Sashe 16
Muhibba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yazeed ya d’ago da mamaki yana duban Fu’ad, kana ya saki cruel smile d’in nan nasa... Bai mik’a masa hannun ba saima kwalbar gyad’a da ya dank’a masa kana yace “Kayi replacing drugs da wannan...!”
Fu’ad da k’walla Ke neman ciko idanunsa cikin sauri ya bar wajen tamkar zai kifa k’asa...
Jamal ya dubi Yazeed dake ci gaba da sakin murmushinsa kana ya girgiza kai
“Yazeed ina tsoron ranan da zaka Kai Fu’ad bango ya bud’i baki ya fad’iwa Mahmood komai, dik abinda muka aikata... Dan Allah ka k’yale yaron nan haka he’s suffering already....!”
Da gefen idanu Yazeed ke dubansa, saida dak’ik’ai suka shud’a kana yace “And what makes you think ina shakkan Mahmood yasan wani abu gameda rayuwata... I got nothing to be ashamed of... Idan da akwai wanda zaiji kunyar bayyanar abinda ya aikata a baya that person should be Mahmood.... Sabida ni dik barikancina ban yarda na bar tabo wa Zuri’ata ba...Cikin yarana guda biyu babu shege....!”Ya fad’i cikeda isa....
Jamal ya dubesa da mamaki kana yace “Ban fahimceka ba... Maiyasa kace haka...?”
Yazeed ya kuma murmusawa kana yace “Kune Mahmood ke cika maku ido da salonsa na yaudara, amma bani ba... Babu wanda ya tab’a shafawa Masarautar nan irin abin kunyar da ya shafa mana...!”
Jamal ya kuma girgiza kai kana yace “Yazeed Wai mai kake cewa ne...? Mai kake nufi... Please explain it to me...!”
Duban Jamal yai yana mai gyara kishingid’arsa kana yace “Ask him about his daughter... Da aure ya haifeta kokuwa ciki yayima d’aya daga cikin ‘yanmatansa... Ask him idan Aliya matarsa ce ta haifa masa yarinyar...!” Ya k’arashe yana girgiza had’ida tsare Jamal da idanu...
K’irjin Jamal bai daina bugu ba yake girgiza kai alamun a’a... Lokaci guda yake furta “No...no Yazeed... This is not possible...!”
“Of course it is..!” Yazeed ya katsesa da fad’in haka kana yaci gaba da fad’in “So tell me Jamal, among us all wankeda bak’in tabo a tattaredashi....? Wa yafi cancanta yai sarautar k’asar nan...?”
Share gumin da ya tsartsafo masa Jamal yai yana mai furta “Maami Ta sani...?”
Yazeed ya tab’e baki kad’an kana yace “Duk duniyar nan babu wanda ya sani, daga ni sai Abokinsa Turaki... And now that I told you everything, ina son full support d’inka wajen neman Karagar mulkin nan, idan ba haka ba kuma zan fasa kowa yaji a Masarautar nan...!”
Jamal ya shiga girgiza kai yana furta “No, no Yazeed hakan na nufin downfall d’inmu ne gaba d’aya, it will affect us all, including our mother...!”
Yazeed ya jefa gyad’a bakinsa yana mai d’aga kafad’a guda alamun ko a jikinsa yayinda Jamal yaci gaba da jinjina lamarin cikin zuciyarsa... Tsananin mamaki kwance saman fuskarsa... Ya kasa aminta da abinda ya gama sauraro daga d’an uwan nasa...
***
Shigowan su Muhibbah da kad’an Rahima tai ficewarta dan Allah ya gani tak’i jinin wannan Muhibbar, gashi dai yau suka fara had’uwa amma sam taji bata kwanta mata ba ko kad’an... Dan haka tuni tai sallama da k’awarta tana fad’in zata shigo da dare...
Zuhra da san mutane nan ta rik’esu da fira, ta kuwa ji dad’in shigowar su Umaima da Muhibbah dan ko babu komai sun d’ebe mata kewar k’uncin da mijinta ya jefata ciki, dikda k’ok’arin b’oyewa da take saida Muhibbah taso fahimtar wani abu... Ta saki jikinta sosai da Zuhra kaman sunsan juna tuntuni... Dad’ida k’ari Umaima da Zuhra suna shiri sosai, dan koda suka Zo tafiya sai cewa Zuhra tai su tsaya suyi lunch a nan zuwa yamma sai su tafi... Hakan sosai yaima Muhibbah dad’i don ko babu komai zatai k’ok’arin k’ulla Sabo tsakaninta da Zuhra dan sanin meke wakana cikin gidan Yazeed... Harta da yaran Zuhra da suka dawo daga school sun sake sosai da Muhibbah dama Umaima kam ‘yar gidansu ce.... Gaba d’aya yinin ranan a sashen Yazeed sukayita saidai sam basuji d’uriyarsa ba dashike yana cen shirye shiryen ganawarsu da king makers...
