Sashe 72
Muhibba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shidai bai tankata ba saima duban mamakin da yake binta dashi... Ansar ya ida shigowa da motarsa ya k’arasa parking lot yai parking yana mai hangota daga can bakin gate d’in yanda take k’ok’arin rufe gate d’in cikeda kasala tamkar babu laka jikinta...
Baba Larai ce ta fito daga kitchen tana fad’in “Likita ka dawo baka jira nazo na bud’e maka Gate d’in ba...!” Tai Burki sakamakon hango Muhibbah da tai da kaya nik’i nik’i... “A’ah kace bak’i mukai gidan namu, Hibbatu sauk’an yaushe...?” Ta k’arashe tana amsar jakan kayan...
Muhibbah ta murmusa ta gaisheta kana tace “Yanzu shigowata Iya Larai, mun sameku lafiya..?”
“Lafiya lou Hibbatu ya karatun..?!”
Saida ta saci kallon Ansar da yai kaman bashi a wajen saima k’ok’arin rufe motarsa da yake kana ta maidoda subantaga Iya Larai...
“Alhamdulillahi Iya Larai, Mummy bata dawo daga office ba koh...?”
Iya Larai ta jinjina mata kai alamun eh “Kinsan Mamar taku kaman agogo take wajen aiki ko Likita nan ya ganta ya barta wajen san aiki...”
Muhibbah ta murmusa dan tayi kewarsu gaba d’aya, daidai lokacinda Ansar ya k’araso Iya larai na masa sannu da zuwa ta shige ciki abinta tana fad’in yau d’in mutuminsu Ta dafa...
Muhibbah da Ansar suka jero suna takowa, kaman babu mai magana ma d’an uwansa.. Ta d’an bud’e murya kad’an ta gaishesa.. Ya amsa yana mai rataye lab cot d’insa a kafad’a..
Yai mata sannu a hanya itama ta amsa har suka k’araso cikin parlorn...
Juyowa Ta d’anyi Ta dubesa kana tace “Ni zan shige ciki na gaji sosai...!”
Ansar ya tsareta da idanu har Ta soma tafiya ya kirawo sunanta.. Ta d’anyi still a wajen kana ta juyo gareshi...
“Haka zaki shige ki barni without any explanation..?” Yai maganar yana dubanta..
Ta d’an dafa kujeran da take tsaye gefensa tace “Gani nai yanzu ne dawowarka kaima Dr... Ya kamata ka k’arasa ka huta kafin lunch ya kammala..!”
Katseta yai da fad’in “Kema Kinsan akanki bazan huta ba sai naji komai, you come first before anything else..!” Ya k’arashe cikin dakewar murya..
Rausayar da idanunta tai kad’an had’ida fuzar da iska tace “Ansar please not now... Can’t you see I just got here., Please ka k’yaleni ba yanzu ba... Ni na shige we talk later..!”
“Muhibbah I’m serious... Whose car was that, su waye suka ajiyeki... Maiyasa zaki shiga motar wasu, wannan shine agreement d’inmu, kinje kina shiga motar maza maza suna dawowa dake har gida... How could you Muhibbah, wannan shine rayuwar da Kika zab’arwa kanki cikin Masarautar... Who knows mai kikeyi a can, just answer me Muhibbah..!!”
Katsesa tai da fad’in “Ya isheka haka.. Don’t you dare judge me, you have no idea what I’ve been through... So you better hold it right there..!!” Ta k’arashe cikin wane irin karaji hawaye na ambaliya a fuskarta.. Lokaci guda tasa kai zata shige...
Ansar yai saurin shan gabanta yana furtawa cikin sanyin jiki “Hibbah please.. Kiyi hak’uri..!” Yai maganar cikin sanyin murya..
D’ago idanunta masu zuban hawaye tai had’ida girgiza kai “Why is it so easy for you to judge others bayan watak’ila bazaka Iya d’aukan rabin iftila’in da suka tsinci kansu ciki ba... Ansar ba ma wannan ba shin haka ka d’aukeni... Ballagaza mai bin maza..!” Kuka yaci k’arfinta, cikin sautin kuka take ci gaba da fad’in “Do you think I went there just catch some fun... Not a day goes by banji zafin rayuwa k’asan rufi guda da nake taredasu ba... Ansar na tafi Masarautar nan ne badon kawai na d’auki fansar abinda suka min ba saidan Nayi tunanin mahaifina might still be alive sannan zan iya samunsa cikin Masarautar watak’ila sun maidasa bawa ko wani abu dan bamuga gawarsa ba.. Only to find out he was killed by those monsters, sannan sun k’ona gawarsa cikin gidan... Ansar mahaifina bai samu an masa wanka da sutura kaman yanda musulunci ya tanadar ba... An k’onasa a wulak’ance cikin k’ask’anci wanda ko tokarsa ba’a samu ba baida kabarin da zance eh yana makwancinsa a kwance... Shin idan kaine hakan ya faru da kai yaya zakaji...!”
Hawaye suka gangaro masa, Muhibbah taci gaba da fad’in “Bayan na fahimci wannan na kuma fahimtar wani sabon abu cewa mutumin da nafi k’ullata da gaba baida Sa hannu ko kad’a cikin abinda ya faru dani, na cutar dashi na had’asa da d’iyarsa.. Na kunyatasa a idanun al’ummarsa... Shin wannan wane irin zalunci nayi Ansar..? Da wane ido zan dube mutumin da ya taimakeni a lokacinda mak’iyina yaso cimma mummunan burinsa akaina... Ya k’ub’utar dani daga sharrinsa cikin ikon Allah ya kawoni gida safe and sound, bai bar k’ofar gidan nan ba har saida yaga shigewata gida cikin aminci...Wannan mutumin ne a baya nai masa mummunan zato, na dangantasa da laifin da ko a mafarki shid’in bazai aikata ba... Ansar na cutar da mutumin kirki wanda baida buri da ya wuce ya taimaki bayin Allah... Shin kana tunanin Allah zai barni haka...!”
D’agowa sosai wannan karon Ansar yayi da idanunsa masu zuban ruwa yace “I don’t get you Hibbah... Wane mak’iyinki ne yaso cimma burinsa akanki....!”
Tasa bayan hannunta ta goge hawayen da suka kuma ziraro mata tace “Fad’a maka baida wani amfani, tuno abin tashin hankali ne da k’unci ma zuciya... Sannan komai ya riga da yazo k’arshe bazan koma wancan Masarautar ba... It’s over..!” Ta k’arashe cikin rawar murya..
Ansar dake sakin huci da ya fahimci tabbas d’aya daga cikin yaran Sarkin ne ya kuma attempting raping d’inta for the second time... Dunk’ule hannunsa yai ya daki garu yana mai fuzar da huci yake furta “Wllhi idan nayi ido biyu dashi sai na kasheshi ko ba jima ko ba dad’e..!!” Ya k’arashe yana mai ci gaba da sakin huci... Sanin tsananin suya da zuciyarsa keyi yasa ya fice daga parlorn gaba d’aya kaman zai kifa da k’asa...
Iya larai ta hangosa, tana kiransa tana fad’in abinci ya kammala inaa ko waigowa baiba balle ya amsata saima huci da yakeyi kaman wani zaki... Iya Larai ta bisa da kallo cikeda mamakin meke faruwa...
Parlor ta lek’o yanda taga Muhibbah jingine jikin garu idanunta a lumshe ga hawaye na gangaro mata.. Ta koma da baya a hankali tana k’ok’arin lalumar wayarta dake k’ulle bakin zani dan ya kamata Ta kira Hajiya ta sanar da ita abinda ke faruwa...
**
Turaki yaja Burki gefen kwalta yana duban Mahmood da har lokacin tamkar gunki yake, banda sakin huci da murza zobban yatsunsa baya komai... “Haba your Highness, Wai dan Allah shikenan bazaka cire wannan abu a ranka ba, Allah ya kiyaye we arrived there on time babu abinda yayi mata, ita da kanta tace babu abinda ya faru.. Kayi hak’uri ka cire abin nan haka a ranka please your Highness..!”
“Shut the hell up Turaki...! What if ya sakeyi.. I need to teach him a lesson a very good one ta yanda bazai sake marmarin that disgust act ba..!!”
Turaki ya fuzar da huci a hankali kana ya tashi Mota suka ci gaba da tafiya....
