Sashe 36
Muhibba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune suke a hamshak’in parlorn na alfarma... Raheema an ci gayu cikin kaya na mulki da sarauta, kan nan a k’asa yawa mutuniyar arziki, sai faman sakin murmushin yak’e take, itafa wannan yarinyar tasa mugun shiga hakkinta take, tama kula tsaban Mahmood baison kasancewa da ita dik randa zasuyi zance dole Zahra na wajen.. Ta lura da biyu yake barin d’iyar tasa Ta kasance wajen tsaban baison keb’ewa da ita.... Kuma shi ba komai yake ce mata a hiran ba saidai tayita faman sakin murmushin k’arya a barta da ciwon kumatu tinda murmushin na dole take... Ta gaji ta gaji da wannan shegiyar d’iyar tasa da tai mata k’ebebe a mak’ogoro take neman Ta hanata rawar gaban hantsi.... Ga wani uban sakalta yarinyar da yakeyi saikace kansa aka fara haihuwa... Shi ko irin hallayan gidan sarautar nan ma baiyi yanda masu sarauta Ke son yara maza Dan su zamto magadansu amma shi kacaukam hankalinsa kan wannan yarinyar...Kodashike dan yaga baida wasu yaran ne sai ita, da zaran ta shiga gidansa ta haifa masa yara maza ‘yan tagwayen zai mance wannan tsinanniyar yarinyar ya watsar da tashanta, sannan ya koma yayinta itada yaranta da zata haifa masa...! Ta k’arashe tinanin nata tana sakin murmushin cin nasara....
Tana tsaka da murmushin ne taga Zahra ta mik’e ta nufi cen bayan parlorn tana k’ok’arin amsa waya..
Umaima ce mai kiran nata “Seriously Aunty Umaima... Tia ta dawo, please kice mata Ta k’araso sashen Paa d’ina Ina cen Ina jiranta.. Please please kar tace no...And tell her Zanyi fushi yanzu kam idan tak’i amsar gayyatana..!” Bata jira amsar Umaima ba ta katse kiran dan tasan Muhibbah na iya cewa bazata ba kaman yanda tai mata jiya da safe na maganan breakfast...
Tana ida wayar ta juyo ta komo cikin parlorn,tana duban Babanta take fad’i cikin harshen Spanish “Paa este lugar es aburrido..Por eso le pedí a la tia que viniera... Espero que no te importe Paa (Wajen nan babu dad’i Paa, is kind of boring.. Shisa nace Tia tazo... I hope you don’t mind Paa)
K’asaitaccen murmushi ya sakar mata kana shima ya amsa cikin harshen spanish “Cualquier cosa por mi princesa..” (Duk abinda Gimbiyata take so)
Itadai Raheema sai dubansu take tana faman ci gaba da murmushin yak’e dan bama tasan mai suke fad’i ba....
Lokaci guda ta d’an gyara zamanta cikeda k’issa kana Ta dubi Zahra tace “Daughter nima dai za’a koya min Spanish d’in nan yanda nan gaba za’ake tattaunawar dani...!”
Murmushin da yafi kama da yak’e Zahra tai kana tace “Sí Señora, I don’t have problem with that..!”
Raheema ta kuma sakin murmushin yak’e kana tace “Toh yanzu dai a fassara min mai Daughter da Paa suka tattauna..”
Murmusawan Zahra Ta kumayi dan already Mahmood ya tashi daga parlorn ya shige wani k’ofan yana amsa kiran Turaki
Zahra Ta d’an gyara zamanta kana tace “Pronto lo verás con tus ojos”
Raheema Ta kuma yin yak’e kana tace “Ai kin kuma shigar dani duhu daughter...!”
Murmusawa Zahra tai kad’an kana tace “Cewa nai da sannu idanunki zasu gane miki...!”
Raheema Ta kuma sakin murmushi kana tace “Oh I guess babban surprise za’a min...!”
Zahra Ta murmusa da gefen baki kana tace “Créeme uno muy grande” (Ki yarda dani, Babba ma kuwa)...