Koda suka dawo sashen Giwa ma basu taddata ba, Ta fice zagayen ran gadi kaman yanda take yi ko wani yammacin Alhamis tana bin fad’in Masarautar tana duba buk’atan kowa da lafiyarsa... Wannan na d’aya daga cikin dalilin da yasa suke kuma son Giwa had’ida bata girma....
***
D’aki ne mai tsananin duhuwa suka shige, Jakadiya na tafe gaba yayinda Giwa Ke take mata baya.... Mahaukaciyar matar ce kwance cikin d’akin an d’add’aureta da k’atoton sark’a....
Ubandoma ya risina kana ya kwashi gaisuwa wajen Giwa..... Ta jinjina masa kai tana mai kuma duban matar....
Lokaci guda Giwa ta K’araso gabanta cikin taku mai cikeda izza....
Giwa ta duk’a gaban mahaukaciyar nan tana k’are mata kallo, lokaci guda ta damk’o Fuskar mahaukaciyar tana tsananin huci take furta “Mai yasa rayuwarki Keda matuk’ar mahimmanci ga cikar burina..? Tabbas nafi kowa son naga kin mutu Izzatu... Ganinki ba komai yake tuna min ba face tozarci da na fuskanta daga wajen mijina... Guntile harshenki kad’ai yayi kad’an a irin uk’ubar dana tanadar miki da zaran burina ya cika... Da zaran na tabbatar sarautar Masarautar nan ahalina sun gajeta...!” Ta k’arashe tana mai jifa da fuskr nata had’ida sakin huci akai akai....
K’uri mahaukaciyar taiwa Giwa tamkar mai tinani sai kuma ta fashe da dariya mai kamada kuka, lokaci guda ta d’aga kanta sama tamkar mai duban wani abin... Cikin muryarta da bai fita sosai sabida harshenta da aka yanke mata take fad’in “Ranan ta matso kusa... Gaskiya zatai halinta... Bayyanar Hasken ya fitar dani a jiya...Zata zamto sanadiyar warwarewar wasu al’amra...!” Ta k’arashe tana dariya irinta masu tab’in hankali... Ba lallai ka gane ma mai take Fad’i ba don harshenta rabi ne cikin bakinta.. Maganan nata yafi kama da sunbatu a zahiri, saidai ga wanda zai iya fahimta maganace mai harshen damo....
Sam Giwa bata fahimci mai take fad’i ba sai aika mata mugun kallo da take, lokaci guda ta jifa mata ledar bread kaman jira take ta capke ta shiga mamuk’an biredin....
Giwa ta waigo tana duban Jakadiya, lokaci guda tai mata alama da idanu... Jakadiya ta jinjina kai kana suka nufo k’ofa Ubandoma ya kuma gark’ameta suka fice yanda Giwa taci gaba da zagayen rangadinta tamkar babu abinda Ke faruwa...
A yayinda Giwa ke zagayen rangadinta yaran nata gaba d’aya suna cen babban gwanin Maimartaba kaman yanda yake yau d’in ne zasu gudanar da zama tin bayan dawowar Mahmood k’asar a karo na farko.... Hakimai, Galadima Waziri Talba da dai sauransu duk sun hallara a babban gwanin mai marigayi mai Martaba.... Mahmood da sauran ‘yanuwansa guda Uku duk sunyi shiga irinta mulki, ga algaita daketa faman tashi a d’aukacin Masarautar...
Tinda Yazeed ya shigo cikin babban gwanin ya tsaya daga nesa yana k’arewa Karagar mulkin kallo, hannayensa hard’e yake duban Karagar mulkin wanda rawani had’ida takwabi, alkyabba da kuma sandar sarakuna Ke aje bisansa, dik wanda yayi nasaran zamtowa Sarki shi zai gaji wannan rawani Alkyabban da kuma takwabin... Ya saki murmushi da gefen bakinsa Dan ba kowa yake hangowa saman Karagar ba face shi Yazeed...
