Sashe 94
Muhibba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zahra Ta shiga murza hannunta cikeda tsoron abinda ka iya zuwa yazo, dan yanda taga mahaifin nata sosai tasha jinin jikinta “Paa... Paa Wllhi bansan mai ya faru ba nima kawai cewa tayi idan kaje zakaga abinda zai hanaka auren Anty Raheema shisa na yarda da plan d’in nata... Amma wllhi wllhi Paa I’ve no idea what her plan was... Kawai tace I should trust her the plan would definitely work... Amma bansan menene ba... Mun shigo motar haya muka dawo masarauta tace na kashe wayata she can handle the renaming parts of the plan... Paa I’m sorry kawai banso ka auri matar nan ne..!”
Tinda Ta soma magana yai mata K’uri, ya gyara zama kad’an yace “Wacece ita..?!”
Zahra na muzurai tace “Aunty Muhibbah..! But Paa please kar ka mata fad’a laifina ne..!”
“Muhibbah!” Ya nanata cikin zuciyarsa, yarinyar da yai mafarki da ita jiya... Toh Wai wacece ita.. Mai take nema cikin Masarautar..? Ya kamata yasan komai gameda ita...
Ya jinjina kai kad’an yace “Karki damu bazan mata komai ba... Kije Ki kirawo min ita...”
Zahra tace “Ai bamu ganta ba, Ta bar note wa Aunty Umaima cewa Ta gama jarabawa Ta koma gida...!”
Ya jinjina kai a hankali yace “Ki kirawo min Umaima..!”
Ta amsa had’ida risinawa kana ta fice kiran Umaima....
Koda Umaima ta iso parlorn Mahmood tambayarta komai gameda Muhibbah yayi... Umaima ya sanar dashi duk abinda ta sani gameda ita....
Ya jinjina kai a hankali kana ya baiwa Umaima izinin tafiya... Umaima na ficewa ya kirawo Turaki yace yanaso yaje Jami’ar garin ya bincika masa komai gameda abinda take karantawa dan ko shakka babu ya soma tantaman idan da gaske makaranta ne ya kawota Masarautar....
**
Gimbiya Zeenat Ta kuma kaiwa Raheema rank’washi a matuk’ar fusace tace “Na rasa ke wata irin shashasha ce Raheema, wane jarabar ne zai dawo dake Masarautar nan bayan Muna gab da mallakar Mahmood... Wannan gantalellen Yazeed d’in ban San kalar asirin da ya miki ba...!”
Raheema na hawaye take fad’in “Aunty wllhi Yazeed tilasta min yayi nazo... Bansan Zuhra zata kamamu ba... Nidai fata na Aunty Allah Sa kada ta sanar da Mahmood dan wllhi idan ya sani bazai yarda ya aureni ba..!”
Gimbiya Zeenatu Ta jinjina kai tace “K’warai kuwa uwarsu ta sani ma koran wulak’anci zatai mana a Masarautar nan mu k’asa mallakan abinda muka jima Muna hari...! Yanzu ke bazaki bari kowa yasan kinzo Masarautar nan ba... Salin alin kiyi ficewarki Ki koma kuci gaba da shirin biki ni zanji da ita Zuhrar..!”
Raheema ta murmusa tace “Yauwa Aunty na shisa nake k’ara sonki... Dan Allah kar ki bari Zuhra ta fasa maganan nan cikin Masarauta..!”
Gimbiya Zeenat ya murmusa tace “Yo mud’in na wasa ne..! Ke yanda na k’wallafa rai billahillazim sai kin auri Mahmood sarauta ta tashi daga hannun Giwa ta dawo hannunmu... Maza tashi kije kafin munafukan kuyangin Masarautar nan su soma tururwa...!”
