Sashe 35
Muhibba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Batakaiga basa amsa ba wayarta ya d’auki ruri... Bak’uwar lamba ce Babu suna... Ta d’anyi excusing kanta kana ta d’aga wayar da sallama...
Kaman baza’a mata magana ba dan har saida ta kumayin sallama tana tambayar ko wanene sannan taji anyi gyaran murya cikeda k’asaita....
Jin muryar Yarima Fu’ad cikin wayar ya sanyata d’ago fuska tana duban Ansar da shi d’inma ita yake duba....
SameenaAleeyou📚
[6/27, 10:26 AM] +234 703 453 9908: *MUHIBBAH*
*024*
*©️Sameena Aleeyou...✍🏽*
“Barkada safiya Rankashidad’e..!” Ta fad’i murmushin da yafi kamada yak’e saman fuskarta...
Daga cen b’angaren Fu’ad ya murmusa kana yace “Ashe zaki d’auki muryata...”
Ta kuma murmusawa kana tace “Murya mai kaman busan sarewa ba’a mancesa cikin gaggawa Rankashi dad’e...!” Tai maganar cikeda k’issa...
Ansar dake zaune gabanta fuzar da fuci yai had’ida mik’ewa tsaye yana mai juya baya lokaci guda yana fuzar da fuci d’aya na bin d’aya...
Yana jin sanda Muhibbah ta kuma murmusawa tana fad’in yau d’in batada hutun tsakankanin class gaba d’aya busy day ne da ita bazasu iya had’uwa ba saidai next time... Ji yake kaman barbad’a masa garwashin wuta take a kunne da wannan wayar da take wanda ya tabbata ko shakka babu da d’aya ne daga cikin ‘Ya’yan Sarki AbdulJabbar take...
Kasa jurewa Ansar yai sai faman dunk’ule hannunsa yake yana sakin fuci, lokaci guda ya juyo had’ida fincike wayar daga hannunta ya kashe yana mai furta “Ok that’s enough.! Ya isa haka..!!”
Da mamaki Muhibbah ke dubansa, lokaci guda ta mik’e tsaye cikin tsananin b’acin rai “Ansar miye haka...? Ka kuwa kasan mai ka aikata..!!?”
Rai b’ace shima yake fad’in “A gabana kike waya da wani k’aton banza... You know what Hibbah.? I was such a jerk da na yarda miki Ki tafi kiyi rayuwa cikin Masarautar nan in the first place... I shouldn’t have allowed you to go back to that place..!!”
Katsesa tai da fad’in “And you think you can actually stop me now...? Well no, bazaka iya hanani ba...Those people turned my life into a nightmare, thay took everything away from me, basu cancanci rayuwa cikin Farin ciki ba... Gaba d’ayansu basu cancanci rayuwa cikin kwanciyan hankali ba... I promised to take them down, even if it will cost me my life, wllhi sai na d’aid’aitasu...!” Ta k’arashe hawayen k’unan rai na gangaro mata...
Lokaci guda Ta koma ta zauna cikin kujeran tana mai ci gaba da kuka maras sauti....
Ansar ya fuzar da fuci kad’an kana yan janyo kujeran ya zauna shima “Hibbah that too much resentment dake kwance cikin k’irjinki bazai haifar miki da komai ba face tarin dana sani... And do you know what’s worse..?, na tabbata gaba d’aya idanun Princes d’in akanki yake... Hibbah mai kike tinanin zanji...? Do you think this is fair for our relationship..? Please try to be a little bit considerate Hibbah...Zuciya batada k’ashi, kuma ita soyayya batasan sanda take shiga ba... What if you ended up falling in love with one of those princes..?”
Da tsananin mamaki ta d’ago idanuwanta masu zuban hawaye tana dubansa, lokaci guda take girgiza cikin rashin yarda da abinda kunnuwanta Ke jiyo mata, murmushin takaici mai tsananin ciwo saman fuskarta take furta “Bayan dik abubuwan dana sanar dakai har kana tinanin ni Muhibbah zan afka soyayya da d’aya daga cikin mutanen dana fi tsana sama da komai a duniyar nan, mutanen da sukai jagoranci wajen ruguza rayuwata data ahalina... Ansar ban tsamman zanji haka daga gareka... Na zaci zakafi kowa fahimtata...”
Batakai aya ba ya katseta da fad’in “Muhibbah abinda nake gani ne... Jiba fah kiga yanda kike waya da wannan d’an Sarkin kama wasu masoyan gaske..!”
Wannan karon mik’ewa tai cikeda b’acin rai, ta dakatar dashi da fad’in “Cut the crap..! Ka kuwa San mai kake fad’i Ansar... Ni kake had’awa da wad’ann mutanen...?” Ta k’arashe hawaye na kuma gangaro mata....
D’an fuzar da fuci ya kumayi kana yace “I’m sorry Hibbah, please forgive me.... Hankalina bai kwance ne muddin kina taredasu...!”
Hannu tasa Ta goge hawayen cikin zafin rai take fad’in “This should be the last time da zaka had’ani da wad’annan disgusting creatures din...!”
Ansar ya jinjina kai a hankali yana mai furta “Bazan sake ba Muhibbah... So tell me mai da mai kika fahimta zuwa yanzu... How far have you gone..?”
Zama tai cikin kujera had’ida k’urama waje guda idanu lokaci guda ta saki murmushi a hankali kana Ta soma furta “Dukansu da kake gani na karanci weakness d’insu, kuma dashi zanyi ruining d’insu.... Fu’ad da kaji muna waya dashi, a nashi haukan ya fad’a soyayya dani, wannan mahaukacin his weakness is his insecurity... Zanyi amfani da wannan daman to toy with his emotion and watch him crumble... Shi kuma Yazeed..!”
