Sashe 86
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙasa da sama ya kalle ta a hassale ya fita a gidan shima, Fati m'a da taji zafin maganar nan da gudu ta juya zuwa ɗakin Hajia da ta bar jakar ta a can dan ta bar musu gidan su, dan sai yanzu ne ta gano dalilin zuwan ta gidan nan.
*Alhamdulillah.*
15/08/2023, 20:13 - MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Bismillahir- rahamanir-rahim._
*40*
Ɗaga labulen yayi da dubara cikin wata sanyayyar sallama can ƙasan maƙoshi.... Ummu da tun da Kuwailat ta ambaci Yaya Jabir Ummu ta zabura ta tashi zaune tana juya da kallon ƙofar, tashin da ta yi ne kuma ya sa ta ji saukar hawaye a kumatun ta masu zafi da ya nuna mata tunanin matsalar ta da take yi yasa ba ta ma ji hawayen na fita ba sai saukar su kawai.
Haɗa idanu suka yi da Jabir, hakan yasa shi ganin wannan hawayen da suka ma kumatun ta ƙawanya, mummunan faɗuwan gaba ne ya ziyarce shi, abu ɗaya tunanin shi ya haska mishi shine *me ya sa Maama ke kuka?* Dama tana da matsalar da ke damun ta ne a gidan nan ko a rayuwa? E, kowane ɗan adam yana da abun da ke damun shi, amma bai so hakan ba ko kaɗan, bai so a ce matsalar Maama ta kai girman da take saka ta zubar da hawaye ba.
Sai kuma ya ji rashin jin daɗi na yadda ya shigo har ya ga haka, na ɗaya daga cikin Dalilin da suka sa aka ce a nemi izini kafin shiga wurin da ba naka ba. A kunya ya ɗan ƙarasa tare da sunkuyawa ya aje kwanukan, tsaye yayi kan kujera yana kallon ƙasa ba ya son duban fuskar ta musamman da ya ga ba hijabi jikin ta, cike da kulawa ya furta "Maama, lafiya?"
Saida ta gayyato murmushi kafin ta ƙara gyara zaman ta ta girgiza kai tana share hawayen tace "Ba komai, ai da baka zo da kan ka ba ma, ko Kuwailat za ta je ta ɗauko."
*A* hankali ya cira matsakaitan idanun shi ya dire a fuskar ta, wani irin kallo na tausasawa da girmamawa ya mata, sannan ya sake É—orawa da "Maama, kuka fa kike?"
FaÉ—aÉ—a murmushi tayi a dole sai take ta nuna ba komai tare da haÉ—e hannayen ta tace "Ba komai fa Jabir, kawai dai... Kar ka damu Jabir."
Cirawa tayi da irin azamar nan tayi tsaye, doguwar riga ce jikin ta kuma ba ta wani kama jikin ta ba, hakan ya haifar da ƙararrawar jigidar ta wacce ke yawan motsawa duk sanda ta jijjiga jikin ta, wani irin tsammmm! Ya ji jikin shi ya amsa, da sauri ya juya ba tare da ya amsa mata kawai ya kama hanyar barin ɗakin har idanun shi na neman lumshewa.
Ya salam! Ya salam ! Maama dama ba ta girma da saka abaun nan na yara ba? Maama dama har yanzu tana ɗauke da abun nan a ƙugun ta? Maama dama duk shekarun nan ba ta canza ba? Ya salam! Ita ta saka kuma Kuwailat ma ta saka? Wani shu'umin murmushi yayi na gefen laɓɓa, sai kawai ya girgiza kai yana ayyana _"Wataƙila idan Kuwailat ta fara haifa mata jikoki ta daina."_
Tana shirin shiga madafa Kuwailat na fitowa, murmushi tayi tace "Mamie, ashe kina nan?"
Kallon ta kawai tayi, gaban Jabir ma daurewa ne ta yi, raɓata kawai tayi ta wuce tana cewa "Ɗauko kayan can."
