Sashe 119
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abbu da shi dai abun yake ta masa yawo a kai, yana ta mamakin yadda aka yi ƴar sa Ummi ta auri mutumin da tsf zai iya cewa tsaran Abbun su ne da ya rasu, to fa gaba ɗaya Abbun su Bilal shine babban ɗan sa, ta ya ya jama'a? Dama wannan ne ta aura? Shine har da mayar mishi ƴa bazawara? Taɓɓ ! Ko da yake gaskiya hakan ya fi zama alkairi, dan shi dai lokaci ɗaya ya gama fahimta ko ta ji daɗin zama da shi ta ko ina, ta auratayya dai kam zata samu naƙasu. A zahiri kam murmushi yayi sosai kmar ba komai dake ranshi yace "Wannan amaryar Yayan nawa bata taɓuwa, dan da kowa yana iya yin yaƙi akan ta."
Yaya Bilal d shima abinda ke ranshi kenan game da Alhajin haka ya daure kamar ba komai yace "Ƙwarai kuwa, ai ba ma za'a fara ba, a bar min kayata tayi ƙriniyar ta."
Alhaji kam murmushin jin daɗi yake na yadda suka karɓe shi, sai Mama Nuriyya da take jin anya? Anya shine mijin Ummu? Wannan tsohon da ko ita za ta iya cewa ya mata tsufa? To ita gaba ɗaya har yanzu Abban su 64 gare shi, amma fa wannan shekarun ba kaɗan ba da alama, to ta ya ma auren su ya yiwu ne? Kuɗi mariƙan Ummi suka bi? Ko ita Ummun ce ta bi kuɗin? Dan ba sai an faɗa ba akwai su daga yadin dake jikin shi, irin wqnda nata mijin ke sakawa ne har tana ganin yana ɓannar kuɗi dayawa.
Ta jima da fahimtat abinda ke ranta shine ran dukaninsu, dan hka ta wayance kamar kowa ta hanyar faÉ—in "Ni kam da na samu bulala zane tan zanyo, dan tunda ta zo kaina ya Æ™ ya daina ciwo."
Da fara'a Alhaji ya kalli Kuwailat dake hangen Mama Nuriyya tana maƙale kafaɗa yace "Kin ji ko? Kina ba wa Hajia ciwon kai, ki daina ƙriniya auta.
Dake a kwana ɗayan nan sun saba da Yaya Bilal saboda yadda ya j ta a jiki, da sauri ta miƙe ta nufi inda yake ta zauna tana sake kwantar da kan ta ƙrjin shi tace" Nawan, ai ba zaka bari ba ko?"
Riƙe hannun ta yayi a tausashe yace" Ba zan bari ba tawan, sai dai idan bayan raina ai, amma ki barsu tunda sun kasa gane matsayin ki da kike da a wurina."
Mama ma dake kallon Kuwailat taɓe baki tayi tace" Ke dai baƙin jinin ki yawa ne da shi, na ɗauka ita zakiyi ƙawance da ita tunda kin rasa ni, ashe ita ɗin ma kamar ni dai."
Mama Nuriyya da fara'a tace" Ba dai ni ba kam, me zan yi da ita ni? Sai dai ko Æ´ar uwa?" Ta faÉ—a da nuna aunty Fa'iza.
Da sauri Aunty Fa'iza tace" A'a ba dai ni ba, macen da ta ƙwacen miji, daga jiya zuwa yau duk na kasa gane kan shi."
Kallon ta Yaya Bilal yayi yace" Ba kuma zaki sake ganewa ba madam, ke ai dama idan zaki tambayi kuÉ—i ko fita a hana ki to sai ki ce kin rasa gane kan mutum, amma sabuwar amaryata ina so ma ta tambaye ni fitar amma har yanzu shiru kake ji."
Kallon shi tayi tace" Au ! Sharri zaka min? Daga ganin amaryar ka?"
Kuwailat dai bata san yadda zata tafiyar da matan ba, to dukansu babu wacce bata nuna mata soyayya da kulawa, daga wacce ta sani tsawon shekarun ta har zuwa kan waɗanda ta sani jiya zuwa yanzu, ta ga dai a ƙrjin Mama Nuriyya ta kwana, aunty Fai'za kuma da safe neman yi mata wanka tayi fa, dan saida aka raba su da ƙyar, amma a haka saida ta bata abinci a baki, amma gashi yanzu sai wani gwasale ta suke yi.
Kafin Mama Nuriyya ta bata amsa Mama ta taso da leda a hannun ta ta miƙoma Mama Nuriyya tace "Ke na kawowa wannan, ko zaki iya tuna abin da ke cikin ledar?"
Karɓa tayi tana buɗewa tana kuma faɗin "To, Allah ya sa zan iya tunawa."
Tana buɗewa rigar dake jikin jaririyar ta ne da ta ɓata da zanin goyo har da abun tsutsar nan wanda kawai anfanin shi yaro yayi ta tsotsa ba komai, take wasu zafafen hawaye suka sauko mata, kallon Mama tayi tana share hawayen tace" Wannan kayan da ke tare da Kuwailat ne kafin rasata, kin sake tabbatar lana lallai ƴar mu ce a hannun ki, ni kam dame zan saka miki?"