Tai murmushi a hankali kana tace “Na riga dana fara bashi... His pride, son mulki had’ida son mata shi zai kaishi k’asa warwas, I’ll use that to ruin his marriage and make him look like a loser...And Yarima Mahmood...!” Ta d’an murmusa kad’an kana taci gaba da fad’in “His daughter will be his own downfall... Zanyi amfani da ita to bring him down... Guda d’aya daga cikinsu shine har yau ban fahimci ko shi d’in wane irin mutum bane.. Yanada wahalan fasaltuwa, yafi kamanni da hawainiya mai canza kala, mutum ne da baka fahimtar gabansa ko bayansa balle ka gane ina ya dosa... Amma daga yanda tinana ke bani shid’in yafi kusanci da mahaifiyarsu.. Idan nayi nasaran d’aid’aita masa rayuwa ko shakka babu kaman na cakkawa Turai wuk’a ne a k’ahon zuciyarta... Sannan idan nai nasaran d’aid’aita rayuwar Turai kaman na cakkawa Jamal wuk’a ne a k’ok’on zuciyarsa... Su biyu d’in suna tafiya kafad’a da kafad’a ne... Kaga koda ace banyi nasaran karantar Jamal ba ruguza Mulkin Giwa da yaranta daidai yake da ruguza Giwa da d’anta Jamal...!” Ta k’arashe tana mai kuma sakin murmushi...
Fuzar da fuci a hankali Ansar yai yana mai murza tafukan hannunsa kana yace “Must you really have to involve Mahmood’s daughter.. I mean she’s an innocent kid, she had nothing to do with what her father did in the past....Laifin na mahaifinta ne ba nata ba, karkizo kiyi abinda later on you will regret doing it..!” Ya k’arashe cikeda kulawa...
Shiru tai tamkar mai tinani kana Ta fuzar da fuci a hankali lokaci guda taci gaba da fad’in “Ni kaina banso Zahra Ta shigo cikin shirin fansa na sabida yarinya ce mai hankali da kuma hangen nesa, Yanda kasan ba zuri’ar Sarki AbdulJabbar ba... But nasan abinda nakeyi, bazan bari Ta cutu ba... From what I learnt, her father’s been lying to her, he’s hiding something from her... Something very serious, Ina tsamman ya shafi mutuwar mahaifiyarta... Zan saka mata kokonto da shakkun mahaifinta cikin zuciyarta, after all dama shid’in mutumin banza ne, bai cancanci zama mahaifin Zahra ba...!” Ta k’arashe tana sakin huci...
Ansar yai shiru kaman mai tinani kana yace “This is a very delicate matter Hibbah, we are talking about an innocent child here...Make sure she doesn’t get hurt..!”
Fuzar da fuci tai a hankali tana mai dubansa damuwa k’arara saman fuskarta kana tace “Believe me sabon kwanaki kad’an da nai da ita I become very fond of her, bazan bari ta cutu ba da izinin Allah...!”Ta k’arashe damuwa kwance saman fuskarta...
Mik’ewa tsaye Ansar yai yana mai furta “Bana fatan kiyi abinda zakizo kina dana sanine Muhibbah... Kodashike Na yarda dake... And I know you’re a good person, nasan dik abinda kikeyi saida kikayi tinani sosai ... And addu’ata da soyayyata na tareda Ke ko yaushe... I hope everything will soon come to an end, so that we can finally get the chance to be together... Forever..!” Ya k’arashe cikeda kulawa...
Murmushi ta sakar masa cikeda tausayinsa kana tace “In sha Allah My Dr...!”
Ya murmusa kad’an shima kana ya duba agogon dake d’aure hannunsa na hagu yace “Zanje asibit kafin la’asar zan dawo sai na shirya... Is it okay with you..?”
Murmusawa tai a hankali kana tace “Sure... Take your time Likita, nima zan shige Kitchen ne na taya Larai da wasu aikace aikacen...”
Lokaci guda take d’an masa waving tana fad’in a dawo lafia..
Tsaye yai hannayensa sakale cikin aljihun wando yana dubanta har Ta shige kana ya fuzar da fuci a hankali ya nufi ma’ajiyar motarsa...
***
Suna tafe a hanyar komawa Jos take labartawa Ansar abinda ta gani gameda mahaukaciyar da suka soma arangama da ita farkon zuwansu Masarautar... Shima sosai yaji mamakin wannan lamari had’ida kuma tabbatarwa lallai akwai abubuwan dake b’oye cikin wannan masarauta, kuma idan har Muhibbah zata zamto silan warwarewan wasu al’amara a Masarautar tabbas now more than ever bazai hanata ba dan wannan dangin jihadi ne saidaima yaci gaba da mata add’uan samun nasara....
Nan take kuma tabbatar masa hakan ya nuna k’ila tabbas mahaifinta na nan raye cikin Masarautar, k’ila Giwa bata kashesa ba, k’ila Yana nan raye tanai masa uk’uba kaman yanda takeyiwa mahaukaciyar nan... And now more than ever bazata janye k’udirnta ba har sai ta ceto mahaifinta da duk wani rai da ahalin AbdulJabbar ke zalinta....
Yamma lis goshin magrib suka iso Masarautar saidai Ansar bai shiga ba hasalima daga cen nesa da ginin masarautar ya ijiyeta kana ya shige masauk’i da zummar Washe gari da sassafe idan Allah yakai rai zai d’auki hanyar gida...
**
MASARAUTA