Sashe 60
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon Hajia Abida tayi tace "Mamie, ki bar shi ya faÉ—i abinda ke ran shi, dama na jima da fahimtar kamar akwai wani gani-gani da ake min a gidan nan, ban san me yasa ba ko me nayi, a sanar dani mana ai zai fi ko? Madadin ayi shiru ana kallona da abun ni kuma ina jin ba daÉ—i..."
Saida ta kawar da kanta cike da raini da gawurta tace" Dan raina zai iya ɓacewa har na zo nayi abinda zan bayar da mamaki."
Gyara tsayuwa Sabeer yayi, kafin ya ce wani abu Abbu Mukhtar da ya shigo tare da Sa'ad wanda yau ya zo dan duba jikin Alhajin wanda gaisawa m'a da su Fa'iza ya tsayar da shi kuma ƙofar a buɗe take, dan haka ya ji komai da suke tattaunawa yace" Ki ji ba daɗin mana, ƙwarai akwai abinda muke ɓoye miki, wanda da mun bi ta zuciyoyin mu da Allah ne kaɗai ya san me zai faru, mu da kika ma laifi muka haƙura muna zama dake abisa tilas, sai ke ce ba zaki iya ba saboda ki nuna mana ke gawurtatta ce a rashin imani da aikata miyagun laifuka."
Da matsanancin mamaki Abida ta kalle shi, Aslam da tubarkallah ya girma ya riƙo hannun ta yana faɗin" Mamma muje, ke fa kika ce zaki kai ni yau, Muje mana."
Fizge hannun ta tayi daga riƙon da yaron ya mata tana faɗin" Kai dakata na gama da wannan gayyar."
Sai kuma ta dubi Abbu Mukhtar wanda girma ya ƙara zuwa mishi gemun shi duk furfura ne kamar shi ke gaba da Yaya Bilal tace " Me kuke nufi? Ni kai tsaye nake so ku faɗa min ku daina nuƙu-nuƙu."
Gyara tsayuwa Sa'ad yayi da yanayi na ɓacin rai da takaicin ta, dan ko kwana biyu da ya wuce sun yi magana da Hambali, dan haka a ɗan kausashe yace "To wai me yasa kike ta nanata a faɗa miki ne? Kina jin har kin cimma burikan naki ne da har kike jin ko yanzu asirin ki ya tonu baki da matsala? Ki ci albarkacin Alhaji dake kwance ba lafiya, ba dan haka ba wallahi da na feɗe miki biri har wutsiya."
A kausashe ita ma ta kalle shi tace" Kai a wa da har zaka sa mana baki a maganar nan? Asirina ya tonu? Ya tonu ɗin, ka tona mana idan ka san shi, kada ka ga an yi shiru har auren ka ya ɗauru da Eesha, rashin sanin waye kai a baya yasa iyayen ta yarda da kai, ko ka ɗauka bamu san a baya dillallin ƙwaya da hodar iblis bane kai?"
Girgiza kai Sa'ad yayi ya gyara tsayuwar shi, da sauri Hajia ta miƙe tsaye tana matsowa kusansu tace" Kunga, dan Allah bana son tashin hankalin nan, ku rabu da ita kawai, kowa yayi na gari ai dan kan shi."
Wani kallo ta ma Hajia ta murguɗa baki tare da kaɗa kan ta, hakan an sa Sa'ad jinjina kai sannan ya kalle ta ƙasa ƙasa yace" Hakane, baki yi kuskure ba, ni dilallin ƙwaya ne a baya, amma Alhamdulillah tunda na jima da karɓan tuba, a duniya kuma mutum ya san kuskuren shi sannan ya gyara kuskuren shine alkairi ma fi girma, shi waccen... *tsohon najadun* ai har yanzu sana'ar shi kenan, kuma na gama shirya yadda zai zo ƙasar nan, wallahi daga inda ya sauka ko numfasawa ba zai yi ba zan sa a kma shi."
Sai kuma harare ta sama da ƙasa yace" Idan kin isa ki hana shi zuwa, idan kuma kin isa ke ki hana faruwar abinda zai yi Dalilin barin ki gidan nan bayan kama ki da mugayen laifuka."
Da yanayin hassala Sa'ad ya gifta zai wuce sai kuwa Yaya Bilal ya riƙe hannun shi, kallon juna sukayi inda Bilal yace" Me ka sani? Matata ce fa? Duk me kuke nufi da maganganun ku?"
Saida Sa'ad ya kalli Abida data zuba musu ido, sai kawai ya girgiza mishi kai yace" Ba komai kawu."
