Sashe 101
Muhibba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yazeed na sakin huci yake aika mata wulak’antaccen kallo, lokaci guda yake jinjina kai yana fad’in “No wonder mahaifinmu yafi son Mahmood da Fu’ad ashe yanaji a jikinsa sune jininsa na asali, no wonder sukafi kamanceceniya Ta fuskar halitta ashe sud’in sune ‘yan uwan juna...!”
Ya mik’e sosai yana ci gaba da fitar da huci yake fad’in “Now that I learned banida wata alak’a ta jini da d’an Baiwa Mahmood I won’t have mercy on him... I’ll not spare him...! Now more than ever I’ve every right to the throne sabida D’an Baiwa bai gaji sarauta ba...!”
Giwa tai saurin katsesa da fad’in “Karka d’auki mataki yanzu Don idan Mahmood ya san cewa banice na haifesa ba shirinmu zai lalace akansa...!!”
Cikin k’unan rai Yazeed yace “To hell with your plans Giwa..!! Do you think I care...?! My life is ruined...! Kin lalata rayuwana da kika bari wanann mutumin ya zamto mahaifina..! Kin cuceni da baki bari na fito a tsatson Abbah ba... I don’t give a damn idan Mahmood yasan cewa shi d’an Baiwa ce..!!”
Giwa na girgiza kai take fad’in “Idan ka sanar dashi yanzu shikenan bazai d’ale karaga ya mutu ba.. Kaga idan ka d’ale kaine zaka mutu ni kuma bazan juri rasaka ba d’ah na..!!” Ta k’arashe tana rau rau da idanu..
Shiru yayi yana dubanta tamkar mai nazari har lokacin bai daina sakin huci ba... Suka sinkayo muryar Waziri na fad’in “K’warai d’ah na sarauta takace amma ka bari har mu kawar maka da Mahmood..!”
A fusace Yazeed ya katsesa da fad’in “Don’t you dare call me your son ever again..! I’m not your Son.. I’m my Father’s Son..! I’m Yazeed AbdulJabbar Mahmood...! You’re not my father and you’ll never be..Get that through your this empty skull of yours..!” Ya k’arashe yana mai bubbuga rawanin Waziri
Giwa Ta had’iyi miyau da k’yar sai kuma tace “Yazeed ka basa girma ko d’an kad’an ne tunda yanzu kasan komai...!”
Shu’umar murmushinsa yayi yana watsa masu wulak’antaccen kallo dukansu biyu sai kuma yace “Ai kun zubar da girmanku tun lokacin da kuka zab’i ku haifoni Ta wannan hanya... Thai man is not my father, zan fad’a kuma zan nanata... I might carry his blood but har abada bazai tab’a zama mahaifina ba... My Father is dead.. Mai Martaba AbdulJabbar shine mahaifina, and Ni ya fi dacewa na gajesa ba Mahmood d’an Baiwa ba k’ask’antacciya ba...! I’d never allow d’an Baiwa jinin Bauta ya mulki Masarautar nan ba..!!” Ya k’arashe yana mai watsa masu muguwar kallo lokaci guda yasa kai ya fice daga d’akin kaman zai tashi sama zuciyarsa naci gaba da suya...
**
K’AUYEN GALAMBI
Ubandoma yai jigum yana duban Baba Nomau yanda yake had’a wani ruwan magani cikin sabon goran da suka ciro daga daji suka fafeta.... Ubandoma ya d’an gyara zama yace “Yanzu Baba Wai kana nufin dama ba yanke harshenta matar nan akayi ba..?!”
Baba Nomau ya murmusa yace “Ubandoma kenan, matsafa babu abinda bazasu iya yi ba kai dai muyi addu’an Allah ya shiga tsakaninmu da mugu.... Ba yanke harshenta sukayi ba saidai sun d’aure harshen nata ne da muggan bak’ak’en zare da allurai na tsafi... Kaga wannan ruwan magani ne da Allah ya sammana wani d’an b’angare na ilimin saninsa, mukan tsinko ganyen cikin daji shine zatake kuskure bakinta dashi har na tsawon kwanaki uku... sai kuma ruwan addu’o’i da ayoyin Alk’ur’ani mai girma wanda babu shirka ciki da zata Ke sha na tsawon wannan kwanaki ukun..... Cikin ikon Allah da buwayarsa muna fata wannan sihiri ya karye harshen nata ya warware ya dawo dai dai cikin bakinta..!”
