Sashe 52
Muhibba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har lokacin shock bai saketa ba... Ta kasa aminta da abinda takeji... If there’s one person da zatazo tai soyayya dashi cikin yaran Yayan mahaifiyarta, that person should be Mahmood... Shine mutumin da take so da duka zuciyarta tun tana k’aramar yarinya koda ta fahimci su d’in were never meant for each other sai ta hak’ura tai k’ok’arin yakice soyayyar Mahmood sannan bayyanar Jafar cikin rayuwarta ya kuma sa ta mance babin Mahmood ta kuma aminta yarinta ne yasa takejin bata da miji bayan Mahmood...But Jamal, yeah they get along and he has all the qualities da ko wace mace zataso ace ya zama mijinta amma batajin sonsa ko kad’an cikin zuciyarta, da zai tsaya matsayin Yayanta da yafi mata sauk’i... Muryarsa ne ya dawo da ita daga duniyar tinanin data tafi...
“You don’t need to answer me right away... Ki samu lokaci kiyi tunani, at least yau zanyi bacci mai dad’i na sanar da masoyiyata abindake cikin zuciyata....!” Ya k’arashe yana mai k’ok’arin mik’ewa tsaye ya nufi k’ofa... Har ya kusan k’ofa ya juyo kaman wanda yai mantuwa daidai nan Zahra dake haurowa daga k’asa ta nufo parlorn nan idanunta suka sauk’a kan Muhibbah dake da fitowarta kenan daga cikin labule tana duban abinda Jamal zai d’auka tana addu’an Allah yasa kar ya d’auki zanen nan har sai ta comparing...
Zahra ta dubeta da mamaki murmushi saman fuskarta ta kirawo sunanta...
Ai a d’ari Muhibbah ta daka tsalle ta isa kusan Zahra ba tareda ta bari Jamal dake k’ok’arin waigowa ya ida waigowa ba...
Da mamaki Zahra ke dubanta, saidai kafin Zahran tai magana Ta katseta da fad’in “I... I was looking for you dama... Thank Goodness I found you here..!”
Zahra ta d’an dubeta “Is something wrong...?!”
Tai saurin girgiza kai alamun a’a sai kuma tace “About our Spanish classes.. Yaushe zamu fara...!” Ta k’arashe tana mai fari da idanu...
Murmusawa kad’an Zahra ta d’anyi kana tace “Wai dama wanann ne ai kin riga kin fara Tia coz already kin iya gaisuwa kuma kin fara tsintar wasu words...!”
Muhibbah ta murmusa hannun Zahra cikin nata take furta “Yeah dukda haka dai nafi gane na shiga class, kinsan ance cikar d’alibi saida aji...!” Suka d’an dara kad’an a tare daidai sanda suke isowa cikin parlorn....
Kallo guda zakaiwa Umaima ka fahimci ba daidai take ba... Shiko Jamal murmushi saman fuskarsa yake dubansu, Zahra ce ta soma gaidashi... Ya amsa da sakin fuska yana mai dafa kanta da hannu guda yayinda Muhibbah ta sauk’e idanunta kan d’aya hannun nasa dake rik’e da zanen....Kauda kanta gefe kurum tai had’ida rintse idanunta a hankali... Shikenan Jamal ya b’ata mata shirinta, yanzu bazata ita comparing zanen ba... Mai zatai yanzu...?
Bata kaiga nemo amsa ba ta sinkayo muryar Zahra na tambayar Umaima ko lafiya take Dan tuni Jamal kam yayi ficewarsa.....
Zahra ta kuma dafa Umaima da Ta zauna gijif cikin kujera tana faman k’irga ‘yan yatsun hannunta... “Aunty Umaima.. Lafia, Wai meke faruwa....? Are you sure you’re okay...?!”
Murmushin k’arfin hali Ta sakarwa sanin cewa bazata daina tambayar nata ba kana tace “Babu komai Zahra... I’m fine, kawai yau Uncle d’inki ya karb’e kyautar da ya bani ne...” Ta k’arashe tana mai duban ma’ajiyan frame d’in...
Zahra ta d’anyi Jim sai kuma tace “Shiyasa kike fushi.. Amma maiyasa Uncle Jamal zai amshi frame d’in nan bayan ya jima da baki.. Kodai naje na amso miki ne..?”
