Sashe 101
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saida gaban Fahad ya faɗi, dan abu ɗaya ya zo mishi ta sha tayi mankas ko? To kar dai a ɗakin wani ƙato ma take, ai kuwa da ya ci buru'uban Nabila a duniyar nan, cike da takaici dan shi fa bai ma kawo a ran shi wai za ta yi hushi da shi ba yace" Nabila, ki maida hankali mana, hankalina tashe na kwanaki, amma abinda za ki gaya min kenan? Nabila har m..."
Katseshi tayi da faÉ—in" Dakata malam, ni ban gane mai magana ba, idan kana da abinda za ka faÉ—a mai mahimmanci ka faÉ—a min, idan kuma babu malam zan koma gaban uwata nake ina mata hidima ka taso ni."
Shi fa ko da ta ce uwa Ummu ya ɗauka, dan yasan tana kiran ta da sunan Maman ta a gaban shi, wani lokaci ma ta ce uwa mai share kukan ta, cikin jin daɗin tana cikin salama yace" Nabila, me yasa ranar kika tafi baki jira ni ba? Ko da na fita waje na samu har kin ɓace, na..."
Nan ma sake katse shi tayi da faÉ—in" Dan Allah malam ka rabu dani da tatsuniyar nan ko? Haba!"
A ɗan ƙufule shima dan ya fahimci iskanci ne ba a buge take ba yace" Nabila bana son isakanci, ya zan share kwanaki ko abincin arziƙi bana iya ci saboda rashin ki, na kasa walwala da sukuni saboda tunanin kina ina? Na zo na rasa mahaifina ma, amma duk da wannan jimamin bai hana ni tambayar, ina kike? Ya kike? Me kike yi? Sannan daga ƙarshe na tambayi kaina ko Nabila ta ci abinci? Dan nsan idan kina cikin ɓacin rai ba kya ko kallon abinci, sannan Nabila dalilin ki na ƙauracewa gidan mu saboda sun nuna ba sa sona da ke, hakan fa yasa muke ta samun matsala da iyayena, har yanzu na kasa yarda Abbu bai rasu da hushina ba Nabila, saboda safiyar washe garin ranar da zai rasu mun samu matsala da shi sosai kuma akan ki ne, hakan yasa nake jin mahaifina ya rasu da hushina, sannan jima ma an sake tattauawa akan matsala ta, duk da na yarda zan musu biyayya, amma dai sun fahimci ke ce kawai a raina, hakan yasa suka amince da auren mu yanzu, amma da sharaɗin zamu daina duk abubuwan da muke aikatawa maras kyau, sannan zaki kammala istibra'in da kika fara..."
Shiru yayi na wasu daƙiƙu, hakan yasa ita ma take sauraren shi har tana share hawaye saboda bata so kuka ya ci ƙarfin ta, a hankali ya ɗora da" Nabila, duk wannan soyayyar tamu, shine zan kira ki kina ma nuna baki gane ni ba? Ƙarshen satin na iyayena sun ce zasu zo gidan ku dan ganawa da naki iyayen, shiyasa suka ce na kira ki dan na samu amincewar ki akan zaki yarda ki aure ni, amma shine za ki dinga min hali irin na ƴan maye? Me yake damunki?"
Saida Nabila ta lumshe idanu saboda a tsawace ya yi maganar ta ƙarshe, da irin yanayin nan nashi da tasan da suna tare ne sai ya falle ta da tafi ko ya mata mahaukacin zuwa a gadon da zai gajiyar da gaɓɓan jikin ta, duk da ya bata tausayi ƙwarai, abun ka ga abin da zuciya take so, ta ji kamar ta ce ta amince za ta aure shi kawai su zo, amma ina! Dole ta nuna musu ba matse take da auren Fahad ba.
Cikin nutsuwa bayan ta ja majina ta furta "Ka ce kar su wahalar da kan su, Fahad na fasa auren ka, yanzu haka istibra'i nake yi, kuma Yaya Luƙman ya samo min mijin da zan aura da zaran na idar, dan haka Allah ya sada mu da alkairin sa, Allah kuma ya baka zaman lafiya kai da wacece ma yarinyar? Mai nutsuwar nan, da saka hijabin nan, da ladabin nan, ba irina watsatsiya ba tantiriya, kaga sai ku ta haifawa Hajiar ka waliyai da manyan shehunnai, hakan ba matsalar Nabila bace."
Niyyar yanke kiran tayi, Fahad kuma ya san me za ta aikata, dan haka yayi gaggawar faÉ—in" Kina kashe min waya Nabila na rantse da Allah yau zan zo MaraÉ—i kuma har gidan ku sannan na É—aga miki hankali."
Giyara tsayuwa Nabila tayi, e ƙwarai kuwa zai aika in dai Fahad ne, amma dan kar ta nuna ta tsorata sai ta basar tace "Mun ce mun tuba daga aikata komai, amma har yanzu aikin ka irin na masu kurɓe-kurɓen nan ne."
Cikin ɓacin ran da tunda ya aje shan komai har sigari ma yake sake ta'azarra masa rayuwa yace "E ɗin Nabila, kuma ko yanzu sai in daddarza miki ba daɗi wallahi, ke bari kiji, ni tunda na gan ki a rayuwata na sa ma raina ke tawa ce, wallahi Nabila baki isa ki auri wani a duniyar nan ba bayan ni, ke dai kin san irin tatabɓurzan da na sha da iyayena akan ki, da wani wai Yaya Luƙman ɗin da ko dakuwa zan iya yi da shi ne ba zan iya ba? Ya aurar da ke ɗin ya gani, na rantse da Allah da shi da wanda ya aure ki duk sai na saka su barin garin nan."
