Sashe 109
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri Mama ta ci gaba da daddaɓa bayan ta tana faɗin" Mutanen arziƙi ai dayawa suke, in sha Allah zaki samu wanda ya fi shi, ke dai kiyi ta addu'a, kuma na gaya miki bana son kukan nan, ai ba shi kaɗai ne namiji ba, maza share hawayen hado min kayan ki."
Yadda Mama ta haɗe fuska yasa dole Ummu ta nufi wajen kayan nata ba tare da ta tsagaita da kukan ba, Mama na tsaye ta riƙe haɓa tana kallon ta zuciyar ta sai harbawa take, ina ma tana da ilimi? Ina ma ubangiji zai sanar da ita ilimin da ke cikin abubuwan da suke faruwa ɗin nan? Da ko ba komai zata samu nutsuwar zuci na sanin abinda zai faru gaba.
*Alhamdulillah.*
[16/08 à 19:35] MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Bismillahir- rahamanir-rahim._
*51*
Sun jima nan Ummu na ta haɗa kaya cike da ƙunar zuciya n abinda bata taɓa tsammanin zai faru da ita ba, saida ta cika jaka uku manya sannan ya ɗauki hijabin ta da tayi sallah ta saka, jaka biyu Mama ta jawo mata suka fito ita kuma tana jaye da guda. Dama tunda suka shiga nan malam Adam ke ta hira da Alhaji Sagir, motsin fitowar su yasa Alhaji ɗaga kan shi, yana ganin su da kaya ya miƙe tsaye har suka ƙaraso, da kulawa cikin raunin murya yace "Ummu, ban sake ki dan ki tafi gida yanzu ba, ki zauna ɗakin ki kiyi idda, haka shari'a ta ce."
Cikin ajiyar zuciya da ya samo asali daga kukan da tasha ta kalle shi tace "Nagode da kulawar ka, amma ba zan iya zama ba gaskiya, dama kana sona ne zan iya zama, ko ba komai zaka kalle ni da mutumci."
A raunane yace "Ba haka bane Ummu, ina ƙaun..."
Da sauri Mama ta kalle shi tace "Zan tafi da ita ne dan bana son kukan nan nata, idan tana cikin tashin hankali kuma bata kulawa da kan ta."
Shiru yayi na sakanni, sai ya jinjina kai yace "Hakane, na sani nima, idan bata cikin yanayin daÉ—i ko cikin ta bata damuwa da shi."
Taɓe baki Mama tayi tare da juyawa ta kalli Ummu tace "Muje."
Jan jakunkunan tayi tana ayyana dole ne mana, daga Ummu har Nabila ai babu mai iya ci idan ran su ba ya musu daɗi, kuma hakan ya samo asali ne daga ita, ita ma haka take, yanzu bata san wa zai kwaɓi wani kan su ci abinci ba? Shiyasa ma ai ta rame lokacin damuwar Nabila.
Har sun fara tafiya Alhaji ya bi Ummu da kallo yace "Kuwailat fa? Kin san babu wanda ta saba da shi sama da ke?"
A gigice Ummu ta juyo cikin hassala tace "To sai me? Ba ka san da haka ba ka sake ni, Kuwailat nan gidan uban ta ne, za ta iya rayuwa duk yadda ta zo mata, ni ma kuma zan je gidan tawa uwar na rayu duk yadda rayuwar ta zo min, idan kun kasa riƙe ta ka kasheta mana."
Cikin rashin jin daɗi ya girgiza kai yana kallon ta kawai, ya san ranta ne ya ɓace, amma ya zata yi da ya wuce haƙuri, har suka fita ba wanda ya sake cewa komai, malam Adam daga baya ya musu sallma ya bi bayan su, Yaya Luƙman dama shi ya kawo su, bai shiga bane saboda ya san hirar tsakanin su ce, ko da ya gan su da jakunkuna kam ya san dama akwai abinda zai faru, haka ya ja su ko tambayar su bai yi ba saboda kuka da Ummu ke ta yi har da rashin ban kwana da Kuwailat, kuma ba ta so ma ta ga zata tafi ɗin, shiiyasa bata yarda sun haɗu ba.
*Har* cikin falo malam Adam ya raka su É—auke da jaka É—aya, kan kujera Ummu ta zauna kusa da Nabila da suka samu tana karatu, tuni hankalin Nabila ya tashi ganin akwatinan Ummu ga ta kuma ta dawo bayan tafiya É—azu sannan tana kuka, rumgumota tayi jikin ta tana faÉ—in "Aunty Ummu, lafiya ? Me aka miki? Me ya faru? Ina Kuwailat ?"
