Sashe 165
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani lokacin ma idan ta ga karatu ya ɗauki hankalin shi yayi dare ko kuma nazari akan wasu litattafai, tunda ta san me ke tsokano shi haka za ta sako kayan bacci ta shafo humrar ta ko kulaccha sannan ta dinga gilmawa ta gaban shi tana tako da ɗan ƙarfin da zai dinga saka jigidar ta sautin da dole sai ya kalle ta, da ya ga haka kuma sai ya aje komai ya riƙota yace _"Maama kina lalatani dayawa fa, alƙawari nayi zamu ci amarcin wata ɗaya, amma har mun haura wata kin ƙi barina na maida hankali kan karatu, kin ga fa yanzu ko wajen karatun malam na daina zama, sa'a ɗaya ma shi ɗin mai fahimtar mutane irina ne, ya ce ya min uzuri amma na tabbata satin nan na koma majalisi."_
Da ya faɗi haka sai tayi dariyar ƙeta ta marmaɗa masa idanu tace" To ni me nayi? Za'a hanani wucewa ne ta cikin falona?"
Sai ya girgiza mata kai yace" A'a, amma kuma nima ba'a isa a hanani kewaya gonata ba na ga ya ta wuni."
Dariya tayi tace" To ka dinga zama É—aki kana karatun."
Rumgumeta yayi a jikin shi yace" Wannan ma baki isa ba, ina zamana kije tafe kina kaÉ—a sautin abar nan mai rikitani, wallahi idan naji sautin nan gabana har faÉ—uwa yake yi."
Cikin salo ta dinga zagaya gemun shi cike da son É—aukar hankalin shi tace" To muje ciki, amma fa kar ka faÉ—awa kowa abinda ke faruwa tsakaninmu."
Saida ya sumbaci bakin ta yace" Har yau kin ji ko ganin wanda ya nuna miki abinda ke faruwa? Ko Aliyu da ya zo ranar kinga yana mana kallon dake nuna ya san me muke aikatawa ne? Ai ni ba sakarai bane da zan faÉ—awa wani ina wa maamana wannan abubuwan."
Dogon hancin sh ta ja suka shige ɗaki kamar yadda suka saba. Wani abu kuma dake ƙara birge Jabir game da maaman nashi, yadda take tsananin kulawa da cikin shi, yana tashi da safe zai samu abun kari marar nauyi kamar yadda yake da buƙata ya ci, idan ya fita kuma abinci dama akwai yaron da yake turowa yana ɗaukar masa idan yana shago, zata haɗa masa abinci kala kala ta tura masa, haka da dare ma zai samu abincin shi akan lokaci, baya ga haka ga abubuwan taɓawa da take faman yi kowane lokaci baa dai ai waiwayi abinda zai iya ci ya rasa ba, wani lokaci ma idan tayi masa wannan kayan maƙulashen cewa yake kar tayi girki su kaɗai ma sun ishe shi.
Ba dan makulli dake gare shi na gidan ba, da ya jima tsaye yana bugun ƙofar ba ta sani ba, sai gashi ya shigo ko alamar ta ji babu bare ta san da shigowar shi, haka ya tsaya kan ta yana kallon da gaske bacci take irin mai nauyin nan idanun ta ruf sannan tana ta sauke numfashi, girgiza kai yayi a hankali saboda mamakin baccin nata, ta kwanta da wuri tun dare bai yi ba, idan tayi sallah asuba ma ta sake komawa kafin ƙarshe 08 ta farka dan shirya abun kari, ace bayan duk haka kuma ta sake kwantawa har bacci ya ɗauketa?
Daddaɓata yayi ta farka, a kasalance ba dan baccin ya ishe ya ba ta tashi zaune tana ta murza idanu tana faɗin "Wai har ka dawo? Wallahi wani irin bacci ne ya ɗauke ni kamar na sha wani abu."
Juyawa kawai yayi zai fita yana faÉ—in "Dan Allah ki gaggauta shiryawa na aje ki."
Ƙeyar sa ta kalla tace "To idan sauri ka ke ka tafi mana, ni sai naje a tawa motar."
Juyowa yayi ya mata wani irin kallo, sai kawai ya sake juyawa ya fice, gwalo ta mishi tana sauka daga kan gadon tace "Komai abun ka sai na fara fita ni kaÉ—ai, zan zauna ne kullum kana kaini unguwa."
A tsanake ta shirya saboda kasala dake ɗawainiya da ita kwanan nan, cikin doguwar rigar atamfa ta shirya ta ɗora dogon hijabin ta har ƙasa mai hannaye haɗe da niƙab, sannan ta saka safar ƙafa ta fito, yanzu kam ta saba da wannan shigar, dama ko da tana gidan alhaji tana ɗan yi wasu lokuta, dan haka da Jabir ya nuna yanzu a haka yake son ta dinga fita ba ta wani masa tsayayya ko shan wahala ba ta zarce abun ta.
