Sashe 16
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya ɗora da" Jabir, idan muka ƙyale ka a wannan halin sheɗan zai iya ribantar ka ya jefaka halin da kayi tunanin gaɗawa tun farko, bamu san ina za ka je ba? Da su wa za ka haɗu? Wace irin rayuwa ke jiranka a inda za ka je? Wannan dalilin ya sa naga madadin mu ƙara samun *ɗan ƙasa marar tausayinmu*, me zai hana mu taimake shi da ƙarfin iyawarmu, sai ubangiji ya dafa mana ka zama na gari, idan ka amince Jabir, madadin shiga duniya da kayi ikrari, na tura ka Saudia in da Aliyu ke karatu, ka ga sai kuyi karatunku tare duk da yana gaba da kai a shekarau, a sanin da na ma Aliyu zai riƙeka ne tamkar aboki kuma ɗan uwa, ya ka gani? Hakan ya maka?"
Kallon Alhaji Kabir yayi, wani irin ganin girman mutumcin da karamci da kyawawan halayen mutumin yake, bai san shi ba? Bai san wanene shi ba? Bai san komai a kan shi ba? Amma yake so ya taimaka mishi saboda tausaya masa da tunanin halin da zai jefa rayuwar sa a ciki, yaro ne shi da bai da saurin hawaye a rayuwar sa idan ba abinda ya tsaya masa a wuya ba, amma wannan dattakon da dattijon ya nuna masa sai ya saka shi fashewa da kuka ya kifa kanshi a guiwar ƙafar shi. Cikin kulawa Alhaji Kabir ya dafa kanshi yana shafawa tare da daddaɓa shi yana faɗin "Yi shiru mana haka ya isa, yanzu faɗa min mecece amsar ka? Ka amince?"
Ɗaga kai yayi cikin kuka sosai da ya ci ƙarfin shi ya riƙo hannun Alhajin dake saman kanshi yace "E... Abba, nagode Abba, Allah ya saka da alkairi, in...ina...*ina ƙaunar ka*, Allah ya biyaka."
Da farin cikin ganin ya saka wani kukan farin ciki yayi dariya yace "To daina kukan mana, baka san namiji ne kai ba, ko baka san kuka na mata bane? Za ka zama ragon maza idan kana saurin yin kuka fa, kuma ma a gaban *ƙanwar ka*."
Da sauri Jabir ya Ɗaga kanshi ya kalli Alhaji Kabir, sai kuma yasa hannu yana share hawayen fuskar tashi yana kallon bakin Ummu data turo tana faɗin" *Ni ba ƙanwar sa bace wallahi*, na girmeshi fa nesa ba kusa ba."
Da mamaki Alhaji Kabir ya kalli Jabir yace" Wai haka?"
Da kunyar yadda suka sako shi a zancen su ya Ɗaga kai cikin ladabi yace" E, *wataƙila*."
Ƙara haɗe fuska tayi tana ma Jabir wani kallo, wataƙila? Bai gamsu bane har da zai ce wataƙila? Harara ta maka mishi tare da kawar da kan ta, hakan yasa Alhaji Kabir yin murmushi ya kanne wa Jabir ido ɗaya alamar su tsokaneta yace" Ban da abun Ummuna, ai ko shekara biyar kika bashi ina ga yana gaba dake tunda namiji ne, baki san cewa wata rana zai iya zama *garkuwar ki* ba?"
Ƙara turo bakin ta tayi gaba ta maƙale kafaɗa tace" Ni wallahi na girme shi, ni fa yanzu shekara ɗaya da na shiga jami'a, shi kuma yanzu ajin kusa dana ƙarshe yake kafin jarabawar shiga jami'ar."
Alhaji Kabir ƙyalƙyalewa yayi da dariya ganin ita fa tsakanin ta da Allah take so ta nuna musu ta girme shi, dan haka ya kalli Jabir yace" Jabir, ka bata girman kaji, tunda gashi ƙarara ta nuna Baby ce ita har yanzu, ka sallama mata ka ji ko?"
Jabir dai banda murmushi yna sunkuyar da kai ba abinda yake yi sai yanzu da Alhajin ya sake sako shi ya gyaɗa kai sannan yace" Abba ni dama aunty nake kiranta, ita ce babba ai ni kuma ƙanenta, gashi ta tabbatar da haka."
Kallonta Alhaji yayi yace" To kin ji ba? Ya baki girman, hakan yayi ko nima na ƙara miki nawa shekarun?"
Tintsirewa tayi da dariya tare da rufe fuskar ta, sai kuma ta tashi da gudu ta nufa hanyar É—akin ta saboda kunya. Girgiza kai Alhaji yayi ya bita da kallo yana faÉ—in" Hmmm! Mata da son girma, sai Allah." Sai kuma ya kalli Jabir suka ci gaba da magana da shirin abinda zai fishe su kan tsarin tafiyar shi da abinda ya kamata su yi.
*ME CE CE DAMUWAKI*?
Rashin ni'ima?
Rashin gamsar da mai gida?
Warin gaba?
Bushewar gaba?
Zubewar nono?
Cikowar nono ?
*Kina buƙatar...*
Fatarki tayi laushi?
Tayi santsi?
Ta kwanta luf?
Kina walkiya da annuri tamkar amarya?
Sabulu kike so ko haÉ—in shafawa ki wanke ko mai na shafawa?
Ki wadatu da sahihin ƙamshin haukata mai gida?
Humra da zaki saka mijinki bacci bai shirya ba?
Humra da zata tayar da sha'awarsa?
Kulaccha da zata saka mijinki ya kasa yi miki tsara a fannin ƙamshi?
Kulaccha da zata gagari manyan mata suffanta kalar sunan turarenki?
Turaren wuta irin na asali barebari?
Turaren da zaki fesa à zanin gadonki har ya rike mai gida ya kasa tashi?
Turaren da zaki zuba ga ruwan wankan mai gidan ki?
Turare don yaranki?
_Idan duka kina buƙatar ɗaya daga cikin kayan nan, to ki tuntuɓi wannan lambar ta WhatsApp *+227-82-21-91-74* wanda suk gwada sun san ingncin kayanmu, ba buƙatar ɓata lokacin cika muku baki._
Wani abun farin kuma, duba da yanzu ba kowace mace ke son shan garin magani ko matsi ba, akwai haÉ—i irin su *tsumi*, *ruwan tsumi*, *tukunya*: dayawa sun san tukunya, don da itace muke tutiya, kuma tukunyar nan akwai na ruwa dana dafawa a nama, sannan akwai kankat wato haÉ—in *kayan marmari*.
*Garaɓasa*
Ga waÉ—anda sukayi nisa kuma haÉ—in kayan marmari ba zai kamacesu ba, duba da kafin sakon yaje garesu zai fara lalacewa, don haka ga sauki ya samu, madadin kuÉ—in mota da zaki yi, zaki biya 1000k kacal don a sanar dake yadda zaki had, ba iya guda kawai ba, dama sauran haÉ—i irin na kayan daya shafi na marmari da É—anye, musamman ma *sirrin kankana* da kuma *cucumber*.
*JANNAT HOUSE.*🧕
*Alhamdulillah.*
29/07/2023, 09:55 - MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HARUN*
*MURA'ATU ULTIMATE COLLECTIONS* shin kin zuba tagumi ne uwar gida da amarya da tunanin ta inda zaki haÉ—a kayan kitchen É—inki? Ko kuma fabrics kike da buÆ™atar canzawa na kece raini a cikin sa'o'inki? Shin kina so ki san a inda gawurtattun mata ke haÉ—a nasu perfumes É—in? Ko lausasan zanen gado da kyawawan electronics gama hawa kike da bukata? To Matso kusa, zan faÉ—a miki inda ba ke kawai ba, hatta mai gidanki zaki iya rakawa dan siyo nashi electronics É—in da sauransu, wato *MUC* mun shahara a saida Kayan *kitchen*, *fabrics* na kere sa'a masu quality, *bedsheets*, *electronics*, *beauty products*, *perfumes* da *kayan kwalliya* . Bugu da Æ™ri Hajia ta akwai data tare da *katin waya* ta kowane network and *catering services*, da wannan nake cewa daku, sai an gwada akan san na kwarai. *MUC* ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ§•BAMU DA SA'A.
