Sashe 72
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri Kuwailat ta ja birki tare da juyowa ta kalle Khamis da yayi maganar, a hankali ta cira duban ta zuwa ga Jabir ɗin da ya bita da wani narkakken kallon da bai san ma ya mata shi ba, dan maganar da Khamis yayi tasa ya ji kamar wata kunya kunya da kuma farin ciki, abun nan dai da yake birge shi sosai a tare da ita ko ya ce abinda ke saka shi jin yana ƙaunar duk mai hali irin wannan wato kunya ta kalle shi tare da yin murmushi cikin wata tattausan murya tace "Yaya Jabir, an zo lafiya? Ba ka yi fushi ba ko?"
Wani nagartaccen murmushi ya sakar mata, matsawa daf da shi Kuwailat tayi da burin shima ya shafa kanta kamar yadda Yayan ta Aliyu ya yi, amma kuma Jabir sai bai yi haka ba, hasalima gaba yayi ya bar ta a bayan cike da shan ƙamshi ya amsa da" Ban yi ba."
Ba zai iya taɓa jikin ta ba, ba wai dan ba uwa ɗaya suke ba kuma ba su haɗa uba ba, kawai dai ba zai iya bane saboda... Bai gama tantancewa ba, amma dai yana jin kamar zai iya sakawa Alhaji da duk abinda ya mishi ta hanyar ɗaukar ragamar kula da ɗaya daga cikin yaran shi har ya mayar da ita gimbiyar da za'a dinga kwatance da ita a fannin kulawar da take samu daga gurin *shi*, a sanin shi kuma babu wata budurwa mace yanzu da ta rage a gidan nan sai Kuwailat kawai, dan haka yana hango yiwuwar ƙulluwar wata kyakyawar dawamammiyar alaƙa tsakanin su, dan haka zai fara kiyayewa tare da aika mata saƙo a sirrance har lokacin da za ta zama *mace*.
Turo baki Kuwailat tayi, sai kawai ta ga bari ita ta riƙe hannun Yayan ta, ita fa auta ce, ko ya manta? Da irin gudu gudun nan mai kama da tafiya Kuwailat ta cimma Yayun nata dake jere sun durfafi sashen Hajia Asiya, kafin ta isa Jabir kunnuwan shi suka jiyo mishi sautin da ya saka gaban shi ya yanke ya faɗi gaba ɗaya, tsigar jikin shi ta tashi, hankali ya yi sama shima tare da hauhawar nashi jinin, ba komai ya kawo haka ba sai tuna wata rana, tuna waccen lokacin da ya ji irin wannan sautin daga ƙugun mahaifiyar yarinyar da yake da tabbacin ita ce ta taho a guje haka. Ya Allah! Hasbunallah wani'imal wakil ! Daga zuwan shi? Wa ya turo ta? Me take nufi? Me take nufi da ta riƙe tafin hannun shi sannan ta tausasa murya tace "Yaya Jabir, hushi kake dani dan ban gaishe ka da wuri ba? Kayi haƙuri to, ka yafe min dan Allah."
Sai ka ce wanda ya haɗiyi mugun abu, da tsananin ƙarfi ya feso wani irin numfashi da ya tokare mishi ƙirji, lumshe idanu yayi ya kasa bata amsa, dan gaba ɗaya lamarin ya fi mishi kma da irin a farmake kan nan daga zuwan ka wuri. Aliyu da ya san mutumin nashi tsaf ya dawo baya dan yana jin abinda Kuwailat ɗin ke faɗa, kama hannun ta yayi da rarrashi yace "Kin san me ? Yunwa ce yake ji, kinsan Yayan naki da rashin juriyar yunwa, da kin bashi abinci ya ci yanzu zai fara ƙiriniya."
Kallon Aliyu tayi da kyau tace "Kenan yanzu na kawo mishi abinci?"
Ɗaga mata kai yayi yace "Sosai ma, maza ki kawo mishi." Sakin hannun Jabir tayi da sauri ta juya ta nufi nasu sashen dan a can ta san abincin da zasu ci yake. Satar kallon Aliyu yayi da ya taimake shi matuƙa, ƙwarai baya juriyar yunwa dan idan ta fara gasa shi fita hayyacin shi yake, sai kuma ya galabaita ta hanyar tuna zamanin da yake fafutuka dan abinci kawai, shiyasa indai yana da yadda zai yi ba ya yarda yunwa ta fara galabaitar da shi har ya kai ga tuna tarihinshi da ya wuce.
Rankayawa sukayi zuwa cikin É—akin da sallama, nan fa suka samu dayawa da suka amsa musu dan kuwa kaf Æ´aÆ´an Hajia Asiya suna zaune falon har ma da wasu daga cikin yaran Hajia Atika, farin ciki ne ya kaure na haÉ—uwa da Æ´an uwan su da aka kwashe shekaru, wasu ba dan yanar gizo ba da ba zasu iya shaida Aliyu ba, dan tun yana yaro ya tafi kuma sau É—aya ya zo hutu bai sake dawowa ba sai yau É—in nan.
