Sashe 62
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi kawai Aisha tayi, ita tasan wannan kulawar duk hada dan ƴar uwar ta bata nan ne, to amma ya zasu yi? Ko mijin ta Sa'ad da ya dinga nema da bin salsala ya haƙura a lamarin Kuwailat dai dan babu cigaba ko nasara, wataƙila fa ta rasu ne, amma har yau Abbun ta shi dai bai yarda a ce ta rasu ba, shi kawai ƴar sa za ta dawo ko yaushe ne, hakan yasa ya fi Mamie damuwa? Ko kuma dai damuwar shi fili tafi ta Mamie fitowa? Dan har farin gashi yayi wanda ko Kawu Bilal baya da shi, gashi baya daɗa yin jiki sai ma tension da ya sako shi gaba yanzu wanda ake ta ƙoƙarin kiyayewa. Fitowar Mama ta sa ta ɗaukar Yusrah dake bacci suka fita, kai tsaye falon su Hajia suka nufa, anan suka same su zaune har Alhaji da ya farka yana cin ayaba, saida suka sake gaisawa kamar yanzu suka haɗu kafin su tambayi jikin Alhaji, da tabbaci Hajia tace "A'a jiki yayi kyau sosai, sai fatan Allah ƙara lafiya kawai."
A tare suka yi addu'a da "Allah ya ƙara lafiya, Allah ya sa kaffara ne."
Daga zaune Alhaji ya kalli Aisha yace "Amarsu, duk da ciwon son ki ne ke wahalar dani amma kin ƙi kulani ko? Saboda wannan ɗan ƙiriniyar mijin naki."
Turo baki Aisha tayi tana kallon shi tace "Ai laifin ka ne Alhaji, kai ne fa kace ka fi son ganin Kuwailat dan ita c farin cikin ka, shiyasa nima na kama nawa mijin na bar ka da margayi.."
Tun bata ƙarasa ba Sa'ad ya zaro ido ya kalli Abbu da yake da tabbacin sai ya tsawatar mata, ai kuwa tuni ya ɗaga murya yace" Eeeeeeshhha..."
Da sauri ta dantse leɓenta ta kalle shi, a ladabce tace" Kayi haƙuri Abbu, ba zan sake ba."
Suna haɗa idanu da Sa'ad ya mata kallon wuce daga nan, haka kawai ki ja a mare ki anan kuma ba zan iya rama miki ba, ƙarshe ni ne da jin ciwo da wahala, to wuce gaskiya, turo baki tayi da yanayin da ta saba yi mishi magana na shagwaɓa tace" To ai fita ne zanyi in dawo."
Gyara zama yayi yace" I..." Sai kuma suka haÉ—a idanu da kawu Bilal dake ta murmushi, hakan yasa ya sassauta murya cikin raÉ—a yace" Ina kuma? Ke da bamu jima da zuwa ba."
Ƙara matsawa tayi daf da shi ta sunkuya cikin kunne tace mi shi" Ni da Mamie ne zamu je can siyan wani abu, dan Allah ka barni na je, na faɗawa Mamie kana yin duk abinda nake so fa."
Wani irin kallo ya mata yace" Ke dakata! A me kika É—auke ni? Ba dai gulmata kawai kike yi tunda kika shiga can ba?"
Girgiza kai tayi a marairaice tace" Wallahi ban yi ba Abbu."
Sama da ƙasa ya kalle ta yace" To ba zaki je ba, dan ni ba mijin hotiho bane."
Kyaɓe fuska tayi irin za ta yi kukan nan tace" Kayan gyara fa Mamie zata siyo mana."
Irin hararan gefen nan ya mata yace" Da gaske?"
Jinjina kai kawai tayi, hakan yasa yace" To shikenan maza a tafi, amma kawo Yusrah na riƙe miki."
Da farin cikin jin haka ta miƙa mishi ita, hakan yasa ta ɗagowa ta juya inda Mamie take, sai ta ga da ido kawai Maman ta take nuna wa Abbun ta zasu fita yanzu za su dawo, kallon Abbun tayi ta ga ya lumshe idanu da murmushi alamar to, ita kanta murmushin tayi saboda birge ta da sukayi, kama hannun Maman ta tayi tana mata raɗa "Wallahi Mamie har yanzu ke da Abbu kamar amare."
"To da menene?" Ta tambaya da sigar faɗa, da raha dai suka fita suna tattaunawar su, inda Sa'ad ya bisu da kallon so da ƙauna, yana son ganin su a irin wannan farin cikin, Shiyasa yake yawan ziyartar su tare da ƴar su dan su ji daɗi, to amma ya ga Maman m'a duk in suka zo sai ya ga wani sabon salo dag gurin Eesha, hakan na nufin dai Mamie so take ya zama raƙumi kawai da akala? To shi a haka ma aka bar shi ai ƴar shi ta gama da shi ko? Tunda ya iya tuɓewa gaban ta ya dinga haife ƴaƴan ta, to kuma me ya yi saura da ake nema sai hargitsa sauran nutsuwar ta shi?
