Sashe 145
Muhibba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ansar dake tsananin huci ya katseta da fad’in “No bazai tab’a yuwa Sarkin nan ya tsare Muhibbah ya hanamu kasancewa ba.. She’s mine.. Ita d’in tawa ce... Da kika San zakije ki tare asibiti wajen d’an iskan mijin nan naki da baki bari na baro Masarautar tareda Muhibbah ba...!!”
Mommy dake tsaye k’ofa bayan Hameedah taje mata tana kuka ta taho d’akin Ansar d’in rai b’ace danjin Ba’asan abinda yai mata take kuka sosai nan ya sinkayi wayar da yake da Raheemah...
“Ansar..!” Mommy ta furta a hankali tana mai dubansa fuska a matuk’ar d’aure.. Gaban Ansar ya yanke ya fad’i babu shiri ya kaste wayar da yake da Raheemah...
Mommy ta ida shigowa cikin d’akin tana tambayarsa cikin tsananin Shock.. “Ansar dama ka sami Muhibbah.. Ka San yanda take, ka sanar damu kwnanka guda kana nemanta baka sameta ba..! Ansar what is going on..? Ka sanar dani..!” Ta k’arashe tashin hankali kwance saman fuskarta...
Ansar dake girgiza kai cikin wane irin yanayi yake furta “Mommy ki saurareni..!”
Katsesa tayi da fad’in “Saurarenka nake Ansar... Tell me, where’s Muhibbah..? Where’s my daughter..?!” Ta k’arashe idanunta na firfitowa waje...
Cikin sanyin jiki Ansar ya silale saman gwiwoyinsa hawaye na gangaro masa, lokaci guda yake furta “Mommy I’m sorry... I lied to you..!”
Cikin tsananin sanyin jiki Mommy ta duk’a gabansa itama had’ida furta “Ansar... Mai kake cewa..?!”
Cikin zuban hawaye yaci gaba da furta “I lied to you Mommy.. Na miki k’arya.. Nasan yanda Muhibbah take kuma nasan wanda ta aura...!”
Cikin tsananin mamaki da sanyin jiki Mommy Ke fad’in “So tell me.. Where is she.. Ina take Ansar.. We need to go get her, tashi muje Ansar tashi muje ka kaini.. I need to see my daughter.. You shouldn’t have kept something like this Ansar..!”
Jawo hannunta Ansar yai yana hawaye yake furta “ Mommy I’m afraid we can’t..! Muhibbah Sarki take aure... Abubuwa da dama Sun faru Mommy, na b’oye miki ban sanar dake komai ba.. But believe me I didn’t mean to.. I only want her back in our lives... Mommy I still love her.. So much...!” Ya k’arashe cikin tsananin rauni...
Hannunsa Mommy ta kamo tace “Ansar tell me everything..! Ka sanar dani labarin Muhibbah gaba d’aya harda wanda ban bata daman sanar dani ba... Please tell me everything Ansar..!” Ta k’arashe hawaye na gangaro mata..
Cikin zuban hawaye Ansar ke jinjina kai yana furta “Zan sanar dake Mommy.. Everything..!” Lokaci guda Ansar ya soma zayyanowa Mommy labarin Muhibbah tin daga kan abinda su Yazeed sukai mata, har zamanta a sansanin Yalwan Shandam da yanda akai Ta rasa ‘yar uwarta da mahaifiyarta... Har kawo tsintarta da sukai suka taimaka mata... Har zuwa shirinta na komawa Masarauta, da yanda ya taimaka mata ta koma masarauta.. Had’uwarta da ahalin Masarauta harmada Yarima Mahmood, da yanda al’amarin aurenta ya kasance da ta’asan da Giwa tayi a Masarautar da kuma dangantakarda Muhibbah kedashi da ahalin cikin Masarautar...
Mommy ta kasa daina zuban hawaye da jin cikakken labarin Muhibbah... Sosai take kuka gumi na tsartsafo mata..
Ansar ya share hawayen da suka kuma gangaro masa yace “Mommy ki daina kuka haka, Muhibbah is safe babu abinda zai kuma samunta da yardar Allah... Gida take cikin ahalinta...!” Ya k’arashe murmushi saman fuskarsa dukda hawaye dake zubo masa...
