Sashe 53
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da fara'a Abbu Mukhtar É—in yace "To ka ji, dan haka nake so mu shiga maganar, matsayin ka na uba gare shi ina mai sanar maka da na ba wa Sa'ad auren Eesha ko bayan raina, na gamsu da tubanshi kuma na girmama zuciyar shi, sai dai ina so ko za'a É—aura auren sai Eesha ta kammala wannan zagon na karatun ta, burina shine tayi dogon karatu, amma banga alamar haka ba, idan ya so zai iya barin ta tayi a gidan shi, idan bai da ra'ayi kuma ban da matsala da hakan, sai dai bikin auren su na tsayar da rana nan da *wata shida* ne in sha Allah."
Da farin ciki maɗaukaki, murna marar misaltuwa kawu Hisham ya dinga faɗin" Alhamdulillah, gaskiya abu yayi daɗi, ban taɓa tsammanin bayan yafiyar da zan samu ba har da tagomashin babbar kyautar da girman ta ya fi a haɗata da komai, gaskiya ba zan taɓa mantawa da wannan rana ba, mun gode sosai Allah ya saka da alkairi, kuma in sha Allah ina komawa ma kai tsaye gidan su zan fara sauka na sanar da iyayen shi wannan abun alkairi."
Da haka suka ci gaba da tattaunawa tsawon lokaci kafin su yi sallama da juna, tunda ya sanar da Sa'ad wannan lamari farin cikin shi da zumuɗin shi ya kasa ɓoyuwa.
*Abun* mamaki shine yadda Uwani wato maman Sa'ad ta dinga wata irin murna da farin cikin wannan haɗi , ta manta da yarinyar ta zauna gidan nan babu irin tsanar da bata nuna mata, hasalima Sam basa shiga harkar juna daga kyara sai hantara da Harare, amma yau har habaici da yada maganganu take wa kishiyoyinta cewa ɗanta Sa'ad dama ai ƙashin arziki ne dashi, shi mai kuɗi kuma gashi ya ɗauko ƴar babban gida da kowace uwa zata yi alfahari da haka.
Hajia Kaka ta so ɗauko maganar Fadila, amma da haka ta faru sai kawai ta share zancen musamman da ta ga take-taken Uwani ta san ba zata so haka ba sai idan dole aka mata, shi ma kuma Sa'ad tunda yana son Aisha sai kawai ta bar abun a ranta tana ma Fadila samu wanda ya fi shi alkairi. Sa'ad kanshi mamakin Mamanshi yake da halayenta, wani ɓangare kuma kunya yake ji na abinda take yi, gaban kowa fa ta nuna bata ƙaunar Aisha, amma yanzu dan tasan asalin ta take wannan zumuɗin haka? Shin haka zata yi a gaban Aisha ma? Shi da take cewa mai kuɗi, zai iya cewa yanzu rufin ashirin Allah ne kawai, dan ginin da ya ɗauko ma na gani na faɗa ɗin tuni ya siyar da gidan ga wani hamshaƙin mai kuɗi, iya jarin da ya fara wannan harkar da shi kawai ya cire ya samu wani gida mai kyau ƙarami ya siya, yanzu haka shine yake so ya ma gyara sosai kafin lokacin, sauran kuɗin kuma a asusun marayu ya tura su tare da sake ƙasƙantar da kanshi ga Allah, yanzu haka dai dake yana da sha'awar Fashion, maɗinka ya samu sannan ya kama hayar shago ya zuba teloli da sauran kuɗin nan aka fara ɗinki.
Iko na ubangiji, wani kamar arziki a jinin shi yake, sai kawai Allah yake jefo mishi manyan mutane, kuma ma irin masu shegen son ado da kwalliyar nan, dan Sa'ad bai san da ana iskanci a duniyar nan ba sai da ya shiga harkar nan, yanzu haka saida ya ƙara ɗauko hayar maɗinki sakamakon wani Alhaji da ya basu ɗinkin shi na shekara shekara da yake yi har set ɗari, wai fa kawai kayan sakawa (wallahi na ga haka sosai, mutum ɗaya ya bayar da ɗinkin kaya lokaci ɗaya guda ɗari ko ɗari biyu, kuma babu yadi ko shadda ta ƙasa da dubu ashirin, Allah ka datar damu duniya da ƙiyama), to irin wannan manyan harkokin ne yanzu haka sun sake maida Sa'ad ƙaramin mai kuɗi shi ma, dan duka abinda ya caza musu basa tayawa suke cirewa su bayar.
*Wata Shida da sati biyu*
Alhamdulillah, Allah abun godiya, farin ciki marar misaltuwa ke wanzuwa a zuciyar Sa'ad, saboda jiya an ɗaura auren shi da Aisha wanda yau yake zaune a falon mahaifin ta sunzo yi musu godiya shi da manyan abokanan shi, bayan gaisawa da kuma yin abinda ya kawo su Abbu ya kalle shi da kulawa cikin nutsuwa yace "Sa'ad, ina farin ciki da wannan rana, na gode Allah da ya sa Eesha ta dawo gare mu kuma har yau na aurar da ita, wataƙila da Kuwailat na nan, ta yiwu tare aka yi auren su ko kuma ita har ma ta haihu, Sa'ad, na so Eesha tyi karatu, sannan na so ta samu miji a garin nan tayi aure dan ta zauna kusa da mu, amma tunda mahaifiyar ta ta sanar dani ta ga soyayyar ka a zuciyar ta, sai na ruguza nawa burikan, a yanzu alƙawari ɗaya nake so ka min Sa'ad? Shine zaka kula da ita, dan har yanzu a jariri nake kallon ta, ranar da ta dawo gare mu ranar ne muka sake haihuwar Eesha, ban san ko mun saɓawa shari'a ba, amma a ranar da Eesha ta zo gidan nan tare da ni da mahaifiyar su da ƙanin ta muka kwana a gado ɗaya, dan a lokacin in ji kamar za'a sake rabani da ita ne, ban taɓa tsammanin zan yi nesa da ita da wuri haka ba, amma Kaga duka bai fi shekara da watanni da zuwa ta ba gashi zata sake komawa gare ka, dan Allah ka ce min zaka kula da ita kamar yadda nima zanyi?"