*Gobe week-end in sha Allah, ba zaku samu posting ba saboda ina so na yi dogon pages na turo ranar Litinin in sha Allah. Luv u guysðŸ˜*
*Alhamdulillah.*
29/07/2023, 09:55 - MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Bismillahir- rahamanir-rahim._
*35*
Daf da la'asar taxi ta aje ta ƙofar gidan, ko jakar ta bata ɗauko ba ta kalli mai taxin tace "Jira na fito sai na biya ka."
Da irin tsiwar nan ta wasu mutane mai taxin yace "Ke ma dai haka ake? Ai da tun a can zaki faÉ—a min ko."
Cike da bala'i da masifa da tsohuwar yunwa da take ji tace "Ka ga malam kar ka gaya min ba daÉ—i, ba cewa nayi ba zan biya ka, kai da ganin gidan da ka kawoni kasan ni ba matsiyaci bace, sarakuwar Saheeb kenan."
Cike da shaƙiyanci mai taxin ya kalli ƙasan ƙafafun Nabila, takalmin ta ƙafa ciki baƙake da sarƙar ƙafa ya fara cin karo, sai ɗamamen wando fari da kuma doguwar riga irin ta yadi shara-shara wacce aka yanke tsakiyar ta ɗaga gefe, hakan yasa dole ake saka mata dogon wando daga ciki, kallabi ne a kan ta ta mishi irin ɗaurin Zahra Buhari, sai kitson gashin dokin ta da ta zuba shi har kan gadon bayan ta, fuskar ta kuma babu kwalliya sai gashin ido da ta maka da kuma wata kyakyawar ƙaramar sarƙar hanci, dan kyau da tsari tana da shi, sai dai shi marar tarbiyya yake kallo a gaban shi, dan haka ya taɓe baki yace "A haka ɗin? Amma dai ke baƙuwar sanin Ahalin Ahlan ce ko?"
Cikin hargagi ta nuna shi da yatsa yace "Kai, in bamu ci buru'uban juna ba Allah tsinen, waye kai? Me kake ji da shi da zaka min wannan tambayar? Har da wani ƙare min kallo, to bari ka ji wallahi na gayawa Fahad ka kalle ni sa da ƙasa idan bai ƙwaƙule idanun ka ba shegiya nake..."
Wannan hayaniyar ta fito da mai gadin dake da ya hau aiki safiya yau a ƙofar ta farko, yana ganin abinda ke faruwa ya ƙaraso yana faɗin" Assalama alaikum, dan Allah lafiya? Me yake faruwa ne?"
Kallon mutumin Nabila tayi, duk da kakin soja ne jikin shi amma ko à jikin ta, dan sojawa ma ai mutanen ta ne wanda ba dan ta ƙi basu haɗin kai ba da tuni sai yadda ta yi a ƙasar nan tace" Ba komai malam, kai kuma wa ye?"
ÆŠan taxin ne ya fito daga ciki yana faÉ—in" Ba komai bane malam, ka barni da wannan yarinyar ka ga yadda zan yi da ita..."
Sai kuma ya kalli Nabila yace" Bani kuÉ—ina malama?"
Cike da gadara ta kalle shi ita ma tana dafe ƙugu tace" Nayi niyyar biyan ka, amma da kake son faɗawa wannan cewa kai akwai yadda zaka iya yi da ni, to so nake naga yadda zaka yi dani ɗin, ba zan biya ka."
Gyara tsayuwa yayi cike da masifa yace" Ke baki isa ba, ƙaramar ƴar iska ce ke walahi, idan kika ji inda nayi nawa iskancin suma za ki yi, dan haka in kinga na matsa daga nan to kuɗina kika bani."
Cikin hargagi Nabila tace" Suma? Kai nan har ɗan iska ne? Ni kake buɗewa ido kuma kake so na ji tsoron ka? Wace kalar ƙwaya kake sha? Wani kalar hayaƙi ne a cikin kan ka da kake tunanin babu shi a nawa? To mu zuba mu gani ni da kai, na rantse da Allah ruwan randa ma kawai zan sha wallahi na farka cikin ka na yago duk wani abu dake ajiye a cikin naka."
Cikin tashin hankali jami'in nan nan dake ganin abinda bai taɓa gani ba yace" Ku dakata dan Allah, ai matsalar dai ta kuɗi ce ko? To ina zuwa..."
Aljihun shi ya fara laluba dan ya raba masifar su gaggauta barin ƙofar gidan nan, dan abu biyu ne ya zo mishi à tunanin shi, na farko in ma faɗan ne da gaske? Ko kuma dai wani laifin za su aikata a gidan suke son ɗauke hankalin su jama'an, ciro kuɗin yayi ya kalli mai taxin yace "Nawa ne kuɗin?"