"To." Ta faɗa tana wucewa, ita ma tana shiga ta duba tukunyar ta ta koma ta dawo ta zauna, wayar ta ta ɗauka dan yanzu Kuwailat na gidan ba ta so ta nuna fuskar damuwa ko ya ya, a hankali take bin duk abubuwan da aka yi a grp ɗin nasu na gado, har sai da ta ci karo da wani posting da aka yi wai abinda mace za ta haɗa tasha, ba iya ni'ima zai ƙara mata ba har da shi kan shi mijin zai sa ya jima yana jima'i. Duk abinda aka ce zai ƙarawa namiji kuzari tana son shi, dan haka ba jayayya ba tunanin ba lallai gaskiya bane ta hardace abubuwan, kuma mafi yawa tana da su ajiye kaɗan ne za ta nemo ma, dan haka kuwa ta rubuta kayan da take da buƙatar ta tura Kuwailat ta kira mata mai aikin Hajia babba sannan ta aike ta nemo su. Ba gardama mai aikin ta karɓa dan tasan aiken Hajia Ummu alkairi ne gare ta ba kaɗan ba
*******************
Tun da Fati ta zo gidan take mamakin dalilin da ya sa aka kira ta, ita dai ta ga ko a baya ba wani abu ke kawo ta gidan ba, gashi tun da ta zo ita ba a saka ta wani aiki ba, kuma ba komai ake mata ba, da fari tayi tunanin to ko nufin su ta tare kenn har a ɗaura auren? Ita gaskiya ba ma ta son Fahad, tana da saurayin ta wanda ya kasance malami gare ta, dan haka ita Abban ta take so idan ya mata maganar sai ta faɗa masa a'a ba ta so, bayan haka ma ai lokacin da aka saka ya yi kusa sosai, lokaci ne aka sa da ya yi kama da na wanda ke akwai wata matsala ana so a ɗaura auren da gaggawa, to ta ji ma a tafi a haka, ita gaskiya ko wanda take so ɗin ba za ta yarda a ɗaura mata aure da shi ba a ƙasa da sati uku ma, bare kuma wannan aure da take tunanin idan har ya yiwu to za ta iya kiran shi da *RUBUTACCIYAR TA*.
Yanzu haka zaman ne ya ishe ta har ta shiga madafa ita da masu aiki suna aiki, ba ta taɓa ƙarewa madafar kallo ba sai yau, ba wai maganar haɗuwar ta take yi ba, yadda dai aka kashe dukiya tamkar ba wani talaka dake da buƙata ne yake bata mamaki, ta kusa hauka kuwa sa'ilin da ta ga wajen ajiyar kayan abinci da aka buɗa za'a ɗauko ƙwai da maggi, ko wane mahaluki ya samu wannan a matsayin katafaren shagon sa to sai fatan kasuwa mai albarka, dan a yadda dama ta taɓa ji daga wurin ƴan uwa shine kayan abincin su ma trela ce ke sauke su, dan komai tanne ake zubewa, ta tabbatar yau da ta ga makeken gurin da aka ware dan zuba kayan abincin da ita ta tabbatar a shekara biyar ba zasu cinye su ba, shiyasa duk ƙarshen shekara suke fito da kayan abincin ana rabawa talakawa sai a zuba sabin fitowa kula sabuwar ƙira. Sun kammala aikin su tsaf suna gyara madafar ba tare da tunanin komai ba Fati ke aikin nan da ma'aikata, sai kawai wata mai aikin da ke kai kayan abincin kan teburi ta shigo tana faɗin "Hajia Fatima, Hajia na miki magana."
Juyowa tayi ta kalle ta, duk da mahaifin ta ya kai ta ƙasa mai tsarki kuma ta sauke farali, amma dai girman da suke bata kamar ya fi ƙarfin shekarun ta, dan haka tayi murmushi a sauƙaƙe tace "Ke ma dai, ki kira ni da Fati kawai, ba sai kin ce Hajia ba."
Murmushi mai aikin tayi tana ganin sauƙin kan nan tace "Ai Hajia ce, kuma Hajia ta faɗa mana ke ce wacce Alhaji Fahad zai aura."
Murmushi kawai tayi ba ta ce komai ba tare da juyawa tana wanke hannayen ta tace "Shikenan, gani nan zuwa."
*Falo* kuwa minti ashirin da ya gabata suka karɓi baƙuncin Nabila bisa jagorancin Fahad da ya ɗauko ta tun daga masaukin da ta sauka har zuwa nan ɗin, jar abaya ta saka mai duwatsu da kyau da tsada, ba ta yi kwalliya ba ko kaɗan face hoda da ta shafa, cikin nutsuwa ta zo gida har ranta tana jin za ta auri Fahad, dan haka za ta girmama ahalin shi da mutum ta shi kan shi Fahad ɗin.
Tun da ta shigo falon da sallama ta ga mace har uku zaune amma babu wacce ta amsa mata sallamar da kulawa a cikin su, da taimakon jagorancin da Fahad ke mata ta zauna kan ta a ƙasa ba ta haɗa ido da ko ɗaya daga cikin matan ba, cike da kunya da rusunawa ta sunkuya tana gaishe su, Mama Nuriyya da ita dai take jin kamar ba'a kyautawa ce ta dinga amsa mata har da ƴar fara'ar ta, amma Fa'iza wannan miskilancin nata ne ke aiki da kuma mamakin rashin kunyar Nabila da Yaya Bilal ya bata labarin haɗuwar su ta jiya, inda Hajia ma mamakin ne take na Nabila da kuma ƙarfin halin ta.
Ma'aikaciyar nan da ta fito É—auke da kwanuka Mama Nuriyya ta kalla tace "Jummai, ki kawo wa baÆ™..."