SameenaAleeyou 📚*MUHIBBAH*
*59*
*©️Sameena Aleeyou...✍🏽*
Hankali kwance Raheema ta koma masarautarsu akaci gaba da shirin biki, a nan Masarautar su Mahmood ma ba’a fasa komai ba anci gaba da shirin biki tareda nad’in sarautar Sarki Mahmood, sam bai nunawa Yazeed yasan wani abu gameda alak’arsa da Raheema ba haka nan Zuhra ma bata nuna komai ba kaman yanda Mahmood d’in ya buk’ata daga gareta... Koda Gimbiya Zeenat ta kirawota har d’aki ta tareta da zancen murmushi mai ciwo Zuhra tai tace “Aunty Zeenat kenan ai abinda ya riga ya faru ya faru, bazamu iya canza komai ba saidai muyi fatan hakan ya zamto na k’arshe domin kuwa Sarki Mahmood mutumin arziki ne bazanso matarsa ta kasance macuciya azzaluma irin Raheema ba...!”
Gimbiya Zeenat Ta tareta da fad’in “Naji dad’i da kika fahimci hakan Zuhra, kuma babu wani riba a b’ata sunna ma’aiki da ake k’ok’arin k’ullawa kuma kema Ina fata Keda Yazeed ku daidaita kanku dan ba wani abu bane sharrin shaid’an ne... Koda wasa kada ma Ki bari wannan labari ya fita daga cikin Masarautar nan balle har ya tsallaka Masarautarku..!”
Murmushi mai ciwo Zuhra tai tace “Aunty kenan.. Inaga ci gaba da zama gidan Yazeed ko rashin ci gaba da zama dashi wannan wani abu ne da ya dace ni na zab’a ba Ke ba... Inaga bakida hurumin da zaki dubi tsaban idanuna kice min naci gaba da hak’urin zama tareda Yazeed Dan haka kar mu sake wannan zancen... Maganan Raheema kuma tuntuni ni na rufe babinta a rayuwana, na barta da wanda ya halicceni ya kuma halicceta shi zai min sakayyan abinda suka jima suna min itada Yazeed... Hasalima bani Ta sab’a ba mahaliccinta Ta sab’a shi zata nemi yafiyarsa.. Idan babu wani abinda zakice ni zan tafi Aunty...!”
Gimbiya Zeenat tabita da kallo jiki a mace ta k’ak’aro murmushi wanda yafi kamada yak’e “Toh..Toh shikenan... Ai Babu matsala kina iya tafiya Zuhra...Allah ya shiga lamuranki..!”
Zuhra ta amsada “Ameen Aunty..!” Kana ta mik’e tai ficewarta Hadimarta na tsaye daga k’ofan shiga parlorn tana jiranta...
Tana fitowa ta take mata baya suka nufi sashen Zuhran... Saidai suna shiga sashen nata suka tadda Yazeed zaune parlorn tareda yaransa sai wasa yake masu suna tsalle jikinsa abinda bai saba ba... Da gani kasan wani abin kawai yake shiryawa...
Zuhra ta sallami Hadimarta kana tasa kai zata haura sama... Yaran suka tafi da gudu suna rik’o hannunta tazo Daddy yai masu doki gaba d’aya.. Wasa suke Sultan ne sarki Daddy ne dokinsa..
Zuhra ta dafa kan yaran tace suje suyi wasansu bacci takeji... Dik yanda yaran suka so tazo suyi wasan tareda ita tak’i amincewa idanun Yazeed k’yam kanta, sam bai tab’a zaton Zuhra nada zuciya har haka ba, shi sam baiyi zaton zata iya fushi irin wannan ba Ta daina shiga sabgarsa gaba d’aya... Kallon arziki ma bai isheta ba... Yana matuk’ar k’aunar Zuhra da bazai iya jure shariyarta garesa ba amma harga Allah shi bai ma San ya ake baiwa mace hak’uri ba balle ya bata... Ya fuzar da fuci kad’an yana mai shafa sumarsa... Tana hayewa ya faki idanun yaran nasa dake ci gaba da wasansu da pillows yabi bayan Zuhra...
Aiko tana ganinsa cikin d’akin Ta shiga nuna masa k’ofa “Get out..!”
Yazeed ya dubeta da mamaki Wai shine Zuhra ke nuna masa k’ofa tana koransa... Ya shanye b’acin ransa had’ida fuzar da fuci...
“I said get out of my room..!!” Ta fad’i a karo na biyu tana mai kuma nuna masa k’ofa...
Ko gizau bai ba saima tsareta da idanuwa da yake ci gaba da yi... “The last time I checked this is my kingdom, so duk yanda naga daman shiga zan shiga... Idan kin mance na tuna miki..!” Ya k’arashe cikeda gadara...