Da sauri Mama ta kalle ta tace" Da abu É—aya."
Duk kallon ta sukayi saboda son kin buƙatar ta gare su, Abbu ne yace" Menene shi? Ki faɗa, in sha Allah zamu miki."
Saida Mama ta sauke numfashi kafin tace" Sunan da na ba Æ´ar ku, suna ne da nake burin sakawa Æ´ar da zan haifa, sai Allah ya sa na fara haihuwar namiji, amma ikon Allah sai na tsinci Kuwailat É—inku kafin na haifi tawa macen, hakan yasa na saka mata sunan Ummu Kulsum, shi kawai, shi kaÉ—ai nake so dan Allah *ku ci gaba da kiran ta da shi*, duk da nasan kuma soyayyar sunan tasa kuka saka mata, sannan duka sunayen masu ma'ana ne da tarihi."
Hajia da ta sake ganin dattakon matar dan ita ta É—auka ku wani abu da ya shafi dukiya zata nema, murmushi tayi tace" Amina, ke mai karamci ce, da izinin Allah sai kin zama mace abar koyi da kwatace, Allah ya miki albarka, Allah ya wa yaran ki albarka."
Da jin daɗin wannan addu'a Mama ta amsa har da duƙawa ƙasa dan Hajia ai uwa ce gare ta, Abbu ne yace" In dan wannan ne ba komai, ƙwarai soyayyar sunan Kuwailat ta sa muka saka mata shi, amma tunda Kuwailat ta bamu wata Kuwailat ɗin, ina ga ba buƙatar sai anyi biyu, mun ɗauki naki sunan."
Murmushi Mama tayi tace" Nagode, kuma ina ga Allah na son ku samu Kuwailat É—in, shiyasa tun kafin ta haihi take kiran kanta da maman Kuwailat."
Murmushi sukayi sai mama da tace" Mune da godiya."
Alhaji Kabir dake son ya ɗan taushi zuciyar su kan rabuwar shi da Ummu duk da yasan ba lallai sun san komai ba, amma dai yasan dole sun san maganar rabuwar su yayi gyaran murya yace" Ammm! Nace ba ? Ina mai baku haƙuri kuma akan abinda kuka tarar wanda na san bai muku daɗi ba, amma idan kuka zauna da ita Ummu ta sanar da ku komai, nasan zaku fahimce ni in sha Allah, amma ina baku haƙuri dan allah, dan ba burin kowasu iyaye bane mutuwar auren ƴar su."
Alhaji Abbas ne kawai ya yi amsar ban haƙurin shi da nuna masa ba komai haka Allah ya tsara, sai yaya Bilal da shima ya amsa haka ma Hajia,
kafin a sake sakin zancen Abbu Mukhtar yace" Gashi ko dama muna shirin zuwa mu same ka akan maganar Kuwailat? Da tun jiya muka so tafiya zuwan Hajia ya dakatar damu."
Zuba mishi idanu yayi yana son jin me kuma ya faru? ÆŠorawa yayi da" Dama ita Ummu muka so tafiya tare dan ta É—an zauna mana, to sai ta ce ba zata tafi ba sai ta kamalla iddar ta, shine muke son tafiya da Kuwailat, amma dole sai da izinin ka, da shine zamu je dan mu san juna da kai sannan mu samu amincewar ka, sai kuma ga ka."
Ajiyar zuciya ya sauke, shi kam ai ba zai hana ba gaskiya, dan dama zama da ita yanzu zai mishi wahala, duba da tafi sabawa da Maman ta kan kowa, shi kuma ba mazaunin gida ba kowane lokaci, islamiyyar su kawai zai je ya sanar da malamin, kafin hutu ya ƙare ta dawo ma yana sa ran Aliyu ya kammala nashi aikin, dan haka tana zuwa sai sabuwar islaiyya in sha Allah.
Nan fa ya amsa musu da ba komai, inda ya sake jinjina tarbiyya da rasa mata kamar Ummu, wacce bayan kun rabu ma zata yi ƙoƙarin kare maka darajar ka, ko da ya ji haka sai kawai ya musu sallama ya tafi, kuma abun farin ciki Abbu Mukhtar saida ya mishi rakiya har waje suna ci gaba da hirantawa.
*Alhamdulillah.*
[22/08 à 23:41] MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Bismillahir- rahamanir-rahim._
*56*
Fitar Alhaji ta sa Alhaji Abbas sake gabatar da kanshi ga Mama sannan ya fara bata haƙuri kan lamarin Nabila da Fahad, haka Hajia ta dinga faɗin kuskuren ta da bakin ta tana ba Mama haƙuri, har zuciya Mama ta nuna musu ba komai fa wallahi ita a wajen ta komai ya wuce, kaxai dai Allah ya yafe musu baki ɗaya.