Sashe 45
Muhibba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Waziri yabi bayansa da kallo yana mai tofar da tuk’in goron dake bakinsa kaman ya bisa ya shak’esa... Lokaci guda yake sakin huci yana furta “Zamaninka mai k’aramin wa’adi ne Mahmooda... Zakabi zahun mahaifinka nan bada jimawa ba... Bazan tab’a bari jarumtarka na k’arya ya bani tsoro ba... Nayi Imani Sarki Yazeed sai yafika Jarumta dan ko a yanzu ma bazaka nuna masa komai ba...!!”
Ya k’arshe yana mai sab’a babban garensa kana ya fice daga Masarautar cikin sauri dan a daren yau yakeso ya tura ‘yanta’adda zuwa gidan Wambai dan su zak’ulo masa k’undi koda kuwa a k’asan gini Wambai ya b’oye...
***
A b’angaren Yarima Mahmood kuwa yana fitowa sashen Giwa ya nufa, kuyangi sai risinawa suke suna gaidasa had’ida basa hanya... Dik yanda ya shige kuwa jinin yankan hannunsa na nan na d’iga dukda cewa ya dunk’ule hannun sosai saidai abinka da yankan takobi ba k’aramin yanka bane....
B’angaren matakalan da zai sadaka da babban Parlorn Giwa ya nufa sai kuma yaja ya tsaya sakamakon sinkayo muryar d’iyarsa Zahra cikeda annashuwa... Haka kurum yaji yana so ya lek’a Zahra musamman da ya tuna tsawar da yai mata da kuma rashin jituwa da ya shiga tsakaninsu for the first time dik akan Raheema da yau yaga true color d’inta... Gaba d’aya sai yaji kaman bai kyautawa d’iyar tasa ba dan shekaran jiya har kusan marinta yai dik sabida Raheema...
Tsaye yai a bakin k’ofar d’akin Zahran yana hangosu d’aukeda littafi Muhibbah na fad’in “Wait Kinsan gwamnati Ta hana aikin banza dan haka idan na koya miki karatu nima zaki koya min yaren Spanish.. Do we have a deal..?!”
Zahra ta jinjina mata kai cikeda raha harda d’aga mata babbar yatsa tana mai furta “Na yarda na amince bakida matsala... Kisa a ranki kin iya spanish an gama...!”
Suka tafe hannaye a tare Muhibbah na fad’in “Wayaga Muhibbah na magana cikin harshen spanish... Aiko zanyi tsiyawasu Mummy idan na koma gida dan na daina masu magana da ko wane yare sai Spananci... Wait bari muga, mai zance idan inaso nace “Mummy I’m home..?”
Kaman daga sama kafin Zahra ta bata amsa suka sinkayo muryarsa yana furta “Mami estoy en casa..!”
Yana fad’in haka yasa kai zai juya saidai tuni sun hangosa, da alama maganar fito masa kurum yai baiyi niyya ba...
Zahra ta mik’e da sauri ta rik’o hannunsa tana fad’in “Paa Tia mi Amiga tana koya min biology... Shigo ka gani, she’s very good in biology, so so amazing...!”
Burki taiwa kalaman nata jin ta kamo danshin abu cikin hannunsa... Hankali tashe take duban hannun nasa tana mai furta “Paa you’re bleeding... Pa mai ya sameka... What happened to your hand..?!” Gaba d’aya ta rikice wanda hakan yasa Muhibbah ma saurin mik’ewa tsaye tana duban hannun nasa dake d’igan jini...
Shafa kan Zahra yai da d’aya hannun yana furta “Is nothing serious princess... Just go and continue with your studies, I’ll be fine.. Okay....!”
Girgiza kai take cikeda tashin hankali tana furta “No... No Paa, your wound needs to be treated... Please kashigo let’s clean it...!”
Taci gaba da janyo Mahaifin nata cikin d’akin fuskarta fal damuwa take furta “Aunt Hibba please clean my father’s wound... Nasan fanninki ne dan Allah ki treating masa...You stay right here Paa let me go bring the first aid...!” Bata jira cewarsa ba ta barsa nan tsaye gaban Muhibbah suna fuskantar juna ta fice cikin sauri...