A hankali yake takowa har ya k’araso cikin katafaren parlorn, ya zauna a mazauninsa nan yanda aka tanadar domin zaman yaran Sarkin... Ya kaikaito kad’an yana duban Mahmood dake zaune gefensa shu’umar murmushi saman fuskarsa...
SameenaAleeyou 📚
[6/2, 6:08 PM] +234 703 453 9908: *MUHIBBAH*
*012*
*©️Sameena Aleeyou...✍🏽*
Cikin sand’a ta fice ta nufi b’angaren babban gwani, sauk’inta guda hadari ne sosai a garin wanda yasa akasarin dogarai suka nemi mafaka, can bayan wani bene ta samu ta mak’ale saidai sam kunnuwanta basa sauraron abinda ake tattaunawa cikin tangamemen d’akin sarautar, abinka da gini mai aminci wanda ya kwashe d’inbin shekaru, tabbas ba hakan taso ba amma babu yanda ta iya, tinani ta soma ta tafi ne ko ta tsaya, saidai bata ida tinaninba ruwa ya kece tamkar da bakin k’warya...Ta rintse idanunta a hankali tana kuma duban yanda ruwa Ke zubowa da k’arfin gaske, ga gida na sarauta ko wani angle magudanan zuban ruwa ne...Ta kwashi kusan mintuna a k’alla goma sha biyar kana ta hango masu sarauta na aza babban riga na ficewa d’aya bayan d’aya... Yanayin fuskokinsu ya tabbatar mata basu samu yanda suke so ba.... Can ta hango Yazeed sai Washe baki yake yana taku cikeda izza ga bafaje guda ya rik’e masa lema sai kod’asa yake... Gabanta ya yanke ya fad’i, kardai Yazeed shine zai zamto Sarki na gaba, bazataso d’aya daga cikin iyalan Sarki AbdulJabbar su kuma d’alewa Karagar mulkin ba, burinta shine su rasa sarautar, su tozarta su kuma fice daga cikin Masarautar cikin k’ask’anci.... Zuciyarta taci gaba da mata zafi, ta kasa katab’us Dan batasan Ta yanda zata b’ullowa al’amarin ba... Yanzu mai zatai next...?
Tana tsaka da tinanin ta hango wani Dattijo biyedashi Mahmood ne, sun nufo Ta yanda take b’oye... Ta kuma k’ara mak’alewa jikin gini dan kar su ganta....
Mahmood ya risina yana sauraren Dattijon
“Yarima ba Wai ina neman haddasa gaba bane tsakaninka da sauran ‘yanuwanka, amma sanin kanka ne Mahmood babu wanda ya cancanci d’alewa wannan karaga face kai...Burin mahaifinku kenan tin kafin ya rasu, ka zamto magajinsa.... Mahmood Ta yaya zakace kai ka janye neman mulkin Masarautar nan... Ko akwai wani abinda ban sani bane...?!” Ya k’arashe cikeda kulawa...
Gyara tsayuwarsa ya d’anyi kana ya soma fad’in “Baba Wambai Maiyasa kake goyon bayan nayi sarauta bayan D’anka Majidad’i yana d’aya daga cikin masu neman mulkin nan....?”
Mutumin da ya ambata da Baba Wambai murmusawa yai kana yace “Muhammadu kenan... Wato a sha’ani na mulki cancanta ake dubawa ba dangantaka ba... Maiyasa zan goyi bayan Majidad’i ko Yazeedu bayan nasan cikinsu dik kafisu cancanta.... Mahamuda, idan baka amshi sarautar k’asar nan ba don ra’ayin kanka zaka amsa ko dan wasiya da mahaifinka ya bari...!”
Mahmood yai shiru tamkar mai nazari yana duban wani b’angaren hannayensa hard’e Ta baya, lokaci guda ya d’an kaikaito yana duban Wambai....
“Baba kana wajen mahaifina ya rasu...? Kuma Maiyasa bai zab’eka matsayin wanda zai gajesa ba sai ni... Kai yafi cancanta ka gaji sarautar Masarautar nan sabida Kai Uba ne a garemu, sannan kai Yayan mahaifina ne kafisa a haife, tun a fari kai ya kamata kayi sarauta bashi ba, yanzu da babu shi inaga lokaci yayi da zama amshi ragamar sarautar...!”