Cikin tausayawa halin da suke ciki Sa'd ya kalle shi ba alamar wasa yace" Abba, na maka alƙawarin kula da Eesha kamar yadda kai ma zaka yi, na yi alƙawari ba zan taɓa bari hawaye ya zuba a idanun ta ba, sannan na maka alƙawarin cika maka burinka a kan Eesha na son tayi dogon karatu, in sha Allah."
Miƙewa Abbu yayi da farin ciki ya zo kusa da Sa'ad da ya miƙe tare da abokan shi saboda girmamawa, rumgume Sa'ad yayi yana mishi godiya, kafin ya sallame su suka tafi dan ci gaba da sabgogin su. A farfajiyar ya haɗu da Fahad zai fita, gaisawa sukayi irin gaisuwa nan ta ƴan duniya, kallon Fahad ɗin da yayi kawai yasa shi yin murmushi, wato a kowane gida akwai tsutsar da zaka ga ta fita daban, a gidan Ahlan kuma Fahad ne wannan zakkar tsutsar, dan kwanaki ma Alhaji na masa maganar an tura shi makarantar kwana amma ya dawowar shi gashi sun rasa ya zasu yi da shi, ya faɗa mishi a duk gidan Sabeer ne mai zafafa mishi, amma kuma ya fi tsoron Abbu Mukhtar wanda yake zuba mishi idanu kawai, dan shi Abbu da idanu kawai yake sanar da shi abi da yake so ya fahimta.
Ya gode Allah ƙwarai da kuma godewa Abbu da ya basu gidan nan su zauna nan da sati ɗaya kafin su wuce maraɗi, ba dan haka ba da ina zai kai wannan ɗumbbin ƙauna da kewa ta Eesha da ya wuni da ita tunda suka haɗu da safe aka musu hotuna kuma Alhaji babba ya tarasu ya musu nasiha da jan kunne, hakan yasa duk burin shi na son sai sun koma gidansu komai zai wakana yana da tamtama a kan tsayuwar shi yanzu, dan baya jin zai iya cika wannan alƙawarin, musamman yanzu da ya same ta da shigar kayan amarci ta idasa rikita shi.
*A* buƙace ya kai harshensa kan dokin wuyanta a hankali ya shiga lasa yana ƙara buɗe idanunshi a kusan kitsonta dake fitar da wani irin sansanyan ƙamshi, hannunshi dake saman mamanta ya kuma murzawa da kyau a hankali ta yadda gaba ɗayanta ta mimiƙe kamar zata sume kafin ta koma ta zube saman gadon tana kara ƙanƙame jikin ta da idanunta gam gam, a hankali ya janye rigar ya cire mata ita ta yadda ta dawo daga ita sai pant, zaune ne yana cire jallabiyar da ya saka, a hankali kuma sai ya kamo ƙafar ta ya yi sama da ita wajen bakinsa, bata tsamata ba sai jin ɗumin laɓɓansa ta yi saman kafarta a hankali yana tsotsa, gaba ɗaya ta ji tana ɗan jijiga kafin ta kuma komawa ta kuma riƙe shi da kyau tana ta sauke ajiyar zuciya a jere.
Harshensa ya É—ora saman pant É—in ta yana lasa tamkar...hakan ya saka Aisha zazzaro idanu tana marairaicewa cikin dakusashiyar murya tace "Abbbbbbuuuuuu...."
Da ƙyar ya ɗaga idanun shi ya sauke a fuskar ta, sai kuma ya sake mayar da su ya rufe cikin wani gurnani gurnani ya amsa da "Uhummmmm...,ƴar Abbu."
Neman zillewa tayi saboda jin yana jaye pant É—in nata da bakin shi yana son rabata da shi tare da faÉ—in "Abbu...ni ce fa."
Riƙe cinyoyinta ya sake yi gam gam ba tare daya ɗauke bakin shi daga gurin ba yace "Nima ni ne fa ƴar Abbu."
*Bayan Awa ÆŠaya*
Ta jigata iya jigata ta yadda a lokacin da ya zare jikinsa a nata ita kanta bata sani ba domin ta tafi wata duniyar ita bata suma ba, ita bata tare da shi a farke.
A yau shi da kan shi sai da ya gasa jikinsa kafin ya ji ƙarfin shi na dawowa, sai wani irin bacci dake fizgarshi mai ma'ana, amma ya san ba zai fara yanzu ba alhalin ƴar dake kiran sa Abbu na kwance kamar ba rai.
Ruwan ɗumi ya tara mata masu zafin da yasan su kaɗai zasu iya taimaka mata yau ɗin nan, da lallaɓawa ya ɗaukota ya nufi ban ɗaki da ita tana fitar da numfashi a hankali a hankali.
Da dubara ya sakata cikin bahon wanka, tana zabura a gigice dan ta miƙe tsaye ya rirriƙeta yana faɗin "Shiiiii! Dan Allah Eesha, zauna kin ji ?"
Girgiza mishi kai tayi tana ayyana _"Ashe wata azabar ba gaba take da wata."_ A zahiri kuma cewa tayi" A'a Abbu, wallahi ƙonewa nayi."
Shima girgiza mata kai yayi yace" B ki ƙone ba, amma ruwan nan ne kaɗai zasu taimaka miki kiji daɗin jikin ki."