Sashe 32
Muhibba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kauda fuskarta tai had’ida fuzar da fuci a hankali dan sarai Ta fahimci ina zancen nasa ya dosa kana ta kuma maidoda dubanta garesa ta saki murmushi a fili dikda cikin zuciyarta kuwa tsananin k’una ne, lokaci guda take furta “I’m sorry your Highness, but I really don’t need a Prince, coz I already have a King..!!” Ta k’arashe murmushin saman fuskarta...
Tamkar an buga masa babban Dutse akai haka yaji, lallai wannan yarinyar babban ‘yar rainin hankali ce, yau shi mace Ke turning d’insa down... Shi Yazeed.... Kai no, babu macen data isa tai turning Prince Yazeed down, babu ita dik fad’in duniyar nan... Murmushin k’arfin hali Yazeed ya saki kana yace “Then name your price...!” Yai maganan yana mai kuma matsowa kusanta...
Dikda k’una da zuciyarta ke tsananin yi hakan bai hanata sakin murmushin takaici ba kana ta k’arasa da sauri ta bud’e masa k’ofa... Lokaci guda take furta “You’ve got a reputation to protect Rankashi dad’e...? And na tabbata baka fatan abinda zai shafawa sarautarka bak’in fenti....Zaifi kyau idan ka fice daga nan... And never think of coming back...!!”
Da tsananin mamaki Yazeed ke dubanta, da gaske ne abinda yakeji... Shine mace Ke fad’a masa haka yau d’in... Shi Yarima Yazeed...!!!
Kasa motsa koda d’an yatsar k’afansa dake sanye cikin takalaminsa yai, sai duban mamaki da yake binta dashi... Muhibbah da tuni taji hawaye na neman ciko idanunta lokaci guda Ta d’an kauda kanta gefe har lokacin tana nan rik’eda k’ofa tana jira Yazeed ya fice... Tai k’ok’arin maida hawayenta dikda sakin huci da take ci gaba da yi a hankali...
Cikeda k’asaita ya soma takowa bai daina bintada kallon mamaki ba, saida ya k’araso daidai k’ofan kana ya kuma karkatowa yana dubanta kaman zai magana sai kuma yasa kai ya nufi k’ofa yana sakin huci... Muhibbah ta bud’e murya tace “One more thing your Highness.... Remember this, not all women have a price... Some can’t just be bought... Have a good evening, Rankashi dad’e..!!” Daga haka Ta maida k’ofa ta rufe ta bar Yazeed nan tsaye tamkar an dasa sa....
Idanunsa jajir yake duban k’ofar parlorn, jijiyoyin jikinsa sukai rud’u rud’u... Idanunsa sukai jazir... Yau shine mace Ta yarfa... A Masarautar Sa....in his very own kingdom.... Shi Yazeed AbdulJabbar..!!!
Yaci gaba da sakin wani irin huci maganganun suna masa Yawo a kunnuwansa... Cikin sassarfa yasa kai ya fice a wajen kaman zai kife k’asa...
Muhibbah kaw tana maida k’ofar ta lumshe idanunta hawayen da taita k’ok’arin hanasu fitowa suka shiga gangaro mata d’aya na bin d’aya... Lokaci guda ta durk’usa a wajen tana mai sakin kuka mai tsuma zuciya....
***
Yazeed gaba d’aya ficewa yai a Masarautar.... Cen club d’in da suka saba had’ewa da abokansa ya tafi..... Kaman ko yaushe, kansa a sama ya nufi spot d’in da yake nasu ne su kad’ai babu mai zuwa wajen saidai idan su suka buk’ata.... Ta wani k’ofa da babu mai noticing d’insu suke shiga, yanda aka ware masu domin zamansu, a wajen kuwa K’atoton TV ne suna ganin dik abindake wakana cikin club d’in, idan sunga budurwar da tai masu saidai suce a shigo masu da ita su d’auketa su fita... Sam bazaka San suna zuwa club d’in ba....
Zayyad amininsa ya tadda a wajen, yana ganinsa ya mik’e yana zolayarsa had’ida masa gaisuwa irinta masu sarauta....