Falo ta same shi yna waya yana faÉ—in gashi nan tafe, yana wani abu ne muhimmi amma yana zuwa, yan ganin ta ya wurgo mata harara yace "Wallahi Maama kin raina ni, yanzu ni kika shanya haka?"
Jinjina kai tayi tace "Uhummmm! Ni da kake kiran sunana gatsau ban ce komai ba sai kai za ka ce haka?"
Hannunta ya kama yana janya yace "Muje dai yanzu sauri nake, munyi faÉ—an a cikin mota."
Murmushi tayi tare da tallabo fuskar shi ta sumbaci goshin shi tana faɗin "Ɗan ƙanena kenan."
Girgiza mata kai yayi yace "Ban yarda ba, ki canza kalaman ki ko muje filin ƴar ƙure."
Da sauri ta bushe da dariya tana faÉ—in "To nji Yayana."
Nan ma girgiza kai yayi yace "Shi ma ban yarda ba, a bani matsayina kawai."
Janshi tayi suka fice tana rufe falon tana cewa "Rigima kake ji, muje mu dawo sai a tantance É—in."
Murmushi yayi shima ya juya yana faÉ—in "To, amma idan na É—auko ki zamu biya mu gaishe da Abba."
Da sauri ta juya ta kalle shi, Alhaji yaie nufi, kuma ya san ta ce ita kam gidan shi idan ba wani abu ya faru ba gaskiya ba zata je ba, musamman da Zeinab ta gaya mata irin caccakar ta da maman ta Atika ta dinga yi wai ta zagaye ta aure yaron Alhaji, su kam dama sun san ai da wani abu tsakanin ta da Jabir, haka kawai ba zai zo ba ya rasa wanda zai taimaka mishi sai Alhaji, kawai sun wanke shi ta baibai ne, Zeinab ta faɗa mata abun nan har sai da ya sa Alhaji ya ce ta tafi gidan su, da ƙyar aka lallaɓa shi a lokacin dan ƙwarai maganar ta Atika ta so tayi tasiri a zuciyar shi, dan sai yake ji da ganin ko haka ɗin nan, dan haka yayi gaggawar dakatar da abun.
Saida ta gama rufe ƙofofin ta same shi mota suka fara tafiya, kallon shi tayi tace "Man, gaskiya ba zan je gidan Abban ka ba."
Kallon ta yayi yace "Me ya sa?"
A taƙaice ta amsa da "Kawai."
Bai sake cewa komai ba haka ita ma har ya aje ta gidan Mama ya shiga suka gaisa sannan ya tafi ya bar ta, tun kallon farko da Mama ta ma Ummu ta gane kamar ciki gare ta, amma sai ta sake tabbatar mata ta hanyar cin abincin da ya fi ƙarfin cin ta a yadda ta san ta, sannan tana yin kwance sai bacci, dariya kawai mama tayi tana kallon ta tace "Allah ya raba lafiya."
Kamar cikin bacci haka kamar kuma a mafarki ta ji wannan addu'ar, buɗa idanu tayi da ƙyar ta kalli mama sai tace "Mama magana kikayi?"
Girgiza kai Mama tayi tace "Ban ce komai ba."
Yadda Mama tayi maganar kamar da irin yanayin nan na gatse sai Ummu ta ji ta tsargu, ita ma indai kunnuwan ta daidai suka jiyo to fa ji tayi mama ta ce Allah raba lafiya, ya raba me to? Ita da mijin ta? Ita kam ai yanzu wallahi tallahi *tana son mijin ta* ba wanda ya isa ya raba ta da shi, to me ma ta masa ko ya mata? Ko kawu Bilal fa anyi lokacin da ta daina ɗaukar wayar shi saboda tunanin zai mata maganar rabuwar su, to saboda Allah yaro salihi ma irin mijin ta wa ke da shi a duniyar nan? Ba ruwan shi, ba ya mata komai, shi fa ko ɗan faɗan nan na mata da miji basa yi, da tayi ba daidai ba ranar dai zai wuni yana saka wa'azin Margayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ne, ko kuma margayi Sheikh Albany, da dai sauraren su, ko kuma idan dare yayi akan gado ya mata nashi salon wa'azin, shikenan fa, girki ma bawan Allahn nan na safe tare suke yi, idan yana gida da yamma suyi na dare tare, kai kaɗan ne daga aikin Jabir tana farkawa a baccin rana ta same shi ya wanke musu kayan su tsaf ita da shi, ya ce shi kam zai iya bayar da kayak shi wanki, amma na matar sa ai aikin shi ne kawai, hatta ɗan kamfai yaron nan wanke mata yake, to fisabilillah shine Mama za ta ce Allah raba su lafiya? Ai ko suna kusa da daina ganin ta, dan ko zaman iskanci take dashi yake mata wannan ɗawainiya, ai ta so gama rayuwa da shi bare kum zaman aure, dan haka ba wanda zai san tafiyar su wallahi, gwara su je can wata uwa duniyar suyi zaman su. (🤔Maama, wato da shi kaɗai ne za'a miki fatan rabuwa lafiya?)
*Alhamdulillah.*
[14/09 à 12:34] MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes