Sashe 59
Muhibba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jinjina mata kai yai a hankali yana mai d’an dafe kansa dake masa zogi had’ida lumshe idanunsa a hankali... Lokaci guda yasa kai ya nufo k’ofa dukda d’an jan k’afafunsa da yakeyi... Tai tsaye tana binsa da kallo daga nan yanda take tsaye... Kaman wacce aka sinkaya tai saurin nufosa tana mai furta “Rankaidad’e..!”
A hankali ya kaikaito kad’an yana dubanta, cikin tsananin sanyin murya take furta “Thank you for saving me..!”
Baice da ita komai ba sai kallonta da yai na wasu ‘yan dak’ik’ai, lokaci guda ya isa jikin k’ofan ya danna wani b’angare ya tura baya nan k’ofan ya bud’e... Muhibbah taita mamakin yanda ita ta kasa bud’ewa... Sauri sauri ta biyo bayansa kafin k’ofan ya kuma rufewa da ita ta rasa na yi... Sai faman waige waige take, ita kanta batasan biye take dashi ba ta dai San tafiya kurum take...
Saida suka nufo kusan sashen Mahmood d’in a haka tana biye dashi a baya Zahra ta habgosu... Ta k’araso da sauri saidai tuni tai turus ganin jikin Mahaifin nata duk k’ura...
Ta dubesa ta dube Muhibbah...
Zahra tace “Paa mai ya sameka... Daga ina kuke...?!”
Sai lokacin Mahmood ya juya ya dubi Muhibbah dake biye bayansa...
Jin babu amsa ya kuma sanya Zahra matsowa ta kamo hannun mahaifin nata “Paa are you alright...?!”
Baice da ita komai ba sai k’ok’arin sa kai da yai ya nufi cikin sashen nasa...
Zahra ta dubi Muhibbah da tai sororo wajen “Aunty Muhibbah meke faruwa... Mai ya sami Paa d’ina...?”
“A minor accident, please Ki bashi pain relief... And take care of him...!” Tana ida fad’in haka ta juya cikin sauri ta nufi nata b’angaren har k’afafunta na hard’ewa waje guda... Ga zuciyarta da ya kasa daina bugawa...
Zahra ta d’an bita da kallo kana Ta maido da dubanta ga Mahaifinta da tuni ya shige sashensa... Cikin sauri ta take masa baya...
**
Raheema dafe da k’uncinta take duban ‘yar uwar tata da ta shafeta da mari mai kyau... Lokaci guda Gimbiya Zeenat Ke fad’in “Sabida Ke bakida hankali shashasha ce gidahuma ko..? Toh bari kiji ban d’auko na kawoki Masarautar nan dan ki shantak’e da ‘ya’yan Sarki ki jaza min abun kunya ba... Kawoki nayi domin ki maido min da Martabata da na rasa cikin Masarautar nan ki auri Mahmood wanda zai kasance Sarkin gobe kin fahimta..!” Ta k’arashe cikin tsananin huci...
Raheema ma hucin take sosai “This is who I’m Aunty Zeenat... Ya rage naki ki accepting d’ina yanda nake ko kar kiyi... Baki fini son kasancewa Matar Mahmood ba amma Yazeed nada wani gurbi mai girma cikin zuciyata kuma barikiji na fad’a miki wannan ya zama na k’arshe da zaki kuma d’aura hannunki a fuskata da sunan mari... Wllhi kinji na rantse miki dik sanda kika sake gigin tab’a lafiyata sannan ne zan nuna miki hauka gaskiya ce... Kuma Wllhi sai na sanar da Giwa duk shirinki akan d’anta da kuma Masarautar nan... Dan haka idan kunne yaji jiki ya tsira...!!” Tana ida fad’in haka tasa kai ta fice fuu kaman zata tashi sama...
Gimbiya Zeenat tabita da kallo shaye da tsananin mamaki...
**
Tunda ta iso d’aki ta rasa sukuni, tinanin abubuwan da suka faru sun kasa barin kanta... Bathroom ta fad’a tai wanka da ruwa mai d’umi sosai kana ta d’auro alwala dan magrib ya hararo already... Doguwar riga mai laushi Ta zira kana Ta nufo wayarta yanda yaketa faman ruri... Fu’ad ne mai kiran nata... Bata d’aga ba saima fuzar da fuci da tai a hankali ta zauna gefe tana duban wayar har ta k’arashi ringing d’inta, daidai nan Umaima tai sallama...
Zama sukai suna fira har aka soma kiraye kirayen sallan Magrib, nan Umaimar Ke sanar da ita gobe Juma’ar k’arshen wata akwai Royal Gathering kaman yanda aka saba gudanawar duk juma’ar k’arshen wata amma saidai batasan ko rasuwar nan da akai yasa a d’aga ba... Ita kaw Muhibbah da za’a d’aga da hakan yafi mata dad’i dan harga Allah ji tai batason fuskantar yaran Sarkin a halin yanzu musamman bayan ceton rayuwarta da Mahmood yai a yau d’in gaba d’aya sai tana jin shakku can k’asar zuciyarta... Maiyasa take ji Mahmood d’in tamkar mutumin kirki ne... She needs to get her head straight... Ta lumshe idanunta a hankali had’ida tada ik’aman sallah....
**
Bayan an ida sallah a masallaci Galadima, Hakimi, Waziri da kuma Danmaliki suka had’e kansu waje guda suna kuma jajantawa juna rashin Wambai da sukai lokaci guda suna karanto masa addu’an samun rahamar Ubangijinsa...
Waziri ya gyara zama had’ida yin gyaran murya “Toh kunga dai abinda ya faru da Wambai, kai tsaye bazamuce kashesa akai ba amma alamu sun nuna hakan...”
Galadima ya jinjina kai yace “Wannan gaskiya ne.”
Waziri yaci gaba da fad’in “Toh bazai yuwu mu zauna mu zuba idanu har a gama mana kisan d’auki d’ai d’ai a Masarautar nan bamu nad’a Sarki ba... Idan nan mance ba duk munyi ittifakin cewa Mahmooda shine zai gaji sarautar mahaifinsa....!”
Danmaliki yai karaf yace “Bayan abunda ya faru na fara shakkun mik’awa Yarima Mahmood mulki... Duba da cewa Ubandoma da ake zargi da saka hannu cikin salwantan rana Wambai Hadiminsa ne... Inaga bai kamata muyi saurin yanke hukuncin mik’a masa mulki ba har sai an gama bincike kan Ubandoma...”
Hakimi ya jinjina kai yace “K’warai na yarda da shawarin Mai Girma Danmaliki....”
Waziri ya gyara zamansa sosai yana mai ci gaba da fad’in “Dani daku duka munsan Mahmooda bazai aikata haka ga Wambai ba... Cikin ‘yan uwansa yafi kowa cancanta ya gaji Karagar nan... Kuma shi Ubandoma har yau bai amsa cewa Mahmooda ne ya turasa gidan Wambai ba... Idan zamu adalciwa Yarima Mahmood bai kamata mu soma tunanin zarginsa da mummunan laifi irin wannan ba... Kundaiga halin dattakon da yai lokacin da Majidad’i ya kawo masa hari har cikin fada a gabanku... Mutumin da yai haka bazai yuwu ace zai cutar da wani ba... Musamman ma ace Wambai...!” Ya k’arashe cikeda kulawa...
Gaba d’aya masu sarautun suka shiga jinjina kansu da kalaman Waziri... Galadima yace “K’warai kuwa Waziri, Wannan gaskiya ne... Nidai a b’angare na har yanzu banida canditate bayan Yarima Mahmooda... Idan duk mun amince akan haka inaga gobe juma’a idan Allah ya kaimu mu sanar cewa rana iteyau Wato Juma’a mai zagyowa kenan za’a nad’a Mahmooda matsayin Sarki a wannan masarauta....!”
Waziri ya shiga jinjina kai cikeda jin dad’in burinsu shida Giwa ya kusa cika... Nan suka soma masabaha had’ida sallama da juna kan cewa sai Sun had’u goben....
A daren Waziri ya shiga ya tadda Giwa da batun, Farin ciki kaman Ta zuba ruwa a k’asa tasha...
Giwa tace “Amma wani hanzari ba gudu ba Waziri, ya kamata mu aika Ubandoma lahira dan ya riga yasan abubuwa da dama game damu...!”
Waziri ya jinjina kai yace “Kar kiji komai ni zan kula da wannan ina mai tabbatar miki kafin safiya Ubandoma ya zama tarihi...!” Ya k’arashe muguwar murmushi saman yanutsattsen fuskarsa....
