Sashe 138
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Bismillahir- rahamanir-rahim._
*64*
Suna yin sallah magriba a cikin masallaci ya tambayi malam shin ko abinda yake tunani a ranshi ya halatta? Har saida aka kira sallah isha'i bai gama yi masa bayani akan hallacin abinda yake nufi tare da nun in yayi haka ma yayi bajinta kuma ubangiji zai masa sakayya ta alkairi in sha Allah.
Mama ya kira ya tambayi yaushe ne tafiyar ta tace "Jibi in sha Allah."
Alhaji kuma dake gaggawa yake sai yace "Hajia, wani muhimmin abj ne ya taso da dole zai sa naje dan mu tattauna da su Alhaji (Abbu Mukhtar), to gobe nake son tafiya, idan baku riga kun ciro ticket ba me zai hana mu tafi tare da ku?"
Girmamawar da take masa duk da akwai abubuwan da ta so yi zuwa goben, haka ta É—anyi wanda za ta iya yi a daren sannan ta gama haÉ—a kayan ta tsaf, suna jiran wayewar gari.
*WASHE GARI*
Tunda ummu ta ji Mama na hanya ita da su Adala ke madafa suna ta shirye shirye, ba wanda ya san tare da Alhaji Kabir suke sai Abbu kaɗai da ya faɗa ma yna son magana da su ne mai mahimmanci da ta sa dole sai ya zo da kan shi madadin a waya ko ɗan aike. Dake motar gida ce sai ga tafiyar tasu tayi saurin da basu yi tsammanin ta ba su kan su kula ba gudu sukayi irin na wuce ƙa'ida ba.
Kai tsaye ɓangaren Hajia suka sauka har da Alhaji da ko da suka haɗa idanu Ummu ta gan shi take ta mamakin me ya kawo shi? Ɗaurin auren ta? Kuma shine ya zo tun yau? Kwana biyar fa saura? Sai dai hankalin ta bai kwanta ba kawai da ganin shi, dan har gaban ta ta ji yana faɗuwar da batasan dalili ba, amma dai bai hana suka gaisa ba a mutumce ɗaya daga cikin ma'aikatan ne suka mishi zuwa ɓangaren saukar baƙi shi da dreban shi, a can aka kai musu abinci inda Mama kuma tana nan wajen Hjia ta hna ta motsawa, anan suka ci abinci suna ta rahar su har sanda lokacin dawowar Abbu ya yi.
*09:27* Abbu da ya buƙaci zama da Alhaji dan ya ji me ke tafe da shi shi ma kuma Alhaji ya buƙaci haɗuwar duka mutanen gidan amma wai ban da Ummu, sanda ta ji an ce ita ta zauna sai ta taɓe baki ta ayyana _"Ba zan koma cikin sauƙi ba Abban Kuwailat, ai ba ni nace ka sake ni ba bayan ban maka komai ba, shine za'a wani zo a haɗani da iyayena ko?"_
Ƙyale su tayi suka hallara taron su, bayan Alhaji ya sake tabbatar musu lallai akwai abinda ya kawo shi mai mahimmanci, sannan bai san ta ya za su kalli lamarin ba, amma dai shi a nashi ganin shine daidai kuma taimakon wasu mutanen.
Nan Abbu yace" Ba komai Alhaji, ka faÉ—a muna sauraren ka, ko menene zamu mishi kyakyawar fahimta."
Saida ya kalli Abbu da ya yi maganar, sannan ya kalli Hajia da kuma Mamie ya numfasa yace" Na zo ne na baku shawara kan ku haÉ—a *auren* Ummu da Jabir."
Kamar ya faɗi wata mummunar magana sai kowa ya ƙara wara idanu wajen kallon shi, inda wasu kuma ke kallon junan su, babu wanda mamakin abinda ya faɗa bai bayyana a fuskar shi sai Hajia kawai, ita kaɗai ce tayi tahmidi ta hanyat faɗin" Alhamdulillah! Alhamdulillah! Alhaji Kabir, ban girme ka ba, amma Allah ya wa rayuwar ka albarka bisa wannan shawara da ka kawo wacce ta jima tana min yawo a zuciya."
Sai kuma kallo ya koma wurin Hajia, mamakin abinda ta faɗa suke ita ma, to amma ai ba wani abu akan haka idan ba alaƙar dake tsakanin shi Jabir ɗin da Alhaji ba, a nutse Yaya Bilal da ya hango lamarin ta wata fuska yace" Alhaji, na fahimce ka, sai dai menene dalilin ka na kawo wannan shawara?"
Gyara zama Alhaji yayi da kyau yace" Na ji daɗin wannan tambayar Alhaji, dalilina biyu ne rak, na farko shine... *soyayyar* da na hango a idanun Jabir wanda shi kan shi kamar bai ma san yana cikin ta ba game da *Maaman shi*, tun rabuwar mu da Ummu sau uku yana samuna da maganar da ta shafe ta, na farko ba laifi saboda yana ban haƙuri kan koma me yayi zafi na haƙura na mayar da ita ɗakinta, na biyu da yayi na fara tunanin wani abu, lokacin da ya zo hankali tashe yana faɗin wai na mata faɗa tana kula maza barkatai kuma tsofaffi, sai naga ai ba hurumina bane, bayan faruwar haka kuma jiya sai ya sake zuwa min da magnar na dakatar da auren ta da Jibril, abun mamakin shine har hawaye na gani a idanun Jabir..."
