Sashe 121
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai kawai Jabir yayi shiru saboda abinda ya so faɗa ba lallai ya ma Aliyu daɗi ba, amma shi dai gaskiya gani yake Aliyu ya ji daɗin hakane dan ba Maman sa bace kuma ba ɗaya daga cikin ƴan uwan sa ba, ai ko me mace ta yi ba daɗi a ce an sake ta, bare shi da yake da tabbacin Maama ba zata yi abinda zai zama na ƙyama ba. Aliyu kuma kamar ya san me ya so faɗa sai yace "Hakane, nasan ba daɗi, tunda ina da ƴan uwa mata, amma kuma aunty Ummu wanan matakin shine daidai da ita, dan in ba haka ba to alfashar da ka ambaa uta za ta faɗa ciki tsumdum, ka fi ni sanin ana raba aure idan har buƙatar ɗaya daga cikin ma'aurata ba ta biya, bare kuma zamantakewar Abba da aunty da shi dai ba zai iya zama yadda take so ba, kuma ita babu maganin matsalar ta na har abada, ka fahimci Abba, k san ba zai yi haka da son ran shi ba."
Shiru Jabir yayi ya riƙe haɓa yana nazari akan abinda Aliyu ya faɗa, abinda ya raba su kenan? Maaman shi? Abba ? Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un ! Shi fa ba wanda ya fahimce shi ne har yanzu, shi fa abinda yake dubawa yanzu da suka rabu saboda Allah, *uban wa ye ya isa ya ja matar Abban shi*? Saboda Allah yanzu idan ta gama idda sai kula a ce tayi *aure*? To ta auri wa? Shi fa ba zai bari matar Abban shi ta auri wani ba? Ya yi alƙawari tsakanin shi da Allah kan zai kare mutumcin iyalin shi, to idan ta auri wani ya isa ne? Ai ko ganin ta wahala zai masa bare ma ya san damuwar ta ko akasin haka? Mtssssss ! Shi kam yana nan yana jira zai ga marar kunya kuma fitsararren da zai fito ya ce yana son ta? Buƙata ce ta fito da Maama ko? To sai dai *buƙatar ta kashe ta*, amma ba zata je ta kwanta a gadon wani zéro ba har ma ya mata maganin matsalar ta.
*Har* sukayi kwana uku suka koma Anna tana jinjina ladabi da karamcin Ummu, yarinyar ta birge ta sosai yadda take girmama su, sannan ta san ita ce wacce ita a ganin ta zata iya cewa dalilin ta aka taimaki Jabir, nan ma dai zumunci ya sake ƙulluwa, hakan yasa yanzu ɓangarorin suka sake zama tamkar ɓangare ɗaya.
*BAYAN WATA UKU*
Zaune tayi kan kujera Æ´ar tsugunno ta tara hannayen ta, a nutse Kuwailat ta fara zuba mata ruwa tana wanke jan lallen data saka a hannayen ta, cikin magiya kuma Kuwailat da duka satin ta É—aya da dawowa yau take rarrashin Ummu kan ta tafi da ita idan zasu kai aunty Nabila, amma tayi murmushi ba ta ce mata komai ba, ta san dalilin da ya sa take so ta koma, to da ta dawo kasa shaidata tayi da fari saboda yadda Æ´ar ta ta koma tubarkallah, Kuwailat da bata rasa ci da sha ba gidan mahaifin ta, sai gashi ta canji da kulawa ta sa ta fito wata kyakyawar budurwa É—as da ita, hatta jar fatar ta ta sake bayyana fiye da baya.
Kamar za ta yi kuka saboda yadda take ta magana amma ta ƙyale ta tace "Mamieeee?"
A kausashe ta kalle ta tace "Kuwailat zuba min zuwa, ki kuma barni na sha iska."
Turo baki Kuwailat tayi tana ci gaba d zuba mata ruwan tace "To Mamie zaki tafi da ni É—in? Dan Allah Mamina."
Kallon ta tayi tace "Yaushe kika dawo? Kuma nan ma ba hidimar ke akwai ba, dole sai na tafi da ke bayan kin san karatu kike? To ni ba zan sake neman izinin zuwan ki ko ina ba."
Turo baki tayi irin ranta ya ɓace, hakan yasa ta shiga bulbulo mata ruwan da ƙarfi, da sauri ta kalleta tace" Kuwailat, kina gani ko?"
Shigowar Nabila tare da ƙawar ta a gajiye suna zubexa kan tabarma yasa hankalin Ummu komawa kan su tana musu sannu da zuwa, amsawa sukayi da girmamawa kafin Nabila tace" Aunty Ummu, kin ga mutumin ki bai ɗinki mana duka ba ko?"
Da sauri Ummu tace" Dan Allah fa ? Amma dai naki ko? Dan idan nawa ne zai ga tashin hankali."