Raheema Ta kuma sakin murmushi cikeda jin dad’in babban surprise d’in da Zahra zatai mata, watak’ila Zahra ta fara sonta da mahaifinta ne... Ta kuma sakin murmushi tana mai gyara zamanta, lokaci guda tana mai kuma initiating fira tsakaninsu da Zahra...
**
Muhibbah ta dubi Umaima tana mai girgiza kai “What..! No gaskiya ni bazanje sashen Yarima Mahmood ba, mai kike tinanin za’a d’auken a Masarautar nan... Zahra yarinya ce bazata fahimci komai ba... Ki k’yale zancenta kawai...” Ta k’arashe tana mai tufke sumarta data ida tajewa cikin ribbon...
Umaima ta zauna saman stool kana tace “Babu wanda zai kawo komai, besides Raheema na cen... Kika sani ko da amincewarsu gaba d’aya suke so kije cen... It is not as if kin aikata wani abu maras kyau ne, ga Zahra ga kuma Raheema duka suna cen ba Ke kad’ai bace...”
Muhibbah ta kaikaito tana dubanta kana tace “Raheema na cen..?”
Jinjina mata kai Umaima tai kana tace “K’warai kuwa...!”
Lokaci guda Muhibbah ta juyo tana kuma duban kanta a madubi, ta saki murmushi mai k’unshe da ma’anoni kana ta juyo taceda Umaima “Alright fine... Kunci gari Keda Zahra...!”
Umaima ta murmusa cikeda jin dad’i kana tace “Yauwa ko ke fah, maza tashi tashi ki shirya.. I’ll help you get ready....”
Take Umaima ta tayata shiryawa cikin kaya na alfarma, dikda babu wani kwalliya saman fuskrta tayi kyau har ta gaji...
Umaima tai mata K’uri kana tace “Inama ku had’uda Prince F a hanya sai ya kusan sumewa ina fad’i maki....
Hararan wasa Muhibbah Ta aika mata kana tace “Kedai kinji dashi.. Must I have to wear all this...? Ni fah ba d’iyar Saraki bace....”
Umaima na kuma sakin murmushi take fad’in “Soon zaki zama matar Saraki, so better get used to it...”
Muhibbah ta girgiza kai a hankali kana tace “Au har kin yanke...?”
Umaima Ta jinjina kai tace “K’warai kuwa d’an sarki ma Sarki ne...!”
D’an murmusawa sukai gaba d’aya a tare kana suka nufo k’ofa....
Suna isowa k’ofar Yarima Mahmood Umaima ta juya tana fad’in “Ai Ke kad’ai zaki shige dan ni ba’a bani izinin shigowa ba...!”
Muhibbah ta dubeta baki sake kana tace “Wai da gaske kike..?”
Umaima ta d’aga mata gira tana fad’in “Sosai kuwa... A fito lafiya Rankishi dad’e..!” Tana ida fad’in haka ta juya tana murmushi
Sauk’e fuci Muhibbah tai a hankali tana duban k’ofar sashen.....
SameenaAleeyou 📚
[6/29, 4:49 PM] +234 703 453 9908: *MUHIBBAH*
*025*
*©️Sameena Aleeyou...✍🏽*
Daga yanda yake tsaye ya baiwa k’ofa baya yana fuskantar tanfatsetsen window dake gabansa tai tsaye tana dubansa... Wani irin muguwar fad’uwan gaba taji sanda ta hangi gadon bayan Mahmood, yanda kasan mai laifi yaga wanda yaima laifi hakan nan ta tsinci zuciyarta cikin wannan yanayi... Maiyasa dik sanda ta kasance taredashi takeji wane irin al’amari na daban, maiyasa dik irin tsanar da tai masa yafi k’ullatanta a bayan idanunsa, maiyasa da zaran tai arangama dashi sai ta nemi wannan tsanar ta rasa, sai ta rasa control ta kuma rasa wane irin yanayi ne take tsintar zuciyarta ciki.... Wayar da yakeyi ne ya tafi da hankalinta... Ta d’an lab’ab’e kad’an jikin k’ofar tana sauraron abinda yake fad’i cikin wayar “I can’t be mistaken Turaki, na tabbata naga wannan mutumin, kuma ka sanni I won’t rest har sai na isa k’arshen al’amarin nan.. Dole za’a k’ara tsaro cikin gidan sannan za’ai installing CCTV cameras all over the Palace koda hakan na nufin karya k’a’idan Masarautar ne, hakan ne kawai zai bamu daman warware wasu al’amara dake faruwa cikin gidan cikin sauk’i....