Nabila da tsabar mamaki tace" Yayan nawa? Kamar fa uba na É—auke shi."
Cike da shaƙiyanci Fahad yace" E ɗin... " Sai kuma ya numfasa ya furta" Dallah kauce can malama, kuma iyayena zasu zo, idan sun zo ku dafa su ku cinye, ni kuma na san me zan yi."
A tausashe Nabila ta furta" Me za ka yi? Ai na gaya maka ka ce kar su zo, wallahi na fasa auren ka."
Cike da alfahari yace" Ba can kina hana ruwana yin tasiri a jikin ki ba? To zan zuba wasu kuma baki isa ki hana su zama É—an mutum ba, kuma ko ba kya so sai kin aure ni."
Yana gama faɗa ya kashe kiran tare da cilla wayar a gado yana murza sumar shi, haka kawai duk ta wani ɓata masa rai, shi za ta gaya wa an mata miji? Mijin ƙaniya kawai, ba damuwa zai nuna mata nashi kalar halin tasan da munanan ayyuka ne aka watsar, amma kuma akwai ɗabi'a da barin ta wahala ne da shi.
Nabila kam jiki a sanyaye ta janye wayar daga kunnen ta, lallai Fahad dai ɗan ƙunar baƙin wake ne na ƙarshe, a haka fa so yake ta aure shi ko? To ita ko lokacin da take maye ya mata wannan abun ya yarda ta aure shi? Bare kuma yanzu da hankali ya fara samuwa, kuma ita dake mayen dama tana yin shi ne kawai dan ado ba wani sosai take yin shi ba, dan haka abu biyu ne ke bata wahala, na farko rashin bacci sai tayi ta juye juye wani lokaci har gari ya kusa wayewa tana farke, amma ta samu yanzu tayi maganin wannan matsalar, dan tana jin haka take tashi tayi alwala ta fara sallah, na biyu kuma kasala dake lulluɓe ta wani lokacin, amma dan sigari da shisha ko ganin su ma bata son yi yanzu. Fitowa tayi ta ci gaba da yi wa Mama kitso, kuma a canjin da ta samu na rayuwa tayi niyyar sanar da Mama komai dake kai kawo a rayuwar ta dan su dinga shawara, dan haka yanzu ma bata ɓoye ba ta faɗawa Mama abinda ya faɗa, amma fa ta ce ma Mama bata so kuma ba za ta yi ba, ita ma Mama bata tilasta mata sai ta amince ba kawai aka bar maganar.
********************
Tsabar tana farin ciki yau har juyen ɗaki ta yi, ta yi shiri na musamman tare da girki na musamman dan tarban shi yau dan ita ce da kwana, dalili biyu ya sa take wannan farin cikin, na farko: yadda yau Alhaji ya yi wasa da ita har ta ji marar ta ta fara yin sakayau, burin ta shine yau ma ta ja shi a gado suyi wasa ko da iya abinda zasu yi kenan, dan ta gane ita ɗin daga wasa ma tana iya feso ruwan ta. Na biyu kuma shine: ta faɗa ma wani matsalar ta, wannan wanin kuma dattijo ne da take da yaƙinin zai kawo mata canjin da take da buƙata, dan haka yau take jin ta tamkar za ta samu ƴanci daga wata uƙuba da aka jima ana tabka mata a gidan nan.
Hatta Aliyu da ya zo karɓan abinci saida ya tsokane ta da _"Aunty hala yau sai mun rako Abba?"_ Rashin fahimta ya sa ta ce ba ta gane ba, sai ya sake yin dariya yace _" Ina nufin mu rako ango wajen amarya."_
Bayan duk wannan abu ta zauna tana jiran Alhaji, *amma*... Ko motar shi bata ji shigowar ta ba, tana tsaye tana ƙara gyara ɗan kwalin shaddar ta kawai ta ji banko ƙofar da tunda take bata taɓa ji ko ganin wanda ya shigo mata haka ba, da saurin bala'i ta juya tana zaro idanu har gaban ta na faɗuwa saboda tunanin ba lafiya ba. Wai sai ta ga Alhaji ne ya shigo, Alhaji dai Alhaji Kabir ɗin nan, mai nutsuwa da dattako da sanyi akan komai, ba ta san me ya faru ba? Wa ya taɓo shi daga waje... Ka da wuya ma ace wani ne ya ɓata masa rai, dan bai taɓa shigowa da ɓacin ran wani gidan nan ba, yadda ta ga maɗaukaki kuma shahararren ɓacin rai a fuskar shi har ma ya wuce a mugun fusace zuwa ɗakin shi, abun ya matuƙar tsorata ta, tun da take da shi, tun da take da Alhaji Kabir har ma Hajia babba da suke hira har tana bata labari akan irin zaman su, bata taɓa gaya mata yana da hushi irin wannan ba, to me aka masa kenan?
Da sauri ta kama hanyar ɗakin nashi dan ta ji wa ya taɓo shi da har ya hana shi ganin kwaliyar ta da gyaran da tayi wanda ba dan ɓacin ran nan ba da yanzu yana nan yana jujjuya kan shi yana ƙarewa ɗakin kallo da ita kan ta, daga ƙarshe sai ya kalle ta yace _"Ummuna, so kike dai ki hana tsufa zama kusa da ni."_