace ke son shan garin magani ko matsi ba, akwai haÉ—i irin su *tsumi*, *ruwan tsumi*, *tukunya*: dayawa sun san tukunya, don da itace muke tutiya, kuma tukunyar nan akwai na ruwa dana dafawa a nama, sannan akwai kankat wato haÉ—in *kayan marmari*.
*Garaɓasa*
Ga waÉ—anda sukayi nisa kuma haÉ—in kayan marmari ba zai kamacesu ba, duba da kafin sakon yaje garesu zai fara lalacewa, don haka ga sauki ya samu, madadin kuÉ—in mota da zaki yi, zaki biya 1000k kacal don a sanar dake yadda zaki had, ba iya guda kawai ba, dama sauran haÉ—i irin na kayan daya shafi na marmari da É—anye, musamman ma *sirrin kankana* da kuma *cucumber*.
*JANNAT HOUSE.*🧕
*Alhamdulillah.*
29/07/2023, 09:55 - MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HARUN*
*MURA'ATU ULTIMATE COLLECTIONS* shin kin zuba tagumi ne uwar gida da amarya da tunanin ta inda zaki haÉ—a kayan kitchen É—inki? Ko kuma fabrics kike da buÆ™atar canzawa na kece raini a cikin sa'o'inki? Shin kina so ki san a inda gawurtattun mata ke haÉ—a nasu perfumes É—in? Ko lausasan zanen gado da kyawawan electronics gama hawa kike da bukata? To Matso kusa, zan faÉ—a miki inda ba ke kawai ba, hatta mai gidanki zaki iya rakawa dan siyo nashi electronics É—in da sauransu, wato *MUC* mun shahara a saida Kayan *kitchen*, *fabrics* na kere sa'a masu quality, *bedsheets*, *electronics*, *beauty products*, *perfumes* da *kayan kwalliya* . Bugu da Æ™ri Hajia ta akwai data tare da *katin waya* ta kowane network and *catering services*, da wannan nake cewa daku, sai an gwada akan san na kwarai. *MUC* ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ§•BAMU DA SA'A.
Ga mai buƙatar tuntuɓarsu, ga lambar WhatsApp: 07038274166
Call: 07038274166 & 07031057802
Location: Kano with nationwide delivery.
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
_Bismillahir- rahamanir-rahim._
*7*
Abinci ya ci duk da ba wani sosai ba amma ya gamsu. Alhaji Kabir da ya bar shi nan ya shiga ɓangaren matan nashi dan gaisawa da su kamar yadda ya saba, lafiya lau suka gaisa da girmamawa da mutumtawa shi da uwar gidan nashi Lubabatu, amma wajen Asiya sai da ta fara tsegumin yau bai shigo suka gaisa tun da safe ba? Sannan ta ɗora ita fa bata son wulaƙanci da raini, ya ma amaryar sa magana kar ta ce zata rainata, dan jiya ta shigo gaishe ta a tsatsaye tace wai sauri take zata yi aiki.
Kasancewarsa marar son matsala kawai ce mata yayi "Za'a kiyaye Hajia."
Ya juyo ya baro mata ɗakin, ɓangaren Atika ya shiga ya samu *Zeinab* na shirin fita makaranta, da tausayawa ya kalli yarinyar wacce kullum sai ta makara saboda sai ta yi ayyukan gida take tafiya, duk da kuwa tana asubancin tashi, amma samun ta yarinya mai ladabi yasa sai Hajia Atikar ta ƙirƙiro aikin da za ta sakata ƙarshe ta makara.
Da ladabi ta sunkuya tace "Abba ina kwana?"
Da kulawa ya amsa da "Lafiya lau Zeinab, antashi lafiya?"
"Lafiya lau Abba, dama zan je na gaisheka ne sai na tafi." Ta faÉ—a tana sake gyarawa jakar ta zama, da fara'a yace "Hakane, nima wani abun ne ya tsayar dani ban shigo ba, ammm... Ina Hayat?"
Ya tambaya har da waige-waige kamar zai hango Hayat É—in, da kulawa tace "Abba Hayat ai ya riga da ya tafi."
Cike da gamsuwa yace "Shikenan, dama wani yaro ne na shigo da shi gidan, to ina so ne ya bashi riga da wando a cikin kayan shi, dan na jikin yaron sun yage, ko zaki shiga É—akin nashi sai ki samo min?"
Dake Hayat ɗin ƙane ne a gareta ba ta ji shakkar komai ba ta ce "To Abba." Da sauri ta juya tayi hanyar ɗakin nashi, ta kusa minti biyar kafin ta fito, dan sau da dama sai ta ɗauko wasu kayan sai ta tuna yadda Hayat ɗin ke ƙaunar su sai t mayar, da ƙyar ta ɗauko wanda suka dace da fatan kar ya mata masifa kan ta bayar da kayan shi waɗanda ya fi so.
Tana kawo mishi saida ya É—an É—aga kayan sannan ya mata murmushi yace "Yawwa sun yi, maza to ki kama hanya ki tafi."