SameenaAleeyou📚
[8/5, 6:03 AM] +234 703 453 9908: *MUHIBBAH*
*40*
*©️Sameena Aleeyou...✍🏽*
Zahra ce ta shigo sashen nasa rik’eda pain relief Ta isa jikin dispense ta tara masa ruwa a cup kana ta nufi upstairs tana kirawo sunansa a hankali... Ta d’an dakata bakin k’ofar d’akinsa tai knocking shiru babu amsa, tai kaman sau uku tana mai k’wank’wasawa take ambato Paa amma shiru babu motsinsa hakan ya bata daman d’an tura k’ofan kad’an, ta shigo da sallama amma shiru babu alamun mahaifinta a d’akin Sannan babu alamun yana bathroom..Fitowa tai ta kuma nufan d’aya d’akin nan ma shiru....
Tai tsaye rik’eda maganin had’ida fuzar da fuci a hankali “Where could he be..?!” Ta fad’i tana mai d’an k’ifta idanunta...
Juyawan da zatai ta hango bayansa zaune daga can farfajiyan filin saman nasa hasken k’wan wutan lantarki ya haskaka ko ina tarau Tamkar rana, k’aramar allo gabansa saman ‘yar stand irin yanda ma’abota zane Keyi... Ta saki murmushi a hankali kana ta nufi k’ofar...
A hankali take takowa tana kallon painting d’in da mahaifin nata keyi mai matuk’ar kyau cikeda k’warewa da fasaha... Kansa ya d’aga yana duban sararin samaniya yanda wata Ta baje sosai cikin gajimare lokaci guda yake kuma zana abubuwan da idanunsa ke iya gani....
Zahra ta k’araso a hankali kyakkyawan murmushi saman fuskarta, tana duban mahaifin nata yanda ke zanen cikeda k’warewa had’ida shauk’in abinda yakeyi.....
Daga cen gefe ta zauna ta d’ora hab’arta saman hannunta guda tana mai duban mahaifin nata murmushi bai bar saman fuskarta ba....
Aje alk’alman dake hannunsa yai kana ya kaikaito yana dubanta shima d’in murmushin ne saman fuskarsa...
“Such a beautiful evening.. Everything is so beautiful...!” Zahra ta fad’i fuskarta d’aukeda murmushi, lokaci guda ta isa ta mik’a masa pills d’in...
Babu musu ya amsa ya sha yana mai mata godiya...
Ta koma ta zauna daga gefe tana mai ci gaba da duban Art work d’insa...
Sihirtaccen murmushi saman fuskar Yarima Mahmood yace “Do you like it...?”
Ta fad’ad’a murmushinta “Of course I love it Paa...it’s so beautiful..!”
Ya murmusa shima yana mai kallon zanen.. Ga wanda yai masa Farin sani zai iya fahimtar wani yanayi ne mai wahalan fasaltuwa Yarima Mahmood Ke ciki... Yayi nisa duniyar tunanin sanda ya sinkayo muryar Zahra na fad’in “Tunda muka dawo k’asar nan banga kayi painting ba Paa bayan kuma sanda muke Spain kana matuk’ar son Painting... Naji dad’i dana soma ganin Paa d’ina na Spain na dawowa gradually... I’ve missed the old you Paa...!” Ta k’arashe cikin tsananin raunin murya irinta mai kuka...
Janyota yai ya rungumeta kad’an had’ida share mata hawayenta, tausayinsu su duka biyu na ratsa zuciyarsa, ya sani zai matuk’ar wahala ya koma Paa d’in da Zahra ta sani a baya musamman ranan da tasan sirrin da ya jima yana b’oye mata tsawon shekarun nan...
Zama sukai saman kujera hannayensu cikin na juna, lokaci guda Mahmood yai gyaran murya kad’an “Zahra... Inaso ki saka a Ranki duk abinda zai faru ina k’aunarki kuma kar ki tab’a kokonton haka kinji koh...!”
Ta d’an saka bayan hannunta Ta goge hawayen da ya gangaro mata kana tace “Paa, is there something you’re not telling me...?!”
Hannu yasa ya d’an dafa kanta kad’an kana yace “I love you.... Is getting late, tashi kije Ki kwanta... You’ve school tomorrow..!” Ya k’arashe yana mai mik’arta tsaye...