**
Giwa da dawowarta kenan daga asibiti wajen ‘ya’yanta Jakadiya Jakadiya ta tareta da mummunan labarin har yau babu Izzatu babu dalilinta... Dafe da kai Giwa ta zauna gijif cikin kujerarta na alfarma tana kame b’angaren k’irjinta da takeji kaman caccaka mata manyan k’ayoyi...
Fad’I take “Jakadiya idan kika sake zuwa min da labari maras dad’I hakan ka iya sanadin rayuwarki...!!”
Jakadiya ta kuma risinawa cikeda tsantsan damuwa had’ida tashin hankali dan tasan itama idan har asirin Giwa ya tonu to nata k’arshen ne yazo.. “Tuba nake Rankidad’e... Allah ya huci zuciyar Giwar Amale... Allah ya baiwa ‘ya’yan Sarki lafiya...Jaa zamaninki Giwa guda d’aya tilo cikin Masarautar nan..!” Ta k’arashe tana mai d’ago babban yatsarta alamun jinjina...
Daidai lokacin Yazeed ya shigo da kumburarren FUSKA tamkar wanda aka jefosa...
Ba Jakadiya kawai ba harta Giwa saida ta razana da ganin yanda halittar fuskan Yazeed ya koma sabida kumbura da alamun ciwo....
SameenaAleeyou📚*MUHIBBAH*
*47*
*©️Sameena Aleeyou...✍🏽*
Cikin tsananin huci Yazeed yake furtama Giwa “Ina d’anki wllhi sai na kashesa, sai na masa illan da gobe ko cewa akai ya d’aga hannu ya d’aura jikina bazai ba... Ina yake ki fito mun dashi..!!” Ya k’arashe cikin tsananin karaji...
Giwa Ta baiwa Jakadiya izinin fita kana ta maida hankalinta kacaukam kan Yazeed dake ci gaba da huci “Yazeed.. Meye haka nakeji, Wai dama ba had’arin mota kayi ba.. Waye ya maka irin wannan bugun...?!”
Yazeed dake aika mata wulak’antaccen kallo matsowa kusanta ya kumayi yana furta “Wllhi sai na kashesa, sai nayi ajalinsa koda hakan zaisa ki had’iyi zuciya tunda shi kika fifita akaina... Wllhi sai nayi ajalin Mahmood muddin Ina numfashi a doron k’asa...!”
Kaman daga sama ya sinkayo muryar Mahmood d’in yana fad’in “Idan bakayi ba Yazeed baka cika ba... Yau ka tabbatar min da cewa kaid’in maras mutunci ne kuma maras imani, so duk abinda zakayi yanzu bazai bani mamaki ba..!!” Yayi maganar cikin tsananin huci k’irjinsa na kuma bud’ewa kaikace wani bugun zai sake yiwa Yazeed...
Giwa da zuciyarta Ke ci gaba da tsinkewa ta tari Mahmood da fad’in “Sadauki Wai meke faruwa ne... Kan wane dalili zakaiwa d’anuwanka na jini irin wannan bugun kawo wuk’an bayan iftila’i da tashin tashin hankula da muke fuskanta cikin Masarautar nan...?!”
Bai janye idanunsa daga duban k’yama da yake aikawa Yazeed ba yace “Maami ask your Son mai ya aikata... Ask him wane irin k’azamin laifi yau d’in ya tasamma aikatawa...!!”
Giwa ta dubi Yazeed wanda shima hucin yake sakewa yana duban Mahmood, Ta kuma juyowa ta dubi Mahmood d’in da shima Ke ci gaba a sakin huci idanunsa kan Yazeed...
“Mahmood mai kake nufi, wane irin kaifi Yazeed ya tasamma aikatawa..?!”
Cikin karaji Yazeed yace “Maami don’t listen to any of his lies... K’age yakeso yamin dan nima nayi kamanceceniya da hali irin nasa sabida yasan cewa d’iyarsa ta hanyar banza ya sameta..!” Baikai aya ba Mahmood ya toshe bakin nasa da naushi, Yazeed ya zube k’asa yana kame bakinsa...
Da yatsa Mahmood ke nunasa “Baka San komai akan d’iyata ba..! Dan haka kada ka sake ambatan sunanata a wannan k’azamin bakin naka...!”
Cikin d’imauta Giwa Ke fad’in “Wai meke faruwa daku ne... Shin sai d’ayanku ya kasheni ne... Wai menene haka kukeyi...!”