Tausasa murya yayi sosai ya ci gaba da fadin" Ya damu da ita fiye da yadda ita take damuwa da kan ta, ina da yaƙinin zai iya da lamarin Ummu, ni na zauna da ita na kuma san wacece ita, daga halayen ta zuwa son girman ta har ma da buƙatar ta, zai iya, Jabir zai iya."
Shiru ɗaki ya ɗauka bayan ya dire maganar shi, sun kai minti biyu a haka kowa da abinda yake saƙawa a ran shi, musamman ma dai Mama da ta raini Ummu ta fi su sanin wacece ita, sannan ta fi su sanin wa ye Jabir ɗin kan shi. Muskutawa Abbu yayi yan kallon Alhajin yace "Kuma kana ganin hakan ba matsala? Jabir yaro ne da kowane uba zai so haɗa zuri'a da shi, to amma..."
Shirun da yayi yasa Alhaji murmushi yace "Alhaji, na san abinda kuke tunani ba zai wuce yadda ni na ɗauki Jabir tamkar ɗan dana haifa ba? Karku damu da wannan, ni mutum ne mai son sauraren karatuttuka dan ƙarin ilimi, anan naji hakan ba wata matsala bace, sannan jiya na sake tambayar limamin masallacina, shima ya tabbatar min da hallacin haka."
Fahad da ke sauraren su tuntuni ne ya kalli Alhaji Kabir É—in yace" Kuma kana ganin dukansu zasu amince? Ni sai nake ganin da kamar wuya."
Kallon Fahad yayi da kulawa yace" Ba wuya, idan muka nuna musu mune a gaba da su, Alhaji..."
Ya kira Abbu yana kallon shi gaba ɗaya sannan yace" Bana jin Ummu za ta samu wani zaɓi da zai kai mata Jabir alkairi, yana da ilimin addini da na boko, yana da ƙoƙarin neman na kan shi, ta san shi ta san waye shi tun ƙuruciya, sannan yana girmamata da darajanta ta, bana jin idan Allah ya ƙaddara auren su Jabir zai iya ɓata ko da ran Ummu ne sabod yadda take a wajen shi, amma kamar yadda na faɗa muku shawara ce, zaku iya yin bincike akan shi yaron Jibril, idan har kun gano da gaske akwai wani mummunan nufi a zuciyar shi game da ita, ko kuma ya fi Jabir nagarta, to zaku iya ɗaura musu aure, dama ni tunanina a kan su ba wanda ya sani sai ku ɗin nan."
Kallon Abbu Hajia tayi cike dattijantaka tace" Ni fa gaskiya na yarda da shawarar shi É—ari bisa É—ari, ba wai dan ban gamsu da tarbiyyar Jibril bane, a'a, kawai dai na fi samun nutsuwa da dattijo, sannan na fi gane mata dubbanin alkairi a tarayyarta da shi, sannan kunga ma-nemin ta na farko haka aka samu matsala, aka zo kan Larwan shima, wannan ma idan aka samu akasi za'a iya cire mata son auren daga zuciyar ta gaba É—aya."
Abbun da Hajia ke magana da shi ya jinjina kai a nutse yace" Mamie ni ban da matsala daga wajena, sai dai ko da mun sake bincike kan Jibril, dole ita zamu so jin ta bakinsu dukan su, dan ba zamu aurar da su ba tare da sanin su ba ai."
Ƴar dariya Alhji Kabir yayi yace" Idan ko sai sun amince sa kan su, to ɗaurin auren nan ai an ƙara saka wata ranar, dan nasan zai yi wuya."
Yaya Sabeer da ya fi sauran zafi ne yace" In dai mun tabbatar da wani mummunan abu akan Jibril, ai bamu buƙatar amincewar su tunda ba ƙarfin mu suka fi ba."
Murmushi Alhaji Kabir yayi yace" Amma kafin nan, zan so naji ra'ayin ku game da haÉ—in nan?"
Yaya Bilal ne ya fara bashi amsa da" To ai kusan nji kowa y goyi bayan haka, ko kuwa?"
Ajiyar zuciya aunty Fa'iza ta sauke tana murmushi ita ma tace" Gaskiya kam, duk da ban jima da sanin shi ba, amma dai kmilin matashi ne da zai yi wuya samun kamar sa a yanzu."
Sai Fahad da yayi saurin fadin" Ni kam da za'a ji tawa ma ai d yanzu muka É—aura aure, ni da Jabir ya diga ba umarni na sauke hoto Maman shi a stats É—ina, dama sai da na tambyi Æ´ata ko dai akwai wani abu tsakanin su ne? Ta ce min a'a wai."
Murmushi duk sukayi sai Mama da cikin matuƙar nutsuwa sosai tace" Idan akwai wani da ya kamata a ji ra'ayin sa anan kaine Alhaji, ka taimaki Jabir a rayuwa kamar kai khaifeshi, shin baka gani duniya zata zagi Jabir har ma a kalle shi a matsayin butulu?"