Ta murmusa kad’an sai kuma tace “No it’s okay, ni na bashi da kaina... I think kaina Ke ciwo, zan koma d’aki na kwanta...!”
Muhibbah ta tako gabanta kad’an tana mai dubanta “Do you need a pain killer..?”
Ta girgiza kai alamun a’a “Idan nayi bacci shikenan... Na gode da kulawarku..!” Ta k’arashe tana mai mik’ewa tsaye da k’yar ta nufi d’aki...
Suka bita da kallo har ta shige kana Zahra ta sauk’e ajiyan zuciya tana mai furta “She’s like a mother to me... Ina sonta sosai, Aunty Umaima nada zuciya mai kyau just like you Tia...!” Ta k’arashe tana duban Muhibbah dake tsaye..
Muhibbah ta murmusa kad’an had’ida zama gefen Zahra, Zahra taci gaba da fad’in “She lost both her parents when she was very young, Maami itace mahaifiyarta kuma itace mahaifinta... Kaman yanda naji labari tun tana jaririya Maami tazo da ita cikin Masarautar nan...”
Muhibbah ta gyara zama sosai tana duban Zahra “Kina nufin tun tana tsumman goyo...!”
Zahra ta jinjina kai “K’warai kuwa haka Uncle Fu’ad ya sanar dani kaman yanda ya sami labari Kinsan Iatda Uncle Fu’ad shekaru biyu ne tsakaninsu ya d’an girmeta kad’an so tare Maami ta rainesu... Amma saidai ita an barta hannun Kakata mahaifiyar Maa d’ita ita ta raineta har saida takai kusan shekaru goma kafin aka dawo da ita cikin Masarautar nan... Maybe shiyasa nake jinta sosai cikin zuciyata, itada Maa are practically sisters.... I love her..!” Ta k’arashe cikin sanyin murya murmushi saman fuskarta
Muhibbah ta d’an girgiza kai kad’an tana duban Zahra “Ban fahimceki ba Zahra... Kina nufin kice Umaima ‘yar uwar mahaifiyarki ce..?!”
Girgiza mata kai tai alamun a’a sai ta d’orada “Aunty Umaima d’iyar k’anwar Maami ce, wani tafiya Benin da Maami tayi shine ta dawo da Aunty Umaima rik’e a hannu cikin zanin goyo, a cewar Maami wuta ya cinye Iyayen Aunty Umaima...!” Ta d’anyi fasali sai taci gaba da fad’in “Kinsan Maman Mamata Baiwa ce toh shine Giwa ta bata rainon Aunty Umaima tun tana jaririya har zaita takai shekaru goma kafin ta dawo da ita hannun Giwa a lokacin ana shirye shiryen Bikin mahaifiyata da Paa d’ina...!”
Shiru Muhibbah tai tamkar mai nazari had’ida k’urama waje guda idanu... Ta juyo tana duban Zahra ta d’anyi gyaran murya kad’an tace “Toh ina Kakarki mahaifiyar maman naki take..?!”
Zahra ta bud’e hannayenta alamun bata sani ba, taci gaba da fad’in “You know that’s why banson gidan sarauta... Sirrika sunyi yawa, all I know gameda mahaifiyar Maama shine tun lokacinda Paa ya dage zai auri d’iyarta Maami ta umarceta da tai nesa da Masarautar nan a cewarta baza’a ringa nuna d’anta a gari ana cewa ya auri d’iyar bayi ba...!”
Muhibbah ta katseta da fad’in “Toh baki tab’a tambayar Mamanki Ina mahaifiyarta ta tafi ba...?”
Zahra ta d’anyi shiru kaman mai nazari sai kuma ta girgiza kai tace “Dik sanda na tambayi Maa sai tace nayi shiru kuma kar na sake tambayarta and I don’t think ko Paa ma ya sani... Ina tsamman babu wanda yasan yanda Maman Maama Ta tafi...!!” Ta k’arashe cikin sanyin murya...
Sauk’e nannauyan ajiyan zuciya Muhibbah tai tana mai bin maganganun Zahra’u daki daki nan ta sinkayo muryar Yazeed yana waya zai shige b’angaren Giwa, da alama wayan nasa ya shafi kama Ubandoma da akai...
