Sashe 54
Rubutacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A marairaice ta koma à hankali ta zauna ba duka gaba ɗaya ba, saida ta ji komai ya daidaita kafin ta idasa damɓasuwa a cikin ruwan, da tausayawa yake shafa ƙafar ta a cikin ruwan, hakan yasa Aisha ta tsurawa fuskar shi idanu tana kallo da tunanin wai dama Abbu Sa'ad zai iya yi mata haka? Ita fa ƴar sa ce? Me yasa zai mata haka? Tana tsaka da tunanin nan ya ɗago idanun shi, suna haɗa ido ya ji ya tsargu dan kamar kallon zargi da tuhuma take mishi, dan haka ya sadda kanshi a tausashe sosai yace " Kiyi haƙuri ƴar Abbu, ban san na kasa riƙe kaina ba, ba haka na tsara mana ba, amma haka Allah ya so."
Idanunta ta lumshe tana kallon yadda yake ta shafa ƙafar ta bata ce ƙala ba har ya sake canza mata ruwan kafin ya tabbatar ma kanshi ta samu kulawar da take buƙata ya fito da ita.
*******************
Zaune take kan kujera da wayar ta a hannu tana bin saƙonnin wani sabon grp da ta samu kanta a ciki yanzun mai sunan *RAYUWARMU A YAU* (zan dawo da shi in sha Allah 😕, ina son grp ɗin nan), daga yadda ta ga farawa da abubuwan ƙaruwa ta san za'a ƙarun, sai dai bata sai ba ko kamar sauran grps ne da akan fara da zafi daga baya ayi sanyi saboda yau da gobe kayan Allah ne, sai yanzu da ta duba komai na grp din sai taga ita kanta *admin* ce a ciki sannan ƙawarta *Sumayya* ita ce ta buɗe gidan, a zuciyar ta kawai tayi addu'a Allah yasa alkairi a wannan gidan, sannan ta nemi lambar Sumayya ta mata magana kan grp din dan ta ji me ye tsare tsaren shi? Suna cikin magana kiran Mama ya shigo wayar ta, da nutsuwa ta ɗauka tana murmushi saboda farin cikin ganin kiran.
Da nutsuwa ta yi sallama mama ta amsa, saida suka gama gaisawa har tana tambayar ta ina kishiyar ta? Murmushi tayi ta kalli yarinyar da ta haifa wacce har ta fara zama sai ƙoƙarin ɗauko kayan wasan da ta cika mata gaban ta da su tace "Gata nan mama tana wasa, yanzu rarafe ne kawai a gaban ta."
Da raha Mama tace "Ja'ira, wato ƙiriniyar ki take so ta koya? A wata na shiga kin fara son miƙewa tsaye."
Dariya Ummu tayi ba tace komai ba, sai Mama da tace "Ya mai gidan? Yana lafiya?"
Da fara'a ta amsa da "Lafiya lau Mama, suna can basu dawo ba, amma dai munyi waya ɗazu ya ce in sha Allah yana sa ran gobe su kwana a Dubai kafin su ƙaraso."
Da kulawa ta amsa mata da "To Allah ya yarda, Allah kawo su lafiya."
Da farin ciki ita ma ta amsa da "Ameen Ya Allah Mama."
Jim sukayi shiru ya biyo baya sannan Mama tace "Ummu, Nabila bata zo gidan ki ba?"
Gaban Ummu saida ya faÉ—i tare da jin tashin hankali ya ziyarce ta lokaci É—aya tace "Mama Nabila kuma? Bata gida ne? Ina taje to?"
Cikin muryar dake nuna kuka mama ke yi tace "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un? Ummu Nabila bata gidan nan tun jiya, ban san ina take ba, Ummu yanzu a ce kamar Nabila bata kwana gida ba kuma ni mahaifiyar ta ban sani ba? Ina take to? Gidan uban wa taje ta kwana? Tana me?"
Ummu ma cikin tashin hankali ta miƙe tsaye tana kallon *Kuwailat* dake wasar ta tana faɗin" Mama dan Allah kiyi haƙuri, ki tura su Mujittafa da Yaya Luƙman su nemo miki ita, nasan ba zata wuce gidan ƙawa ba, amma Mama ki daina mata kuka dan Allah, ki mata addu'ar shiriya kawai."
Cikin shasheƙar kuka mama tace" Ina yi Ummu, ina mata kowane lokaci, duba kiga har Luƙman da baya son ko ɓacin ranku, amma haka ranar da ta kai shi bango yarinyar nan saida ya zaneta har ta kasa fita, amma kin ga shine yau daga fitar ta har taje ta kwana."