Ko takansa Yazeed baibi ba ya zauna cikin kujerar yana mai ci gaba da sauk’e fuci a hankali.... Zamansa Keda wuya ma’aikacin club d’in ya k’araso dan taking order d’insa.... As usual Zayyad ne yace da waiter d’in a had’owa Rankashi dad’e double whisky... Shidai Yazeed bai furta koda kalma ba har wannan lokacin k’afarsa d’aya bisa d’aya yana sauk’e huci lokaci guda kalaman Muhibbah naci gaba da buga kwanyarsa...
Zayyad ya matso kusansa kad’an kana yace “Your Highness Wai meke faruwa ne...? I thought bazamu sake ganinka a club d’in nan ba tun bayan mutuwar mahaifinka.... I thought kace ka daina b’ata lokaci a nan tinda Kai d’in Sarki ne mai jiran gado..!!”
Shak’o wuyarsa Yazeed yai yana mai ci gaba da sakin huci yake furta “Haven’t I informed you yet, that my despicable brother is back in the country..? yana k’ok’arin k’wace abinda na jima ina hari....!!!”
Zayyad da yasha damk’a da k’yar yake k’ok’arin k’watan wuyarsa yana furta “Easy your Highness... Let me go please, bani na kar zomonba....!!”
Yazeed yai jifa dashi yana mai ci gaba da sauk’e huci, lokaci guda haushin abinda Muhibbah tai masa had’ida tsanar d’an uwansa Mahmood naci gaba da fuzgarsa a zuciya.... He really needs to teach that girl a great lesson... Shine Prince Yazeed wanda yafi k’arfin wulak’ancin ko wacce irin mace....!!
Ganin yanayin da yake ciki yasa Zayyad kiran sauran abokan nasu guda biyu a waya....
Sosai ya razana da yanayin da yaga Yazeed ciki... Gefensa ya komo ya zauna yana mai ci gaba da sosa wuyansa yanda Yazeed ya shak’esa “Zeed.... Wai meke faruwa ne, ni ban yarda kan brother d’inka kawai kayi haka ba.... Tell me akwai wani abu ne bayan wannan....?!”
Yazeed dake ci gaba da sakin huci yana murza zobban hannunsa a hankali lokaci guda yakai dubansaga Zayyad kana yace “You wanna know the whole thing..? Then fine.... Tonight, I’ve just received the insult of my life.... My evening is completely ruined, all thanks to her...!!!”
Da tsananin mamaki Zayyad ke dubansa kana ya furta “Unbelievable! Yau kaine kake maganan mace taci mutuncinka your Highness...? Wow.. Just wow.... this is unbelievable..!!!”
Daidai sanda ma’aikacin club d’in ya kawowa Yazeed barasan sa... Ba tareda b’ata lokaci ba ya shiga kwankwad’a kaman mai shan ruwa... Wa’iyyazubillah...
D’an dafasa Zayyad yai yana duban TV d’in yanda ashararrun mata Ke rawa suna bayyana jikinsu kana ya murmusa yace “I think you needs someone to take out a little bit of stress you’ve been going through your Highness..!” Ya k’arashe yana duban ‘yanmatan murmushi saman fuskarsa... Lokaci guda yana kuma fasa kan Yazeed da cewa ba’ayi macen data ci mutuncinsa ba ta nuna masa kasawansa
***
A b’angaren Muhibbah kaw tun bayan ficewar Yazeed bacci ya k’aurace a idanunta, sai faman juyi take a gado ba tareda bacci ya d’auketa ba... Ta mik’e ta zauna had’ida kunna side lamp, Ta janyo wayar salulanta tana duba time... K’arfe shad’aya da kusan rabi na dare... Jan labule ta d’anyi tana lek’a waje sararin samaniya... Taji natsuwa na zuwa zuciyarta a hankali... Lokaci guda taji tana son fita waje tasha fresh air... Mik’ewa tai ta zira doguwar riga kana ta d’aura mayafi akanta ta nufo waje....
Tana tafe taga kaman giftawan mutum sanye cikin bak’in tufafi... Exactly irin wancan mutumin data gani kwanaki biyu da suka shige... Mutum sanye da bak’ak’en tufafi ba’a ganin komai nasa.... Ta jima tana duban hanyar da taga giftawar nasa... Take taji k’afafunta sun soma janta Ta nufi wannan hanyar....