Gabanta ya yanke ya fad’i, cikin zuciyarta take kuma nanatawa CCTV cameras, hakan na nufin za’a ganta kenan... Kai no no way bata fara komai ba, maiyasa Mahmood ke shirin ruguza mata shirinta... Idan tai sake tabbas Mahmood zai lalata mata dik wasu shirinta tun kafinma Ta fara... Fuzar da fuci tai a hankali sanda muryarsa ya kuma dawo da ita daga duniyar tinanin da ta tafi...
Da mamaki saman fusakarsa yake dubanta...
Tai k’ok’arin dawowa cikin hayyacinta, murmushin da yafi kama da yak’e saman fuskarta...
“Your Highness, barka da dare...!” Ta fad’i murmushin saman fuskarta...
Har lokacin dubanta yake fuskarsa babu alamun walwala, baice da ita komai ba saima had’e hannayensa da yai waje guda yana dubanta, wane irin duba yake mata tamkar duba na tuhuma ko na mai laifi, take taji jikinta yayi sanyi sosai, domin kaw sosai ya tsareta da wannan idanun nasa masu firgitar da dik wani mai laifi... Ta had’iyi miyau da k’yar tana kuma satan kallonsa... Tamkar ta juya ta koma a guje haka taji...
Neman kalamai ta soma saman harshenta dake faman sark’ewa tana furta “Am...Am... I’m sorry your Highness, I... I was told that..!”
Muryar Zahra ta sinkayo kaman daga sama ne ya katse mata bayanin da take da k’yar da baki da hannaye
“Tia Hibbah...! I thought you wouldn’t come... Sannu da shigowa... k’araso, shigo...!” Ta k’arashe tana mai kamo hannun Muhibbar suka shige cikin parlorn... Ita dai Muhibbah gaba d’aya jikinta ba’a sake yake ba, sai faman waigowa take tana kuma duban Mahmood da yai tamkar baisan suna wajen ba.... Ga mamakinta sai kuma taga bai nan da alama k’ila saman bene ya haye ko ficewa yai gaba d’aya.... What if ya ganeta ne... What if ya fara saka shakku da kokonto akanta... Tabbas gaining trust d’in Zahra kawai yayi kad’an dole ta sami yardar Mahmood... Bazata bari ya saka shakku akanta ba, sannan wannan cameras da yake maganan installing ko ina cikin gidan babban barazana ne ga shririnta....
Raheema dake faman zuba had’edd’en soup cikin bowl tana fad’in “Ehen Daughter you need to taste this soup kafin Paa ya tasting, I cooked it myself... I really want to hear your opinion....!!” Burki taiwa kalaman nata sanda ta juyo rik’eda bowl d’in tana duban abin mamaki... Wai dama wannan shegiyar uwar shishigince surprise d’in da Zahra Ke fad’i... Baki sake take dubansu... Bata ankara ba saiji tai bowl d’in ya fad’i tauu saman k’afarta, soup mai zafi dake ciki ya k’ona mata k’afa ga tangaran d’in ya yanka mata fata... Ta saki k’aran azaba daidai lokacinda Muhibbah ta isa da sauri tana k’ok’arin taimaka mata...
Raheema ta finciki k’afarta tana fad’in “Don’t you dare.... How dare you..!! Mai ya kawoki nan... You’ll pay for this munafuka algunguma mayya...!!”
Daga Zahra har Muhibbah tsaye sukai suna mata duban mamaki... Zahra da tsoro ya nuna saman fuskarta tace “Aunty Raheema meke faruwa, Mai Tia taimaki... Taimakonki fah take son yi... Look you’re wounded, Deja que ella te trate la herida ... es su profesión” (Ki k’yaleta ta duba ciwonki fanninda ta k’ware ne...)