← Book details Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 164 OF 168

Sashe 164

Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daga haka Mammie É—in ta koma binsu da addu'a har ta rakosu farfajiya tana faÉ—awa Jabir" Da zaran ta kusa haihuwa ka kirani ka faÉ—a min, da kaina zan je yi mata tsaro."

Kallon juna suka fara yi ita da Jabir, wallahi da Hajia tayi maganar sai yaji kunya ta kama shi, wai fa yanzu nan sai Maama ta haifa masa yara ko? Kuma idan Abba ya ji ba zai ji komai ba? Ya salam! Lallai wata *ƙaddarar* ba dan an rubuta ta saman allon dutsi ba da ba ta yadda wani abu zai iya faruwa. Ummu kuma _"Hmmmm."_ Kawai ta faɗa tana ayyana Allah ya kaisu lafiya, tana zuwa ma zata je ta ɗauki magani gaskiya, duk da a matse take da son ta ga ta sake haihuwa, amma fa ba zata iya yinta da Jabir da wurwuri haka ba.

Daga nan asibiti suka wuce, a bakin ƙofa ta ce ya jirata gaskiya ba zata yarda su shiga ana masa kallon ƙannen ta ba, murmushi kawai yayi ya ɗan ƙare dafe sitiyarin shi yana jinjina kai yace "Haba Kulsum, zamu haɗu ne anjima."

Dariya tayi ta shige ciki ta barshi bayan ya damƙa mata kuɗi da sanin lallai za ta buƙace su, bayan sun gaisa da matashiyar likitar da ba za su wuce tsara ba ma cikin kunya da sinne kai ta faɗa mata abinda ya kawo ta (😕Ummu take wa mata sawu kikayi fa, ke dai kawai Allah kauda ɓacin rana), cikin fara'a da sakin fuska likitar dake kallon ta tace "To kina tunani kinyi ƙarin ne? Ko tabbaci gare ki?"

Ba tare da Ummu ta É—aga kan ta ba tace "Ina dai tunani ne."

Jinjina kai likitar tayi tace "Ok, kina da aure ne?"

ÆŠaga kai tayi ta kalle ta da mamaki, sai kula ta amsa da "E, ina da."

Dariya likitar tayi dake irin sakakkun mutanen nan ne da basu da matsala tace "Ko da yake ai ga alama nan ma ta cexa amarya ce ke, wato ango ya miki halin nasu ko?"

Sai kuma tayi dariya tana miƙewa tace "Muje in duba ki, amma dai tare kuke da angon ko? Dan zan so ya saka min hannu da kan shi."

Kallon ta Ummu tayi tana miƙexa tace "A'a, baya nan ne."

Wani ɗaki likita ta shiga Ummu ta bita suka rufe, safar hannu ta sa tana duba ta ta ɗago tana cire safar tace "Akwai ƙari ƙawata, sai dai ba wani babba bane, amma sannu sannu idan ango na ci gba da ratsaki, zaki iya buɗewa, yanzu ya kike so a yi? A miki ɗinkin ne?"

ÆŠaga kai Ummu tayi tana ayyana _"Yarinyar nan bata sanni bane. "_ A zahiri kuma tace" A min."

Jinjina kai tayi ta nufi inda kayan aikin suke tace" Amma fa ba zi wuce a miki biyu ba gaskiya, dan in akayi fiye da haka to nan da sati zaki iya sake dawowa."

Ummu dai na sauraren ta ba ta ce komai ba, tana ji tana gani da ranta da lafiyar ta kuma a hayyacin ta aka dinga tsikarar jikin ta ana É—inkexa saboda *aikin Jabir* É—in da ta É—auka b zai iya mata komai ba saboda Alhaji ma ya kasa iyawa da ita.

Tana fitowa ta same shi yana waya, ganin ta yasa ya yanke kiran cikin kulawa ya tambaye ta "Ya ake ciki? Har an gama ne?"

Jinjina kai tayi tana yatsina fuska saboda zaman da tayi ta ji ba daÉ—i, sai kuma tace "An idar."

Ba tare da ya É—auke idanun shi daga kan ta ba yace "Ba wata matsala kuma? Komai daidai."

A hankali tace "Babu." Sai kuma ta sa hannu jakar ta ta ciro takarda ta miƙa mishi tace "Sai wannan da ta bayar, ta ce a siya zai taimaka wajen saurin warkar da ciwon in sha Allah."

Karɓa yayi yana dubawa tare da soka takardar aljihu yace"In sha Allah."

Kumatun ta ya shafa cike da tausayawa yace" Da zafi ko? Hala ma kinyi kuka? Ga idanun ki sun É—an canza."

Ajiyar zuciya ta sauke tace" Da zafi gaskiya, shiyasa ma na so ta sumar dani kafin ta min aikin."

Matsawa yayi gaf da fuskar ta ya sumbaci kumcin ta sannan yace" Ki gafarci *ƙanin ki aunty*, tangarɗar mafari ce."

Turo baki tayi cikin shagwaɓa tace" Bana son haka fa, bayan ka kekketani."

Dariya yayi suna ɗaukar hanya, sai kuma tayi saurin duban shi tace" Yawwa ka ga na so in manta, likita ta ce na faɗa maka daga yanzu har sanda ciwon zai warke fa ba abinda zaka sake min, sai nace mata ai dama akwai alƙawari tsakanin mu na uku ma ba zai sake faruwa ba, ko?"