Da rashin fahimta Yaya Bilal yace" Kam..." Kafin ya faɗa Abida ta dafa kafaɗar shi tace" Tunda ya ce maka ba komai to ba komai ɗin, da suna da wata hujja ai da tuni sun yi aiki da ita a kaina, ni fa na jima da fahimtar ana nuna min tsana a gidan shiru kawai nayi, ni Kaga ba wannan ba, zamu fita ne da Aswan, kuɗi muke buƙata?"
Kallon ta Yaya Bilal É—in ya yi, sai ya ga mahaifin shi na kwance za ta zo da maganar kuÉ—i za su fita, sai kawai ya figo hannun ta zuwa falo, da kallo duk suka bisu kafin Hajia ta kalli Sabeer da Sa'ad tace" Bana son fitina, dan Allah ku barta da halin ta."
Sa'ad ne ya zauna kan kujerar da Yaya Bilal ya tashi yana faÉ—in" Ba zamu barta ba Hajia, mun yi iya shirun da zamu iya, ya kamata ta san cewa duk shekarun nan alfarmar rufa mata asiri muka yi."
Abbu Mukhtar ne yace" Har ma zuwa yaushe za mu ci gaba da ƙyaleta Hajia? Wanda ina ji a jikina da sa hannun ta a ɓatan Eesha."
Jinjina kai Sa'ad yayi ya kalli Abbu yace" Dole ma ta girbi abinda ta shuka, duk shekarun nan da tunanin yadda zan wargaza shiri ta nake kwana nake tashi, komai tafiyar wahainiya yake saboda suna da kuÉ—i, amma yanzu abu É—aya kawai ya rage da zan fallasa ta."
Da sauri Sabeer ya kalle shi yace" Me kenan?"
Saida ya kalli Aslam da98 sai yanzu ne yake bin bayan iyayen nashi yana faɗin" Na haɗu da ɗaya daga cikin mutanen da sukayi garkuwa da Fahad shekarun da suka wuce, duk da yanzu sun bar harkar dan dama can ba aikin su bane, ya min alƙawarin haɗani da wanda ya jagoranci aiki, shi kuma zai sanar da ni wanda ya saka su kama Fahad, daga nan komai zai zo ƙarshe."
Zaro idanu duk sukayi musamman ma Abbu da yace" Sa'ad, wai dama har haka kake bibiyar wannan lamari? Ka tabbata baka sa kan ka a haÉ—ari ba?"
Murmushin yaƙe yayi dan ko wayar da sukayi da Hambali gargaɗi yake mishi ya zuba ido akan abinda ke faruwa a gidan nan kawai yace" Ba komai Abba."
*Falo* kuma a kausashe Yaya Bilal yake duban ta yace"...
*Alhamdulillah.*
29/07/2023, 09:55 - MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes.
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata.
Sayen na gari mai da kuɗi gida, sai an gwada akan san na ƙwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a ƙasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI- SIRRIN MANYAN MATA)._
_Bismillahir-rahamanir-rahim._
*29*
A kausashe Yaya Bilal yake duban ta yace "KuÉ—in me ? Abida baki da hankali ne? Uban nawa na kwance kike cewa na baki kuÉ—i zaki fita da yaro? Ina zaku je ? Me zaku y?"
Wani irin juyi tayi da irin an takura mata ɗin nan ta juya mishi baya tana cewa "Kai! Ni fa gaskiya abun nan ya isheni, wai me na muku ne haka? A gaban ka fa ƙannan ka har da mijin ƴar ku suke gaya min magana, gaban idanun ka Sa'ad ya kira Babana da tsohon najadu, me ka yi? Na ƙyaleka sai kuma kai ma ka ɗora naka, to na gaji gaskiya, Haba."
Juyawa yayi inda zai fuskance ta yace" Duk abinda suka faɗa bana jin zasu faɗa babu dalili, Abida na fara gajiya da abubuwan ki, tunda kika haifi yaron nan kuɗ kawai kike karɓa a hannuna, me kike yi da su?"
Da mamaki ta ƙanƙance idanun ta tace" Me nake yi da su? Zargina ma kake?"
Saida ya gyara tsayuwar shi da kyau tare da harÉ—e hannayen shi yana kallon fuskar ta yace" E, zargin ki nake."
Sassauta murya tayi dan ta fara ganin alamun kamar baƙar rana ce yau a gare ta tace" Me yasa to?"
A take ya bat amsa da" Saboda karɓan kuɗin ki ya yi yawa."
Taɓa baki tayi à sanyaye ta kama hannun Aswan da ya same su nan tace" Shikenan, ka riƙe naka kuɗin, ni zan kai shi shan iska kamar yadda na mishi alƙawari."
Jan hannun Aswan ta fara yi inda shi kuma cike da wayo da kuma abinda ke ran shi kenan yace" Ni fa Mamma shiyasa na fi son kawu Hashim."