Dik irin saurinda Muhibbah keyi bata cimma wannan mutumin ba, ba kuma taga lungun da ya shige ba... Komawa da baya tai tana sauk’e huci a hankali kana Ta furta a hankali... “Muje zuwa watarana zan fahimci ko kai d’in wanene da kuma yanda kake zuwa....!!”
Ta kuma fuzar da iska a hankali kana Ta juyo da zummar soma tafiya saidai ganin wad’annan Kenwa guda biyu data kuma gani yau ma yaso firgitata... Ta shiga karanto addu’o’in da suka Zo bakinta tana mai barin wajen cikin sauri....
Jefa k’afafunta kawai take dik yanda suka sauk’a tana mai jero addu’o’in da dik suka Zo bakinta.... A daidai k’ofan shiga sashen masauk’in nata ta kusa yin karo mutum... Tai saurin matsawa da baya tana mai sauk’e ajiyan zuciya a hankali....
D’ago fuskan da zatai sukai ido hud’u da juna, hannayensa hard’e ta baya yake dubanta... Bugun zuciyarta ya k’aru ganin shid’in ne gabanta... Tai k’ok’arin tattaro natsuwarta had’ida d’aura murmushi mai kyau saman fuskarta dan harga Allah ganin shine ba wani ba sosai hakan ya jefa zuciyarta cikin natsuwa...
“You again..” ya fad’i yana mai dubanta fuska babu walwala.....
Ta k’ak’aro murmushi had’ida risinawa kana tace “Barkada dare Rankashi dad’e..!”
Ya jinjina mata kai a hankali kana yace “Mai ya fito dake cikin daren nan...?”
Ta d’an daburce gaba d’aya tama rasa mai zatace...
Gajeren murmushi tai mai cikeda k’asaita yai kana ya gyara tsayuwarsa wann karon....
“Da alama yauma kin b’ace a hanya...!”
Dubansa ta d’anyi kana ta kuma sadda idanunta k’asa...
Gyaran murya ya d’anyi kad’an kana yace “Roaming around the palace at this hour..?”
Batakaiga samo amsa ba Ubandoma ya k’araso ya risina yana mai gaida Shugaban nasa yake fad’in “Allah shi baka yawan rai mun duba ko ina bamuga mutumin da kace ka gani ba.... Masu tsaron k’ofofi da dogarai duk suma sun tabbatar basuga kowa ba..!”
Yarima Mahmood ya jinjina kai kana yace “A baza dakaru da dogarai Ta ko Ina a zak’ulo mutmin nan kafin wayewan gari...!!”
Ubandoma ya risina yana mai jinjina kai had’ida amsawa kana ya baza babban rigarsa ya nufi aiwatar da umarnin Ubangidansa...
Muhibbah da zuciyarta Ke raya mata Anya ba mutumin da take gani bane Rankashi dad’e yake nema... Toh Wai waye wannan mutumin....? Batakai ga samo amsa ba ta sinkayo muryar Mahmood yana fad’in “Zaifi kyau idan koma d’aki a daidai wannan lokacin..!”
Daga haka bai kuma cewa komai ba yasa kai ya shige...
Muhibbah tabi bayansa da kallo har ya b’acewa ganinta... Tana kallo Dogari suka soma firfitowa Ta ko wane sak’o cikin Masarautar...
Cikin sauri itama ta koma masauk’inta ta natsu waje guda tana tinanin toh Wai waye mutumin nan da yake Yawo cikin dare a Masarautar....
***
Giwa sai kaiwa da kawowa take, takai mari takai bango.... Mahmood yana neman zamema rayuwarta barazana... Shin maike shirin faruwa da ita ne... Anya batayi gangancin barin Mahmood raye ba... Maiyasa bata kashesa ba tintini, Maiyasa ya rainesa da hannunta... Anya ba ajalin mulkinta Ta raina da hannuwanta ba... Lokaci Ta kuma fuzar da fuci daidai sanda Jakadiya ta shigo a firgice tana fad’in “Rankishi dad’e Ta bayyana...! Izzatu Ta bayyana..!!!”
A d’ari Giwa Ta mik’e tsaye idanunta suka firfito waje cikeda tashin hankali....!
Sameena📚
[6/24, 11:48 AM] +234 703 881 5154: *MUHIBBAH*
*023*
*©️Sameena Aleeyou...✍🏽*