Sashe 102
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abun mamaki ya rufe ƙofar da makulli, hakan yasa Ummu jingina a ƙofar cikin taushin muryar da take ganin za ta fara sauko da ɓacin ran nashi ta ɗan kwanƙwasa sannan tace" Dattijon arziƙi, ka buɗe min ƙofa na shigo na ji wa ya taɓa ka, dan Allah kar ka ɗaga min hankali da ganin wannan fuskar taka, na roƙe ka ka buɗe in gan ka, ka ji?"
*Wani* arnan kallo Alhaji Kabir ya ma ƙofar, Ummu ko? Ummu ta kai shi maƙura, kuma za ta gane bata da wayo, za ta gane ba lalaci da kasawa suke saka shi yin fatali da duk abinda ta mi shi ba, zai nuna mata yana da ɓacin rai, kuma kaf matan shi ba wacce ta taɓa yin abinda ta gayyato ɓacin ran shi ƙololuwa, amma ita ta yi, ta kai shi bango ta yadda zai nuna mata kuskuren ta.
Shi ba ƙarar sa da ta kai wajen Alhaji Sagir bace ta fi ɓata masa rai, ba kuma sirrin sa da ta fallasa bane ya fi tsaya masa a rai, dan Alhaji Sagir aminin sa ne da bai da kamar shi a duniya, ko shi mai iya zama ne ya faɗa mishi wannan matsalar, sannan suna sanin abubuwan da suka shafi iyalin su musamman na saɓani, sannan suna ba wa juna shawara game da hakan, musamman da shi Alhaji Sagir da shi aka nemo masa auren Ummu. Amma fa yana da kishi, kuma matuƙar son da yake ma Ummu yasa ya ji kamar ta yi tsirara a gaban aminin shi ne, akan me? Akan wane dalili Ummu da ya fi so a matan shi ya kuma fi ganin kima da darajar ta har za ta tsaya gaban aminin shi tana cewa ita mai buƙata ce? Hakan fa na nufin ta faɗa masa ita wace iri ce, ta gama faɗa masa ita kowace irin mace ce, me ya sa zata masa haka? Shin hakan ta kamata ne? Bai kamata ba ai, tunda da bakin ta ta faɗa ma Alhaji Sagir da ta je asibiti likitan ya so yi mata lalata, me ya kawo haka? Saboda ta nuna masa ita kowace irin mace ce, wato ita ga fitinanniya jarababbiya mai sha'awar da ba'a iya biya mata buƙata ko?
Shiru yayi bai tanka mata ba sai hushi yake yana cire kayan shi, yayi dana sani da Takaicin wannan rana, ya yi fatan ina ma ana siyar da ƙuruciya? Shi kam na wannan daren kam da ya sadaukar da duk abinda ya mallaka an bashi ƙuruciyar awa biyar kawai, wallahi da sai ya ma Ummu zungurar da idan ta yi ihu sai ta suma, da awanni biyar ɗin nan sai sun ƙare yana kan ta ba tare da ko tsayawa hutun minti ba.
Ummu ko da bata san ɓacin ran daga ita bane a tausashe ta sake marairaicewa tace "Dan Allah mana aljannata, ka buɗe ƙofar nan ko na kira Kuwailat mu yi ta yi maka kuka, Kaga dai ni marainiya ce ko?"
Taɓe baki yayi, sai anyi magana ta kama kumbura wai ita mai shekaru talatin, ko ina talatin ɗin take? Kuma fa can sai ta kira Kuwailat ɗin, ƙwafa ya yi yana ayyana _" Kuwailat ma ta fiki hangen nesa, amma sai jarabar son girma kamar rimi."_
Jin shiru ya san tana iya kiran Kuwailat ɗin, dan haka ya taka da sauri da hassala ya buɗe ƙofar, kallon juna sukayi, take Ummu ta sako hawaye akan kwalliyar ta kawai na kissa ba wai na abin ya kai ta yi kuka ba, a sanyaye ta matso tare da buɗe hannayen ta tana shirin faɗawa jikin shi, baya ya ja tare da tokare ta da hannu ya ƙi bata damar rumgumar shi...
Da mamaki ta kalle shi ta turo baki duk da kuwa ta ga fuskar shi baƙiƙrin, cikin wani kakkausan lafazi murya a tsume ya furta "...
*Alhamdulillah.*
15/08/2023, 20:14 - MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Bismillahir- rahamanir-rahim._
*48*
Cikin wani kakkausan lafazi murya a tsume ya furta "Bana son damuwa, ki ɓace min daga nan."
Take jikin ta ya É—auki wani irin sanyi gaban ta kuma ya faÉ—i, da mamaki tace "Abb...."