Mommy na kuka take furta “Ta yaya bazanyi kuka ba Ansar da jin irin wannan al’amari... Ta yaya bazanyi kuka ba... Ban baiwa Muhibbah dama tamin bayani ba nabi zugan Gudidi da Yawale.. Ta yaya bazanyi kuka ba Ansar...!!” Ta k’arashe tana mai kuma fashewa da sabon kuka...
Ansar ya jinjina kai yace “But Farin ciki zamuyi yanzu Mommy, Muhibbah ta samo asali, ita d’in ‘yar asali ce d’iyar masu mulki ce.. Duk wad’anda suke mata girin asali it turned out ita d’in ta fisu asali... Mommy baki ganin abin muyi mata murna ne..!” Ya k’arashe yana mai kuma sakin murmushi..
Murmusawa Mommy ma tai tace “Haka ne... Dole nayi ma d’iyata Farin ciki dukda cewa bazamu kuma irin rayuwar da mukayi tareda ita a baya ba... Ta sami asalin ahalinta, Sannan tayi aure yanzu ta auri d’an uwanta na jini kuma mai mulki.. Ita d’in mai mulki ce da mai Mulki ta dace..!”
Take annurin dake bisa fuskar Ansar ya d’auke cak... Ya dubi Mommy yace “No mommy, she’s coming back to us.. She’s not staying there.. She’s mine Mommy..!” Ya k’arashe yana sakin huci..
Da tsananin mamaki Mommy ke dubansa, lokaci guda take furta “Kar na sake jin kalma makamancin wannan daga bakinka... Ina karatun naka yake..? Ina hankalinka yake..? Matar wani kake cewa ita d’in taka ce..? Ansar kana cikin hankalinka..?!”
“Mommy ina cikin hankalina.. He took her against her will dan haka dole ya sakar min ita... ita d’in tawa ce..!”
Baikai aya ba yaji sauk’ar lafiyayyar mari a fuskarsa.. Ya d’ago dafe da k’uncinsa da tsananin mamaki yana duban Mommy dake ci gaba da sakin huci...
SameenaAleeyou 📚
[10/3, 5:48 PM] Sameena Aliyou: *MUHIBBAH*
*83*
*©️Sameena Aleeyou...✍🏽*
“Mommy kan na fad’i gaskiyar abinda Ke zuciyata..?” Ansar ya furta har lokacin dafe yake da k’uncinsa..
“K’warai kuwa, kuma idan ka sake furtawa zan k’ara maka wani marin.. Shashasha kawai maras hankali...!”
“But Mommy ko ban fad’i ba auren nasu ba k’argo zai ba..!”
Mommy ta katsesa da fad’in “Anya Ansar kana cikin hayyacinka.. Maiyasa zakace haka..?!”
Silalewa yai ya zauna saman kujera yana mai furta “I did something terrible Mommy... Worse than wanda kikaji..!”
Cikin bugawan zuciya Mommy Ke tambayarsa “What did you do Ansar..? Ka sanar dani..!”
Ya d’ago idanunsa masu zuban ruwa yace”Mommy na fad’awa Muhibbah k’arya da gaskiya akan Mahmood gameda yanda aurensu ya kasance.. I badmouthed him, na Fad’i abubuwa da dama gameda Shi.. And what’s worse nayi teaming up da ex girlfriend d’in Mahmood kuma matar Yazeed dan mu raba auren Muhibbah da Mahmood..” Ya k’arashe cikin zuban hawaye..
Baki sake Mommy Ke dubansa lokaci guda take girgiza kai tana furta “Ansar.. You did all that.. Why Ansar..? Maiyasa zakayiwa Muhibbah haka..?!”
Cikin zuban hawaye yake furta “Because I still love her Mommy.. I couldn’t get over her... Shiyasa na zab’i na bi ko wani hanya domin na rabata da Mahmood...!”
Girgiza kai Mommy take cikin rashin yarda da abinda takeji daga bakin Ansar “Shiekenan ka zama shed’an mai datse igiyan sunnan ma’aiki...!”
“Mommy shaid’an fah kikace min...?!”