********************
Sun sauka lafiya kuma iyalin shi sun tarbe shi, musamman ma Ummu da ke da shi a wannan ranar, tayi farin ciki sosai da ta ga ya ci abincin nan ƙwarai wanda ta zuba yajin mza a ciki, burin ta ya neme ta yadda za ta gamsu ta kuma yarda tana da miji ita ma, kwalliya ta biya kuɗin sabulu, dan kuwa ana kiran sallah la'asar ya fara rumgumar ta da shinshinar dadaɗan ƙamshin ta da baya jin shi a ko ina a duniyar nan sai a wajen ta, tayi shaye-shaye ita ma saboda zuwan shi, hakan yasa Ummu fin shi rikicewa ta dinga cire kayan ta tana taimaka mishi shima, ya kai maƙura na son kawai ya sauke abinda yake ji wanda bai taɓa jin irin haka ba har ya rasa hankalin shi.
Komai ya kankama inda Ummu ta kai maƙura kuma ta buɗe mishi hanya dan yayi yadda yake so, amma abun takaici da ya saka Ummu ɗagowa tana kallon shi shine yadda ko minti biyu bai yi ba ta ji yana tiltila mata ruwan dake nuna shi fa har ya zo, da kallo ta bishi har ya shiga ban ɗaki yna faɗin "Ashe har an tayar da sallah?"
Tana kwance bata motsa ba har ya gama shirin masallaci cikin doguwar riga ya fita, saida ya fice kawai ta ji ta fashe da kukan da ba ta san na me ye ba ita kan ta, jawo zanin rufa tayi ta rufe ciki ruf tana ta rizgar kukan ta, kafin ta ankara har ya dawo ya same ta tana kukan nan, hankali tashe ya tunkare ta yana tambayar "Subhanallah ! Maman Kuwailat, lafiya ? Me ya same ki?"
Shiru tayi ba ta kula shi ba sai rage sautin kukan da tayi ta yunƙura ta tashi zaune tana rufe fuskar ta bata so su haɗa ido, juyo da fuskar ta yayi yana kallon ta yace "Ummu, lafiya ? Me ya same ki? Wani abu aka miki?"
Kallon shi tayi da idanun ta da sukayi jajir cikin ɓacin rai da fitar hayyaci tace "...
*Alhamdulillah.*
29/07/2023, 09:55 - MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes.
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata.
Sayen na gari mai da kuɗi gida, sai an gwada akan san na ƙwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a ƙasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI- SIRRIN MANYAN MATA)._
_Bismillahir-rahamanir-rahim._
*30*
Cikin ɓacin rai da fitar hayyaci tace "Me aka min ? Ban sani ba, ni kawai ka rabu da ni nayi kukana."
Hankalin shi ne ya ƙara tashi, sam Ummu Kulsum ta kasa gane irin girma da matsayin da take da à wurin shi, ba dan haka ba da bata yarda tana zubar da hawaye a gaban shi ba, son ta yake sosai, ƙaunar ta yake matuƙa, baya son ɓacin ranta, saboda yarinyar ta bashi farin cikin da yake nema a gidan duniya, ta sa ya ji ƙuruciya a tare da shi lokacin da ciwo ya so kama shi, ta zama rigakafin duk wata cuta gare shi, shi ya sa Shima sai inda ƙarfin shi ya ƙare a kan ta, dan haka ya riƙo hannayen ta cike da kulawa yace "Ummu, dan Allah daina kukan haka ki faɗa min me ya faru? Kin ɗaga min hankali fa, wani ne ya miki wani abu a gidan? Ko ni ne na ɓata miki rai."
Kallonshi tayi tana shasheƙar kuka, zuciyar ta na raya mata ta faɗa mishi, sai kuma kunya da kawaici su mata katanga da faɗin haka, sadda kanta tayi ta girgiza kai tace" Ba komai."
Girgiza kai yayi yace" Ban yarda ba komai ba, dan Allah ki faÉ—a min Ummu, idan ba haka ba zan É—auka an miki wani abu ne a gidan nan kuma kin kasa faÉ—a min."
Cikin shasheƙar kuka ta tausasa kallon ta gare shi cikin rawar muryar da ta fara dakushewa tace" Papan Kuwailat, kayi haƙuri idan abinda zan faɗa zai ɓata maka rai, dan Allah kayi haƙuri ka ji?"
Girgiza mata ka yayi ya tallabo haɓarta yace" Saurara Ummu, koma menene ki faɗa min, ni mijin ki kuma zan iya karɓan gyara daga gare ki inhar daidai ne, dan haka faɗi ina jin ki."
Saida ta ja majina ta sauke numfashi sannan ta sake duban shi a sanyaye sosai tace" Dama...Papan Kuwailat, ka faÉ—a...min me...yasa yanzu ka...daina sona? Bana jin daÉ—in haka da kake min yanzu."