Da sauri ya katse ta da "Dan Allah bana son jin komai, ki tafi kawai Ummu, ki je kiyi duk abinda kike so, amma Ummu kin bani mamaki wallahi, har ni zaki zauna da Alhaji Sagir kina faɗa masa matsalar da mu kawai ta shafa, na ɗauka ko mahaifiyar ki ba zaki iya faɗawa maganar nan ba saboda ƙololan sirrin mu ne na kan gado, amma sai gashi kina barbaɗawa ga aminina, Ummu kin bani mamaki."
Sake shigewa yayi ya rufe ƙofar, tsae take sororo kamar bata numfashi, kalaman shi take ta aunawa, kuma wallahi sai zuciyar ta ke raya mata hakane fa, amma kuma... Matakin da ta ɗauka shine daidai, ba zata iya faɗawa Maman ta ba gaskiya saboda bata so dangin ta su dinga kallon Alhaji da abun, amma Alhaji Sagir ai shine ya dace saboda aminin shi ne, suna kashewa tare su kuma rufe tare, idan ta ƙi faɗa ta zauna haka, ita ke cutuwa kuma za ta ci gaba da cutuwa tunda ba ta wuce shekarun da za ta buƙaci namiji ba, amma shi abinda yake so ya nuna shine kawai ta yi haƙuri ko? Bayan haƙuri irin wannan ya jefa mata bila adadin halakar da basu san iyakar ta ba, baya ga haka iyayen mu da duk matsalar da zaka je musu da ita in dai ta gidan auren ka ce sai su ce kayi haƙuri, ka yi haƙuri kawai. To a gaskiya it akwai rayuwar da ba zata iya jura ba kawai dan an ce tayi haƙuri, ubangiji da ya halicce mu ya saka mana sauƙi a cikin kowane abu, hatta bauta masa da sai munyi zamu shiga aljanna ai akwai sauƙi, ma fi ƙolokuwar aiki shine sallah, amma akwai sauƙi sosai a ciki, aka ce idan ka idar da alwala ka tuna baka wanke wani wurin ba, to kawai ka wanke iya shi ɗin ko da bayan ka idar da sallah ne, sauƙi ne soai8da ba'a ce sai ka sake alwala ba sannan ka yi sabuwar sallah, idan a cikin sallah ka mance wajibi, sai aka ce ka yi ƙabli ko ba'adi, idan babu ruwa ba'a tsananta maka sai ka nemo ba, aka ce kayi taimama idan kana jin tsoron wucewar lokaci.... Da irin haka fa ubangiji da ya halatta *aure* sai kuma ya halatta *saki*, ba dan komai ba saboda idan ɗaya daga cikin ma'auratan yana cutuwa sai a rabu dan a zauna lafiya, dan ma fa a rabu a mutumce yadda za'a dinga ganin juna da mutumci har ihsani Allah ya ce maza su ba mata bayan rabuwar, sukutum fa aka saukar da sura mai sunan *saki* (Thalaƙ), saboda me to? Da haƙuri shine mafita a wasu lokutan ai da surar haƙuri aka saukar, da haƙurin shine maslaha a wata matsalar ai da ubangiji bai gindaya mana rabuwa a tsakanin zamantakewar mu ba.
Girgiza kai tayi jiki a sanyaye ta koma falon ta zauna, sai dai duk ƙoƙarin ta na son ta ƙeƙashar da zuciyar ta saida tayi kuka saboda ganin kamar ana dukan ta ne kuma ƙarfi da yaji a ce kar ka buɗa bakin ka bare ma kayi kukan.
*BAYAN KWANA HUÆŠU*
Tunda suka shigo tare da Aliyu dan gaisawa kamar yadda suka saba yake hangen fuskar ta daga nesa, abu ga farar fata fuskar ta duk ta koɗe tsabar kuka, hancin ta ya fita daban yayi jajir uwa uba idanun ta, daga haka ya gane akwai fa damuwa sosai, dama kuma kwana biyu ya ɗan fahimci Abba ba kamar yadda yake ba, a baya da wuya su zauna doguwar hira da shi bai sako hirar Ummu ba, dan ko Kuwailat za ta wuce ya kalle ta sai ya yi murmushi ya ce kamar uwar ta Ummu sak, amma kwana biyu bai ji bakin shi ya ambaci sunan Ummu ba, gaskiya hankalin shi ya tashi da ganin wannan damuwar dake kan fuskar ta, shi f alƙawari ne yayi in da yana raye ahalin Alhaji ba zasu shiga damuwa ba, sai dai idan ta fi ƙarfin shi kawai.
Dake kwanan Hajia Luba da ba ya kwana ɓangaren saboda yara, kwana biyun a wurin Ummu ya yi, amma ko gaishe shi ta yi ba ya amsawa ba sai idan Kuwailat na wurin, yanzu ma shigowa ya yi bayan shigowar su Aliyu da suka gama gaisawa, ita bata gan shi ba sai yanzu, dan haka dag tsaye da take da ladabi ta kalle shi har tana rusunawa tace "Ina kwana Abban Kuwailat."