Da mamaki Nabila tace" Iyesh! Aunty ni ce amaryar fa."
Taɓe baki Ummu tayi tace" Ina ruwana, ai mune zamuyi shgar biki."
Ƙawar Nabila ma cexa tayi" Nima haka nace aunty Ummu, amma har da ɗaya daga cikin naki bai kammala ba."
Nabila kam share su tayi tace" Wai ina Mama?"
Ummu ce tace" Suna ciki, kayan ki suke gyara miki da kika barbaza musu."
Dariya tayi ta tashi da sauri tana faÉ—in" Na shiga uku, bari naje na kama musu."
Ummu na gama wanke lallen ta shiga wanka da gaggawa ta fito, Kuwailat da ta samu zaune tace ma" Ki shirya fa na gaya miki tare zamu fita, idan muka dawl daga karɓo ɗinkin ki gidan ku zan aje ki."
Dama tana jin haushin ba za'a tafi da ita ba, ga kuma haushin Maman nata da take ji idan ta ce gidan su ko gidan Baban ta, bata so wallahi, amma ta ga iyaen nata basu da niyyar saje komawa zama, miƙexa tayi har da bubbuga ƙafafu tana faɗin" Kullum dai gidan Baban ki gidan Baban ki."
Da kalli Ummu ya bita tana faÉ—in" Na faÉ—a din Kuwailat yanka ni, ni kike turowa baki ?"
Ƙwafa tayi ta bi bayan ta ta shiga ɗakin dan shiryawa, man ta na kullum ta shfa dake karɓan fatar ta wanda ita ke haɗawa da kan ta, hakan yasa bata yrda ta nemi man kaɗanya ta tas a rayuwar ta, tana gama shafawa wani ƙaramin turare ta shafa wanda miski ne sai dai na jiki, tana shafa shi ta saka kayan ta da ta jima da turare su da daddaɗan turaren gidan Hajia Fussam, sihirtaccen ƙamshin shi ya sa take anfani da shi yanzu idan zata fita tunda ta kammala iddar ta, saboda shi ƙamshin shi yanayi da turaren wuta yake, hakan yasa idan kana anfani da shi ka shigo waje za'a juya a kalle ka, idan ka wuce ma haka za'a bika da idanu cike da ɗokin son sanin sirrin turaren ka.
Cikin doguwar riga ta atamfa ta shirya da babban mayafin da ya dace da atamfar da kuma takalmi flat wanda ta fi son saka su saboda tsayin dake gare ta, babu kwalliya ko É—is a fuskar ta bayan hoda data shafa, ba ta É—auki jaka ba ta fito tare da saka Kuwailat gaba bayan ta ma su Mama sai anjima.
*Alhamdulillah.*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*

_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Bismillahir- rahamanir-rahim._
*57*
Aliyu dake ci gaba da kallon gidan wanda mahaifin Jabir ya siyar da filin shi ya siya mishi saboda gida ne matsakaici da ya dace da matashi kamar Jabir kuma larura ta sa mamallakin shi zai siyar da shi da sauƙi, sha'awar Jabir ya zauna tare da shi ya sa ya siya mishi dan daka fito daga gidan mahaifin kana hangen gidan Jabir ɗin, gida ne mai tsakar gidan da zai ishi bawa dai ya walala duk yadda yake so, ga kuma ban ɗaki da madafa duk a tsakar gidan, sai wata veranda ɗin da aka zagaye ta da gajeruwar katanga mai kwalliya wacce mutum har zama zai iya yi saman ta, gashi kuma da ƙofa biyu babba dan shigowar abun hawa da ƙarama dan shigowar mutane. A ciki ma ɗaki uku ne, biyu jere da juna sai ɗaya daga gefe, kuma kowane da ban ɗaki a cikin shi sai matsakaicin falo, duk da gidan sabo ne amma saida Jabir ya sa aka mishi kalar gyaran da yake so, hakan yasa aka fitar da ƙofar da zata kai mutum madafa daga falo ba sai ya fito ba, sannan aka rufe ƙofar dake wajen, hakan yasa wurin ya fi yin kyau ga fanti da aka canza tare da ƙwan fitilu da fankoki irin na zamani, sannan ɗakuna biyun duk ya sa aka saka ac a cikin su.
Wani matashin yaro ya samu a unguwar dake lura masa da gidan tare da yi masa shuke shuke, hakan yasa yanzu gidan ko mai shi idan ya gan shi zai ɗan wahala kafi ya yarda shine gidan nan, dan hatta da rufin kwanl sai da aka canza ma gidan. Jabir fa ya kankaro wulaƙanci, dan tunda aka gama ginin shagon nan harkoki suke tafiya daidai, yanzu kam harka in dai ta kuɗi ce to baya jin ɗar sai dai kawai tattali da ake son ɗan adam ya kasance da shi.