Ga mai buƙatar tuntuɓarsu, ga lambar WhatsApp: 07038274166
Call: 07038274166 & 07031057802
Location: Kano with nationwide delivery.
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
_Bismillahir- rahamanir-rahim._
*8*
Mother, ta faɗa mata wata mata ce ta kawo ta gidan marayun na sannan ta faɗa musu sunan ta, duk yadda take jin ba daɗi akan rashin sanin kowa nata, da kuma tashin hankalin d ta gani a asibitin Hy da ita kan ta halin da take ciki, bata taɓa jin ɗaci irin na yau da take ta yawo a garin da bata sani ba kuma bata san kowa ba, tayi yawo ta gaji ta tsaya ta huta, sa'ar ta ɗaya ruwan sha da take samu a sauƙaƙe, amma yunwa ƙwaƙular mata ciki take kuma ta rasa mai taimaka mata, dan ta shiga gidaje sama da guda shida amma ko ina tsoron taimaka mata ake ji, hakan yasa ta shiga tunani da tambayar kanta wane irin fanti mutane marasa imani suka ma sauran masu neman taimako haka? Ƙarshe ma tana zaune a wata inuwa kusa da wata ma'aikatar siminti maza masu aikin wurin na ta shiga da fita, wani marar tsoron Allah tsayawa yayi wurin ta ganin magariba tayi yace "Ƴan mata sannu ko?"
Kanta na haɗe da guiwa ta kalle shi da idanunta da tsabar yunwa suka sa suka ƙara fitowa waje kamar za su faɗo tace "Ina wuni?"
Murmushi ya sakar mata tare da amsa mata yace "Lafiya lau, ya na ganki zaune a nan tun tuni? Wani kike jira? Ko ɓata kika yi?"
Kukan dake son kubce mata ta dinga ƙoƙarin haɗiyewa tana ƙara sadda kanta tace "Ban san kowa a nan ba, shiyasa nake zaune ni kaɗai."
Da mamakin abinda ta faÉ—a ya yi irin tsugunnon nan yana cewa "Ba ki san kowa ba? Daga wane gari kike?"
Saida ta ɗan sake kallon shi, yanayin shigar shi da kayan jikin shi y nuna daga aiki yake kuma irin aikin ƙarfi, dan duk datti ne kayan nashi haka ma jikin shi, ƙara sunkuyar da kanta tayi sannan tace "Daga nesa nake, wasu ne suka sato ni."
Wani ƙayataccen murmushi ya sake saki saboda ganin tarkon sa zai kama kurciya, a ƙalla idan ta yarda da shi dai ba zai gagara ɗaukar nauyin abinda za ta ci ta sha ba, hakan zai sa su jima haro sanda zai gaji ya kubce mata, hakan kuma na nufin zai more ta ƙwarai, a hankali ya ɗaga hannun shi dake riƙe da baƙar leda ya mayar da ita ɗaya hannun sannan ya zura shi ya dafa hannun ta data yi ma guiwoyinta zobe da shi, cikin sigar yaudara yace "Karki damu kin ji ? Muje inda nake kwana sai ki zauna a can, kinga nan magariba ta gabato, idan duhu yayi kuma akwai hatsari a wurin sosai, tashi muje, sai na siya miki abinci ma, na san kina jin yunwa ko?"
Fiƙi-fiƙi ta mishi da idanu tana ƙyabta su, cike da tsoro da fuskantar inda duniya ta fara sa gaba saboda Mother tana koyar da su abubuwa dayawa kasancewar su ƴan mata tace" Kai da wa ye a gidan? Kuma zan iya kwana babu matsala?"
Ba tare da ya daina mata murmushin nan b yace" Ko kaÉ—an ba wata matsala, kuma ba gidan iyayena zan kai ki ba, inda nake kwana tare da abokaina zan kai ki."