Duban Zahra ta d’anyi kana tace “Ki shiga ki duba Umaima, I’m sure akwai abindake damunta... Maybe ke zata sanar dake k’ila ganin ina wajen tai shiru bata sanar dake komai ba...”
Jinjina mata kai Zahra tai tace “Ok zan dubata yanzu..” Ta k’arashe tana mai nufa d’akin Umaima...
Muhibbah ta sauk’e wani ajiyan zuciya kana ta lek’o kanta kad’an yanda ta hangi Bayi guda biyu rik’eda kaya hannunsu, suka risina suka gaida Yazeed da har lokacin waya yake kana suka shige...
Saida ta jira shigewan Bayin kana ta sad’ad’o ta fito...
Taso bin bayan Yazeed dan taji tattaunawarsu da Giwa saidai hakan ba mai yuwuwa bane domin kaw da alama yau sashen Giwan cike take da bayi, kawai sai ta zab’i tabi bayan Yarima Jamal zuwa sashensa taga yanda zaiyi da zanen da ya d’auka daga wajen Umaima....
**
Giwa ta d’ago tana duban Yazeed idanu a kannare sanda yaci gaba da fad’in “Bansan Maiyasa kika dage sai Mahmood bane zai gaji sarautar nan... Amma ki sani Maami what so ever your reason might be bazan canza k’udirina ba... Sarautar nan tawace..!!” Ya k’arashe yana sakin huci...
“Ka gama Yazeed...?Nace ka gama...?!!”
Har lokacin hura hanci yake yayi zama irinta masu mulki sai karkad’a hannunsa guda yake...
Giwa ta mik’e cikeda izza tana takowa zuwa gareshi....
“Yazeed kalleni nan..!”
Ya d’ago rinannun idanunsa yana dubanta “Ka sanar dani shin kaine ka tura Ubandoma gidan Wambai...?!”
Da tsananin mamaki yake dubanta kana ya gyara zamansa... “Maami what exactly are you implying here..? Mai kike nufi....?!”
Ba tareda ko Gizau ba Giwa ta kuma furta “Nace ka sanar dani idan Kai ka tura Ubandoma Gidan Wambai dan ka k’ala sharri wa d’anuwanka a hanasa sarauta, tunda nasan akan sarautar nan you’re capable of anything Yazeed.. Kuma dani dakai sarai munsan Mahmood bazai aikata abu makamancin wannan ba, So gwara ka sanar dani komai tun muna mu biyu...!” Ta k’arashe cikin tsananin k’unan rai tana mai sauk’e fuci...
Take idanun Yazeed suka kuma kad’awa sukai jazir, fatarsa Ta sauya zuwa ja... Tururin k’unan rai da fuci kurum yake har wani rawa jikinsa keyi... Lokaci guda ya mik’e tsaye yana duban cikin idanun mahaifiyar tasa
”Unbelievable!.. Are you seriously throwing that on me Maami...! Sabida d’anki mafi soyuwa a gareki yayi laifi and you can’t simply accept the fact that Mahmood isn’t what you think he is shine bari ki d’aura laifin akaina... Maami tell me Ubandoma Hadimin waye...? Da wa ake ganinshi..? Ma waye yake hidima..? Is it me or my brother..?!”
Shiru ya d’an ratsa tsakani sai hucin da Yazeed ke sauk’ewa, lokaci guda yaci gaba da fad’in “Bakida amsa Maami....! Bari kiji na fad’a miki Giwa, believe whatever you want to believe I do not give a damn! babu abinda zai sa na fasa k’udirina... Idanma kina tinanin nine bak’on Buzu, then be it.... Abu guda da zan sanar dake shine kiyi taka tsantsan domin kuwa rayuwar Mahmood is in great danger... Kuma bani bane abin tsoron akwai wani wanda yafini san ganin Mahmood bai d’ale Karagar nan ba...I’m sure bakisan da wannan ba, duk abinda ya sami Mahmood karkiyi tinanin nine domin kaw Kurayen sunada yawa..!!” Yana ida fad’in haka yasa kai ya fice cikin tafiya da tafi kama da sassarfa...