Wani wawan kallo ya mata da alamar gaskiyar shi kenan yace" Kin gani ko? Shiyasa ban cika son mu'amula da irin mutanen nan ba, ita yanzu matar nan ba dan bata shan nata magani bisa ƙa'ida ba, ya ubangiji zai hallatawa mutum ziyartar gonar shi ita ta ce sai ta saka mishi lokaci, ita ɗin wacece ita?"

Da mamaki Ummu ta kalle shi tace" Jabir, abu ne fa da kowa ya sani, ba ta yadda za'a wa mace É—inki kuma a je mata a lokacin."

Taɓe baki yayi yace" Zan duba na gani."

Itama ɗan taɓe bakin tayi tace" Ba wani za ka duba, hakane ma kuma dole kaima kayi haƙuri, ni fa ba katifar ka bace Jabir."

Yadda tayi maganar kamar ta hassala ya sa shi duban ta yace" Kulsum, kinsan dai bana son rigima dake yanzu ta fatar baki ko? Gwara mu shiga tukara idan muka shiga filin ibada sai wanda ya fi ƙarfin wani yayi maganin shi ko, to ki kiyaye."

Kallon shi Ummu tayi tace" Jabir, fisabilillah kai yanzu ko sau ɗaa ba zaka taɓa min magana da ladabi ba? Irin dai ko dan nji daɗi ɗin nan ka girmamani."

Wani kallon sama d ƙasa ya mata sannan yace" Sannu Maama, Allah huci zuciyar ki *uwata*."

Da mamaki ta sake kallon shi, wai jama'a dama hka Jabir yake riƙaƙƙen tantiri ne? Kaji fa wasa wasa yanzu kawai babu wani abu da yake yi dake nuna yana mutumta ta, kaji fa har da yi mata gatse, wannan magana da ya faɗa ai ba daga zuciyar shi ta fito ba.

Jinjina kai tayi tana faÉ—in "Ba damuwa, ci gaba da yi min yadda kake so Jabir."

Kallon ta ya sake yi yace "Magana ta gaskiya fa sunan nan ƙona min rai yake, wai ke baki ji ana cewa *ba faɗa da malam ba... Daren ake tsoro*? Kin san dai ba zanyi tsayuwar dare akan ki ina shaidawa ubangijina abinda kike min da bana so ba, sai dan ba zan ji whalar tsayar da mutum kan ƙafafun shi ba sannan na saka shi shasheƙa har sai an fara min kuka, dan haka ki kiyaye."

Irin kallon nan ne take mishi mai cike da mamaki har tana tambayar kuma yanzu nan shi saboda Allah ya yarda shi malami ne? Yana mata abubuwa haka ɗin yake so ta yarda shi malam ne? Ko da ya fahimceta sai kawai ya taɓe baki yace" *Sorry aunty Kulsum*."

Nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke tace" Allah ka shirya mu shirin addinin musulunci."

"Ameen Maama." Ya faɗa da ƙarfin shi yana ci gaba da tuƙin shi, da haka suka isa gida suka ci gaba da haɗa abinda ya rage musu, dan tun jiya suka haɗa kayan su tsaf shi da ita ba tare da kowa ya kama musu ba dan ba wani babban aiki bane.

*A gurguje*

Duk da shigar dare sukayi amma Allah ya sauke su lafiya, dama kuma su Aisha da suka riga su zuwa basu tsaya hutu ba aka samu mutane aka shiga gyaran É—aki, su kan su saida daren suka kammala komai suka nufi gidajen su. Dan haka suna zuwa gida ya musu kyau kamar ba nasu ba, ga wasu irin kaya na gani na bugawa a jarida da Jabir ya samu sun zuba a gidan, gashi duka É—akunan ukun an gyara su kuma da gado a ciki, ai a nutse suka samu sukayi wanka Ummu kuma saida ta zauna ruwan zafi saboda fa ta sha wahala a tafiyar nan, dan ma wani lokacin Jabir É—in na É—an tsayawa ta koma baya ta kwanta ko ya kwantar maya da kujerar, hakan yasa ma zaman ya É—an rage mata tsayi.

Tunda suka dawo suka sake buɗa sabon shafi na raha da farin ciki da kuma sauke haƙƙoƙin dake kawunan su, Jabir dai baya jin nauyin faɗa mata kinyi kyau Maama, ko ina buƙatar ki Maama, ko wannan abun akwai haukatar da mutum, ko ya dinga wasa da jigidar ta ko kuma abubuwan da har yanzu ya ce bai san me ya sa suke son hararan shi ba. Ita kan ta Ummu yanzu tana aje kunyar ta gefe da duk wani girman kai tana mayar masa da martanin duk abinda ya mata, idan ya faɗa mata wata kalmar sai ta murje idanu ta rama, idan wani abu ya taɓa nata haka za ta rama ta ce tunda dai ya rainata, wani lokacin kuma idan tana so suyi raha ko faɗa idan ya mata abun sai ta riƙe haɓa ta ce _"Kuma yanzu nan baka ji kunya ba ko?"_

Da ta faɗi haka shi kuma sai yace _" Oh! Sorry aunty."_ Da irin haka suke gudanar da rayuwar su cikin farin ciki, haka kula babu taushe hannu game da lamarin sukuwa kan gado a wajen Jabir, kullum more rayuwar shi yake da Maaman shi da ita ma take miƙa masa wuya saboda har yanzu godiya take ga Allah da ya bata wannan yaro daje iyawa da buƙatar ta.
Chapter 164 · 0% Book details