Da rashin jin daɗin wannan lamari da hango rayuwar da Nabila ke neman tsumduma kanta a ciki Ummu ta dinga ba Mama haƙuri da kwantar mata da hankali, har suka gama waya Ummu bata zauna ba tana kai da kawo da tunanin matsalar Nabila, Allah ya gani tun ba yanzu ba mama ke iya yin ta akan Nabila, amma kullum lamarin ta ƙara lalacewa yake yi kamar ba'a kwaɓa, gashi ta kai yanzu har ta fara kwana ba a gida ba? Ita kam za ta je gidan ta ba Mama shawara kawai a samu kawu *Idi* su sama mata miji a aurar da Nabila tun wuri, dan in ba haka ba wallahi za'a kai lokacin da za ta fi ƙarfin su.
*Alhamdulillah.*
29/07/2023, 09:55 - MOM LATEEF: 👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*RUBUTACCIYA*
👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ‘©â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_NA_
*SAMIRA HAROUNA*
_SADAUKARWA GA_
*MRGY. HAJIA FATIMA ZAHRA*
_(Allah ya jiƙanta da rahama)_
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_(GIDAN ƘAMSHI-SIRRIN MANYAN MATA)_
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaÉ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes.
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata.
Sayen na gari mai da kuɗi gida, sai an gwada akan san na ƙwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a ƙasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan lambar *+227-97-82-44-94*
*SECRET DE LA FEMME* _(GIDAN ƘAMSHI- SIRRIN MANYAN MATA)._
_Bismillahir-rahamanir-rahim._
*26*
*BAYAN WANI LOKACI*
Shekara goma sha shida ne da ita yanzu, amma yanda ta fito ƙofar gidan dan ɗiban ruwan da zata yi wanka, yanayin ta, dirinta da buɗewar idanun ta za ka ɗauka ta kai sha takwas ko ma fiye da haka, kitso ne a kanta manya wanda aka y da gashin doki duka bai fi guda goma ba, da alama kuma kitson sabo ne saboda yadda yake ɗaure à kan nata, wuyan ta kuma wata ƙaramar sarƙa ce srriya ta cika wuyan nata dam da shi, inda kunnuwan ta ke ɗauke da huje har guda huɗu kowane kunne, uku jere sai ɗaa dake saman kunnen kuma da wayon ta tasa aka mata shi tas.
Riga mai sirraren hannaye ne jikin ta wacce ta fito da halluttar ta sosai sai zane da ta ma wani irin É—auri ya kusa kaiwa ga guiwoyin ta, fatar ta na da haske sai dai fuskar ta tafi haske, dan kuwa kwanakin nan mai ta sa kanta saboda ra'ayi kawai.
Aje bokitin tayi tana kara ƙaramar wayar ta a kunne wacce take jin kunyar riƙewa ko a cikin ƙawayen ta, dan haka yanzu take fatan haɗuwa da gwaskan da zai iya cire ta raini, cike da tsiwa da wulaƙanci da rashin kunya da duk ta koya a sabuwar duniyar ta take faɗin "Dallah malam ni ka dame ni, na gaya maka bana sonka mana, ko ana so dole ne? Ka rabu dani mana ka samu wacce ta dace da kai."
Daga ɗaya ɓangaren saurayin ya amsa da "Ba zan iya rabuwa da ke ba Nabila..."
Tana kunna fanfon tace "Saboda?"
A take shi ma yace "Saboda ina sonki, ki bani dama mana na zo gidan ku, idan ba haka ba zan zo da kaina na nemi aurenki."
Wani wawan tsaki taja tana riƙe da kan fanfon tana faɗin "Kana ji ko? Wata takwas da ya wuce ƙannan Babana suka ce wai sun min miji kuma zasu ɗaura min aure saboda sun ga na fara fitsarewa, ka san me nayi?"
Saida ta gyara tsayuwa ba wani alamar wai ɗar ta ci gaba da cewa "Saida suka turo yaron wajena wai dan mu fahimci juna na zo mishi da wuƙa na kuma tabbatar masa da zan zama ajalin shi idan har ya yarda ya aureni, to dake ba ɗan mahaukaciya bane sai ya gane yare na ya ce ba zai iya ba, iyayena kuma na faɗa musu idan har suka sake min irin haka wallahi zan gudu na bar musu gidan, tun daga shi suke lallaɓa ni suna so suga na fito da mijin da kaina nayi aure, kai kuma baka da tsari irin na mazan da nake so, shikenan sai na kaika gidan mu? Ka min me to?"
Jikin shi sanyi yayi sosai hakan ma yasa shi cewa "Shikenan, Allah ya kyauta."
Cike da tsiwa da harare harare kamar yana gabanta tace "Ya ma kyauta fiye da haka."
Da sauri ta yanke kiran tare da matsawa daf da fanfon ta kashe ruwan dan ya mata yadda take buƙata duk da bai cika ba, ta yunƙura zata ɗauki ruwan wani kira ya sake shigowa wayar ta, tun kafin ta duba wayar ta fara faɗin "Tofa! Allah yayi dare gari ya waye, yadda kasan Nabila ce kaɗai budurwa da ta rage, kowane su-su-su da al..."
Ganin ƙawar ta ce ke kura yasa ta yin murmushi ta ɗaga tare da gyara tsayuwar ta tana faɗin "Ina jinki ƙawata?"