Ubandoma ya jinjina kai yace “Masha Allah..! Allah Ubangiji yasa a dace ya kuma bamu nasara..!”
Dattijo Baba Nomau ya amsada Ameen..!
Suna a haka suka sinkayo muryar mai d’akinsa tana fad’in su taho Jafaru ya farka..!
A tare Baba Nomau da Ubandoma suka mik’e Ubandoma na taimakawa Baba Nomau sabida girma sosai da ya sauk’o masa.... A haka suka isa wajen Jafar wanda idanunsa Ke bud’e tarau yana duban sama...
Ubandoma ya zuru yana duban ikon Ubangiji Wai yau Jafar ne ya bud’e idanunsa wanda tun zuwansu wannan gari kusan sati biyu kenan yana kwance a haka ko motsawa baiyi yau sai gashi ya bud’e idanunsa.... Allahu Akbar ashe dai Allah zai tashi Jafaru...!
Baba Nomau yaceda maid’akinsa Ta kawo masa ruwan maganin Jafar da ake yayyafa masa... Babu musu ta mik’e ta kawo, Baba Nomau yai bismillah ya soma yayyafawa Jafar ruwan maganin daga kansa zuwa k’afafunsa.... Wane irin mik’a Jafar yayi numfashinsa na fita a hankali a hankali....
Baba Nomau ya bud’e murya yace “Sannu yaro sannu kaji... Allah ya k’ara maka lafiya..!”
Ubandoma da mai matar Baba Nomau mai suna Tabawa suka amsada Ameen a tare...
Bana Nomau yace “Tabawa kawo masa ruwan addu’an da nace Ki aje shi zai soma sha idan ya farfad’o..!”
Tabawa ta amsa da toh Malam kana ta mik’e ta nufi can wata Rumfar zana ta d’auko ruwan addu’an rufe cikin kwano... Ta kawowa Baba Nomau
Baba Nomau ya dubi Ubandoma yace ya d’ago masa Jafar kad’an... Ubandoma yayi kaman yanda Baba Nomau yace...
Baba Nomau yace “Yi bismillah kasha ruwan nan yaro..!”
Lumshe idanunsa Jafar yai da alama yayi bismillah kaman yanda Dattijon ya fad’i masa amma saidai maganan nasa bai fitowa sosai...
Ya kafa kansa ya shanye ruwan tas... Sauran Baba Nomau ya shafe masa fuskarsa dasu...
“Sannu yaro... Ya sunanka..?!” Ya tambaya yana dubansa da alama so yake ya gane ko Jafar d’in ya dawo hayyacinsa...
“Sunana Ja’afar...!” Sukaji Jafar d’in ya baiwa Baba Nomau amsa da fad’in haka...
Ubandoma dake gefe bakinsa ya gaza rufuwa sabida tsananin farin ciki baisan sanda ya rungumi Jafar yana fad’in “Alhamdulillah..! Alhamdulillah Jafaru..! Jafaru Allah yayi ikonsa akanka...!!”
Jafar ya d’ago idanu yana duban Ubandoma lokaci guda ya furta “Ubandoma..!!”
Ubandoma ya kuma Washe baki cikeda Farin ciki yace “Jafaru ka ganeni...! Jafaru ya gane ni..!” Ya kuma fad’i yana duban Baba Nomau da tuni ya umarci matarsa ta kawowa Jafar damin fura mai kauri yasha...
Jafar ya d’aga kai yana duban duniyar da yake da kuma mutanen dake wajen, lokaci guda ya maidoda dubansanga Ubandoma yace “Ina ne nan... A ina nake...? Su waye wad’annan mutanen..?!”
Ubandoma yace “Ka kwantarda hankalinka Jafaru kana hannu mai kyau... Labari ne mai tsawo.. Amma kana Iya tuna mai ya sameka..?!”