Da haka ya sake komawa wajen Jabir ya same shi ya zaune, banÉ—akin dake daga waje ya masa umarni ya shiga yayi wanka ya fito ga kaya nan sannan ya bashi damar kimtsawa a tsanake ta hanyar komawa É—akin Ummu dan shi ma ya shirya.
*******************
Ta wahala sosai ta yadda har shi kan shi saida ya ji tausayin ta, ba dan jinin ta mai ƙarfin gaske bane da yanzu maganar kawar da gawar ta ake ba wannan ba, amma kuma ta wata fuskar ya ji daɗi dan ya samu hanyar da zai tseratar da ita, da farin ciki ya sanar da Hambali ƙwarai yarinyar nan za ta musu anfani, dan haka a fara mata shirin barin ƙasar, shi kuma zai tabbatar da ya ɗura miyagun ƙwayoyin à cikin jikin ta.
Da ƙyar ya samu bacci ya ɗauke ta kafin ya mata wannan tiyata mai haɗarin gaske da yanzu ƴan duniya wanda idanun su ya rufe da son neman kuɗi suke bi don fasa-ƙauri, abinda ya mata yanzu ba wani sabon abu bane, dan hukumar kula da safara sun sha kama mutane bila-adadi da makamai ko ƙwaya ta hanyar da babu wanda zai yi tsammanin za'a iya fitar da su.
An kama mace da bindigogi ta yi ciki da su, wanda za ka ɗauka mai tsohon ciki ce amma makamai ne a cikin. An yi basaja matsayin mata da miji zasu yi tafiya, matar ta shaƙe jakar ta da miyagun ƙwayoyi, kankat ma an kama maza biyu da suka saka hodar iblis a kororon roba (comdom) sannan suka haɗiyeta a cikin cikinsu suka haura wata ƙasar, ire-iren haka dai da dama.
Sai da tayi sati biyu a asibitin suna kula da ita, inda Emanuel kuma ya gama tsara mata hanyar kubcewar ta daga gare su, yarda da Emanuel ya sa Hambali bai haÉ—ata da kowa ba kamar yadda ya so yayi amma Ema ya hana, dan haka suka tura ta zuwa Niger ita É—aya, sai dai sun samu tabbacin yaran Sa'ad ne za su tarbeta a filin jirgi sannan su kai ta gare shi.
*Niamey=11: 29 na dare*: lafiya lau wani ƙosassen namiji gajere ya sako ta gaba har in da mota take, da kan shi ya buɗe mata ƙofar jibgegiyar motar ta shiga sannan shi ma ya shiga gaba sannan ɗaya namijin ya ja motar, abu ɗaya da ta ji ya furta shine "Wurin oga zamu kaita."
Mai tuƙin motar ne ya kalle shi da ɗan yanayi na mamaki yace "Maraɗi fa kake nufi?"
"Yeah." Kawai ya faÉ—a bai sake cewa komai ba, shi ma bai ce komai ba face jan motar da ya ci gaba da yi yana mamakin girma da darajar yarinyar har ma da mahimmancin ta da ya sa zasu É—auki hanya yanzu cikin daren nan dan kai ta wajen oga.
Sau uku suna tsayawa dan bata abinci kamar yadda aka faÉ—a musu su kula da ita, sai dai duka abincin ba mai nauyi ake bata ba saboda su sun san me ke cikinta, haka ruwa ma wanda basu da sanyi ake bata kamar yadda aka hana bata abu mai zafi har sanda za'a sake mata tiyata a cire abinda ke cikin ta.
Tunda taga sun shigo garin MaraÉ—i wato (Bienvenue, welcome) ta fara kalle kalle da kuma son fara aiwatar da abinda Ema ya faÉ—a mata da zaran an shigo garin. Yanayin mai kyau ne saboda babu rana ko É—is sakamakon safiya ce sosai, hasalima É—aiÉ—aikun mutane ne ke kai da kawowa, saida ta bari sun yi nisa sosai a cikin garin inda aka shiga da ita unguwar da gidajen da suke ta karo da su kawai ya shaida mata unguwar masu kuÉ—i ce, dan kusan duk ginin dake wurin ba na wasa bane, hakan yasa sanda dreban ya rage gudun motar alamun ya kusa isa inda yake harin zuwa ita ma ta gyara zaman ta sannan ta dafe marar ta ta kalli wanda shi ke ba wa dreban umarni cikin muryarta mai sanyin gaske da yanayin magana tamkar irin na sangartattun yara tace "Malam, zanyi fitsari, dan Allah ku tsayar da motar?"
Saida ya juyo ya kalli idanunta da suka ƙara fitowa tsabar baccin dake idanunta sannan ya maida kallon shi a hanya yace "Ki jira kaɗan, mun kawo inda zamu sauka."
Cikin sangarta da son lallaɓashi ta sake cewa "Ba zan iya ba malam, na jure fa, tun a can can nesa nake matsewa, dan Allahhhhh?"
Bai ko yi alamar zai kula ta ba, dan haka ta sake matse ƙafafun ta kamar da gaske fitsarin za ta yi tace "Assshhhh! Zan...zai...kar na ɓata muk... Wayyo! Ya taho..."
Saida ya fara ma dreban alama da hannu a dake yace "Dakata."