Ba wanda ya iya ba ta amsa har Mama ma da ta zauna sukuku da ita haka ma Yaya Luƙman, daga baya ne malam Adam ya zauna yana kallon Mama yace "Aminatu, da alama ranki ya ɓace game da abin nan da ya faru, amma ni ban ga abun ɓacin rai ba?"
A ɗan kausashe Mama ta kalle shi tace "Ba ka ga abun ɓacin rai ba? Haba malam, ta ya dan zai sakar min ƴa sai ya kira ni na zauna sannan ya danƙara mata saki ɗaya, kuma wai yana bani haƙuri? Haka ake yi? Kawai dan muna ƙasa da shi?"
Murmushi malam Adam yayi yace "Ina ga baki fahimci abinda yake nufi bane ko?"
Nabila da Yaya Luƙman da abun ya zo musu bazata kusan a tare suka maimata kalmar "Saki fa?"
Sai dai ba wanda ya kula da su saboda malam Adam da ya ɗora da "Aminatu, ƴar ki fa wani hali take neman shiga saboda rashin samun biyan buƙata, aminin nashi Alhaji Sagir ya ƙara min bayani ai, ga Ummu nan ki tambaye ta har ƙarar Alhajin ta kai wajen shi Alhaji Sagir, shin hakan bai isa ya sa ki fahimci girman hukuncin da ya yanke ba? Dattijo kamar shi y zauna gaban mu yana furta kalmar so ga yarinya kamar Ummu, ai kin san dole ce zata sa ya rabu da ita, yau fa da ya ci gaba da riƙe miki ƴa, gobe kika wayi gari kika gan ta a halaka, shin hakan zai miki daɗi ne? Dan fa ki fahimci haka ya ce ki je, amma ki taso kina hushi da shi? Yau da milyoyin maza suna ɗaukar irin wannan matakin, da ba za'a samu dayawa masu zina ta kowace irin siga ba, kina ina wasu matan ke kai mzan kotu dan a raba su? Kina ina wasu matan ke yin tsaye kan sai miji ya sake su? Amma mazan su dage kan ba zasu sake su ba saboda tsabar mugunta, sannan kina ina dubbanin mata ke susucewa saboda sun kai kukan su ga iyayen su sun ƙ sauraren su, sannan mazan ba wanda zasu zauna su fahimci juna bane, wata a haka sha'awar ta zata dakushe har ta kai bata jin buƙatar namiji, wata garin biya wa kanta za ta kamu da ciwon sanyin da zai addabi rayuwar ta, ke wasu ma kusan halaka mazajen su suke yi garin nemawa mazajen maganin da zai ƙara musu kuzari... To yanzu shi yayi namijin ƙoƙari ya sama musu maslaha, sai a ga laifin shi kan haka?"
Girgiza kai yayi tare da miƙewa tsaye ya sa hannu aljihu ya ciro check ya miƙawa Mama yace" Gashi ki bata, shine ya ce a bata saboda haka shari'a ta faɗa idan ka sallami mace to ka mata ihsani dan ta kula da kan ta kar ta tagayyara."
Amsa mama tayi jiki a sanyaye sai Luƙman da ya miƙawa hannu yace" Ni zan koma gida, tun yamma da na fito ban sake leƙawa ba, sai anjiman ku."
Yaya Luƙman ma miƙewa yayi ya kalli Mama yace" Bari nima na wuce sai na aje ku daga nan, Mama saida safe, dan Allah kuma ta daina kukan nan haka."
A sanyaye Mama ta amsa da" Saida safe, Allah ya yi albarka."
Da haka suka fita suka bar su, Nabila ce ta ɗauki kayan Ummu ta kai ɗakin ta, haka suke zaune shiru sai shasheƙar kukan Ummu kawai dake ta tashi, sun jima nan kafin ta miƙe ta fita ta ɗauro alwala ta dawo ɗakin, tana ɗaukar hijabin ta ta kalli Mama tace "Saida safe Mama."
Ba ta jira cewar ta ba ta shige É—akin Nabila, da kallon tausayawa suka bita, Mama ma na ganin haka ta ce ma Nabila "Idan kin shiga ki buÉ—e kayan nan nata ki ware mata su, idan akwai wuri a drower ki ki saka lata wasu a ciki."
"To Mama." Nabila ta faɗa tana miƙewa, saida Mama ta rufe gidan ta kashe wutar falo sannan ta shige nata ɗaki ita ma.
*********************