Take Jafar ya shiga jinjina kai idanunsa na kuma kad’awa... Lokaci guda yake furta “Na tuna..! Na tuna komai..!! Take ya soma basu labari da fad’in
_Falsh back_
“Wata rana ina gyaran harawan da zan baiwa dawakin mai Martaba, ya aika a kirawoni... Kasan akwai shak’uwa da kusanci sosai tsakanina da Mai Martaba wanda sam babu shamak’i a tsakaninmu, na jima da sanin cewa matarsa Giwa bata son wannan alak’a dake tsananina da Mai Martaba Sarki...!Koda aka kirawoni ban samesa a Fadarsa ba, hakan yasa na zauna a mazaunin da na saba zama Ina jiran fitowarsa... Jim kad’an Mai Martaba ya fito da kaya irinta masu mulki a hannunsa... Bansan dalili ba amma naga daga fitowarsa ya k’araso ya rungumeni... Ya sumbaci goshina kuma naga hawaye kwance cikin idanunsa... Jikina yayi sanyi matuk’a da ganin wannan yanayi daga MaiMartaba Sarki... Yanayi ne da ban saba ganin Sarki ciki ba... Lokaci guda naga ya kamo hannayena yana duban yanda suka koma sabida ciro ciyawan abincin dawakai da aikin wahala... Take ya tambayane cikin rawar murya
“Ja’afar Ina ka samu wad’annan raunin..?!”
Cikin sanyin jiki nace dashi “Allah shi baka yawan rai wannan ai ba komai bane...!”
Take naga Mai Martaba yasa bayan hannunsa ya share hawayen da suka zubo masa... Ban kawo komai ba dan duk a zatona cikin irin shak’uwa da Sabo ne da mukayi da juna...
Jiki na ya soma matuk’ar yin sanyi, na d’an risina nace “Rankaidad’e zaka fita kilisa ne kana so a shirya maka Doki..?!”
Sai gani nayi ya saki murmushi mai bayyana hak’wara, lokaci guda ya shiga bubbuga kafad’ata guda kana ya damk’a min tufafin dake hannunsa yace “Ka shiga wancan d’akin ka saka wad’annan suturan..!”
Na dubi tufafin da ya bani masu daraja na kuma dubesa... Lokaci guda na kuma risinawa nace “Allah shi baka yawan rai Bawa kaman ni ban kamaci saka wad’annan kayan ba...!”
Gani nayi ya saka hannu ya rufe mun baki yace “Kada ka sake ambata kanka da Bawa... Akwai maganan da nakeso muyi amma sai ka saka wad’annan suturan....!”
Na jinjina masa kai a hankali dan bazan iya musu da Mai Martaba... Nayi kaman yanda yace na nufi d’akin da ya nuna min... Koda na shige d’akin tsayuwa nayi Ina kallon kayan alatu da aka k’awata wannan d’aki dashi...
Nan dai na makare wajen kallon kayyayakin da idaniyata basu tab’a gani ba abinka da wanda ya taso cikin Bauta....!
Bayan kaman shud’ewar wasu muryoyi sai na soma jiyo sautin Mai Martaba da Mai D’akinsa yana mata magana cikin tsananin fad’a da fushi amma bana iya fahimtar abubuwan da yake fad’i nayi saurin matsowa jikin k’ofa Ina lek’en abindake faruwa... Gani nayi Giwa ta duk’a saman gwiwoyinta ta d’aga hannayenta guda biyu sama tana rok’on Mai Martaba tana kamo k’afafunsa yana bugeta... Bai tsaya saurarenta ba ya shige wata k’ofa... Nan naga Waziri ya fito daga wata k’ofar yana dariya... Itama Giwar Dariya tayi Ta mik’e tana fad’in “Yana isa d’akin Zeenatu kafin yayi wani katab’us ya mutu dan ya riga ya shak’i iskar guban dana busa masa hannuna bazan tab’a bari ya tona min asiri ba...!”
Waziri yace “Toh wani hanzari ba gudu ba, inada tabbacin ya sanar da Jafaru komai... Duk yanda Jafaru ya shiga ya fita cikin Masarautar nan mu kamasa mu gama dashi mu b’atar dashi kaman yanda muka b’atar da saura...!”
Giwa tace “Aiko ya zama dole mu kashe Jafaru...!”
Ni kuma jin haka yasa nayi tunanin ya zama dole nasan yanda zanyi na tsira da rayuwata daga cikin wannan masarauta da ake farautar rayuwata...!
Sosai na hango tashin hankali kwance saman fuskar Giwa tana fad’in “Waziri na tabbata idan har Mai Martaba ya gana da Jafar Toh ya sanar dashi komai... Ya zama dole mu kashe Jafar... Idan har kana son alak’armu ta d’ore toh a kawar da Jafar a kashesa har lahira abinda ya kamata muyi tuntuni bamuyi ba...!”