Yanda sukai tsaye gaban juna ya haifar masu da shiga wane irin yanayi su duka biyun... A yayinda Mahmood ya tsareta da idanunsa ita kaw hannunsa mai ciwo kurum take duba yanda jini Ke zuba.. Batasan dalili ba amma ji tai Ta k’agu Zahra ta kawo first aid d’in ta rufe ciwon Mahmood ya daina zuban jini... Gani take tamkar jinin nasa k’arewa zai.... Jinin sai yanai ma idanunta gizo tamkar yana zuba ne gudu gudu d’aya na bin d’aya cikin sauri...
Ji tai zuciyarta na furta “What’s taking you so long Zahra.. You need to hurry...!!” Bata ida tinaninba Ta hango Zahra ta shigo cikin sauri rungume da firstaid d’in...
Cikin sauri ta isa ta amshe kit d’in saidai kuma koda ta amsa ji tai ta k’asa juyowa ta fuskancesa... Aima kamata yai Ta barsa jininsa ya k’are ya mutu.. Miye amfanin taimakawa mak’iyi....? Bata ida tinanin ba taji Zahra na janyo hannunta tana fad’in “Please Tia treat my Paa’s wound...!!”
Tamkar Rak’umi da akala haka Muhibbah ke bin Zahra har ta duk’arta k’asa gaban Yarima Mahmood dake zaune saman gadon Zahra ya tsare Muhibbar da idanu tamkar mai karantar wani abu, ko k’yafta idanunsa baiyi sai duban fuskarta kurum yake wanda hakan ba k’aramin daburtar da Muhibbah yai ba... Batansan dalili ba amma duban da yake mata na matuk’ar tasiri cikin k’wakwalwarta harma da illahirin jikinta... Ta had’iyi zuciya da k’yar sanda Zahra tai alamawa mahaifinta ya mik’o hannunsa mai ciwon...
Kaman bazai mik’a hannun ba har saida Muhibbah ta d’ago dara daran idanunta da rauni ya bayyana cikinsu lokaci guda tana mai dubansa... K’waya idanunsu suka had’e waje guda... Saurin sadda nata idanun tai yayinda Mahmood yai k’ok’arin mik’a hannunsa tamkar wanda ya tina wani abu....
Tabi hannun nasa da kallo Wai itace zata rufe masa ciwon lallai Zahra ta jefata a tsaka mai wuya... Ta yaya zata soma treating wound d’in babban mak’iyinta dan take dik abubuwan da suka faru da ita suka shiga dawo mata... Tsananin tsanarsa na buga zuciyarta da kwanyarta...
Jin hannun Zahra tai a kafad’arta rana mai furta “Are you alright...?!”
Muhibbah tai saurin daidaita kanta kana ta sakarwa Zahra murmushi tace “Yes let’s clean your father’s wound... Ungo karb’i wannan ki warware min a nitse...!” Ta k’arashe tana mai dank’a mata roll d’in bandage....
Babu musu Zahra ta amsa cikin sauri tana furta “Sure...!” Take ta somayi kaman yanda Muhibbah ta umarceta... Shi kaw Mahmood sai suka zame masa tamkar TV.. Sosai sukai masa kyau yanda suke gudanar da al’amaransu ya shagala sosai da kallonsu har saida yaji zogin shigan magani dake nad’e da cotton wool cikin ciwon... Ya d’an saki k’ara kad’an yana mai dunk’ule hannun nasa da zogi ya ratsa wanda tuni ashe ya had’e da hannunta....
Tamkar wacce aka zabura haka ta d’ago manyan idanunta tana dubansa k’irjinta naci gaba da bugu...
Shid’inma ita yake duba fuska a matuk’ar d’aure da alama bai ma kulada abinda yai ba, duban da yake mata irin tamkar da gayya take zuba maganin cikin ciwon nasa... Itama d’in fuska a matuk’ar d’aure take dubansa tanajin yatsunta cikin hannunsa da yak’i saki.....
SameenaAleeyou📚
[7/10, 9:16 PM] +234 703 453 9908: *MUHIBBAH*
*031*
*©️Sameena Aleeyou...✍🏽*
Koda Ubandoma yai rakiyawa Majidad’i zuwa bakin k’ofar Fada fincika Majidad’i yai ya shige motarsa yana ci gaba da fitar da huci.. Saidai ga tsananin mamakinsa yana shigewa cikin motar yai tozali da mutum zaune gefen mai zaman banza sai faman sakin murmushi yake...
