Sashe 125
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanayin muryar da Jabir É—in yayi magana sai da ta bashi mamaki, domin tun É—azu dai suna hirarsu ne da sakewa, amma a yanzu gaba É—aya muryar tasa a haÉ—e ba sakewar nan bare walwala.
Bai iya cewa komai ba suka yi gaba Jabir kuwa ya sake zubawa inda take idanu, tunda ya faka motar Alhaji ya lura da irin yadda ta kasa samun nutsuwa, tsakin da take ja ƙasa ƙasa ya fi a irga sai kuma ta ɗan saci kallon motar da ta tsaya daf da tasa ta sake watsa harara ƙasa ƙasa.
Murmushi yayi cike da dattako yace" Zan wuce gimbiyata, na ga kamar abokin takarata ne ya zo?"
A zabure ta kalli fuskar Alhaji Haris ido cikin ido bayan ta kasance mai ƙauracewa yi masa irin duban nan bakinta har rawa yake wajen furta" Astagfirullah! Alhaji wai waccen motar? Ɗana ne a ciki fa, yaron wajen tsohon mai gidana ne."
Yadda ta yi maganar sai da ya saka shi sakin murmushin da bai shirya ba yana faÉ—in" Ahaf! Duk É—aya dai gimbiyata, wannan da alama baya son kasancewata a nan, sai dai ya taki sa'a ni É—in ma tafiya zan yi, sai mun yi waya."
A dole ta kauce rai na tuƙuƙi tana duban motarsa har ya ɓacewa ganinta sannan ta juyo da nufin sauke masa nasa rabon kafin ta je gida ta sanarwa Yaya Luƙman ya je ya faɗawa Alhaji a shiga tsakaninta da fitsararen yaron nan, dan ta kula sababin darussa yake neman sauke mata.
Sai da ta ja baya da ƙarfi sakamakon ganinsa jikin motar tasa ya zuba mata kakkausan idanuwan da bata taɓa tunanin zai iya wannan kakkausan kallon ba bare ta ce ta taɓa ganinsa ba.
Shasheƙa ta shiga yi irin ta dannewa harshenta furucin da yake son amayarwa mai zafin gaske sanadiyar wani irin nauyi da harshen ya mata mai wahalar gaske, a hankali ta ɗanyi siriryar ƙwafa sannan ta juya da nufin tafiyarta, cikin wani irin kaushin murya ta ji muryarsa amma kuma a sanyaye yace" *Maama Kulsum*."
Gabanta sai da ya yanke ya faɗi, a ɗan razane ta sake juyowa dan ta samu tabbacin kunnayenta abinda suke ƙaryatawa sai ta ga da gasken dai ita yake kallo kuma yanayinsa ya nuna shi ya yi furucin, duk da jin sunan daban a bakin shi saboda yadda ya furta sunan da sanin ma'anar sa da yadda harafin s ɗin ya ambace shi akan harshe kamar dai yadda a ƙa'idar larabci s ce da ake faɗa akan harshe, amma sai rikicin wanda ya faɗi sunan ya danne duk wannan abun da take ji.
A hankali ta ƙaraso tana dubansa har da nuna kan ta da yatsa tace" Jabir, kai ne ke kama sunana haka?"
Lmmshe Idanun shi yayi cike da auna rainonta a ma'auni kafin ya buɗe yana kallonta ido cikin ido yace" Dama kin rabu da Abban mu ne dan ki zo kina kula wasu mazan da ko shi na tabbata basu kamo ba? Kin san cewar hakan ba mai yiwuwa bane ba ko Maama? Menene anfanin hakan? Ko tausayin Kuwailat bakya ji? Bakya tausayin Abban mu? Shine zaki fito daga gidansa dan son rai ki zo kina ƙoƙarin fara shinfiɗa banzar aƙidar kula tsofaffin."
Rai ɓace Ummu ta kalli fuskar Jabir wanda kafin yanzu hakan wahala yake mata, da matsanancin ɓacin rai tace" Saurara min haka Jabir! Nace ka saurara min haka! Ina ganin idan duniyar maza na ajiye a nan damata ce, ko shi Abban naka bai isa ya hana ni ba bare kai, maganar na fito dan na kula wasu kuwa ka faɗa masa ka kuma tambaye shi ba'asi, abinda na sani shine baku isa ku mayar dani ƙaramar bazawara ba kuma ku hana ni kula waɗanda zasu sake tara min ƙasa ba!"
Saida ta nuno shi da yatsa sannan tace" Ya isheka haka na faÉ—a maka, ni ba tsarar ka bace."
Tana gama faɗa ta juya rai ɓace ta nufi cikin gida tana mamakin wai me ye tsakanin ta da Jabir da ya fara mata wasu abubuwa haka? Sai dai shi nashi ran ya ninka nata a ɓacewa, domin shi har idanun shi ke rufewa na mugun tashin hankalin da ya sakawa ransa, mota ya shiga da nufin bari ya je ya gaya wa wanda yake ganin ya isa ya gaya mata ai, dan ko ruwa ba zai sha ba sai ya yi wa matsalar nan tufka, haka yake tuƙi ya bar angwayen ya nufi gida.