“Yo Ka zama Shaid’ani mana..A cikin shaid’anun ma Babba mai datse aure... Ta yaya zaka zab’i ka rabata da nata Farin cikin don samuwar Naka Farin cikin..? Haba Ansar..? Haba.. How could you do something terrible like this... Wanann ba tarbiyarka bane... Kai banda shashanci ma irin naka ina ka tab’a jin sarki ya saki mata wani ya aura.. Wanann ai raina Sarki ne da sarauta ma kake.. Wanann magana ya isa fa Sarki ka kuka da kanka, domin kuwa duk abinda yai maka kai da kanka ka saya da kud’inka.. Har zaka biye wata can ku k’ulla makirci irin wanann...Wannan shiririta da yawa take... Kuma idan har kana son Muhibbah kaman yanda kace ai zaka barta ta samu farin cikin da bata samu ba baya tsawon rayuwarta.. Kana wajen kaga komai kaga gwagwarmaya da fad’in tashin da shi Mahmood d’in yayi dan ya ceci rayuwarta amma duk kayi biris ka k’ek’ashe idanu ka sanar da ita k’arya da gaskiya.. Allah na tuba da ace ba shine ya aureta ba ince da yanzu bamuSan duniyar da Yawale ya aikata ba, amma da shike batada hakki sai Allah ya turo masoyinta kuma jininta ya aureta ya maidata gida cikin ‘yanuwanta, haka Allah yake al’amarinsa idan har mutum baida hakki toh sai ya kawo masa mafita ta yanda bai tsamman ba.. A duk labarin da ka fad’i Sarkin nan ya fika k’aunar Muhibbah Ansar... Ya soma k’aunarta ne tin had’uwarsu Ta farko... K’addarar rayuwa ta rabasu., idan ma wa ta soma sani ne ai shi ta soma sani kafin kai...Tashi muje..!” Ta k’arashe tana mik’ewa tsaye...
Ansar ya dubeta a sanyaye yace “Ina zamuje Mommy..?”
“Masarautar zamuje ka warware abinda ka k’ulla..”
Ya shafe fuskarsa a hankali yace “Mommy Idan Sarkin nan yasa aka fille min wuya fah..?!”
“Oho maka wanann kuma ai kai ka siya da kanka, wayace ka shiga hurumin da ba Naka ba, waye ka shigar masa gonansa, ai duk hukuncin da yanke maka kai ka siya da kud’inka... Kuma tafiya masarauta babu fashi..!”
“Wai yanzu yanzu zamu tafi Mommy..?” Ya kuma tambaya jiki a sanyaye
“Maimaita maka kake so nayi.. Ka tashi nace, ai sanda kaso tafiyarka baka tina yamma tayi ba, dan haka yanzu ma Jos zamu tafi babu b’ata lokaci... Zan shiga nayi sallama da Hameedah da Larai kafin nan ka shirya kaima ka fito..!”
Jinjina mata kai kurum yai zuciyarsa na tsinkewa, Allah ya gani baisan da wasu idanu zai dubi Muhibbah ba bayan k’arerayin da ya Fad’a mata gameda Mahmood.. Sannan ya tabbata idan sukai idanu hud’u da Mahmood d’in ya kumaji abinda yayi toh fah kashinsa ya bushe...Da k’yar ya mik’e ya soma shiryawa... Har wajen Mota Hameedah taiwa Mommy rakiya.. Ansar yana ganin yarinyar yai kaman zai kauda kai Mommy na tsaresa da idanu... Ga mamakinsu yau d’in har sallama yai mata.. Nanda nan suka d’auki hanyar Masarauta..
**
MASARAUTA
Kishingid’e Zahra Ta samesa a parlorn nasa alamun yana jiran k’arasowarta... Sallama saman bakinta ta shigo cikin parlorn cikin tsananin sanyin jiki, gaba d’aya tinda Muhibbah ta sanar da ita aurensu da Paa d’inta na kwanaki k’alilan ne sai ta koma wata sukuku da ita, gani take shikenan zasu rasa Muhibbah ma zata fice daga cikin rayuwarsu gaba d’aya...
Ta risina a hankali ta gaishesa bayan ta duk’a nan gabansa... Mahmood yai mata K’uri yana karantar ta, ko bata furta ba yasan akwai abinda yake damun d’iyar tasa... Saida dak’ik’ai kad’an suka d’an shud’a kana ya bud’e murya ya kirawo sunanta.. Ta d’ago a hankali had’ida amsawa..
“Akwai abinda Ke damunki ne..?” Ya tambaya yana dubanta..
Jiki a sanyaye Ta girgiza kai tace “A’a Paa babu komai..!”
“Are you sure..?!” Ya kuma tambaya cikeda kulawa...
Ta kuma jinjina kai cikin tsananin sanyin jiki da tausayin Mahaifin nata, tasan dole ce tasa zai rabu da Muhibbah amma yana matuk’ar k’aunarta...