Shaye da tsananin mamaki Majidad’i yace “You..! Ya akai ka shige min mota...?!”
Yazeed dake ci gaba da sakin murmushi yana shafa hab’arsa a hankali gyara zamansa yai yace “Ba wannan zaka tambayeni ba.. Kamata yai ka tambayeni mai ya shigo dani cikin motarka ba yanda akai na shigo ba.... But before that ci gaba da driving.. Let’s get out of here and talk somewhere else...Nida Kai munada abubuwa da dama da zamu tattauna akai...!!” Ya k’arashe shu’umin murmushin saman fuskarsa...
Majidad’i da har lokacin mamaki bai sakesa ba dak’ik’ai ya kwashe yana duban Yazeed had’ida karantarsa kana ya finciki motar suka fice daga wajen gaba d’aya...
***
Zahra Ke warware bandage d’in tana fad’in ashe dai zata iya aikin asibiti itama, sai faman zuba surutunta take da alama bama ta lura da abindake wakana tsakanin Babanta da Muhibbah ba... Tana gama warwarewa ta d’ago fuska tana mik’awa Muhibbah bandage d’in data warware “Here... Gashi nan na gama...!” Birki taiwa kalaman nata tana binsu da kallo, ta dubi wannan ta kuma duba wannan mamaki kwance saman fuskarta... Lokaci guda zuciyarta na ayyana mata wani abu, take taji murmushi na zuwa saman fuskarta...
“Hello..!” Zahra ta furta tana dubansu su duka biyun... A d’an daburce Muhibbah tai saurin danna ragowar maganin dake rik’e hannunta cikin ciwon wanda ya sanya Mahmood saurin sakin hannunta yana mai yarfe hannun nasa cikin dakewa kaman bashine ya shagala da kallon nata ba...
Muhibbah Ta wayance da fad’in “Oh sorry sorry Your Highness... Does it hurt..?!” Tai tambayar tana dubansa... Baice komai ba sai kauda fuskarsa da yai kad’an Zahra na fad’in ya mik’o hannun nasa a rufe masa ciwon...
Saida ya dubi d’iyar tasa tamkar mai san yin magana sai kuma ya maidoda dubansaga Muhibbah dake k’ok’arin daidaita bandage d’in... Kana ganinta kasan ba daidai take ba, gaba d’aya ma hannunta rawa yake...
Zahra ta tsare mahaifin nata da ido har lokacin sihirtaccen murmushi saman fuskarta, a hankali Ta furta “Paa.. Your hand...!” Ta k’arashe tanai masa nuni da cewa ya mik’o hannun...
D’an sauk’e fuci yai a hankali kana ya mik’o hannun nasa a hankali tamkar mai tsoron mik’owa...
Hannunta bai daina rawa ba sanda take k’ok’arin d’aura bandage d’in saman hannun Yarima Mahmood, ga k’irjinta dake ci gaba da bugu tamkar zai tsage... Addu’a kurum take Allah ya bata jarumta... Idanunsa k’yam akanta take rufe ciwon tana nannad’e hannun da bandage d’in cikin tsanaki dikda rawa da hannunta keyi... Saida ta gama lullub’e hannun da bandage tsaf kana ta d’ago idanunta masu alamun rauni tana dubansa, suka kuwa had’a ido... Tai saurin kaida fuskarta gefe tana fuzar da fuci a hankali...
Zahra ta soma k’ok’arin tattara kit d’in saidai tuni Muhibbah ta amshe tana fad’in ta bari zatai, dan harga Allah ji tai tana Allah Allah ta tashi ta bar wajen... Batako jira amsar Zahra ba tuni ta soma tattare box d’in cikin tsananin sauri kana ta mik’e tana mai excusing kanta...
A tare suka bitada kallo daga Mahmood d’in har Zahra kana Zahra Ta maido da dubantaga mahaifinta “She’s nice, isn’t she...?!” Ta fad’i tana duban mahaifinta...
Jinjina mata kai yai a hankali har lokacin bazai iya cewa ga abinda yakeji cikin zuciyarsa ba... K’aran da wayar salularsa yai cikin aljihu ya dawo dashi daga duniyar tunaninda yai nisa...
Yasa hannunsa maras ciwon ya ciro wayar cikin aljihu... Turaki ne mai kiran nasa...