Bai kula kowa ba dan burinsa ya haɗu da wanda zasu tattauna maganar ko zai iya sauke numfashinsa daidai har ya sada kansa da inda Abba yake, tunda ya yi sallama ya duƙar da kansa yana fitar da numfashi ɗaya na korar ɗaya bayan ya sanar da abinda yake tashin hankali a gareshi wanda yake da yaƙinin shi d'ansa ya ji irin wannan ɓacin ran lalle lalle Abbansu zai je ya mayar da ita ɗakin ta a wuce wajen, amma sai ya ji wata magana mai kama da almara Abban na faɗin" Jabir, ka kwantar da hankalinka mu yi magana, duba ka ga yadda kake shasheƙa?"
Kallon Abban yana ayyana _" Ko bai ji abinda ya faÉ—a ba? Matar sa uwar Kuwailat fa ya ce tana can waje tare da wani."_
Alhaji kuma numfashi ya sauke sannan yace" Haba Jabir sakin Ummu na yi fa, shin dama an taɓa saki a kuma bi mace a ɗora mata ƙa'idar wanda zata kula, tun dai ina kauce faɗa maku dalilin da yasa na rabu da Ummu sai na faɗa? Tunda kai ba yaro ƙarami bane kuma masanin addini ne Bar ka ji, na sawaƙe mata ne dan gudun faɗawarta halaka ta damuwar buƙatuwa, shin hakan laifi ne? Haba Jabir, ka sanyaya lamarin nan a zuciyarka mu kuma bita da addu'a, ko menene ai ya zo da sauƙi tunda ba'a kai ga halaka kai ba ko?"
Jabir ya lumshe idanunshi, kansa na sarawa nauyi da kunyar Abba na neman lulluɓeshi, ya Salam! Me ya yi? Ya kai har ya saka Aban furta masa abinda yake siri ne a wajensa, sai dai yana ji a ransa wata aba wai buƙata ba zata kashe UMMU ba dan ta zauna da Abbansu! Me ya sa to ba ta haƙura ba?
A sanyaye ya sake duƙar da kai yace" Ka yi haƙuri Abba, in sha Allah ba zan sake ba, sai dai ita Maama ai bata ma iya jan rigimar ba, domin wanda take kulawar yanzun ma dattijon ne."
Da farko kamar Abba bai ji da kyau abinda jabir ya faÉ—a ba har sai da ya kusa fita yace" Jabir zo nan."
Jabir ya juyo ya dawo ya sake duƙawa gaban Abba, Aba ya muskuta ya miƙe da kyau yace" Kana nufin wanda ka ganin da Ummu ba mai ƙananun shekarun da basu gaza arba'in bane?"
Jabir ya sake jan numfashi a hankali yace" Ta yiwu ya kai tamanin fa Abba." Kuma shi tsakanin sa da Allah ya faÉ—a.
Sai da Abba ya zaro idanu waje yace" Tamanin fa ka ce?"
Shiru Jabir yayi ya ƙi cewa komai har sai da Abba da kan shi ya sallame shi kafin ya miƙe ya shiga kai kawo yana ji kamar zai kifa dan ɓacin rai, mene? Ai bata isa ba! Ba zata taɓa auren wanda ya ɗara arba'in ba, dan kuwa ba zata fitar da damuwarta a sakata a hanyar magancewa ba ta sake afkawa wani ramin.
*Alhamdulillah.*
[26/08 à 00:37] MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Bismillahir- rahamanir-rahim._
*59*
Duk da ta shigo a hassale amma hayaniyar angaye a falon ta sa ta haÉ—e komai, tana gama faÉ—awa Mama ta ga kayan arzikin da Alhaji Haris ya kawo ta wuce ciki, da farin ciki tayi sallama tana kallon Fahad dake kujera É—aya da Nabila da fuskar ta ke rufe da hijabi cike da kunya, ratsa zaratan samarin tayi tana faÉ—in "Abbuna, matsa min na zauna kusa da kai?"
Kallon Ummu yayi yana murmushi ya kuwa gyara zaman shi yace "Zo nan ta gaban goshina, na gan ki waje ai ke da surukin nawa, shine ko ?"
Murmushi tayi cike da kunya kafin ta kawar da zancen ta hanyar faÉ—in "Abbuna ya hanya? Ina su aunty da. Abbu?"
Amsa mata yayi da lafiya lau, kafin ya kalli Nabila da fuskar ta ke rufe sannan ya kalli Ummu yace "Ta ce wai ke kika hana ta buÉ—e fuska, hakane?"
Da fara'a Ummu tace "E Abbu, gyaran jiki nake mata, amma ai sauran kaÉ—an ka ganta ko?"
Jinjina kai yayi ya kalle ta da kyau yace "To ya? Ni fa yunwa nake ji ta gaban goshina."
Miƙewa tayi tace "Abbuna, kasan abubuwan da na dafa saboda kai kuwa? Ina zuwa?"