Murmushi mai ciwo tayi wanda da gani kasan na takaici ne... Lokaci guda Ta d’auki wayarta da counter da take mak’alawa a ‘yar yatsarta tace “Basai ka tuna min ba... Amma tunda kace haka ni zan fice na baka waje Dan na tsani ganin wannan fuskar taka... You disgust me your Highness..!!” Ta k’arashe cikin karaji had’ida sa kai zata fice...
Yazeed yai saurin fuzgota ta fad’o jikinsa, su duka biyu suna sakin huci mai zafi yake fad’in “Da alama kin mance da wa kike magana... Zuhra ni ne nan Yazeed wanda mace bata min gardama, let me remind you Idan kin mance..!!”
Fincika tai daga rik’on da yai mata tana mai ci gaba da sakin huci take fad’in “Kash..!! Wannan ba Zuhrar da ka sani bane wacce take matuk’ar tsoronka da shakkanka... Idan baka sani ba ka sani, kan mage ya riga ya waye... Zaman d’an wani lokaci nake a gidanka... Da zaran wa’adin dana d’ibar wa kaina da ‘ya’yana zaka nememu a Masarautar nan ka rasa... Bana shayin duk abinda zaka min Yazeed... Ka rigada ka gama dab’awa zuciyata wuk’a mai bak’in guba wanda zai wahala ya warke... So duk abinda zaka min yanzu bana shakku... Go ahead Your Royal Highness... Kai duk abinda zakayi...!!” Ta k’ararashe cikin huci...
Shima hucin kurum yake saki yana dubanta da tsananin mamaki, ko a mafarki ne akace masa Zuhra zata dawo haka zai fark’a yace k’arya ne sai gashi a zahiri yana sa’insa da Zuhra wacce a baya babu irin cin kashin da bai mata ba... Ya had’iyi miyau mai d’aci na bak’in ciki... Yana mai nunata da yatsa saidai ya kasa furta koda kalma sai idanunsa dake kuma kad’awa... Cikin huci yasa kai ya fice jin yaransu na haurowa saman benen a guje...
Yana ficewa ta lalumi saman gado ta zauna tana mai dafe kanta dake tsananin sara mata, lumshe idanunta tai had’ida kishingid’a cikin gadon Dan gaba d’aya bata gane kanta kwana biyun...
**
Turaki ya shigo da sallama yanda ya sami abokin nasa na zaman jiran k’arasowarsa, yanda yaga fuskar Turakin ya tabbatar masa da zarginsa kan yarinyar ka iya zama gaskiya....
“Barkada hutawa your Highness..!” Turaki ya fad’i yana mai zama daga can gefe, lokaci guda ya mik’awa Mahmood d’in wasu takardu...
Mahmood yasa hannu ya amsa yana mai ware takardun...
Saida ya karance tsaf kana ya d’ago yana duban Turaki da mamaki saman fuskarsa..
“Does this means she’s a fraud...?!”
Turaki ya nusa kad’an yace “Lets not judge her right away Rankaidad’e... Maybe tanada dalilinta na yin k’aryar...!”
Girgiza kai Mahmood yai yace “What could be her motive Turaki..? Kan mai zatazo Masarautar nan tayi k’aryar ita d’aliba ce a jami’ar garin nan alhali ba haka bane, sannan har tayi k’aryar batada masauk’i...Ko mai irin fuskarta basu tab’a gani cikin makarantar ba... Turaki yarinyar nan mak’aryaciya ce kuma tanada babban dalilinta na zuwa Masarautar nan... Kar ka mance tun farkon zuwanta Masarautar nan nakeda alaman tambaya akanta, what if da biyu ta shiga jikin Zahra...? Wayasani ma ko itace taita feeding Zahra da k’arerayi har Zahra ta koma yanda take a yanzu..?!”
Turaki ya katsesa da fad’in “Ka gafarceni Your Highness, ni a tunanina kaida kanka kace zamanta da Zahra alkhairi ne Dan ita ta shawo kan Zahra lokacin da Yazeed ya tasamma gurb’ata zuciyarta da k’arerayi...”